Sunday, 20 November 2016

HEEDAYAH!


                1⃣1⃣0⃣
   written by miemiebee👄



         Isha prayer suka idar, wata hadaddiyar jacuzzi ce a toilet d'in me running ruwa da kansa signal da gira don moha ya mata nan suka dauro towel suka shiga cikin jacuzzin atare suna hira suna sipping drink nasu da ke gefe don moha na tab'e tab'e. Sunfi awa cikin jacuzzin sannan suka fito night gown nata tasa wanda dashy da babu du d'aya ne sannan suka kwanta cikin so da kaunar juna!      
           Washegary kuwa duk suka makara sallan subh se da safe suka idar wayar don moha dake kiran sallah ma beyi ba ranan, suna idar wa suka koma bacci se after 11 suka tashy ya musu ordering breakfast bayan sun karya sukayi wanka suka fita ganin gari wajajen shak'atawa da dama suka je irinsu Sharjah Museum of Islamic Civilisation, Dubai meseum, Sharjah arts meseum, ba abinda heedayah keyi se tuna time da suke zuwa da mummy in tazo siyan kaya. Sede kamar a Nigeria haka 'yan matan larabawan nan suke ta kallon don moha, heedayah kuwa ji take kamar ta siyo nik'af tasa wa mr romantic nata dan abar kallonsa. Hannunsa ta rik'o yadda da angansu za'a san matarsa ce.
              Sega republic park nd zoo sukaje yasaya musu wani cotton candy d'ika d'ika sannan suka fara trying out diffrent swings da suke wajen suna ta kashe selfie, heedayah na ma ummu jalila sendn. In tak'aita maku labarin they had morethan fun ranan se bayan la'asar suka dawo gda all tired! Dan haka suka mike kan gado sukayi bacci se bayan maghrib suka tashy, sukayi sallah yamusu ordering abinci suka ci don moha ya riko hannun baby'nsa sannan yace "my baby zamuje asibiti gbe ko?" Heedayah tace "asibiti kuma mr romantic? An tab'a zuwa asibiti a honeymoon ne, I thought fa in munzo nan no more zancen zuwa asibiti, ka fa sani banason abu da asibitin nan wari yake min". Don moha yace "come on baby nan fa ba 9ja bane, a 9ja ne kawai asibiti yake waari believe me nan asibitinsu kamshi yake nd you'll like it, yi hkr ko maman baby, ba abinda zasu miki kawai scanning xa'ayi muga how our baby is doing shknan", heedayah tace "mr romantic kaima kasan wannan fararen mutanen da shegen bin diddigin abu ko mutum is fine se sun kwakulo masa rashin lfya trust me ba amfanin zuwa hsptal dinnan tunda ynxu bana morning sickness, ba amai..." ta dago hannunsa ta aza kan cikinta "tsaya kaji... Kaji baby'n ma yace daddy am fine" dariya sosai don moha keyi "evn still baby yakamta muje" ba yadda beyi da heedayah ba sam tak'i harda guntun kwallarta, ba yanda ya iya da maman baby'nsa haka ya barta isha nayi suka idar suka kwanta yauma gogan namu be barta ba haka suka ta sha'aninsu abinsu.
         Kash! Sede yau not like yadda heedayah ta saba tashy da karfin jiki, yau kwata kwata ta tashy ba lfya ko dan ciye ciyen data tayi jiya dasu swings data trying jiya ne ya juya mata ciki ya ta da mata jiki oho! Suna cikin bacci tana rungume ajikin don moha around 7:00AM kawai tajiyo amai da gudu ta fad'a toilet shima da sauri yabi bayanta se sannu yake mata amai ta rigayi sosai kap! sanda ta harar da abinda ke cikinta tana gamawa yayi flushing ya wanke mata baki sannan ya d'aga ta cak ya dawo da ita kan gadon. "My baby ya haka? Jikin ne?" Murmushin dole ta kirkiro "no nakega d'an ciye ciyen danayi jiya ne don't worry I'm..." Bata kare maganar ba tafara ganin stars akanta kawai ta fado jikin don moha idanunta se kafewa suke tuni don moha ya shiga tsoro, "baby let me get a taxi yanzu muje asibiti kinji? Stay still" wuyan kayansa ta kama "pls no don't just get me some black tea shknan", don moha yace "what do u mean don't? Kiyi hkr muje asibitin su duba ki" kuka ta fara masa haka ba yadda ya iya yamata ordering black tea shi da kansa ke bata rabi tasha tace masa ta koshi yaki jinta se d'ura mata yake amai kawai ta kwararo masa a jiki both jikinsa da nata ya b'aci cak ya d'agata ya kaita toilet yazo yayi taking care of wajen sannan sukayi wanka tare nan ma takasa fitowa daga bathroom din cuz any moment ta tsaya se jiri ya kwashe ta.
           Kwantar da ita kan gado yayi kaman daga sama suka soma jin wani irin bala'in sanyi duba window'n da zeyi yaga its snowing wato anayin snow gashy kwata kwata basu dauko kayan sanyi daga gda ba dan basu zata snow ze iske su ba. Windows din ya rufe duka amman se kaman bud'e su yayi dan su can sanyin su ba kaman namu bane room heater'n ya kunna musu ya dauko mata wata kayarta me nauyi ya tayata sawa amman se shevering (b'ari) heedayah keyi dan sanyin  da takeji hannunta yasoma murza mata ko zata dan yi feeling warm amman ina hugging nata kawai yayi tightly daga k'arshe ya rufesu da bargo ahaka har tasamu tayi bacci.
             Se 11:25AM suka tashy ya tayata tayi brushing shima yayi sannan yamusu ordering breakfast kwata kwata ta kasa ci black tea kawai tasha shidinma ta harar ga wani uban sanyin da akeyi. Siyasa ya mata da wayo yace  tashirya suje su siyo kayan sanyi badan tanaso ba ta dau mayafinta tayi rolling yadda arabs keyi suka tsari taxi a shopping mall suka tsaya, shi kadai ya shiga dan heedayah barata iya juran tafiya ba. Inda yasayo musu wasu manya manyan electric jackets nata purlple nd white nasa red nd black, sannan kuma da handgloves da head warmers acikin taxi'n ya sa nasa sannan ya sama ta itama nanne taji sanyin ya d'an ragu godia ta masa sannan ta kwanta a jikinsa. Driver'n yace "sir where are we heading to?" Don moha yace hospital. Heedayah tace "what? hspital yin meh? Ni baran..." Bata kare maganan ba ya had'a bakinsa da nata shiru tayi bata kuma cewa komi ba sanda ya sakota sannan yace "not a word pls baby," badan tana so ba tayi shiru haka suka isa asibitin don moha ya sallemi taxi driver'n sannan suka shigo unlike a nan 9ja su ganin dr acan is easy processes kad'an don moha yabi suka shiga ganin dr nan ya tambayi heedayah meke damunta ta kalli don moha sannan tace "ai wlh baran ce masa komi ba tunda kai kayi insisting se munzo seka gaya masa meke damu na". Don moha yyi gyran murya sannan ya zazzage wa doctor'n komi nan akayi scanning cikin aka ga baby'n na cikin koshin lfya, dr ya basu pregnancy clues da dama ya kuma rubuta mata wasu drugs da basuda karfi wanda barasu yi affecting baby'nta ba sannan ya bukaci amata allura. Nan fa heedayah ta soma tada bori a asibitin ita wlh bara a mata alluran ba. Dr yace "wow ur wife must be afraid of injection huh?" Don moha yace "yes dr don't mind her i'll calm her down thank you" ya amshi note din ahaka suka rabu.
           Wajen chemist dake asibitin suka nufa wata kyakkaywar balarabiya ce nurse din yadda taga heedayah na kuka tun kafin a mata alluran ta mugun bata dariya tace 'oh! mother to be, don't cry like that u'll hurt ur baby its just an injection nd believe me i'll take it easy on you". Ko kallonta heedayah tayi ne ma, se kukanta takesha musamman ma data ga nurse din na matso alluran daga syringe din ta dawo da kallonta kan don moha "mr romantic pls do somethng karka bari tayi injecting dina pls" se kuka takeyi. Don moha yace "close ur eyes" sam tak'i yace "trust me nd close it nd don't open dem seni na ce ki bud'e" badan tana so ba ta rufe a hankl ya mikar da ita ya daga kayanta yadan saukar da bakin leggings data sa ta ciki, nan ta dandamesa tana "wayyo Allah mummy na dan Allah karki bari su min allur..." Bata kare magann ba ya hada musu baki yayi ma nurse din ido a hankl tasa alluran nan heedayah ta sake gamgame idanta tare da matso don moha a jikinta daga nan bata sake jin komi ba har se sanda don moha ya sako bakinta sannan yace "see? Kinga har an gama baki ma sani ba".
              Heedayah ta juya tana kallon nurse din dake mata murmushi tace "did u inject me?" Kai nurse d'in ta giada mata sannan ta dawo da kallonta kan don moha tana wasa da mayafinta jawota jikinsa yayi nan nirse din tabasu drugs din tace "sauran allurai guda biyu kuma", (karku manta da turenci suke wannan mgn) heedayah tace "what? Wlh baran sake dawowa nan ba" murmushi don moha yayi ma nurse d'in sannan ya mika mata card nasa "call me pls" suka fice, acikin taxi d'in tayi lamo a jikinsa hat tasoma bacci har suka iso htl din bata sani ba, daukota yyi kamar baby yakaita har d'aki sannan ya kwantar da ita har ya juya ze tashy seta riko kolan rigar sanyin sa da idanunta a rufe take mgnar "stay with me mr romantic don't leave me pls" murmushi yyi yabata light kiss a baki sannan a hnkl ya janye hannunta daga kamun data masa ya jawo pillow ya kwanta a gefenta se kallonta yakeyi yadda take baccinta a hnkl hannunsa ya aza kan cikinta ahaka har shima yyi baccin...

No comments: