Sunday, 20 November 2016
HEEDAYAH!
1⃣0⃣9⃣
written by miemiebee
👄
Gado suka haura yana rungume da ita har sukayi bacci. Se 9:00AM suka tashy sukayi wanka one by one sukayi having breakfast, yau ma batayi amai ba, maganinta ya ballo mata ta sha, sannan yashiga tattara masu kayakinsu, heedayah tayi tayi dashy daya bari suyi tare amman sam yak'i. Yana gama had'a musu ya jawo akwatunan suka rufo kofar, sannan suka fito duk sanda suka had'a ido murmushi sukeyi wa juna romantically!!! A wajen biyan bills suka tsaya don moha yace "barin yi paying bills din ko maman baby na?" Heedayah tace "okay ina jiranka", don moha yace "bara ki biyoni ba? Kar ummi tace...' Be kare maganar ba heedayah ta aza hannunta kan lips nasa tana murmsuhi sannan tace "I trust you my mr romantic nasan u won't cheat on me", peck yabata a kumatu sannan ya fice nan da nan ya biya ya riko hannunta suka shiga mota agaban gdan mutumin da ze zana ma gda ya yi parking ya shiga ya basa zanen sannan yafito suka kama hanya yaukam ba amai se hirarsu na masoya sukeyi acikin motar har suka iso garin kano, a wata eatery suka tsaya sukaci abinci nanma sanda aka kusan yin drama, waitress na wajen ta soma wa don moha wata erin kallo, nan fa uwar kishi ta tsayar mata, se hkr don moha ke bata sbd yadda mutane suka juyo suna kallonsu amman heedayah tak'i jinsa sanda ta wanke waitress din tatas! Sannan taja hannun don moha a fusace suka fice. Acikin motar don moha yace "my baby my baby, I love the way u get jealous", kallo ta watsa masa sannan tace "wlh in muka tafi Dubai dinnan nik'af zan na sa maka sekace maita kowa ta ganka se tace ka mata", don moha dake murmushi yace "kamar yadda kema na miki ba", duka takai masa a hannu a hankl suka soma dariya duka**
Akwatinansu ya ciro musu daga motar bayan sun iso gda, megadi ya musu sannu dazuwa. Ya bud'e kofar gdan heedayah ta baje kan kujera dan wani gajiyan datakeji ruwa ya dauko mata ya kwantar da ita a jikinsa ya bud'e mata tana tasha tana kallonsa. Bata gama shanyewa ba se suka ga ummu jalila kamar daga sama a parlour'n nan kunya ya rufe heedayah dan yadda tawani baje a jikin don moha kokarin jan kanta take daga jikinsa shi kuwa sewani kara matseta yake ummu jalila tace "toh maras kunya kun gannin ma baraku gyara ba?" Don moha yace "what? Is it a crime dan mata ta ta kwanta a jikina?" Ummu jalila tayi murmushi sannan tace "shigo da abincin nafeesa tunda sunki gyarawa" nan tashigo dashy heedayah tace "so nafeesa ke kka had'a baki da don moha kuka ta playing games dani ko?" Nafeesat tace "eh mana baga ynxu kun shirya ba!" Heedayah ta dawo da kallonta kan don moha ta basa peck a kumatu sannan tace "barinje in watsa ruwa" "okay baby" ya fad'i nan ta mike tashiga d'aki tabar su ummu jalila da baki wangalan!
Sede har ynxu murmushin fuskartan takasa gushewa bayan tafito ta cancare kwalya tasa wata arnen kayakin da bata tab'a sasu ba, dududu tsayin kayan a iya cinyarta ya tsaya gashi ya bala'in matseta yakuma mata kyau. In bawai an fad'a bane bara'a dau heedayah nada ciki ba kasancewar doguwa ce se cikin yabi tsayinta. Ko data fito kuwa su ummu jalila basu nan cire kunya tayi ta tako har gaban don moha daya sake baki yana kallonta rungumesa tayi yace "woow! Ure looking..." Be kare maganar ba tayi kissing nasa haka tun daga ranan heedayah(baby) da don moha(mr romantic) suka soma shiri.
A koda yaushe cikin romancing juna suke kullum suna makale da juna, office ma bata san zuwa ynxu dan bata san ta rabu da mr romantic nata, kullum setace batada lfya.
Koda sukaje gda mummy da daddy sunji dad'in ganinsu kan su a had'e ynxu, key'n motarta daddy yabata tace ita sam barata karb'a ba dan duk inda zataje mr romantic nata ze kaita! Within sati don moha yayi getting musu ticket nasu to DUBAI. Ana gobe zasu tafi suka je sukayi wasu mummy da ummu jalila sallama, sannan tabi ta office ta karb'a leave. Haka da daren rannan bayan shirya kayakinsu da suka gama suka kwanta, as usual don moha ya fara mata abinda ya saba yaukam yanayi heedayah na mayar masa da martani tuni na bugo legediz benz d'ina nabar musu d'akin a 360.
Washegary! Suka tashy yau kam wankan ma a tare sukayi, akasha tab'e tab'e a tooilet sannan suka fito suka shirya atare suka had'a breakfast bayan sun karya heedayah tasha drugs nata. Don moha ya fiffito musu da luggages nasu yasa a booth sukayi sallama da baba me gadi sannan suka wuce airport around 10:00AM jirginsu ya iso, kaninsa safyan ne ya tafi masa da motar sa gda.
Nan da nan sukayi boarding sukayo addu'an tafiya kowa yayi fastening seatbelts nasa sede heedayah akwai tsoro since datake karama anytime jirgi ze tashy mummy take hugging yau da ba mummy don moha ta yi hugging gamgam ta rufe idanunta a hankl jirgin ke tashy har yagama tashy nanne ta sakosa yasa musu wata movie a Ipad nasa sukayi sharing earpiece suna kallon tare daga can heedayah ta kwantar da kanta bisa shoulders nasa har tayi bacci kansa shima ya aza akan nata yayi baccin koda waitresses na jirgin sunzo wucewa se sun tsaya kallon wannan lovely couple din!
Tafiya me nisa sukayi sannan suka iso DUBAI INT'L AIRPORT daga can don moha ya tsare musu taxi inda ya saukesu a daidai gaban "LE ROYAL MÈRIDIEN BEACH RESORT AND SPA" inda ya musu booking d'aki masu aikin wajen suka shiga musu luggages d'aki ya biya su sannan ya rufo kofar already heedayah ta baje kan gado, gadon take masa nuni da hannu tana bubbugawa da nufin yazo shima tsalle yayi ya jawota jikinsa nan suka hau kissing juna ni miemie nace "oh! Wannan mutane take it easy kafin ku cire bakin junan ku"
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment