111
written by miemie👄
Haka sukasha bacci seda azahar suka tashy, d'an alluran da aka mata heedayah harda canza tafiya dan wai kar don moha hasa a sake mata amman kuwa ba karamin karfin jiki ta samu ba nd ta d'an samu taci abinci tasha maganinta. Haka don moha ke kula da maman baby'nsa da dare nurse d'in ta kira don moha yamata kwatancen htl da suke tazo ta har d'akin tama heedayah allura amman sanda akayi using logic erin na d'azu washegary da safe aka kuma mata shknan ya k'are, tana k'are shan maganin kuwa cikin ikon Allah bata sakeyi morning sickness ko amai ba abinci takeci like never befire har don moha yasoma jin tsoro dan seta cinhe plate na abinci ta k'ara da nasa, shi tsoronsa kar tazo haihuwa ace baby yayi girma se de amata operation.
Musu bai tab'a had'a su da mr romantic nata ba as duk abinda tace shi yake mata haka suke ta shan honeymoon nasu cikin so da k'aunar juna cikin heedayah kuwa nata girma abinsa. Yau kimanin one month knan har sun fara zancen dawowa gda.
Da yamma suka fita strolling dan yau ta tashy very weak can se suka ga mutane sun taru gu d'aya kamar ba lfya ba don moha yace da heedayah "baby wait here am coming nan ya nufa wajen yaga ma akan gini suke mgn, musu sukeyi kasancewar architecture ne shi yace da ogan waje "If I may say..." Wani balarabe ne babba a wajen yace "yes? Who are you? Nan don moha yace "am an architect" sannan ya basu shawara dasukeyi yadda ya fad'in kuwa se abin ya kasance haka ba karamin jin dad'i mutumin da ake ma ginin yayi ba nan fa yace seya ba sa kud'i dan ya mugun taimaka masa, sam don moha yak'i mutumin yace "toh a nan kake da zama?" Don moha yace "no in a couple of days zan tafi dama honeymoon nazo yi da wife na" mutumin be ji d'adin hakan ba yace "toh pls koda 2 months ne ka k'ara mana wlh erinku nake nema a company na I will offer u a wonderful job pls", don moha yace "am really sorry sir but as u can see my wife is pregnant i need to get her back home", mutumin ya masa murmushi "here's mu card incase kayi changing mind naka, thank you once again" sukayi shaking sannan ya fice (karfa ku manta da turenci sukayi duk wannan mgn) dawowa yayi gun maman baby'nsa yace "lets go ko?" A hanya take tambayarsa "meya faru?" Ya gaya mata komi amman banda part na aikin da mutumin yace ze basa, taji dad'i mijinta ya iya yayi abin da wasu suka ji dad'insa.
Da dare around 9:15PM heedayah tafito daga wanka bayan tayi draining gashinta tasa wata sleeping dress nata ta hauro gadon ta kwanta kusa da mr romantic nata amman seta ga kaman somethng is troubling him, tace dashy "mr romantic is there somethng ure not telling me?" Don moha yace 'no not at all", tace "come on kasan I read u like a book meke faruwa?" yace "okay" zama yayi itama ta zauna ya dau hannayenta biyu ya had'a da nasa sannan yace "earlier d'azu balaraben danayi helping labourers nasan nan wishes to offer me a job a company nasa but ban yi acceptng offer nasa bcuz kinga ure pregnant kema kinason ki koma gda ko?" Fuskarsa ta rik'o "kanason job d'in?" Yace "that is if its okay with you", tace "am prefectly okay with it, abinda kakeso ai nima shi nakeso my mr romantic so, dont worry about me", don moha yace "sure?" Ta giada masa kai "thank you maman baby tare da kissing nata haka suka ta abinsu a daren ranan.
Washegary ya kira balaraben ya gaya masa yana son aikin, ba k'aramin dad'i balaraben yaji ba yace ya kawo masa CV'nsa kawai shknan nd kar ya damu da kud'in gda he'll be the one to take care of it, godia don moha ya masa nan ya shirya ya fice yakai wa mutumin bayan dayagama ganin komi ya basa aiki take a gun as chief of construction manager in company d'in. Don moha ya masa godia sosai daga can suka wuce wata unguwa inda mutumin ya nuna wa don moha gdan dayakeson basan, 2 bedroom flat ne mekyau da parlour sannan dining space nd kitchen da store, har ynxu don moha be bar godia ba. Mak'udan kudin daya taho dashy daga gda ya musu sayyaya sosai mutumin ya k'ara suprising nasa da welcome to my company money. Dam ya cika musu gdan da kayan kyau na xamani. Se kusan maghrib ya dawo heedayah har tagaji da jiransa gashi koda ta kira number'nsa a kashe kasancewar yayi running outta charge.
Koda ya shigo d'akin bata masa mgn ba ni miemie nace kishi ya k'osa. Wajenta ya nufa ya tsuguna a gabanta "haba maman baby ba hug ba sannu da zuwa? Menayi dis time?" Da kamar barata tanka sa ba sekuma tace "taya zan baka hug yau bayan tun safe ka fita baka dawo ba, tun baka fara aikin ba ka soma kula matan larabawan nan ba?" ta gama mgn tana turo baki murmushi yayi sannan ya jawota ya had'a musu baki tun tana kokarin kwatan kanta har jikinta yayi sanyi danko don moha is a bad kisser, se can ya sakota yana shafa fuskarta yace "how can I betray the perfect woman?" Murmushi ta masa sannan tayi hugging nasa "I love you my mr romantic!
Washegary! taga don moha se shirya musu kayakinsu yake koda ta tambayesa ina zasuje seyace ta tsaya ta jira, bayan yagama tattarawa suka fito tare da rufo kofar d'akin nan yanufa wajen biyan bills ya biya sannan ya tsara musu taxi suka fice daidai gaban wata compound ya tsaya ya sallami driver'n sannan ya ja manya manyan trollies nasun itade heedayah kallonsa take suna isa gda na ukun ya tsaya y bud'e gdan sannan yace "welcome to your home maman baby, starting 2day anan xamu na zama" cikin zumudi tace "really mr romantic? Wow this is a beautiful house". Nan tashiga zagaya gdan tana gani se faman "woow" takeyi. Mummy ta kira ta gayamata kan don moha yasamu aiki anan sbd haka sun fasa zuwan, mummy tamsu fatan alheri. Tare sukayi cooking lunch bayan sun gama ci balaraben yakira don moha kan yyi kokari ya fara xuwa office din gbe, don moha yace "toh Allah kaimu" ahaka sukayi sallama. Wankan dare sukayi tare sannan suka kwanta. Washegary bayan sun idar da asuba suka koma bacci kasancewar se 9:00AM ake needing nasa. Tun 7:00AM heedayah ta tashy duk sanda ta gwada jan jikinta daga runguman da don moha ya mata seya sake matseta a jikinsa, da hikima irin tata ta zaro kanta a hnkl tasa masa pillow, shiko dayake bacci se ya dau itance ya kuma hugging pillow'n sosai murmushi tayi sannan tabasa light kiss a baki ta tashy tayo wanka ta cancare kwalya sannan tashiga kitchen ta had'a masa breakfast 8:15AM tagama had'a kan dining sannan taje ta had'a masa ruwan wanka ta hauro kan gadon tana bubbugasa a hnkl "mr romantic wake up or you'll be late for work" hannunta yakamo yajata ta fad'o a jikinsa daidai kan nipple nasa ta ciza a hnkl a rikice ya tashy tace "ai ynxu xaka tashy kasan its already 8:20AM nd zakaje office", "whaat?" Ya fad'i sannan yace "wow ure looking stunning" murmushi tamsa ta d'au towel nasa ta mika masa ta rakasa har bathroom sannan ta barosa nan da nan yayi wanka yafito already ta riga ta ajiye masa suit da zesa kan gado bayan yagama shafa mai ta tayasa sa kayan sannan suka fito dining tayi serving nasa sukayi having breakfast tare suna gamawa ta goge masa baki ta d'au tie nasa tasa masa tare da suit nasa ta mika masa briefcase nasa sannan ta rakosa har bakin kofar tare da masa ba bye slight kiss yabata a baki "see yo later angel!" Dawowa ciki tayi ta wanke plates din tayi d'an shara da goge goge.
Can a office kuwa ba abinda don moha keyi se missing heedayah video call yamata lokacin tana kitchen tana cooking lunch haka suka sha hirarsu har se sanda lokacin tashinsu yayi exactly 4:00PM knan. Bayan ya fito ya had'u da C.E.O din wajen wato balaraben yace "I have a suprise for u brother" wajen pakin motoci ya kaisa ya mika sa key'n mota tare da fad'in "press d security" don moha na dannawa yaga wata KIA 2016 tayi k'ara mutumin yace "as long as kana aiki anan you'll be riding dis car" godia sosai don moha ya masa sannan ya shiga ya fice yana isa gda yayi parking daidai gaban kofar parlour'nsu yayi honk heedayah dake zaune a parlour tana jiran dawowarsa ta leqa window tagansa cikin wata sabuwar mota pil! Da sauri tfito ya bud'e mata motar tashiga tace "mr romantic daga ina kasamu wannan mota?" Don moha ya bata peck a kumatu sannan yace "a office", heedayah tace "wow yaayi kyau sosai, ure always progressing in life", murmushinsa me k'ara masa kyau yayi sannan yace "I've got you why won't I be progressing?"
No comments:
Post a Comment