Sunday, 20 November 2016
HEEDAYAH!
1⃣0⃣5⃣
written by miemie👄
Around 8:30AM tagama had'a kayakin nata, don moha na tsaye a dining yana shan ruwa heedayah ta fito da akwatinta tana ja, kasancewar bata gansa ba yace "maman baby ya haka? Ina xakije da akwati?" Heedayah tace "bansani ba ai wlh Allah ya isa tsakani na dakai, mayaudari kawai" yana kallonta yana murmushi ta fice ko damuwa beyi ba sbd duk sun had'a baki da mummy inda yake da tabbacin can heedayah zata. Napep ta tsara har gaban gdansu ya sauketa, kuka ta kirkiro ta shiga gdan tana kuka me gadi na mata mgn ko kallonsa batai ba kujera ta nema ta zauna a parlour nanny dake kitchen tafito tayi kamar bata san meke faruwa ba, "heedayah ya haka harda akwati? Hajiya! Hajiya! Zokiga abin mamaki", nan mummy ta fito ita kadai kasancewar daddy yayi tafiya bai gari.
"Heedayah ya haka meya faru?" Heedayah dake kuka tace "mummy muhammad ne wai aure ze sake, dudu watannin mu nawa ne da aure da zece ze sake aure". Mummy tayi kamar bata san da zamcen ba tace "aure kuma? Haka kawai yace ze kara aure? Ba tareda kin masa komi ba?" Kai heedayah ta gyada mummy tace "kai heedayah ban yarda ba karya kke min nasan muh'd da hankl bareyi abinda kke gaya mun ba ko in kirasa in tambayesa?" nan heedayah tafara raba ido, "in kira sanne?" "Eh kikira san". Nan mummy ta kira don moha ya irga mata tas erin xaman da sukeyi da heedayah bayan daya gama mummy tace "baga irinta ba, da kinji mgn na da duk haka be same ki ba, sau nawa nake miki wa'axi amman kkayi watsi dshy gashy ai ynxu muh'd ze kawo miki kishiya seki san yadda zakiyi". Heedayah data k'ara volume na kukanta tace "ni wallahi baran koma gdansa ba seyayi auren", mummy tace "ji mgnan banxa dan mijinki ze k'aro aure seki gudu kibar masa gdan? Maza nanny ja mata jakarta mal idi na nan yayi dropping nata".
"Wallahi mummy baran koma ba, keda kullum kina side dina yau kuma don moha kke biyewa ai dama nasani daddy na kawai ke sona daddy! Daddy! Dan Allah come md help me" nanny tace "hkr zakiyi heedayah daddy baya gari yayi tfya" tana ja mata akwati. Mummy tace "well? Baraki tafin bane? Karfa kga dan kinada ciki kice baran dake kiba, I love you heedayah sesa zan maidake d'akin mijinki it still not late in xakiyi changing ways naki am sure muh'd bare karo miki kishiya ba", haka de tata ma heedayah wa'azi amman heedayah kam yashiga ta nan ya fita ta can ne.
Haka da kuka mal idi ya kaita gda a waje ta zauna sanda zaman wajen ya isheta sannan ta shigo daidai 11:05AM knan don moha na zaune a parlour yana breakfast yana kallo. Bece mata komi ba haka itama d'akinta ta nufa ta baje kan gado se sharb'an kukanta take abin tausayi ni miemie nace whats there heedayah? Go nd tell ur husband kinasonsa nd bare kawo miki safrah ba, amman sam t'aki jina. Don moha daya lab'e a bakin kofar yana kallon yadda taketa kuka duk seyaji he can't continue with the plan, bare iya ganinta tana kuka haka ba, har ze shiga d'akin sekuma wani abu ya hanasa, d'akinsa ya nufa ya mike kan gado yana tuanin maman baby'nsa.
Kuka ta riga yi har sanda bacci ya dauketa se azahar ta tashy ta jita duk weak gawani yunwan datakeji danko breakfast batayi ba kitchen ta nufa tayi frying chips a zatonta ko xata iya ci sam ba haka abin yake ba, tundaga parlour don moha yakejin karan aman da heedayah keyi tausayinta duk ya kamasa da gudu ya nufa d'akin yana tsaye akanta har tagama aman yataya wanke bakinta ya kwantar da ita a kan gado "baby how are u feeling? Muje asibiti?" Banza tayi dashy haka yata suratansa amman sam taki amsa sa haka ya gaji ya bari, yana fita daga d'akin tace "wlh don moha u can't have it all baran bari kamin kishiya ba".
Ummu jalila ya kira takuma basa karfin guiwa dan har ynxu heedayah bata gasu ba, the moment ta gasu zata fara kula ka so dont stop with the plan, da kayar ya amsa mata da toh.
Haka seyaji heedayah na fitowa daga d'akinta yake kiran nafeesa sister'n ummu jalila wanda heedayah ta dau safrah. Zuciyarta k'ona take mata dan ba karya heedayah akoi kishi kaman daga sama ta kwace wayar don moha tace da nafeesa as safrah "toh karuwa, ko kunya bakiji kiran mijin wata toh wlh kisani today shud be the last day da zaki sake kira min miji in bahaka ba i'll make sure you'll need a face with construction shameless woman kawai," nan tayi hanging sannan ta watsa ma don moha kallo "wlh muhammad ka sake kira min wannan shegyar a gda you'll answer to me ko kunya bakaji ina d'auke da cikinka kaje kana waya dawata banza a waje kuma ba wani had'uwan da zakui yau". Nan tayi deleting number'n safrah da don moha yayi saving da *boo* sannan ta ajiye masa wayar ta nufa dining ta dau ruwa ta fice zuwa dakinta.
Don moha dake binta da kallo yana murmushi sosai yace "ashe my baby is so jealous about me". In akoi abinda ke burge don moha shine yaga heedayah na getting jealous akansa, its only showing him that she loves him so much.
Bayan la'asar around 5:00PM don moha ya kuma yin wanka yasa wata farar jampa ya cokala hulan nan kyau kamar a cinyesa ya feffeshe da turare sannan ya tattaro wayoyinsa yana fitowa parlour yaga heedayah na zaune kan kujera ita da kullum a daki take kallonsa take w'ane yau ta fara ganinsa dan wani kyan dayayi kasancewar be cika sa jamfa ba duk sanda yasa seya yi wani kyau na musamman. "Hello baby gani nan fitowa, yawwa love you". Heedayah da takeji kamar tayi commiting suicide (ta kashe kanta) tace a zuci "se muga yadda zaka hadu da karuwar kan ai yau!". Taku one by one yake cikin tak'ama da isa ya nufo bakin kofar sede daya gwada bud'e wa sam yak'i buduwa, ko kallonsa batai ba hasali TV'n dake gabanta ma tayi focusing akai sosai. Bece mata komi ba yazagaya ta back door nan ma story din is dsem heedayah tayi locking kuma ta zaro keys din. Parlour'n ya koma ya tsaya a gabanta tace "ya haka malam ko baka ga ina kallo bane? Shift abeg"
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment