Sunday, 20 November 2016
HEEDAYAH!
1⃣0⃣4⃣
written by miemiebee
Don moha yace "no heedayah believe me wlh am telling u the truth" tace "in baraka barmin dakin ba ni zan bar maka", yace "no u don't have to". Yana kaiwa nan ya fice be tsaya ko ina ba se gdan ummu jalila ya zazzage mata komi ciki harda lbr'n cikin heedayah. Murmushi ummu jalila tayi cike da mamaki don moha yace "murmushi fa kkeyi ummu jalila?" Tace "yes am happy for you, this is only meaning heedayah na sonka tunda har tayi kuka akan abinda shams ta fada, kasan me nakeso dakai?" Kai ya kad'a mata ta rage muryarta ko me ta gaya masa oho! Don moha yace "ummu jalila I cant hurt heedayah like that", ummu jalila tace "stay there kowa yyi aure yana mulmulewa kai kullum cikn damuwa matarka bata sonka do as I say kaga am telln u barakayi regretting wannan shawarar ba". Don moha yace "toh shknan" ya mika mata wayar tazuba wata number aciki ahaka ya koma gda. Sam yakasa yin abinda ummu jalila tace yayi, gashy kwata kwata heedayah ynxu bata kallonsa da daraja koda sun had'u harara take watsa masa.
One month later cikin heeayah nada wata biyu da weeks akai, ko asibiti ta je ta duba lafyr abinda ke cikinta tak'i. Morning sickness da zazzabin da ta saba yi kuwa da d'an sauki, dan ynxu tana d'an iya cin abinci sede ba kowani eri ba. Su mummy da nanny sun mata paying visit, sam bata gaya musu tanada ciki ba, amman su kam tuni suka gane dan wani hasken da ta k'ara.
Kasancewar yau saturday heedayah na gda bata je office ba, tafito daga dakinta seta labe a jikin curtain dake parlour'n kasancewar taga don moha na excercise, lekan sa, omo zokuga muscles tsayuwa tayi tana kallonsa kawai setaji sansa na shiganta, gogan namu kuwa ashe tun tsayuwanta awajen ya ganta kasancewar akoi wata glass cup a gabansa wanda yayi reflecting shadow'n heedayah murmushi yayi sannan yace "you think am hot don't you?" Heedayah taja tsuka "wani hot? Nifa ba kallonka nake ba", don moha yace "ba sekin min karya ba ga shadow'nki a nan" yana nuna mata glass cup din, bata iya tace masa komi ba, dakinta ta ruga da gudu dan wani kunyan daya rufeta. "Mstw shknan ynzu ze dauka inasonsa, what is wrong with me? Mesa nake feeling kamar inason sa?" Ni miemie nace ba kina d'auke da cikinsa ba ai dole kifara jin kinasonsa tunda kina son abin cikin kin.
Da daren ranan bayan ya dawo daga sallan isha yana zaune a parlour daidai 8:55PM ya dau wayarsa yakira number'n da ummu jalila ta basa ranan (number'n sister'nta nafeesa). Daman kullum 9:00PM heedayah ke fitowa tasha ruwa kafin ta kwanta. Tana fitowa daga d'akinta tajiyo don moha na waya kunne ta kasa setaji duk kalamun soyayya yake fadi, tuni zuciyarta ta karye dagudu ta nufa parlour'n da wuri ya yi hanging call din heedayah da tuni kuka yafi karfinta tace "wlh Allah ya isa tsakani na dakai mugu kawai banda shams kanada wata budurwa, kuma dan iskanci a gda na kake min waya da shegyar buduwarka wlh baka isa ba sena gayawa mummy". Ta kare maganan da kuka, Don moha dake murmushi yace "ya haka maman baby? kishi kke akan abinda baki so? Kefa kkace bakisona so is it wrong, nasamu wanda take sona se barin kulata ba? like d way kkeson rayyan nima haka nakeson safrah". Yana kaiwa nan delibrately yabar wayarsa a bud'e ya fice xuwa dakinsa heedayah na ganin yashiga dakin ta karasa tadau wayar messeges tashiga taga duk love mssgs suke exchanging da safrah, nan don moha dake lab'e ya na dariya ya fito ya amshi wayar "maman baby me kkemin da waya? Banason shishigi fa" yakama hanyan dakinsa gabansa tasha "wlh baran yarda ba, dama ku maza haka kuke d moment kuka samu abinda kuke nema a jikin mace se ku fara kula na waje toh wlh baraka min wannan iskancin in barka ba" don moha yace 'maman baby kin tab'a ganin inda mata ta hana mijinta k'ara aure? Kuma fa ke kkace bakisona, its simple tell me u love me se inbar kula safrah". Heedayah tace "ni zaka raina ma hnkl wlh baran fad'a ba" mayafinta ta yafa da daren ta fita zuwa gdan ummu jalila tana mata kuka. Da kyar ummu jalila tasamu tayi calming nata "ya haka heedayah da daren nan, ina muhammad?" Heedayah dake kuka tace "muhammad ne", "ummu jalila waya da budurwa yakemin a gda har mssgs da suke exchanging na gani, dan Allah ki masa mgn taya inada cikinsa ze auro min wata". Sister'n ummu jalila nafeesat dake lab'e tana jinta se dariya takeyi, itama ummu jalilan dakyar ta iya had'e dariyan ta tace "toh kema heedayah ai da naki, tun farko ke kka nuna masa baki sonsa dole ya fara neman mata a waje mana, ko kina sonsa?" Heedayah ta turo baki "ni bana sonsa" ummu jalila tace "den why getting jealous? inhar baki sonsa ai seki barsa ya nemi wacce takesonsa" "wlh baran barsa ba nidin ba rabani yayi da rayyan ba ynxu kuma seyace ze min kishiya wlh baran yarda ba". Ummu jalila tace "fine seki gyara ways naki tuj kafin tashigo miki gda ki fara nuna masa kina sonsa believe me bare kawo miki kishiya ba". Heedayah tace "ynxu bara ki masa mgn ba knan?$ Ummu jalila tace "ai banida right na hana sa yin aure ko mata uku yace ze kawo miki he has the right to", heedayah dake kuka tace "ai dama nasani muhammad kke so kke daure ma baya bani ba, inda shine ya kawo miki wannan mgn tuni zakije ki fara min mgn ba damuwa" tana kaiwa nan ta fice zuwa gda, kukanta tasha har bacci yayi awon gaba da ita.
Washegary heedayah ta tashy tun safe ta dau wata trolley'nta tana shirya kayakinta ita a dole zatayi yaji...
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment