Sunday, 20 November 2016

HEEDAYAH!


                1⃣0⃣2⃣
   written by miemiebee👄


 
      Kallo d'aya ummu jalila ta mata ta gano ciki ne da ita. Tace da don moha "ynxu muhammad matarka nada ciki baka sani ba? Kema heedayah bakisan ciki ne da ke ba?" Tuni heedayah ta karbe mgnan "ciki? Ummu jalila nifa ba ciki bane dani", ummu halila tace "rufa min baki dama ke likita ce da zakisan ko kinada ciki, amman period naki fa kinyi dis month?" Heedayah tace common ummu jalila agaban muhammad kke min mgnar period? Ummu jalila tace yoh ba mijin ki bane? Ai ba kunya a tsakaninku, answer me!"  "eh mana abinda jiya ma ya tsaya, nifa na gaya wa muhammad lfyta qlou kawai abu naci ya bata min ciki, shegen fitinan sa ne yasa yaki yarda". Ummu jalila tace "kalleni heedayah!" Kallonta heedayah keyi tace "kai ban yarda ba muhammad jeka siyo min pregnancy test strip dinnan". Heedayah tace "haba ummu jalila ciki abin farin ciki ne ai inda inada ciki ai kinsan bawanda ze kaini murna da farin ciki, Allah ba ciki bane dani". Ummu jalila tace "hakane kinyi gaskia, seki sha magani ai dan aman ya tsaya". Nan heedayah ta tashy ta nufa dakinta wani ajiyan zuciya tayi bayan da ta rufe kofar, "ai wallah baran bari kusan inada ciki ba, cab! Ynxu wannan ummu jalilan nan ta fara dura min jiqaqe takuma hanani zuwa office. A parlour ummu jalila tace "muhammad nifa ban yarda da matarkan nan ba gashy nan duk idanunta sun nuna tanada ciki",  don moha yace "anya ummu jalila? ai barata mana karya haka ba", ummu jalila tayi murmushi "is like na fika sanin halin matarka, anyways kasa mata ido am sure ciki ne da ita kawai tana boye mana ne". Don moha de har ynxu be yarda da zancen ummu jalila ba.
         Ko fita zuwa parlour heedayah batayi ba ranan kar incase tafita amai ya xo mata, tunanin ya xatayi da cikin take amman sam ta kasa figuring out komi. Don moha kuwa da tunanin abinda ummu jalila ta gaya masa daxu yake tayi, dashy yayi bacci. Washegary! hedayah ta shirya zuwa office, egg tayi frying tana cin kadan amai yazo mata bayan tagama ta wanke bakinta daga karshe black tea ahine bata harar ba. Dakin don moha ta shiga sidak sidak tashiga ta bude wardrobe nasa ta ciro car key'n har ta kai bakin kofa don moha ya tashy "oya oya return the key", heedayah tace "haba don moha me zan zauna inyi a gda, kasan fa ba a wasa da aikin office". Don moha yace "ai office dinma sunsan bakida lfy", tace "ba na warke ba bye ni na tafi" bata jira me zece ba ta fice.
            Saidai ko a office din shes weak aiki ma da kyar takeyi co workers nata ne suke ta teasing dinta "maman unborn ai da kinbar zuwa office din kibari in kin dan samu karfin jiki seki dawo," heedayah tace "wai waye maman unborn? Bafa kuda damuwa". Nan ta tashy kasancewar azahar yayi ta nufa inda suka saba yin alwala da sallah. Amai ta riga kwararowa a toilet din da kyar ta iya tayi alwala tana fitowa jiri ya kwashe ta tafadi a bakin kofar. Co worker'nta ne tashigo da sauri ta nufa kanta ta kwantar da ita kan gado "heedayah ya haka? Cikin nan na baki wahala, bakida lfya sekace dole sekin zo aiki, ina wayarki in kira mijinki yazo ya daukeki". Da kyar heedayah ke maganar tace "pls a'a karki kira sa wlh bare barni in sake fitowa ba, yunwa nakeji pls a ina zan samu black tea yi hkr". Jidda tace "toh wait for me here," daman tana zuwa da flask nata nan ta had'a ma heedayah tea ta kai mata dakyar ta iya shan rabi shidinma ta harar, bakaman daxu ba. Jidda tace "gaskia heedayah karkizo aiki gobe a banza zaki wahalar da kanki kin ganki kuwa? Kkace kar a kira mijinki?" Heedayah tace "eh i'll be fine barin dan kwanta", badan jidda naso ba ta barta.
        Lokacin tashinsu nayi dakyar heedayah tashiga mota takasa kunna motar ma bale tayi driving, daga karshe jidda ce takaita gda sannan ta tsari napep. A bakin kofa ta danna door bell kafin don moha yazo ya bude mata ta zube a kasa. "Heedayah!" Nan ya kinkimeta ya ajiye ta kan 3 seater "ya haka?" yana taba jikinta yaji zafi kamar wuta a zuci yace "what if abinda ummu jalila ta fadi gaskia ne, what if heedayah is really pregnant?" Nan yabar mgnan zuci yace "baby sanda na gaya miki kar kije office yau bakida lfya amman sam kika ce sekinje am telling you ba inda zakije gbe nd wani erin ciwon ciki ne haka? Kinji tempreture'n jikin ki kuwa? Anya ba malaria bane? Asibiti zamuje gbe no argument okay?" Bata ce masa komi ba yatashy yaje had'o mata black tea. Wani wutan tsanan don moha ne yake ruruwa a zuciyar heedayah simply bcuz wai shi ne sanadin duk rashin lfyr da take fama dashy ynxu, da be raba ta da budurcinta ba da ynxu tana flexing abinta. Hannun ta tasa kan cikinta duda wahalan da cikin ke bata setaji tana son abinta, she wants to be a mother. "My baby either a boy or a girl you are, I love you but I don't love your daddy," tana ganin don moha ta daga hannunta daga cikin nata black tea din ya mika mata da wasu maguna, tea din ta amsa ta tashy zatayi d'aki gudun kar tasha a gabansa amai yazo mata, don moha yace ina kuma xaki tace d'aki am not comfortable here. Ta mike kawai seta zube Allah yaso don moha na kusa da ita take ya tare ta tea'n besamu ya zube ba daki ya kaita tace "u can go now, I will manage", don moha yace "so kke na fita ki zubar da maganin de", tace "kafini son kaina ne? Nace zan sha leave my room now".
        Don moha yace "in kinga na fita daga d'akin nan sekin had'e maganin" heedayah tace "lalle kuwa bacci a d'akin nan ya kama ka dan baran sha maganin nan ba", haka suka ta yinta da don moha taki sha daga karshe yace "wlh in baki sha ba kinsan yadda ake ma yara durai? Shi zan miki nd am damn serious malaria ne ke damunki ga body tempreture'n ki ya hau, magann anti malaria ne kuma dole sekin sha kiga yadda kka rame, so kke se su mummy sunzo suga duk kin rame suce am not being a good husband to you?" Heedayah na jin don moha yace anti malaria ta kuma jin barata iya shan maganin ba cuz anti malaria's are very harmful to a pregnant mother.

No comments: