Sunday, 20 November 2016

HEEDAYAH


                1⃣0⃣1⃣

   written by miemiebee👄



           Kwanaki da dama sunja yau kimanin one month 2 weeks knan. Don moha na zaune a parlour yana xane abinku da architecture wayarsa tayi ringing new number ne, "hello?" On the other side akace "mr muhammad on the phone pls?"  "Yes" ya fadi a takaice, meshi yace "you are needed now at..." Yamasa kwatancen office nasu heedayah "as a matter of urgency". Nan hankalin don moha ya tashy gashy ba motarsa a gda gdan ummu jalila ya nufa ya ari motarta bada jimawa ba ya iso office nasu heedayah dan wani gudun daya rigayi. Secretary'n wajen yama mgn akan what is going on? tace "are u mr muhammad, mrs heedayah's husband?" Kai ya gyada "yes yes what is it?" Tace "sorry sir but mrs heedayah has fallen sick, tun zuwanta yau take ta amai ynxu haka tana kwance a bay". Cikin murya me nuni da damuwa yace "where is the bay right now?"  "follow me" ta fadi suna shiga dakin time din heedayah take fitowa daga toilet tana share bakinta dagani amai tayi, don moha yanufa gunta dawuri "baby whats wrong? Kinbar gda lfya" ta bude baki zatayi mgn se jiri yafi karfinta ta fada a jikinsa, daukanta yayi secretary din tabisu da jakar heedayah agaban mota ya ajiyeta ya amshi jakan tare da ma secretary'n godia key'n motar ya cire yaja motar suka bar gurin.

       Yana driving yana kallonta "sorry koh baby, ynzu zamu isa hospital din", Heedayah dake mgn a hankali tace "asibiti? Ni baranje asibiti ba, kawai daga amai sekace xaka kaini asibiti baranje ba take me home, jiya naci sardines nasha milk akai thats why ya bata bin ciki".  "Heedayah what are u saying, look at the state of urself kice bara kije asibiti ba, so kke ki mutu min a gda? We're going to the hospital ko bakia so, I wont listen to u this time". Kuka ta fashe masa dashy acikin motar tana shure kafafunta ita barata je asibiti ba haka ba yadda ya iya da ita sukayi gda, tafito daga motar ma takasa dan wani jirin dake dibanta duk sanda ta tsaya shi ya dagota yakaita daki, "me kkeso xaki sha black tea? Kokuma in kira ummu jalila?" T'ake tace "a'a pls dont call her ynxu xata xo ta ta min da hankali am fine stop worrying"...bata gama mgnan ba tajiyo amai hannu tasa ta rufe bakinta ta ruga toilet dagudu ta kwararo amai, don moha yabi bayanta tace "stop there kar ka kariso" sam bejita ba ya karaso yayi flushing aman sannan ya tayata wanke bakinta ya riko ta suka fito kwanciya tayi idanunta se kafe wa sukeyi. Don moha yace "baby ynxu haka kkeson in zauna anan in zuba miki ido, kina vomiting life naki out? To mummy fa? In kirata?" nan ma tace "a'a dont worry i'll be fine," yace "toh ko magani seki sha ai" tace "no need banason magani lemmi get some sleep first" rufeta yayi da blanket ya fice kwata kwata yakasa samun sukuni se tunanin baby'nsa yake haka ta wuni ranan tana amai, duk abinda taci hararwa take akaita asibiti tace a'a akira ummu jalila kosu mummy nanma ta ki, bata damu ba saboda kwata kwata bata kawo hankalinta shigan ciki ne da ita ba.

                  Washegary kuma ta tashy tana shirin office, don moha ya tarar da ita "ina zuwa kuma?" Tace "office mana" don moha yace "really? Bakida lfyan ne zakije asibiti? Jiya ki wuni kina amai a gdan nan yau kice zaki office? Ure not going anywhere" heedayah tace "but am fine, can't u see?" Don moha yace "this discussion is over baraki fita ba yau," yana kaiwa nan ya fice heedayah ta zauna kan gado tana guna guni "ni shknan se abinda kace inyi xanyi mstw wlh ni Allah ya isa"...bata kare mganan ba tajiyo amai da gudu ta ruga toilet bayan tagama ta wanke bakinta tafito taga don moha tsaye a bakin kofan bangdan yace "a hakan ne zakije office yau? Kuma ki shirya asibiti zamu je now!"  "Wlh ni baranje ba sede kaje kai kadai" cewa yyi "ni de na gaya miki ki shirya" ya fice. "Wlh ni baran jeba mstw wait a minute yau meh? Ai yakamata period dina ace yazo what could be the problem? Oh no kode ciki nake dashy? No it can't be possible, let me wait again.

         Yau kimanin sati kenan heedayah najiran period nata amman shieu ga issue of amai har ynxu duk abinda taci seta amar dakuma jiri ita kadanta seta fadi duk ta canza kamanni, taje asibiti kuma taki don moha yayi yayi da ita suje amman sam taki hasali ma anytime yayi coming up da talk din kuka take masa tana hada sa da Allah. Yau bayan don moha ya fita zuhr prayer heedayah ta lallaba zuwa chemist dake dan kusa da gdansu ta siyo home pregnancy test har ta dawo don moha be dawo ba toilet ta nufa tayi carrying out test din se addu'a take Allah sa kar ya kasance positive. Yana gama reading yayi showing positive. "Gosh!  Noi!"Ta fadi "this can't be true, I can't be pregnant." Alwala ta dauro tayi sallah taje dining shan ruwa nanne don moha ya dawo gda, tana gama sha ta  hango wata roasted chicken cikin fridge din part daya ta ballo takai baki tana cikin tonawa kawai amai ya zo mata daki ta nufa dagudu don moha yabi bayanta data gama tafito don moha na tsaye a bakin kofar bangidan "ungo" gyalenta yake mika mata "sa asibiti zamuje ko kinaso ko baki so, since last  2weeks kke abu daya am tired of seeing u like this", gefensa tabi ba tare da ta cemasa komi ba ta zauna kan gado. Don moha yac "well? Barakisa mu tafi bane?" Kai ta gyada masa hannunta ya finciko yana janta har sukayi parlour tana fadin "let go off me you're hurting me" dakyar ta iya kwace hannun nata ta zauna a kasa "wlh na gaya maka baranje asibitin nan ba". Don moha yace "haka kka ce ko?" Wayarsa ya ciro yakira ummu jalila kan if shes free tazo ynxu pls ta amsa da toh. Heedayah tuni ta fashe da kuka "ynxu kiranta kayi? Kasan sarai ynxu zata zo tafara min masifa, dama nasan kai mugu ne" suna cikin mgnan se ga ummu jalila ta shigo "ya meya faru muhammad? Heedayah me kkeyi a kasa? Me haka duk kin zube?" Don moha yace "gata nan ummu jalila tun last two weeks take fama da amai duk abinda taci seta harar aje asibiti tace bara'a je ba...

No comments: