Sunday, 20 November 2016

HEEDAYAH!


                1⃣1⃣3⃣
   written by miemiebee👄



      Baby kam na shan gata kullum yana rik'e a hannu cuz duk caring grannies ne dashy, saidai heedayah akwai rowan baby dan ita koda yaushe tafison tana rik'e dashy tana kallonsa tana daukansu selfie tare tana ma mr romantic nata sendn. Ahaka aka samu akayi fixing date na bikin suna in 5 days time, preparation sosai su mummy sukeyi. Mu kwana mu tashy be ragar komi ba, ana gobe za'ayi bikin suna don moha ya bukaci heedayah data zo d'akinsa da baby alokacin kuwa mama tashiga wanka munmy kuwa na kitchen suna aiki dan haka ta d'au baby ta nufa d'akin don moha daman a bud'e ya bar mata kofar nan ta shiga ya amsa baby'n yayi hugging nata sannan yafara gaya mata how much yayi missing nata itama haka, tace "mr romantic hurry kasan in mama tafito bata ganni ba am in trouble" hannunta ya ja suka zauna a bakin gado tomorrow "za'ayi naming baby ko?" Kai ta giada yace "nd you're so eager to know the baby's name huh?" Nan ma takuma giada kai yace "good" a hnkl ya dawo da kallonsa kan baby'nsu me kama dashy sannan yace "RAYYAN Allah albarkaci rayuwarka"...
        Heedayah data shiga duhu tace "Rayyan kuma?" Don moha yace "yes baby, sunan baby'nmu Rayyan, baki ce ameen ba", a takaice tace "ameen but..." Hannunsa ya aza kan lips nata "shhh this is the least I can do to repay Rayyan for what he did to me, ko kin manta shi yayi sacrificing love naki nd thats why we are together now ko ba haka ba?" Kai ta giada masa amman fuskarta ba walwaka dan haka ya tambayeta "why the face baby, ko bakiso name d'in bane a canza?" Murmushin dole ta kirkiro sannan tace "not that banso sunan bane, nasan Rayyan is an unforgetable person to both of us but are u sure ure okay with this? Bawai kayi naming baby Rayyan bane dan kayi pleasing d'ina? Is bcuz kai kakeso?" Don moha yace "yes baby dan both nayi naming baby Rayyan, he's destined to be Rayyan". Hugging nasu tayi duka da baby'n su sannan tace "Allah albarkaci rayuwan baby Rayyan". Don moha ya amsa da "ameen".
           "Kinason amasa alkunya?" Kai ta girgiza da alaman a'a "Rayyan d'in is enough" nan ya ciro wayarsa suka d'au selfie yabata peck a kumatu sannan ta amsa baby'n ya rakota har bakin kofa sanda tashiga d'akinta ya rufo kofar dakinsa. Xama tayi kan gado tana kallon baby'n se can tayi murmushi "Rayyan nasan you'll never leave my life, big Rayyan ya tafi Allah yakawo min little Rayyan. I love you baby" nan tabasa peck a kumatu d'ago kan da zatayi taga mummy datayi wankan flour tana kallonta tace "waye Rayyan d'in?" Heedayah tace "my baby, daddy'nsa yayi naming nasa after Rayyan". Mummy ta zauna tace "haba?" Kai ta giada mummy tace "Allah sarki muhammad akoi mutunci da hnkl wlh my princess addu'an danake miki tun kina 'yar karama kan Allah baki miji na gari wanda ze soki ya kula dake tsakani da Allah betafi a vein ba Allah ya amsa min addu'ata sesa yakawo muhammad cikin rayuwarki inason kicigaba da kula dashy ki rike masa amana, kar ki kuskura ki bari yayi fushi dake kinji princess dina?" Kai heedayah ta giada mata nan mummy tayi hugging nata tashafa mata flour'n itama heedayah tace "thank you mummy, I love you so much", mummy tace "me too sweetheart Allah raya mana baby Rayyan", ta amsa da "ameen!"
          Washegary! akayi bikin suna inda kowa yaji sunan baby RAYYAN,  grandfathers duk sunji dad'in abinda don moha yayi. Jama'a sun taru sosai sekace bikin aure heedayah da rayyan nata kuwa sun sha tsaraba har na fitan hnkl. Akaci akayi rawa aka kashe hoto***.
         1 month 12 days later heedayah tagama arba'in nata baby Rayyan kam sede ace masha Allah very cute baby gashi nan k'ato bulbul dashy ga gashin kannan heedayah bata  bari a masa aski kona suna ma bata bari an masa ba, mai take shafa masa ya kwanta lublub kamar na mace. Yau su mummy da mama suka gama mata arba'in. Kwantar da baby Rayyan tayi a d'aki ta nufa kitchen ta aza musu lunch. Tana gamawa ta had'a kan dining sannan takuma yin wanka tayi ma baby Rayyan shima ta kashe musu selfie tama don moha dake office sending nan ya aza kan display picture. Se gani yake kamar a mafarki wai he's now a father, lokacin tashi nayi ya taho gda sukayi hugging ta karb'a masa jakansa, rayyan ya fara tambaya tace "aww ynxu you don't even care about me se rayyan ai wl..." Bata kare mgn ba ya had'a musu baki shiru tayi sun yi 3mins suna abu d'aya sannan ya riko fuskarta "I love you both so very much baby, so ina baby Rayyan?" Tana murmusawa tace "he's sleeping" yace "oh really den lets eat" nan sukayi dining tayi serving nasa abinci suna cikin ci tace "yau baby Rayyan ya riga kuka da nake masa wanka wlh nima har ido na sun cike da hawaye kasan I hate seeing him cry". Don moha yace "kuwa zanso ganin rananda kina kuka baby Rayyan na kuka" ruwan dake kusa da ita ta watsa masa da gudu ta tashy yana binta daidai kan gadon d'akinta ta fad'a ya hau kanta sukata wasa abinsu.****
          Heedayah tak'i komawa office har ynxu dan bata son kai baby'nta day care tafison seyayi irinsu 7-8months haka by then yadanyi wayo. Ynzu haka baby Rayyan nada  2months da 'yan weeks aka gansa za'a dau baby'n 5 months ne. Bayan ta gama had'a lunch tayi wanka tama Rayyan sede yau se kuka yakeyi ta rasa me xata masa yayi shiru tabasa ruwa yak'i sha, koda ta gwada basa mama nan ma yaki sha, toys nasa ta tattaro tana masa wasa dasu  amman kukan nasa se karuwa yakeyi nan fa heedayah ta rikice baby Rayyan na kuka mother Heedayah nayi tana sweetheart pls  keep quiet nd stop crying sweetheart ur momma is right nxt to you shhhh".
         Baby Rayyan kam se kukansa yakeyi daidai nan don moha ya dawo daga office ya tsaya a bakin kofa yana kallon yadda heedayah ke kuka dan bata maji shigowarsa ba kasancewar a waje yayi parking motarsa yau se can ta juyo ta gansa "mr romantic pls do somethng baby Rayyan tun d'axu yake kuka na rasa me xan masa yayi shiru yaki shan ko mama". Murmushi taga yakeyi sosai harda ciro hakwaransa abinda be cikayi ba dan duk murnushinsa bakinsa a rufe yakeyi sega na yau harda hakwara wayarsa yaciro ya dauketa papparazi shots kusan guda goma. Kallonsa kawai ta tsaya yi cike da mamaki

No comments: