Sunday, 20 November 2016

HEEDAYAH!


                1⃣0⃣0⃣
   written by miemiebee👄


  (Salam pls fans sekuna min uxuri, typo does occurs sosai sometimes kuma slip of mind, akoi inda nakeson sa RADIAL ARTERY sena sa RENAL ARTERY wanda ke kidney, i've heard enough of complains sekuna min uzuri as the saying goes nobody is perfect pls ku rage conplains. Muje zuwa....)

        Se 11:04AM ta tashy dakyar tasauka daga kan gadon da rarrafe ta nufa bathroom dan wani zafin da takeji daga kasanta ga kuma ciwon da cinyoyinta suke mata, brushing tayi, tayi wanka tasawata doguwar rigarta simple ta koma ta kwanta dan bata bar kukan da takeyi ba har ynxu. Knocking don moha yayi bisa kofar da wata tray cike da abinci a hannunsa yanufa kan gadon ya ajiye mata akan side drawer, "haba my baby kukan ne har ynxu? Am sorry toh yi hkr kici abinci se in kaiki gda ki huta a can yau" banza tayi dashy se kukanta takeyi, don moha yace "yi hkr mana baby," hannu tasa ta share hawayenta "wlh Allah ya isa tsakani na dakai, rayyan my king come nd help me pls". Don moha yace "baby untill wen zaki san ina sonki ki dena kiran sunan rayyan a gdan nan?" Banza tayi dashy ta cigaba da kiran sunan rayyan. Da abin ya isa don moha yace "fine Allah ki sake kiran sunansa kiga in ban miki irin na jiya ba," harara ta watsa masa "try nd see wayyo rayyan dina" tacigaba da kiran sunan rayyan.
        Haka da dambe da fada don moha yasake.... da heedayah, yasha yaguni da cizo kam ga ihun da takeyi kamar zata cire ranta. Kaca kaca ya mata yau, tayi kuka har tagaji numfashin ta har wani sama sama yakeyi ynxu kam ko sunan rayyan dinma takasa kira. Kallo daya don moha ya mata sekuma ta basa tausayi hugging nata yayi tama kasa kwatan kanta yana bata hkr, "baby ke kke forcing dina is simple ni koda baraki soni ba but kidena kiran sunan rayyan, ure making me feel jealous amman kin kasa ganewa, am sorry kinji kukan ya isa". Tashy yayi ya hada mata ruwan xafi yakaita toilet din sannan ya fito zama tayi tasha kukanta dakyar tayi wanka tafito taga baya dakin abincin tadanci dan yunwan da takeji, kafin don moha ya sake dawowa kuma har tayi bacci, kwanciyanta ya gyara mata yabata peck a goshi sannan ya fice. Around 12:50PM aka danna doorbell yana dubawa yaga mamansa ne, sannu dazuwa ya mata ya dauko drinks yayi serving nata dashy, "yasu daddy da safyan mama?" Ta amsa da "all fine"  "kajini shiru tunda akayi auren boi dina banzo naga gdansa ba ko? Am sorry wlh tafiye tafiye na rigayi" don moha yace "ba komai mama atleast kinzo yau ai".
        Mama tace 'to ina amaryar tamu?" Don moha yace "tana bacci yau ta tashy da zazzabi," tuni mama tafara kallon don moha wani eri tace "son har jika na ya iso knan," don moha yace "mama what are u talking about?" Yana sosa keya. Mama tace "barinje in ganta toh mana" don moha ya mike "a'a mama kibary kawai tana bacci". Mama tace "a'a barni de inga lafyan jikan nawa,"  "mama wai me kke fadi ne". Haka sanda ta shiga dakin heedayah ta sameta kwance akan gado amman ba bacci takeyi ba. Heedayah na ganinta ta miqe dan gaisheta amman seta kasa dan zafin da kasanta ke mata, nanne mama ta gano dalilin dayasa don moha baison tashigo ganin heedayah. Cewa tayi "ina magunan da mummy ta baki?" Heedayah ta nuna mata side drawer'n nan ta bude ta ciro leather'n tana dube dube can ta ciro wani, taje ta jikasa da ruwan zafi sannan tayi mixing yazama warm water ta kawo mata "gashy jekiyi tsarki dashy"  heedayah da kunya ya rufeta ta amsa duk yadda tayi kokarin gyara tafiyanta ta kasa bayan tagama tafito taga mama batta dakin wani hamdala tayi sannan tace "wannan wace erin kayan kunya ne? Wlh nasan da rayyan dina ne baremin haka ba.." bata kare mgnan ba mama tayi sallama nan heedayah tashiga kare fuskarta, mama tace "ya jikin? Da dan sauki ko?" Cikin kunya heedayah tace "eh nagode" mama tace "ba komai seki dage da cin abinci kinji? Kiyi tsarki dashy sau uku in shaa Allah shiknan xafin xe daina," heedayah bata iya tace komi ba mama tace "toh ni zan tafi" heedayah tace "barin raka ki mungode" atare suka fito mama tace "toh muhammad zan tafi" shima ya mike suka mata rakiya sannan suka dawo ciki hannunta ya rike tace "let go off me mugu kawai".
          Don moha yace "haba baby didn't I apologise nace am sorry, it wont happen again"  "kai kaji wajen" tana kaiwa nan tayi daki.
          One week later heedayah is now fully recovered sede tunda abin yafaru tsakaminta da don moha, tadena masa mgn, daman shi baison forcing nata yin abinda bata so dan haka shima yafita daga harkanta kowa na xaman kansa a gdan. Kasancewar yau monday akoi aiki nd leave data karba na two months ya cika. Bayan tagama shiri around 8:00AM taje tayi knocking a dakin don moha beko amsa ba ta shiga bargon dayake rufe dashy ta yaye "wake up, ina da office yau where is ur car key?" Don moha yace "oh har leave din ya karene? Okay wait for me inyi dropping naki" nan fa heedayah ta ta da bori ita sam ita zata je da kanta haka ba yadda ya iya ya bata key'n ta fice. Around 11:15AM daya tashy yayi breakfast nasa as always yaga heedayah har tayi shara kafin ta tafi. Dan tun dukan da mummy ta mata ta fara shara dasu mopping. Kasancewar don moha ya iya girki yayi cooking musu lunch yau wata hadaddiyar fried rice.
       3:30PM heedayah ta dawo gda ta kwaso yunwan ta frm office taga flask akan dining nufa tayi ta bude taga abinci without a second thought ta bude ta zuba a plate ta fara loadi, don moha na labe yana ganinta har tagama sannan yafito daga gun buyarsa "uhm I can see baby tayi enjoying meal nata". Harara ta watsa masa ba tare da tace masa komi ba ta nufa dakinta tana kunna other phone nata call din aesha ya shigo nan ta daga suka sha hira abinsu sosai!

No comments: