Sunday, 20 November 2016

HEEDAYAH!


                1⃣1⃣5⃣
   written by miemiebee👄



          Washegary suka idar da asuba suka koma bacci. Rayyan kuwa tun 7:30AM ya tashy ya sauka kan gadon ya basu goodmorning kisses dukansu biyu sannan ya leka bathroom yaga wata jacuzzi sak erin na gdansu sede wannan yafi kyau famfon ya bud'e yadda ruwan ke sauka yana masa kyau haka har ya cika ya soma zubewa ya tsaya kallo be rufe ba haka jaqab ya jik'a musu toilet din can ya nufa inda yaga an jera erin shower jells dinnan kujera ya dau ya hau ya bude yana zazzagewa a kasa haka kafin su heedayah su tashy yayi kaca kaca da toilet din. Se after 11 suka tashy sukaga rayyan ya nustu kan wata kujera da ipad nasa a gabansa se game yakeyi murmushi duka sukayi acewan su yau rayyan beyi b'arnaba yau basu san danyen aikin dake jiransu in store ba toilet ta nufa tana bude kofar ta tsala wani irin ihu tare da kiran sunan "RAYYAAAANNNN!!!!" da gudu ya ruga ya samu daddy kan gado nan ta juyo ta dawo d'akin "come here what did u do in there?" Da fuskarsa boye cikin jikin daddy'nsa yace "I wasn't the one momma, it just happened itself". Heedayah taci "lying is not a good habit". Nan ya ciro fuskarsa yace "okay am sorry  momma I wont try it again". Don moha yace "baby wai me yayi ne?" Heedayah tace "mr romantic zokaga toilet d'in" nan ya taso ya gani ya rufe famfon yace karta damu akoi masu gyaran d'aki dey'll take care of it. Nan yayi waya sukazo suka gyara toilet din nan heedayah tama rayyan wanka itama tayi haka don moha ma sannan sukayi breakfast suka fita ganin gari.
       Masjid al~haram suka fara zuwa inda sukaga ka'aba sukayi raka'a bibbiyu rayyan kam ana sallah yana hawa bayan both momma da daddy in sukayi sujjada yana horsy back horsy back ahaka har suka idar sannan suka je suka ga jabale noor, masjid e kahf, jannatul Maula, dade sauran historical places.
       A karshe Onaizah Mall sukaje shopping kad'an sukayi duk chocolates na rayyan nema ya cika don moha yayi excusing kansa kan bari yaje yayi withdrawing kud'i daga ATM su jirasa a nan. Heedayah ta amsa da "toh" tabasa peck sannan yafice suna  tsaye da rayyan can tagaji dan haja taja hannun sa suka zauna kan wata kujerar da aka tanar a wajen, se kokarin wasa rayyan kesonyi sam tak'i sake hannunsa sbd tasan halin sa sarai destroyer ne shi ynxu seya rusa duk jeren dake nan, kafanta ne yasoma mata kai kayi dan haka tace "sit here sweetheart lemmi scratch my leg okay?" Kamar d'an arziki ya giada mata kai tana tsugunawa ta soma sosa kafar tata rayyan da wayo ya bar gun ya ruga aguje ita bata ma gansa ba tana gama sosa kafar seta d'aga kai dab nan idanta yakai kan wata hadaddiyar agogon daya mata kyau wanda zata so mr romantic nata yasa nan ta tashy ta dauko tasa cikin basket din tajuya tana "Rayyan sweetheart" setaga wayam! Ba ko inuwan Rayyan, dama da hagu ta duba ba shi ba alamarsa nan fa hankalin ta ya mugun tshy batasan me zata gayawa don moha ba in ya dawo ba, ita bama wannan ba kar yaje yayi messing up wa mutanen nan wajensu dan tasan sa da gagara.
           Sunansa ta shiga kollawa ko ze amsa "Rayyan! Rayyan sweetheart, where are you?" tana kewaye mall din haka tata kewaye wa tas ta duba kasa baya nan haka second floor ma bata gansa ba, shikuma don moha na dawowa yaga basket ba babinsa babu rayyan nasa tashin hnkl! nan shima yashiga nemansu. 3rd flow ta hau tana faman kiran sunansa har tazo hawa 4th floor se can ta gansa hannun wani mutum yana nan body size nasa kamar na mr romantic nata sede wannan ze d'an darasa packs da muscles cuz he's a little bit muscular than mr romantic, bata iya taga fuskar sa ba kasancewar yana backing nata wajen ta nufo tare da fad'in "there you are sweetheart, you made momma worried sick looking for you..." Hannu ta aza kan kwankwason ta (tayi akinbo)  sannan ta kira sunansa "RAYYAN!" Tana kiran sunan wannan mutumin ya juya da fara'arsa wanda tagani ne ya mugun bata mamaki sosa idanunta tayi ta kura masa ido kamar yadda shima ya kura mata ido sunfi 3mins suna kallon juna sannan baki na rawa tace "RAYYAN?" Yace "HEEDAYAH?" take idanunta suka cike da hawaye shiko hadiye hawayen nasa yayi, yayi karfin fad'in "wow so is this our son? Time flies, Ina muhammad?" Har ynxu bata ce masa komi ba se kallonsa takeyi hawaye na ambaliya a fuskarta daidai nan don moha ya hauro shima ya hangosu da sauri ya karasa wajen sanda ya matso kusa dasu sannan ya ga rayyan cike da mamaki yayi exclaiming sunan sa "Rayyan brother!" Sukayi hand shake. Da sauri heedayah tasa hannu ta share hawayenta kar don moha yayi zargin wani abu. Hannu ta mika zata karba little rayyan nan hannunsu ya tab'a juna da big rayyan seta sandare ta kasa amsan little Rayyan dan wani shock datake in her se hawaye take yi. Murmushi big Rayyan yayi yace da don moha "I think madam barata iya karb'an baby ba sbd yana da nauyi, maybe u shud" nan don moha ya mika hannu ya karb'e little rayyan se kallon heedayah da hawaye suketa ambaliya a fuskarta yake yakasa fad'in komi.
          Kamar daga sama suka jiyo wata murya me zak'in gaske tana fad'in "my king" wata mata ce kyakkyawa tana sake da abaya gata da tsohon ciki haihuwa inba yau ba to gbe nan ta nufo wajen dawani shopping bag a hannunta tace "my king gashi na samu atlast!" Amsar leather'n big rayyan yayi tare da cusa ta a jikinsa. Tana dago kai don moha ya kira sunanta "Aneesa!?"