Sunday, 20 November 2016

HEEDAYAH!


                1⃣1⃣6⃣
   written by miemiebee👄


          Kallonsa take sannan tace "don moha!" Yace "yaushe kka yi aure?" Dan ko bata gaya masa ba yasan matar rayyan ce ita "mama bata sanar dani ba?" Murmushi tayi sannan tace "ni nace kar ta sanar dakai, anyways ga miji na nan", tadawo da kallonta kan rayyan daya xagaya hannunsa a kwankwasonta "my king ga cousin d'ina muh'd nan wanda da za'a mana had'in gda dashi se be yu ba". Rayyan yace "wow is this a coincidence or what? Kinga muh'd ai shine wanda nayi sacrficing masa heedayah" tace "haba deh!"  "Ofcourse" ya fad'i tana kallon heedayah da har ynxu hawaye basu bar gangarowa kan chicks nata ba tace "karde wannan ce heedayar?" Kai rayyan ya giada mata tace "wow she's beautiful" nan ta mika mata hannu sukayi shaking sede kwata kwata heedayah bata mata fara'a ba.
             Don moha yace "wow gaskia this world is full of suprises imagine brother rayyan cousin d'ina aneesa ce matarka wow! Lets all have lunch together mana ko?" Rayyan ya kalli aneesa sannan yace "okay", heedayah kam shiru har ynxu hawayen kuwa sun kasa tsayuwa don moha yace "baby kefa? Barakije ba?" Kai ta giada masa little rayyan yace "no momma u must go or else I'll cry". Murmushin dole ta kirkiro ta sa hannu ta amshe sa "okay rayyan sweetheart momma will go for you".
       Big rayyan yace "brother kar ka gayamun name namu d'aya da wannan mr handsome", don moha na murmushi yace "ai namesake naka ne, I named him after you", nan rayyan ya karb'esa a gun heedayah. Don moha yace "rayyan sweetheart this is ur big uncle he's ur namesake, his name is also Rayyan". Little rayyan yace "really big uncle?" Big Rayyan yace "yes kid" little yace "can we be buddies?" Gashin kansa rayyan ya hargitsa yana masa murmushi "sure buddy! oya lets go nd eat" hannun matarsa yaja suka shiga gaba. Wani haushin heedayah don moha ya soma ji dan abinda tayi taya bayan anjima ba'a had'u ba zatace barata ci lunch dasu ba, bece da ita komi ba shima ya hau tafiya hannunsa ta riko sannan ta goge hawayenta "muhammad pls don't be mad at me I just can't help it"   "mu tafi" ya fad'i ba tareda ya nuna damuwa ba.
         Bayan waiter'n ya kawo musu abinci suka soma ci illa heedayah data zuba ma abincin ido, shima de rayyan danna zuciyarsa kawai yake dan kar yasa aneesa cikin damuwa ita data kusa haihuwa. Big rayyan yace "mr handsome" dan sunan dayake kiran little rayyan da knan, "I asked u about ur name nd u told me it was sweetheart". Don moha yace "lol haka ya fad'i?" Aneesa dake dariya tace "maybe haka mamansa take kiransa", don moha yace "right!" Big rayyan yace "nd also dana tambayesa me sunan parents nasa cemin "yayi mr romantic da baby". Ynxu kam dariya sosai don moha da aneesa sukeyi banda heedayah data wula duniyar tunani. Big rayyan yace "so meya kawo ku saudi?" Don moha yace "umrah ba, kaifa?" Rayyan ya dawo da kallonsa kan aneesa sannan yace "anan princess d'ina takeson ta haihu thats why". Heedayah setaji duk yadda suke kiran junansu da haka rayyan da aneesa suke kiran junansu ma ynzu dis only means har yanzu tanada place a heart nasa. Hira sosai suka tayi don moha nata tambayan aneesa ya kowa a gda, se can rayyan yace zasu gda aneesa ta huta, don moha da rayyan sukayi exchanging mumber, kafin su tafi yayi ma takwaransa shopping na chocolates da kaya sosai da kyar heedayah ta iya fad'in "mun gode" sannan suka fice. Suma don moha na biyan kud'in shopping da sukayi suka koma htl tun a hanya rayyan yayi bacci suna isa ta kwantar dashy kan gado, don moha taga a bakin kofa da niyan fita zeyi. Sunansa ta kira cak ya tsaya
           Ta nufo ta juyo dashy cikin kuka take mgn "mr romantic pls forgive me am so sorry, I don't know what came over me dan Allah dont be mad I just dont know what to feel, but wlh kasani kai nakeso nd no one else" hugging nata yayi tun tana kuka har tayi shiru**** suma su rayyan tun isarsu htl da suka sauka be sake ma aneesa mgn ba, yana kwance kan gado ya wula bcikin duniyar tunani ta nufo ta kwanta kusa dashy sannan ta riko hannunsa "you are thinkn about her ko?" Se ynxu yaji motsinta ma, nan ya dawo da kallonsa gareta tare da riko hannayenta "aneesa tun auran mu ban tab'a miki karya ba nd banason na fara miki tunanin heedayah nakeyi duk na rasa meke damu na am so sorry pls don't be mad kinfi kowa sanin what am going through koba haka ba?", fuskarsa ta shafo "I know exactly how u must be feeling haka duk wanda yake cikin yanayinka na ybxu ze tsinta kansa so dont worry about me kaji?" Nan yayi hugging nata "thank you for understanding me my princess" mgn zuci tasoma "rayyan dukda nasan kana sona i know kafi san heedayah  amman kwatakwata ni baran damu ba tun da nasan ni ina sonka and am ready inyi komi dan nasamo maka happiness" ****
           Washegary da safe bayan su heedayah sun gama wanka duka suna having breakfast rayyan se wurgi yakeyi da beans na abincinsa shi a dole bayason beans, tun heedayah na hanasa har tagaji tabarsa can wayar don moha yasoma ringing yana dubawa yaga rayyan nan yayi picking rayyan yace "come quickly to city hsptl aneesa tana labour room". Don moha yace "okay okay gamu nan zuwa", begama ajiye wayar ba heedayah tace "mr romantic whats wrong wani abu ne?" Tana mgnan ne tana goge ma rayyan baki, don moha yace "aneesa tana labour room". Heedayah tace "ayya lets hurry muje Allah sauketa lfy",  "ameen" ya fadi a takaice nan da nan suka tsari taxi suka shiga se city hsptl da kwatancen da wata nurse ta musu suka samo d'akin. Rayyan na xaune a bakin kofar ya hada kai da guiwa don moha ya karasa gabansa shouldernsa ya dafa nan ya d'ago jajayen idanunsa don moha yace "oh common stop worrying urself in shaa Allah she'll deliver safely" nan ya giara masa zama yama heedayah nuni datazo ta zauna itama a gefensa ta zauna da little rayyan a hannunta sede takasa fad'in komi don moha kuwa se calming rayyan yake yana basa lbrin time da heedayah ke labour room itama can yace "let me get u some water okay?" Rayyan ya masa gdy sannan don moha yafice. Har ynxu heedayah bata ce komi ba ganin haka rayyan yace "mr handsome how are u nd mummy doing"  Heedayah tace "we're fine, is okay kaji? Karka damu in shaa Allah aneesa zata sauka lfya, mu tayata da addu'a kawai". Rayyan ya dawo da kallonsa kanta tuni ta kau da kanta yace "thank you sister, thank you alot". Murnushi tamasa daga nan basu sake cewa da juna ko uffan ba se hayaniyan rayyan dayaketa surutu shi kad'ansa

No comments: