Sunday, 20 November 2016

HEEDAYAH!


                1⃣0⃣7⃣
   written by miemiebee👄



          Kira'a don moha ya kunna musu a motar, heedayah kuwa resting kujerar ta tayi ta kwanta comfortably ba tare da ta ce masa komi ba. Kafin su bar garin kano don moha ya tsaya a gdan mai yayi full tank, tun daga lokacin heedayah tasoma jin amai dam warin man data shak'a. Don moha yayi da ita kan ya maida ita gda tunda batada lafya sam tak'i cewarta yana son yaje yayi flirting da 'yan matan kd ne, gara ko mutuwa zatayi ta bisa, haka sukata tafiya. Basu tafiya me nisa sesun tsaya tayi amai a haka har suka isa kaduna inda suka sauka a ASAA PYRAMID HTL.
         Heedayah ta gaji sosai ko fitowa daga mota ta kasa ga jikin ta du ya tashy, kafafun nan duk sun kumbura. Don moha ne yayi assisting nata ya kwantar da ita kan gadon dakin daya kama musu sannan yaje yafito da akwatunansu. Se sannu ya ke mata, "yi kokari kiyi sallah, kinji?" Da kyar ta tashy tayi toilet nanma amai sosai ta rigayi sannan ta dauro alwala tafito taga don moha baya nan, sallah ta idar ta mike a gun jikinta zaafi kamar wuta. Yana shigowa ya nufa kanta da sauri "maman baby jikin ne haka? Ko zamuje kga doctor?" Kai ta kad'a masa "just get me some black tea". "Toh" ya fadi ya kira waya yayi ordering mata black tea nan da nan aka kawo ko karfin shan tea'n ma bata da dan haka don moha ya bata nd alhmdllh bata harar ba mganin ta tasha ya kwantar da ita. Kaya ya canza ya feffeshe da turare duk heedayah na  kallonsa sanda yazo fita tace "ina kuma xakaje?" Yace "zanje in samu wanda xan zana masa gda ne, muyi mgn". Heedayah tace "wlh karya ne in har dgsk na miji zakaje gani shine harda canza kaya tun ba'aje ko ina ba kasoma nuna halin ka ko?" Dariya sosai yakeyi how heedayah can  get jealous. Ya dawo kan gadon ya zauna a gefenta "wlh shi xanje gani don't worry I promise ko kallon 'yan matan waje baranyi ba so dont worry kinji? Get some rest, okay?" Peck ya bata a goshi yau kam bata goge ba har ya kai bakin kofa sannan tace "come back safely okay?" don moha yyi murmushi sannan yace "sure mmn baby" ya fice. A hnkl bacci ya dauketa se bayan la'asar don moha ya dawo ya tada ita tayi sallah yamusu ordering fried rice nd chicken sam heedayah bata iya taci ba dan tasan the moment tace xata ci hararwa zatayi kallonsa kawai take yanda yake tacin abincinsa tana jin sansa na shiganta. Sanda ya gama ci sannan ya lura da plate nata yaga ko tab'a abincin batai ba yace "maman baby ya baki tab'a food naki ba?" Tace "cuz nasan koda naci xanyi vomitting nasa out", don moha yace "baby na baki wahala ko? Sorry toh me zaki iya ci instead amiki ordering, u can't stay hungry". Heedayah tace "black tea kawai zan sha" nan yamata ordering tasamu tasha ba tare da ta harar ba.
         Bayan data gama sha ta mike kan gado yace "maman baby xaki iya fita yau kuwa?" Tace "why do u ask?" Yace "I was thinking ko zamu fita kiga garin kd". Heedayah tace "ni baran iya fita ba banajin d'adi saidai in zaka fita kai kad'ai" don moha yace "sure?" Ta gyada masa kai, kayansa na daxu ya mayar ya sake feshewa da turare sannan yace "toh na tafi", tana kwance kan gado tace "wlh baraka fita ba, instead kace kaima ka hakura amman sekace ka tafi? Ni wlh baran yarda ba come back ban yarda da kai ba kabari zua gbe in na d'an samu sauki se mu fitan tare".
           Murmushi sosai don moha keyi daman shima bai da intension na fitan kawai yayi ne dan ya tsokanota. Dawowa yayi ya rage kayan jikinsa ya haura gadon ya kwanta shima yace "zo in d'an miki massaging legs naki naga duk sunyi swelling nd nasan u must be exhausted yau", heedayah tana so tana kaiwa kasuwa "ni bance maka ba am fine" ko sauraronta beyi ba ya zaunar da ita ya soma massaging mata k'afa a hankali har tayi bacci ya kwantar da ita yayi hugging nata tightly har shima yayi baccin se bayan maghrib suka tashy, yayi alwala itama tayi ya jasu sallah. Da daren ma black tea ta sake sha ta kwanta bayan don moha yagama zanen da yakeyi yayi joining nata kan gadon yaga heedayah ta tura pillownta can gefen gadon matso da pillow'nsa yayi kusa da nata tuni ta fara masifa "muhammad me haka? Kwana zamui tare? A'a gaski ni ban yarda ba na d'au fa kaima zaka kama d'akin ka ne". Don moha yace "haka kkace?" Kai ta gyada yace "toh shknan" wayarsa ya d'au yayi pretendn kamar yana waya "hello baby? I'll call u back yau kam sekin gaji da hira dani"... Yana maganan yana barin d'akin ya rufo mata kofar. Tashy tayi tafara safa da marwa a d'akin "omg! what do I do now? Ashe dama ce masa nayi ya kwanta kan wannan  seater d'in ynxu zeje yata waya da wancen shgyan wlh baran yarda ba", mayafinta ta yafa ta fice zuwa gun secretary'n wajen "uhm pls wani yazo nan ynxu yayi booking room?" Secretatary'n tace "maza biyu ne sukayi booking room ynxu ko xaki iya describing nasa?" Heedayah tace "he's tall haka, fair"... a zuci tace "should I say he is handsome?" Nan tabar maganan zucin tace "zaki gansa d'an kyakkyawa haka". Secretary'n tace "ohh muhammad ko? Room 16 yayi booking. Kai gaskia ya had'u, haka kawai naji ina sonsa nd dagani baida aure koda yana dashy ma it wont change my intentions why asking, kinsan sa ne?" Heedayah tace "toh karuwa miji na ne, wlh ashe gaskia ne ku 'yan kd haka kuke kinji kunya wlh banza kawai nd kisani miji na yafi karfin secretary kamar ki, harda wani koda yanada aure it wont change ur intensions, to wlh in ba wai so kke ki k'are rayuwarki da konannen fuska ba tun wuri kifita daga harkan mijina kokuma na miki kaca kaca da acid a wannan mumunar fuskarkin muga ya zakice kinason mijin wata nan gaba". Ta k'are mgn tare da watsa mata harara.
            Nan ta nufa room 16 knocking takeyi kamar zata b'alla kofar yanaji shikuwa yasan sarai itace wayarsa ya d'au kamar yana waya yaje ya na bud'e mata kofar yana "okay babe i'll call u back ina zuwa"...hannu tasa ta wabje wayan ta kashe ko lura taga ba wayan gaske bane ma batai ba dan kishi, hannu tasa tafra buginsa "wlh muhammad bakada shame, ynxu dan nace kabar d'akin seka bari dgsk kaxo nan kuma kana waya dawata karuwa, ni ka barni ina renon cikinka, Allah ze saka min" sekuma ta fashe da kuka. Don moha dake dariya sosai yace "ikon Allah! Maman baby! Yi hkr to bar kukan", kokarin hugging nata yake ta fara kai masa duka ko ta ina tana kuka da kyar yayi hugging nata tightly inda bara ma ta iya buginsa ba se kuka takeyi yace "am sorry toh barin yi wayan ba kiyi seizing se gbe kibani zo in rakaki d'akinki" heedayah dake kuka har ynxu tace "ni kazo muje mu kwanta tare tsoro nakeji", dariya sosai yakeyi yace "toh muje", tare suka kwanta pillownsa na kusa da nata itakuma ta juya masa baya taki basa bedsheet din dan mugunta ga wani sanyin da akeyi. Dukunkune kanta tayi dashy, don moha kam se dariya yakeyi dan ba karya heedayah akoi kayan dariya kokarin yaye bedsheet din dake jikintan yake tana sake damdamesa a jikinta "wai me haka muhammad? Bacci fa xamuyi ba wani abu ba", don moha yace "toh a bani hakki na", har zatace "bara'a bayar dinba" seta tuna wa'azin da ummu jalila ta mata kan duk macen da mijinta ya nema had'a kwanciya da ita ta hanasa badan wani kwararren reason ba mala'ikun rahama suna tsine mata. Kuka ta fara yi ta jiyo tana kallonsa "don moha dan Allah karka min haka ka tausaya min banida lfya wlh ynxu in har na yarda maka gbe ko tashy kan gadon nan baran iya ba pls kace ka hakura banason tsinuwan mala'iku, kaji?" don moha dake kallonta yana murmushi yayi shiru bece komi ba ta kara volume na kukan nata "pls mana muhammad pls kace ka hakura"

No comments: