TANA TARE DA NI... PAGE 66
BY MIEMIEBEE
Mutuwan zaune Fannah tayi bata tab’a tsammanin jin wad’annan dad’ad’d’un kalamu daga bakin ANAS IBRHAIM FAUZI ba, a rayuwa bata tab’a sanin Anas nada sweet side haka ba, shin dama ya san kalamun soyayya haka? bata tab’a kawo wa aranta Anas zeso talaka kamar taba, last dataga picturen budurwarsa model ce irin wanda akesa hotunansu jikin kwalin relaxer ko attarchment d’innan. Me Anas zeyi da ita? Me take dashi? Does he really meant all that he said? Is it true that kamar yadda tajima da kamuwa da sonsa shima haka ya kamu da sonta? What now yanzu? Meyake nufi dayace he wants me to stay in his life forever? So yake muyi cancelling contract marriage d’in? Toh ai nima abinda nakeso kenan sede da akwai matsala, I can’t do this banida martaba. Aduk lokacin da Anas ya gano hakan ze nisanta daga gareni, zece naci amanarsa ban sanar dashi ba.
Wata zuciyar ce tace mata toh ai seki fad’a masa. A’a I can’t, I can’t tell him ze gujeni I love him, I love Anas also but I can’t express my feelings for him even if I want to I can’t. Hannunta dake zagaye a wuyansa ya zaro d’aya tare da had’awa da nasa.
“Fannah why are you silent?” Ya nisanta _“now I get it, I’ve been a monster to you Fannah tun rananda muka fara had’uwa dake nasoma k’untata miki, I made you passed through alot of horrible past and I do regret each and every of that, inda zan iya jawo time d’in baya da nayi so as to make you happy. Fannah I’m so sorry kinji? Please don’t punish me akan past d’ina I’m not who I used to be Fannah, you changed me. Kiyi hak’uri kiyafemin duk abinda na miki please nayi sune bisa rashin sani, I was stupid to make you correct 500 papers, stupid to always make you cry, stupid to make you copy down non-important mails, amman ki yarda dani hakan duk ya faru ne because I love you. Tun alokacin dana gano ina sonki naji I couldn’t accept it and thats why na riga punishing naki but now I do Fannah, I’ve acccepted my feelings for you. I’m so so sorry its never to late to say sorry, kiyafemun kinji? Please...”_ ya k’are maganar da kansa na kallon k’asa.
Kwata kwata batasan me zata fad’a masa ba, he made her speechless, shin ina girman kan Mr. Fauzi? Anya kuwa wannan ne Mr. Fauzi data sani? Wanda ba ya iya furta sorry da please se in takama. A zahirin gaskiya tana sonsa itama saboda aduk fad’in duniya bataga macen da zata k’i na miji kamar Anas ba. Sede batta tsammanin zata iya fad’a masa. Hugging nasa kawai tayi ta matse sa kam a jikinta, wannan rana ya kasance babbar rana a rayuwarta wanda barata tab’a iya mancewa dashi ba. “Anas you don’t have to be sorry” ta fad’a cikin wuyanshi “ni baka min komai ba so stop apologising, mutane nene mu we all make mistakes” seta bud’e baki dan fad’a masa tana sonsa sekuma ta kasa, tayi tayi amman takasa batada courage, tsoro bare barta ba. A hankali ya raba jikinsa da nata thank you *“flower* thank you so much. So does this mean zaki zauna dani? Bara ki tafi kibarni ba?” Kai ta gyad’a masa a hankali. Hannunsa ta aza kan fuskarsa tana shafawa a hankali. “I will never leave you Anas *_INA TARE DA KAI”_* hannunsa shima ya aza kan hannunta dake a fuskarsa.
_*“Flower* marriage is not a contract its a feeling a mutual one, muyi cancelling contract marriage d’in kinji? Na duba google earlier na karanta that irin auren contract d’innan ma haramun ne Allah yayi hani dashi kinga kar Allah yayi fushi damu lets cancel it kinji? I don’t want you to leave I want you to stay please.”_
“ you are absolutely right Anas nima seda ga baya nake tuno hadisin don’t worry *_INA TARE DA KAI_* I won’t leave your side kaji?”
Kai ya gyad’a “so kin yarda muyi cancelling contract marriage d’in?”
“Na yarda lets cancel it”
Ya Salam! Ta furta a ranta, ita kanta bata san seda ta fad’a hakan ba yanzu me zatace inya nemi had’a kwanciya da ita? Although Mami ta sha fad’a mata ba dole ne agane she is not a virgin saboda ta juma da sake had’ewa da irin magunan da Mami ke bata sede dan jinin da ake fad’i ana gani wanda akoi matan da ba’a gani daga garesu kuma bawai hakan na meaning ba virgins bane su, so ta kwantar da hankalinta amman ina Fannah tariga tasa aranta tayi believing duk namijin daya kwanta da ita ze gane. Hugging nata ya kuma yi “thank you *flower* thank you so much.”
Sosai yaji dad’i sede he is sad bata fad’a masa how she feels towards him ba, but still tace barata barshi ba *_TANA TARE DA SHI_* wannan kad’ai ya ishesa. A nitse ta mik’e daga kan cinyarsa. “So me zakaci in dafa maka, banason ka zauna da yunwa.” Mik’ewan shima yayi, tare da rik’o hannunta “lets go out and eat together okay?”
“Bakason in maka girki?”
“Banason kisha wahala lets go kinji?” Kai ta gyad’a masa. Bak’in hijabinta ya d’auko yasa mata da kansa seda sukazo fita ta tuna da Afrah.
“Anas what of Afrah? Karta dawo ba kowa a gida.”
“Tunda na dawo I think it will be better ta koma gida koh?”
“Eh I think so too.”
“Okay karki damu zan ma driver magana ahaka suka fice.”
*****
Bayan La’asar suka dawo alokacin har driver ya maida Afrah gida. Alwala sukayi suka idar da sallah jikinsa ya jawo ta tare da kwantar da kanta a k’irjinsa yana wasa da siraran yatsunta. “Anas” ta kira sunansa.
“Yes *flower* ” ya amsa
“Why do you call me flower?” Ta tambayesa tare da d’ago kai tana kallonsa. Murmushi ya mata “because you’re small” katse sa tayi “Anas I’m not small, ina fa da tsayi sede kawai I’m slim.”
“A ganga da na you are small Fannah, you’re like a baby I can hold in my hands ko barin iya ba?” Murmushi kad’an ta saki “zaka iya.”
“I call you flower because you are beautiful kamar yadda flowers suke, you always smell good kullum kina cikin k’amshi like how flowers are, I always protect you and I will also in the future because you’re so delicate like flowers, you are like a star in my life, kin kawo haske a rayuwa na Fannah just as how flowers suke haskaka waje. I cherish you my flower” ya manna mata peck a kai. Dad’i sosai taji ta sake lume jikinta cikin nasa.
_Washegari... 6:00AM_
“Anas ka tashi kaji? Akwai office fah.”
“Barin jeba I’m the CEO” yace cikin bacci tare da sake jan ta ta fad’a jikinsa.
“Mr. CEO kamar ya baraka jeba? Yi hak’uri ka tashi please kaji hubby-wubby yi hak’uri Mr. billonaire.” Idanunsa ya bud’e a hankali ya sauk’esu kan Fannah data sha kwalya da wata arabian doguwar riga purple ajikinta yasha stones. “Yaushe kikayi wanka?” Abinda ya tambaya kenan cike da mamaki.
“Ba tun d’azu nake ta da kai ba kak’i up you go please kaga har 6:05AM yayi yi hak’uri” haka da lallab’a ta turasa bayi sannan ta fice kitchen ta had’a musu breakfast. Suna hira har suka gama breakfast nasu cikin kwanciyan hankali. Tayasa tayi ya gama shiri seda suka kai har bakin k’ofa sannan ta tuna da lunch data had’a masa. “I’m coming” tace bayan minti d’aya ta dawo. “Whats this?” ya tambayeta fuskarsa d’auke da neman k’arin bayani.
“I made you lunch ko baka so?”
“Taya barinso ba Flower?” Ya karb’a tare da bud’ewa favorite nasa yaga ciki. “Ohh! thank you” ya manna mata peck a goshi.
“You’re welcome, so take care okay?”
“I will for you, my flower.” Fuskarta ta rufe da hannayenta cike da kunya, bayan ya fice ta rufo k’ofar ta koma d’aki tad’an kimtsa kafin masu aiki suzo.
Kafin Anas ya dawo daga office tariga tagama had’a musu lunch tasake wanka ta canza kaya. Da tafiyarsa office sau biyu suke video call da voice call d’aya. Anas na a meeting amman yana chatting da Fannah.
“Uh Mr. Fauzi you haven’t been participating in today’s meeting” cewar wani d’an dattijo yana sanye cikin black suit. Wayar nasa ya b’oye k’ark’ashin table d’in “I’m sorry what did you say?”
“Mr. Fauzi are you okay?” Ya sake tambaya.
“I am lets get on please.” Da k’yar ya iya miyar da hankalinsa kan meeting d’in Allah-Allah yake a tashi yaje yasamu flower’nsa se duban rolex agogon hannunsa yake. 4:00PM na bugawa ya hau hanya.
Koda k’ofarsu yayi welcoming nasa Fannah bata jiyo ba dake tana chan a d’akinta. Duba kitchen yayi a farko ganin bata chan ya duba d’akinsa nan ma be ganta ba dan haka ya nufa d’akinta a bud’e yasamu k’ofar yana sa kai ya hangota tsaye kan stool tana k’ok’arin miyar da labule da alama ya fita mata ne. A hankali ya tako har zuwa wajen ba tare da yayi making any noticeable sound ba. Har a yanzu bata ji shigowarsa ba.
“Flower” ya kira sunan ta cikin wani irin muryan dake sosa mata zuciya. A d’an firgice ta juyo “heyy Anas welcome home yaushe kadawo?”
“Just now” ya nuna mata jakar laptop nasa. “Me kikeyi haka?”
“D’aya daga cikin masu aikin ne labulen nan yafita mata tun d’azu nake k’ok’arin miyar wa na kas-” bata k’are maganar ba k’afanta ya gauce daga kan kujeran k’ara sosai ta saki cike da tsoro “arghhhhh!!!” Jira kawai take tajita a k’asa danko harta rufe ido chak! taji an cafko ta. Nishi take da zafi zafi, a hankali ta bud’e idanunta ta sauk’esu kan kyakkyawar fuskar Anas. Hannunsa d’aya ya zagaye a bayanta d’aya kuma ya rik’e hannunta da nasa. “Huh!” Ta sauk’e ajiyar zuciya.
“Thank you I thought I’d fall.”
“Not when I’m around Flower.” Ya sakar mata da brightest smile nasa me k’ara masa kyau. Murmushin ta miyar masa tana k’ok’afin tashi.
“Uh-uh” ya kad’a mata kai. Kafin tayi magana ya matso da fuskarsa gab da nata ta yadda suna feeling air da suke breathing. Kallon cikin ido suke ma juna na a k’alla minti biyar sannan daga bisani Fannah tayi gyaran murya sewani bugawa zuciyarta yake “Anas lets go and eat” duk yasata feeling unconfortable. Ignoring nata yayi danko baijin yunwa ta had’a masa lunch yau. Sumbatan goshinta yayi, idanunta ta matse gam take numfashinta ya soya. Murmushi ya saki tare da sake sumbatan idanta na dama haka yayi ana hagu ma, daga chan ya mata a kumatunta duka se tsinin hancinta da hab’anta. Wani irin nishi Fannah ke sam ta kasa bud’e idanunta, ji tayi k’arfin jikinta na raguwa da abinda Anas ke mata. Kansa ya sauk’ar daidai wuyanta yana shunshuna daddad’an turarenta me birkita masa lisafi sannan cikin wani erin salo ya soma raining kisses all over wuyanta.
“Anas...” tayi moaning sunansa.
“Uhmmm” yayi moaning back har a yanzu be bar showering kisses a wuyanta ba. “Please stop” ta fad’a tana k’ok’arin turesa sede ta kasa, jikinta na marhaba da abinda yake mata sede zuciyarta ce bataso saboda tsoro. Ba k’arya she is enjoying abinda yake mata amman kuma tana tsoro at thesame time. So take ta dakatar dashi tun beyi nisa ba in bahaka ba kuwa asirinta ze iya tonuwa.
“Why?” Ya tambayeta a lokacin daya d’ago fuskarsa yadawo dashi kan nata. “Lets go and eat kaji? I’m hungry.” Wani peck d’in yakuma manna mata a kumatu. “Anas kaji? D’agani please.” Wani erin kallon da be tab’a mata irinsa ba yasoma mata ayau, sosai ya razanar da ita, ganin yadda idanunsa suka soya launi lokaci guda gawani erin nishin da yakeyi. I have to stop him, what do I do? Ta tambayi kanta duk ta kid’ime.
Fuskar sa yasake matso dashi gab da nata ta yadda tip na hancinsu ya had’e tsoro sosai Fannah keji abu kad’an ya rage bata soma kuka ba. Cikin k’wayoyin idanunta yake kallo a yayinda bugun zuciyarta ya k’aru. Lips nata ya soma laluba abu d’aya ya fad’o mata a rai a wannan lokaci take ta manne bakinta ciki tare da matse idanunta gagam ganin haka yad’anyi baya kad’an. Jin nishinshinsa ya ragu akanta ta bud’e idanun nata kallo d’aya tama Anas taga disappointment karara a fuskarsa ba shakka abinda Fannah tayi ya mugun basa mamaki mesa zatayi shutting nasa? Mesa barata bari yayi kissing nata ba? Mik’ar da ita yayi ta tsaya kan k’afafunta. Cikin cracky voice tace, “Anas I’m sorry” kai kawai ya girgiza mata. Kafin ya juya yace ze fice ta rik’o hannunsa da sauri “Anas please I’m sorry don’t be mad kaji? I’m sorry.” Hannunsa ya fisga daga nata “no Fannah so this is the reason, is that it?”
“What reason?” ta tambaya cike da tashin hankali ganin yadda zuciyarsa ke tafasa.
“The reason why you haven’t told me how you care about me ashe saboda kinada wanda kikeso ne right? Shiyasa baraki iya barina inyi kissing naki ba is that it?”
“Ya Salam! Anas wani erin magana kake? Kaima kasan thats not true.”
“Well thats how its looks like, sakemin hannu.” Ya fad’a ba wasa.
K’in sake masa hannun tayi “Anas please calm down let me explain kaji? I can’t stand you being mad please.”
Hannunsa ya fisge da k’arfi. “What am I to you huh?! Some kind of trash? You can’t even let me kiss you?” Ya fad’a a tsawace kakkarwa tasoma, hawaye na cikowa a idanunta. “Da fili kika fito kika cemin kinada wanda kikeso you wouldn’t have hurt me like this Fannah, I’ll understand you but with what you did...” Kasa k’arisa maganan ma yayi dan yadda abinda ta masa ke ci masa rai, he is so disappointed ai inhar kanason mutum baraka damu ba dan yayi kissing naka, in bawai Fannah nada wanda takesoba ba yadda za’ayi tayi shunning kiss nasa haka, sekace wani trash. Kai kawai take kad’a masa hawaye tsilli-tsilli na sauk’a akan kumatun ta tana k’ok’arin lalimo hannunsa “no don’t touch me, don’t f*cking do that okay? don’t you ever do that.” ya kashe mata warning dataji har abada batason sake rik’e masa hannu dan yadda ta tsorata. “In few months time conctract d’in ze k’are you are free sekije ki samu shi wanda kikeson, its what you want anyway.” ya watsa mata wani erin pathetic kallo, yana kaiwa nan ya fice. Kuka ta soma “no Anas please don’t go kaima kasan banida wanin da nakeso please kayi hak’uri...” haka tata binsa har k’ofar d’akinsa tana had’asa da Allah tana basa hak’uri amman ko sauraronta beyi ba seda yakai k’ofar d’akinsa kafin ya rufe ta sa hannu ta taresa.
“Anas please kar ka min haka I have a reason for shunning your kiss-” katseta yayi;
“Sure yes you do Fannah and I understand saboda kinada wanda kikeso koba haka ba? Kina ajiye mishi kanki kin kyauta sosai.” Hannunta yacire daga jikin k’ofar ya buga bam! A fuskarta.
“Anas pleeaaassseeeeee!” ta fashe da kuka...
*© miemiebee*
23 comments:
best writup ever
best writup ever
Jazakillah khairan
Godiya muke sis
OMG PLS acigaban mana...
OMG Dan Allah a ci gaba😫
Acigaba Dan Allah sis
Muna godiya dan Allah a ci gaba
Much luv miemie
Wayyooo ddi aci gaba pls
Wayyooo ddi aci gaba pls
Wow, wlh ba flattering ba kin iya writing sosai, tnx pls a karo mana koda kadan ne
Munajiran 67 plz
Xata chanxa salo kenan
So interesting,aci gaba dan Allah
Wow.... An xo wurin
toh !!!!!Mr fauzi don vex
Well done mie mie dear
Tnxs
Wow dan allah aci gaba
Dan Allah kici mana gaba yar uwa
Dan Allah kici mana gaba yar uwa
hmmmm mr.fauxi no vex. tnx miemie
Wow!!. Allah ya kara basira
Post a Comment