Monday, 5 September 2016

TANA TARE DA NI...

TANA TARE DA NI... PAGE 65
BY MIEMIEBEE


  Kasa furta koda ‘A’ bakinta yayi she actually can’t believe what is happening. Those this mean Anas na sonta? What if yes? Zata iya son sa itama? Kai ta girgiza I can’t tace a ranta koda kuwa inasonsa I can’t saboda banida martaba Anas ze gujeni duk lokacin daya gano hakan.
        “Fannah” yakira sunanta cikin wani irin salo yana murza hannayenta da nasa. “I don’t want to leave you.” Murmushi ta k’irk’iro masa “you have to Anas, karka damu we will aways stay in touch ta waya.” Kai ya girgiza mata “waya is not enough saboda I can’t look at your face.”
      “Thank goodness akoi video calls ko ba haka ba? Kaga se munayi, you have to go Anas for the future of your company kaji?” ta k’are maganar da hannunta cikin gashin kansa. Kai ya gyad’a. “Good so yaushe ne tafiyan?”
         “Fannah I wanted to tell you this, I have been keeping it a secret but not anymore I’ve got to tell you, ina fatan bare baki tsoro ba and you won’t freak out.” Cike da rashin fahimta tace, “me kenan Anas?” Seya bud’e baki ze fad’a how he feels about her seya kasa yayi hakan sau uku amman ya kasa daga k’arshe ya yanke hukuncin seya dawo daga business trip d’in ze sanar da ita abinda ke zuciyarsa.
 
      “Anas kayi shiru.” ta fad’i tare da sauk’e hannunta daga gashinsa ta rik’o hannunsa instead.
      “What I meant to say is that kinyi kyau yau, you are looking extraordinary beautiful.” Qasaitaccen murmushi sosai ta saki cike da rigima. “Thank you shine abinda kake tunanin ze bani tsoro?” Kai ya gyad’a “well thank you you are looking handsome as always so nace yaushe ne tafiyan?”
      “I don’t know ban tambayesa ba.” Hannunta ta raba da nasa ta d’ago wayarsa ta miqa mai. “Gashi call him back.” Ba musu ya kira mutumin yamai bayanin komai bayan daya gama yace da ita “tomorrow 7:30AM flight d’in ze tashi.”
       “Wow! Toh a ina ne business trip d’in?”
    “A Ukraine ne chan Asia, Fannah its too far I don’t want to go.” Ya fad’i kaman d’an yaro.
     “Anas hak’uri zakayi, you’re a Man! So man up! Muje mu had’a maka akwatin tafiyan ka.” Nan ta mik’e Anas kam nanan a zaune hannunsa ta ja “lets go” nan ma yak’i motsawa “Anas stand up nowwww.” Kai ya kad’a yana murmusawa.
     “Ohh!” Ta fad’a tana murmushin itama “kad’au barin iya janka bane?” Signal ya mata da gira yana nuna mata muscle nasa.
     “Well lets see.” Hannun nasa take ja da iya k’arfin da Allah ya bata dan jawo Anas amman takasa ko motsawa baiyi yadda ya zauna kamar gunki baiko motsi. Har gumi tasoma had’awa ganin barata iya ba ya mik’e da kanshi a dalilin haka ta fad’o jikin shi ba control. Tsayuwa sukayi suna kallon juna na kusan minti uku sannan Fannah tayi gyaran murya “uhm-uhm I’m sorry” ta gwada mik’ewa kenan yamata pressing peck a kumatu. Wani irin electric sparks taji na bin jikinta she can’t help but blush.

     Ganin d’an kiss daya bata had an effect on her ha murmusa “lets go” yace da ita tare da rik’o hannunta ahaka suka k’arisa d’akinsa. Wardrobe nasa ta bud’e ta b’angaren suits ta soma cirosu. Colour combination masu kyau ta riga had’a masa yana zaune kan gado yana kallonta bayan nan ta had’o masa underwears(vest, boxers and shorts) nasa cikin awa akwatin tafiyan sa is ready.

          “Mr. Fauzi komi da kake buk’ata na nan.” Kallonta yake yama kasa magana, she is damn cute abinda yake ta fad’a a ransa kenan. “Mr. Fauzi?” Tayi waving hannunta a fuskarsa. Anan ne hankalinsa ya dawo jikinsa. “Yes Fannah what is it?”
      “Nace akwatinka is ready. Tunanin me kake?”
     “Ohh thank you babu.” Chan k’asa k’asa tace, “yau wata rana Mr. Fauzi anyi godiya bada wata manufa ba.”
      “Kinsan naji ki ko?” Mik’ewa yayi dan cafko ta ayayinda ta sa gudu sede kafin takai bakin k’ofa yakama hannunta yadawo da ita d’akin. Kan gado ya fad’a ya kwantar da ita a jikinsa. Data gwada yunk’urin tashi ya hanata.

     “I’ll be travelling tomorrow Fannah let me hold you kinji?” Kai ta gyad’a a hankali. Bayanta yake shafawa a hankali a yayinda ta zagaye hannunta kan cikinsa. “So kika ce Afrah zatazo taya ki kwana?”
       “Yes.”
     “Okay, zanyi hiring like 5 soldiers suyi muku gadi ko sun kasa?”
     “Har 5 Anas? We don’t need koda one ma we will be fine.”
    “No Fannah I need to protect you. 5 female soldiers.”
     “Toh ai mata kaman mu ne ba gara maza bama.”
      “Banason mazan daga yadda yake magana za’a san kishi ya k’osa.
    Mesa? Ta tambayesa tare da d’ago kanta tana kallonsa. Kallon nata yake shima “sabida sun fiye sa ido banason su kalla min ke and you too Fannah da zaran zaku fita keda Afrah make sure kinsa hijab kinji? I will talk to my driver shi zena kaiku duk inda zakuje.”
      “Okay” tace tare da miyar da kanta k’irjinsa.
      “Look up at me” ya buk’ace ta ba musu ta d’ago kanta. “Promise me bara ki fita ba hijabi ba.”
     “Anas I promise.” Haka suka yita hira har zuwa 11:30PM sannan suka canza kayansu zuwa na bacci suka koma suka kwanta manne da juna.

  *****
        6:45AM
     Tsaye Fannah da Anas suke a bakin k’ofar su, hijabi ne bak’i har k’asa a jikinta saboda presence na driver. Bayan ya k’ariso wajen nasu yace, “Sir everything is in place we need to go now.” Banza dashi Anas yayi kwata kwata bayason tafiyar Fannah ce tace, “okay yanzu zezo ka jirasa a mota” bayan ficewan driver ta rik’o hannayensa cikin nata.

       “Anas you need to go kaji? Yi hak’uri.”
     “I don’t want to miss you” ya fad’a sincerely.
     “We will keep in touch kabar damuwa please ba haka nasan Mr. Fauzi ba, the Mr. Fauzi I know is a Boss!” K’arfin guiwa kad’an yaji yasamu “okay ina isa chan zan sayi new sim and call you kinji?” Ta gyad’a kai. “Fannah as I told you duk inda zakije kisa hijab and call me ki fad’a min in zaku fita kinji?”
      “Yes Sir” ta gyad’a kai.
     “Neman tsokona na kike koh?”
     “No Sir” hannunsa ya raba da nata yad’an mata chakulkuli. Dariya sosai take haka shima. “Okay Anas you need to go driver na jiranka. Allah dawo da kai lafiya yakuma bada sa’a” tace tana gyara masa necktie nasa.
     “Ameen” yace yana binta da kallo.
     “Wishing you all the very best of luck safest trip Anas my hubby.”
     “Thank you my wifey” ya amsa.
    “Up you go, bye” daidai ta juya kenan ya rik’o hannunta ya tsayar da ita. Fuskarta yayi cubbing da hannayensa bibbiyu tare da manna mata hot peck a goshi sannan a kumatun ta na dama se ana hagu se k’arshe akan tip na hancinta. Da fuskar mutum na dawo da ja dan blushing dana Fannah yayi dan kuwa she can’t help but blush ga wani kunya dataji ya ratsa ta, ta kasa koda d’ago kai ta kallesa. Da yatsan sa k’ark’ashin hab’anta ya d’ago fuskarta da k’yar ta iya ta aza idanunta akan nasa.

        “Keep yourself for me and you, okay?” Kai ta gyad’a “I will surely miss you.” Baki na rawa tace, “I will miss you too” duk setaji batada k’arfi sakamakon kisses da Anas yayi mata a fuska. Bata san meh ba setaji batason ya tafi itake tilasta masa seya tafi but not anymore.
      Tasan inda zata k’ara minti d’aya tsaye anan zatayi kuka. Ciki ta koma da wuri ta rufo k’ofar “wait!” yace amman ko sauraronsa batai ba. Hawaye taji suna sauk’o mata kan kumatu wanda batasan dalili ba. Hannunsa ya jingina jikin k’ofar a hankali ya furta *“I love you my flower”*

  _10:40AM_
       Afrah ne tsaye bakin k’ofar su Fannah yanzu driver ya ajiye ta se kashe selfie take wajen k’ofar. Bada dad’ewa ba Fannah tazo ta bud’e mata. Tana tako k’afarta k’ofar yayi kukan “unknown welcomed.”
       “Ya Fannah magana fa k’ofar yake.”
     “Kinzo kisoma cikani da surutai ko?” Sunan Afrah tayi registering jikin k’ofar kamar yadda taga Anas yayi ranan. “Afrah added to family list, welcome home Afrah.” k’ofar yace.
      “Wallahi ya kira suna na, thank you” ta fad’i tana tsalle. Da idanunta suka had’u dana Fannah kuwa seta gano yarta tayi kuka danko tun tafiyar Anas take kuka se ayanzu tayi shiru.
       “Ya Fannah bade kuka kikayi sabida tafiyan Ya Anas ba? Hehe soyayya ruwan zuma. Kodan hawayen da kika zubar ma dole ya dawo miki karki damu ni ba wannan ba zo ki zagaya dani inga wannan uban mansion nakun. Kinsan da driver ya dosa gate na gidan nan cewa nayi a raina shikenan ze kawo ni gidan gintile kai saboda had’eyewar gidan. Chap! Thank god nazo da kayaki turum insamu in kakkashe-” bata k’arisa maganar ba idanunta suka sauk’a akan Cinema dake parlour.

        “La haula! Fi sha’tillahi! Ya Fannah! me wannan?” jakarta ta ajiye ta nufa wajen tana shafawa tana gwada tsayinta da Cineman. “Karki fad’amin TV ne wannan daya kusan yina a tsayi.”

      “Mschw! ke kinma fini k’auyanci wallahi ba TV ba sunansa Cinema mumu.” Cewar Fannah nan Afrah ta ciro wayarta ta kashe selfies a wajen haka tata zuba k’auyanci kan ba gobe. Ba inda bata shiga ba a gidan har wanka tayi cikin jacuzzi. Data shiga b’angaren store rooms kam seda ta b’ata waya tama Fannah tazo ta fidda ita.
 
   *****
      Tun 9:00PM Fannah ke jiran call daga Anas hankalinta duk yabi ya tashi Afrah kam na chan a parlour tana kallo. Alwala ta d’auro tayi nafila raka’a hud’u tana rok’an Allah kare mata Anas. Yadda Fannah taga rana haka taga dare sam ta kasa bacci se da Asubah around 5:14AM taga international number na kiranta ba makawa ta d’aga. “Hello Anas” tace murya cike da tashin hankali.
        “Fannah bakiyi bacci bah?”
      “Banyi ba na kasa Anas, I was worried sick about you.” Dad’i sosai yaji jin she cares about him.
      “I’m sorry nima bamu jima da landing ba.”
      “Toh ya gajiya?”
     “Gajiya akoi sosai, joints d’ina duk sunyi tsami.”
      “Ayyah sannu if only I was there in maka tausa.”
     “Don’t worry kinyi mafarkin mutumin yau?”
     “A’a banyi ba...” Haka suka ta hira se chan ta rok’esa da ya kashe wayar ya ajiye ya huta. Badan yanasi ba yace;
      “Okay, I miss you.”
     “I miss you too” take tayi hanging. Afrah mumafuka ashe ba bacci take ba kamar aljanah ta zauna seda ta razana Fannah.
        “Wai dama ba bacci kike ba?”
     “Ana hiran soyayya ina zan iya bacci?”

  ****
        Tun tafiyar Anas kullum suna kan video call kokuma voice call da Fannah they are both missing each other sosai. Yasa an masa rescheduling meetings nasa in 3 days ze gama da daren ranan ya hau jirgi in the 4th day ya iso Nigeria in shaa Allah he is missing Fannah much da bare iya juran har kwana biyar ko shida be tab’a jikinta ba. As a suprise yakeson yazo mata sesa yak’i sanar da ita.
      So d’aya su Amal da Shettima da Aiman duk sukazo sukata having fun har kamar k’aramar party suka maida had’uwan nasu. Shettima shima Anas ya tusa sa cikin business nasu Kashim yana samu sosai yanzu yabar sata.
 
    ****
         A yau Anas ze bar Ukraine. Tun da Azahar Fannah ke trying layinsa wai switched off tayi har tagaji koda Asuba ma data gwada still switched off hankalinta yayi matuk’ar tashi toh meke faruwa? Da k’yar tasamu tayi wanka dukda Afrah na kwantar mata da hankali amman ina takasa samun sukuni.
         Da Azahar Afrah taci kwalyanta ta fice yawo ya rage Fannah kad’ai a gida. Zaune take a parlour, wani farin dogon riga ne meh spaghetti hands da jikin roba a jikinta ta had’a gashinta a tsakiyan kai ta kama tabar jelan na yawo ko powder babu a fuskarta duk ta tattara hankalinta ta baiwa wayarta tana jira ko Anas ze kirata. K’aran shigowar text wayarta yayi da hanzari ta duba taga new line da batasani ba.
      _Open the door_ taga, kanta ne ya d’aure kode Afrah che tayi new line bata damu dasa ko hijabi ba ta taso ta bud’e. Kasa yadda da abinda idanunta ke gane mata tayi. “Anas?” Ta kira sunansa cike da rashin yarda “Anas is this you?” ta tambayesa Murmushi ne fal d’auke a kyakkyawar fuskarsa hannunta yaja seda ta fad’a a jikinsa. Hugging nata yayi gagam wane za’a k’wace masa ita. “Fannah I missed you, I missed you so very much that I had to reschedule my meetings just so as to be with you.” Ya fad’a bakinsa manne da gefen wuyanta yana shinshuna daddad’an k’amshin jikinta.

         Sandarewa tayi a wajen jin jikin Anas akan nata, jin yadda ya matseta ajikinsa, a hankali ta d’ago hannayenta ta zagaye su jikinsa itama tare da sake lume jikinta a nasa. “I missed you too Anas, I missed you alot, nad’au wani abu ne ya sameka tun jiya nake trying number’nka switched off hankali na ya matuk’ar tashi” ta k’are maganar cikin sautin kuka da hanzari ya raba hug d’in tare da sa hannu ya share mata hawayen. “Shhh! *Flower* please don’t cry kinji? Banyi haka dan in saki cikin damuwa ba I thought I might suprise you I’m sorry.” Sake hugging nasa tayi gagam ba k’arya tayi missing jikinsa me uban k’amshi dakuma d’umi kamar yadda shima yayi missing nata jikin. Sunfi minti biyu suna manne da juna sannan ta sakosa tare da rik’o hannunsa “come in” daidai kan kujer ta zaunar dashi.
 
      “Bansan yau zakazo ba gashi ban dafa komai ba. Let me get you koda indomie ne.” Hannunta ya rik’o “no don’t bother banajin yunwa, ganin ki kad’ai ya warkar min da yunwa na.” Janta yayi ta fad’a kan cinyarsa. Hannayenta ta zagaye a wuyansa a yayinda ya zagaye nasa a ‘yar kunkuminta. Kallom cikin idanun juna suke daga bisani Anas yafara magana da cewa;

     _“Fannah I don’t think I can hide it anymore, am tired of playing the game, I wanted keeping it as a secret but not anymore ‘cause its killing me. A da ban tab’a kawowa a raina I will ever love a woman ba, duk ‘yan matan danayi a baya badan inasonsu bane nayi dating nasu ne saboda inyi breaking hearts nasu kamar yadda suma suke dating d’ina saboda am rich and handsome they are either after my looks or money but Fannah when it comes you ke ta daban ce. You are different, unique in your own ways. Baki damu da material things ba, you are not mesmerized by my handsome face. Munyi aure inform of contract, nace miki karkiyi falling min and bakiyi ba, you obeyed the rule but me? I didn’t Fannah, I broke the rule because I’ve fallen for YOU. Fannah bansan ya akayi duk wannan abubuwa suka faru ba all I know is that I want you by myside forever, I don’t wanna loose you da zaran na nisanta dake koda na ‘yan seconds ne ji nake kamar shekara da shekaru ne. I love your attitude, personality, charimsa, knowledge, voice, smile, hair, body, I love every single thing about you and most of all I LOVE YOU FANNAH, FANNAH ALEEYU I LOVE YOU, I will never want to lose you. You are like  a flower in my life who shines brighter tha the sun. You brought back my joy, made me religious, kin kyautata alak’a na da mahalicci na, shed away my fear and sorrow, made me into the man I am today, I don’t drink anymore, bana wasa da Sallah hasali ma kyautata sa nakeyi yanzu, duk wani abinda haramun ne ina k’ok’arin kiyayewa, things that I don’t like I LOVE yanzu. Fannah like how flowers shine and outbright places haka kike a rayuwa na I’m lost without you. Funny how I’d fall in love but believe it or not I love you Fannah and I didn’t say it saboda kice min you love me too. I said it because I need you to hear it I love you flower and I want you to stay with me forever..._ ya k’are maganar tare da sake matse ta ajikinsa.

13 comments:

Mahaj easy to select a good HAUSA NOVELS said...

Godia dubu, Allah ya qara basira. Ina tare dake

Unknown said...

Good job sis

Unknown said...

Godiya mai yawa

Unknown said...

Mun gode Pls a karo

fatima said...

Tnxs

Unknown said...

Nyc

Unknown said...

tnx sis buh a ci gaba pls

Anonymous said...

Sannu da qoqari tnx sosai pls a qara mana

Queen B said...

Enter your comment...tnx, Allah ya kara basira

Seeyama said...

Awwn please a qara mana :'( Allah ya sanya Alkhairi love you sis miemie for you hardwork

Unknown said...

Good job sis

Unknown said...

Thnx miemie please ki qara mana this the most interesting part

Unknown said...

Very interesting. More greece to ur elbow.i can't wait to read on