Sunday 4 September 2016

TANA TARE DA NI...

TANA TARE DA NI... PAGE 64
BY MIEMIEBEE


Cikin murya me rawa cike da tsoro ta amasa , “na’am.”
      “Are you still afraid?” Kai ta gyad’a wane yana kallonta jin shiru ya juyo ya kalleta, ganin hannunta rik’e da blanket nasa ya tabbatar masa tsoro takeji har yanzu. “Come” yace da ita. Abinda take jira dama kenan ba tare da b’ata lokaci ba ta d’ago pillonta ta haye gadon daga chan k’arshe. Matso da pillow nasa yayi kusa da nata. “I’m here kinji?” Yace da ita a lokacin daya aza kanta bisa k’irjnsa. Kai ta gyad’a a hankali tare da zagaye hannunta kan cikinsa, yana shafa bayanta a hankali har tasamu ta koma bacci.

          _7:00AM_

            Yanzu take gama had’a dining table, jin shiru Anas be fito daga d’aki ba har yanzu yasa ta mik’e dan duba ko lafiya, tana bud’e k’ofar Anas na bud’e towel nasa dan gyarawa tun d’azu yak’i shiga wanka se a yanzu ya ke fitowa. Ido wuru-wuru Fannah ta zaro tare da sako baki in shock, sandarewa Anas yayi ya kasa rufe towel nasan. Daga bisani taja k’ofar ta rufe alokacin hankalinsa ya dawo jikinsa ya d’aure towel d’in gam bakamar yadda ya saba yiba sakwa-sakwa. “What just happened?” Ya tambayi kansa disbelievingly. “Did Fannah.... Did Fannah? Oh God! No!” Hannu yasa yana hargitsa gashin kansa tare da jan wani doooogon tsuka.
         Fannah data sandare har yanzu a bakin k’ofa ta rasa gane ma ko a duniya take ko lahira, kallon k’ofar take har a yanzu baki wangalau har d’igan miyau take. Daga bisani ta kad’a kanta “La ilahi! Ya Salam! Astaghfitullah, Astaghfirullah, Astaghfirullah...” Sede har yanzu bata bar tunanin abinda ta gani ba. “Ya Salam ina Qur’ani inje in karanra.” Daidai zata juya kenan Anas ya bud’o k’ofar d’akinsa kamar ance su kalli juna suka d’ago kai suna kallon juna sun kusan minti suna a haka sannan daga bisani ya kawar da kansa besan meba seya soma jin kunyarta.

         “Uhm uhm” tayi gyaran murya. “Anas I’m sorry bansan... Bansan” ta tsaya sosa kai. “Is okay kema kin rama now we are even” ya galla mata harara. Tafiya ya soma ya na nufan dining area binsa ta soma tana fad‘in “Anas ba fa ramawa nayi ba, bansan ka bud’e towel naka ba, da ban shi-” bata k’are maganan ba ya juyo yana mata wani irin kallon dayasa hanjin cikinta d’aurewa. Kanta ta sada k’asa tana murza yatsunta “me kika ce?”
     “Babu nace I’m sorry.” ‘Yar tsuka yaja ya k’arisa kan dining d’in bayansa tabi tayi serving nasa, nan ta d’ibi nata itama ta zauna ganin haka ya mik’e. “Anas ina zakaje?” Be kalleta ba yace, “d’aki.” Hannunsa ta rik’o ta dakatar dashi “wait, mesa?”
        Idanunsu na had’uwa ya kawar da kansa “sake min hannu unless you want me to be late for work.”
       “Anas I said I’m sorry nid’in baka kalleni bane...” Sekuma tayi shiru “sit kaji? Lets just assume ban gankan ba, lets all say it never happened okay?”
      Kai ya gyad’a mata ya nisanta “but the picture of me... Erm  it is still stocked in your head, right?”
      “No nayi deleting babu bangani ba, sit kaji?” Hannun nasa ta sake a hankali ya zauna bayan sun gama ya koma d’aki ya sako suit nasa tare da saqalo jakar laptop nasa, wanka da turare yayi as always sannan yafito alokacin ta koma d’akinta ita kuwa.

        Har yakai bakin k’ofa sekuma ya dawo ya nufa d’akinta, knocking yayi ta taso ta bud’e masa. Besan me ba seyaji yanason sanar da ita ze fita, “I’ll be going” yace da ita yana kallon k’asa.
      “Okay Allah ya kare, what will you like for lunch? Oh sorry jiya kace girkin beyi dad’i ba just buy something and eat.” K’ofar ta miyar zata rufe yasa hannu chak ta tsaya. Hannunsa yasa k’ark’ashin hab’anta “Fannah I don’t mean any of those words, I was joking actually you’re the best cook.” Ya k’are maganar yana mata murmushi.
        Sosai taji dad’i “do you really mean what you said now?” Kai ya gyad’a mata “yes Fannah I do, you are best at cooking.”
      “Thank you so what will you like to eat today?”
      “Anything I trust you, I’m going now.”
      “Okay Allah ya kare.” Har ya juya se ya dawo ya rik’e kanta da hannayensa biyu  tare da aza mata hot peck a goshi, wani irin nishi ta saki ta d’ago kai tana kallonsa cike da mamaki, kashe mata ido d’aya yayi (wink) sannan ya sakar mata dawani murmushin daya sosa mata zuciya d’aki ta koma da gudu tare da rufo k’ofar. Kan gado ta fad’a takasa dena murmusawa. “He pecked me! He pecked me! Omg! This can’t be happening” wajen mirror ta nufa tana kallon goshinta daidai inda Anas yayi kissing wani sanyi taji ya ratsa ta se murmusawa take. Kasa riqeta k’afafun nata sukayi ta sulale k’asa sewani blushing take tafi 30minutes ahaka sannan ta tattara kanta tashiga bayi tayi wanka.
 
        Shima Anas yana zaune a office amman hankalinsa na akan Fannah he can’t hide it anymore. “Yes I’m in love!” ya fad’a a fili dawani murmushi ta gefe guda a fuskarsa. “Theres no denying again I love Fannah, I’ve said it, I love her and I have to let her know. I don’t know how it all happened but I don’t want her out of my life, zan sameta in mata magana muyi canceling contract marriage d’in I’ve got to tell her I love her.” Daidai nan knock yashigo “come” yace. Kacallah ne ya k’ariso “good morning Sir.”
      “Morning” yayi greeting nasa back. “Any papers to sign?”
      “Oh yes, yes Sir” ya amsa tare da gabatar masa da papers d’in bayan da Anas ya gama signin yace;
     “Erm.. Sir ansamu matsala da wiring na 2nd and 3rd floor electrician namun yakasa gyarawa.” Jira kawai Kacallah yake Anas yace masa ‘kaje kace masa he is fired and find someone better kayi replacing nashi’ to his suprise Anas yace, “kaje kace masa ya sake gwadawa inya kasa anemo external electrician yatayasa su gyara okay?”

          Baki Kacallah ya bud’e yana ganin ikon Allah, anya kuwa Boss ne?
      “Kacallah kajini kuwa?”
     “Yy.. Yes Sir naji, thank you.”
     “You’re welcome.”
    “Wow Sir you seem in a good mood today.” Seda yasaki brightest smile nasa sannan yace, “yes I’m happy today Kacallah, kaje kayi ordering friedrice and chiceken from Int’l Hotel for free ma kowani staff anan harda cleaners.”
         “Wow... Wow thank you so much Sir.”
      “You’re welcome.” Bayan Kacallah ya fice Anas yayi grabbing pen da paper  ya fara had’a name nasa dana Fannah. Sunan Enterprise nasa yakeson canzawa. Yayi ya goge yayi ya goge haka yatayi...

      _3:40PM_
     
             Aiki sosai Fannah keyi a kitchen yanzu tagama had’a kidney sauce, stew nata ma nan a ajiye ta riga ta gama coconut rice d’in take jira ya nuna ta sauk’e. D’inkin lace ne red and black, riga da skirt sanye ajikinta ya mugun amsar jikinta. Sab’anin kullum yau tad’anyi applying makeup tayi lining tasa mascara ta taje dogayen lashes nata kamar yadda Afrah ta koya mata. Jan janbaki ne mekyau a bakinta sosai tayi kyau, tad’an kitsa calaba k’ananu guda uku tacirosu tagaba wanda tsayinsu ya sauk’a a kasan k’’irjinta da kad’an.

        Parlour tafito dan shan iska kafin shinkafan ya nuna rurin wayarta yasa ta mik’a hannu ta d’ago daga kan centre table ‘Anas’ taga ke kira. Take taji wani erin farin ciki ya rufeta wanda sakamakon haka yasata murmusawa sosai a nitse ta d’aga tare da komawa kan kujera ta zauna.
       “Hello...” Tace
       “Hey Fannah” yace da ita batasan meba amman seji tayi kamar yau ta fara sauraron muryan Anas danko be tab’a mata dad’i haka ba.
      “Na’am, Anas.”
      “So what are you doing?”
     “Nothing just cooking.”
      “Yummm thats why nakejin k’amshin spices naki har anan.” Dad’i sosai taji se blushing take.
     “Awwn! Anas don’t flatter me.”
    “Am serious, yestarday’s dinner was great.”
      “I hope you enjoy today’s also.”
     “Ofcourse I will tunda hannayenki ne suka girka.” Kallon hannun nata tayi setaji wani sonsu ya shigeta.
      “So me kika girka mana?”
    “Its a suprise, ya office?” Ta canza musu topic d’in.
      “Boring I miss seeing you over that cushion.” Dariya kad’an tasaki cike da k’asaita. “I miss you shouting at me too, I miss you making me correct 500 papers.”
     “Oh common Fannah, barin k’ara ba unless ke kikeson kiyi, which I won't let you.”
      “Mesa?”
      “Saboda your hand will ache nikuma banaso.”
     “Ohh really? Ada da kake sani bakasan ze samin ciwon hannu ba kenan.”
       “Yanzu da da aiba d’aya bane Fannah you know that.”
     “No I don’t, tell me” ta fad’i tana murmusawa tare da ciza yatsan ta d’aya a hankali.
      “You used to be my PA but now you’re my wife I... I care about you... Like alot.” Wani irin dad’i taji, ji take kamar an tsunduma ta cikun Al~Jannah. Shiru tayi ta kasa mayar masa da amsa.
      “Hello Fannah, you there?”
    “Uhm yes” ta amsa chan k’asa k’asa. “I said I care about you.” So take tace masa she cares about him too amman kunya bare barta ba. “Fannah don’t you care about me too?” Shiru tayi takasa cewa komai. “Toh shikenan am hanging up.”
     “No don’t” ta hanasa. “I care about you also.” Take ta kashe wayar tare da rungumesa a yayinda shikuma yashiga photos yana viewing pics nata yabi ya k’osa 4:00PM ya buga yaje ya kalli *FLOWER* nsa danko haka yayi re-saving numbanta a wayarsa yanzu.

      _4:10PM_

          Password ya danna k’ofar yayi welcoming nasa. Fannah najin Mr. Fauzi tasoma cin faracunta. “What do I do now?” Ta tambayi kanta. Kwata kwata ta mance ta bar abu kan wuta taje chan tanata waya da Anas ga shinkafan ya k’one yanzu. Daidai ta aza new pot kan tukunya kenan Anas ya dawo. Kafin ta sauk’e pot d’in daga kan gas ta b’oye inaa Anas ya riga yasa kai cikin kitchen d’in.
      “Hi” ya ce da ita. A kidime ta juyo ta kallesa wani kyau taga ya k’ara mata kamar yadda shima yake kallonta tayi bala’in masa kyau. A hankali ya tako izuwa gabanta. “Oh hi welcome back.”
      “Thank you, is lunch ready? I’m starving-” ya tsaya yad’an shinshine kitchen d’in “is something burning?”
   
      A rikice tace, “no, nothing ka koma parlour and wait for me, lunch will be ready in the next 30 minutes.” Daya karanci fuskarta seya ga kamar tana   b’oye masa wani abu. “Fannah are you hiding something?” Ya tambayeta tare da rik’o hannunta yana murzawa a hankali. So take ta masa k’arya amman sam takasa jin hannunsa akan nata. Sad face take wearing. “Anas I’m sorry shinkafan ya k’one, I’m sorry please kabani 30 more minutes zan sake dafa wani.”
       
        “Is that why you’re sad?” Kai ta gyad’a a hankali, “I’m sorry.”
      “Mugani” yace da ita yana k’ok’arin bud’e pot data b’oye a bayanta.
       “A’a’ah Anas please don’t kaj-” bata k’are maganar ba ya matsar da ita gefe guda kamar doll baby tare da bud’e pot d’in. Murmushi yayi kad’an “wannan ne ya k’onen?” Kai ta gyad’a a hankali nan ma.
        “We can eat it kinji?”
     “Anas we can’t ya k’one zan dafa sabo.”
     “NoFannah karki tak’ura wa kanki kinji? Ina food warmer’n injuye a ciki.”
      “Anas...” Ta kira sunansa kan wacce zatayi kuka
     “Trust me, you wasted your time kika dafa I don’t want your sweat to go in vein. So karki damu kinji?”
     “Thank you” nan ta mik’o masa flask d’in tana ganinsa ya juye ciki ashe ma k’asa k’asan ne kawai ya k’one amman kunsan abinku da shinkafa se an kai baki ake sanin k’onuwansa.
 
        Cikin d’an k’ank’anin lokaci tagama shirya musu dining table tare da serving nasu. Kayan jikinsa ya rage yabar shorts da vest zalla. Kallon sauce d’in yake a rayuwa yana k’aunar kidney sauce. “I love this” yace tare da kai spoon d’aya. “Humm yummm delicious.” D’an murmushi ta saki masa inama karyaci shinkafan abinda tace a ranta kenan sabida taji warin k’onuwan dayake, gashi data kai baki har wani d’aci taji. Yana kai shinkafan baki idanun Fannah na akansa tana jiran ganin reaction nasa. Sosai yajiyo d’acin kuma ya damesa amman bayason sa Fannah feeling sad. “Its great, I told you za’a iya chi.”
         “Anas are you sure? Bakaji d’acin ba?”
     “Yes Fannah.” Haka yata cin abincin dukda ba dad’insa yake ji ba yaci yakai rabi sannan yace mata ya k’oshi. Dad’i taji sosai be aibanta abincin ba. So yake ya fad’a mata how he feels about her amman kuma baida courage chan ya yanke hukuncin zuwa tonight ze sanar da ita...

   _9:20PM_
         Zaune Anas da Fannah suke a parlour suna kallon wani horror and scary movie THE SCISSORING. Kamar ance dole se Fannah ta kalla duk tabi ta duk’unk’une kanta jikin Anas da an nuno abin tsoro se ta lume jikinta a nasa, shiko kallonta kawai yake yana murmushi. Kallon *FLOWER* yake mata, how they are so delicate and need protection thats why tunba yau ba yake protecting nata.

       Wani ihu tasaki take Anas ya kashe Cineman. “Mesa ka kashe?” tace alokacin da ta d’ago kanta daga cinyarsa.
     “Saboda kinajin tsoro.”
     “But kace fa kanason ka kalla.”
    “Not anymore since it scares you.” Zata sake magana ya girgiza mata kai. “So wani channel kikeson kalla?”
       “Zee world!” ta fad’a da sauri ba gardama yasa mata suka soma kalla. Sun kai 30 minutes suna kallon tashan amman Anas be san me akeyi ciki ba, yarasa meke mata dad’i chan yaga tana hawaye. “Fannah are you okay?” Ya d’au ma ko shi ya mata wani abu.
       Kai ta girgiza masa “kalli fa mahaifinsu za’a kai prison for 25 years kuma bawai wani abu yayi ba sharri aka mai.” Baki ya bud’e yana kallon ikon Allah yau, lallai hawaye yama Fannah yawa. “Fannah yanzu akan TV show kike kuka?”
       “Anas is so heart touching, Allah sarki!” duk wannan magana da suke bata juyo ta kallesa ba. Shiko bare iya juran ganin *flower* insa tana kuka ba, karap ya kashe TVin gabad’ai.

      “Anas why? Dan Allah turn it on.”
    “No meh amfanin kina kallo kina kuka banaso.”
     “Toh nabari dan Allah ka kunna.” Zeyi magana kenan wayarsa ya soma ruri. Bayan minti d’aya da d’aga wayar yace, “no! Bawani business trip da zanje.” Daga cikin wayar mutumin yace, “please Sir the meeting is worth millions consider this please.”
       A tsawace yace, “I don’t care barinje ba, mschww!” Karap yayi hanging. Duk yasa Fannah rikicewa ganin yadda idanunsa suka soma canza launi.

      “Anas¡ ta kira sunansa cikin wani salo tare da dafe kafad’arsa da hannunta tana shafawa a hankali up and down. “Wani abu neh?”
     “Babu just don’t mind.”
    “Anas tell me, I’m your wife remember?” Kai ya d’ago yana kallonta murmushi ta saki masa. “Business trip suke son inje.”
     “And kace musu baraka jeba?”
     “Yes” ya amsa tare da gyad’a kai.
     “But why Anas meeting d’in baida amfani ne?”
     “Yes” ya mata qarya.
   “Uh-uh tell me the truth.”
    “Sure yana da relevance kawai baran je bane.”
     “Anas but why? You have to go” haka tata fad’a masa dad’ad’d’un kalamu tana shafa bayansa a hankali.
     “Fannah kefa? I can’t leave  you alone with your dreams.”
     “Don’t worry ko Afrah zata zo ta tayani kwana for how many days ne trip d’in?”
       “5 days” yabata amsa sam be so hakan ba.
       “Ashe ma ba nisa.”
     “5 days d’in?” ya zaro blue eyes nasa. Juyowa yayi ya rik’o hannayenta biyu cikin nasa “Fannah I’m afraid, I will miss you” yace da ita sincerely daga k’asan zuciyarsa...

   *© MIEMIEBEE*

  beeenovels.blogspot.co.ke
       

20 comments:

Unknown said...

what a secret lovers

Mmn habeeb said...

Muna tare dake

Anonymous said...

Gaskiya inason novel dinnan sosai,so funny da dadi . Kinyi qoqari,pls aci gaba da posting kullum I'm eager naga ending Nashu how will he react idan yasan shine mutumin OMG

Unknown said...

This is true love.

Unknown said...

This is true love.

Unknown said...

Amazing luv birds really lyk their style

Unknown said...

Tnkx miemiebee

Unknown said...

Allah ya Kara basira

Unknown said...

luv one tin tin,i lyk dis kind of soyyaya gsky.tnx miemiebee

amina yahaya said...

Assalam gaskiya sister inajin dadin duka novels dinki ubangiji Allah ya Kara basira amin ga number ta asaani a whatsapp grp 07068887616 nagode

UMMUL-HAMEEF ENTERPRISE said...

Well done, kina kukari Allah yakara Basira I CNT wait to see how it will end up wit anas

Mahaj easy to select a good HAUSA NOVELS said...

Well doneSister Miemie, Ina qaruwa da novel din,Ina tare dake. Allah ya qara basira.

Unknown said...

Welldone miemie.. Allah ya ba mama lafia ameen. Indeed muna tare dake

Unknown said...

Wow..... Well done miemiebee Allah qaro basira

Anonymous said...

Please a qara mana😩😩😩 jira things.... Mungode sosai Allah ya bada laada ya qara basira😘❤️

Unknown said...

Allah ya Kara basira

fatima said...

Sanu da kokari

Unknown said...

Muma muna tare dake sis miemie

UMMUL-HAMEEF ENTERPRISE said...

Well done, kina kukari Allah yakara Basira I CNT wait to see how it will end up wit anas

Unknown said...

Can't wait 4 d continuation.... Muna jira pls