Wednesday, 21 September 2016

TANA TARE DA NI...

TANA TARE DA NI... PAGE 81
BY MIEMIEBEE






          Kid’ime wa gabad’ai tayi tama rasa me zatayi ganin yadda Farouq ya rik’e abinsa se disco yake a wajen. Ta gefensa tabi ta papara da gudu har takai da k’ofan d’akin sekuma abin takaici takasa bud’ewa jijjik’awa take amman sam ta kasa tarasa wani irin k’ofa ne. “Fannah!!!” Ya kira sunanta cikin wani irin demanding sautin da yasata sakin fitsari kad’an a wandonta dan yadda ta tsure tana ganinsa yafito daga bayin tahau jijjiga k’ofar fiye dana da, makami take nema amman kap d’akin bata ga makamancinsa ba. Hannunta ya fisgo tare da sake mata wani erin wawan mari, k’ara ta saki sosai in agony.

        “Ni?! Ni zaki gulla?! In my manly place? Zaki yaba wa aya zak’inta yau” hijabin nata yaja seda ya rabata dashi “Ya Farouq dan Allah kayi hak’uri dan Allah” hannunta yaja seda ya fad’ar ita kan gado kafin ta hankara ya haye kanta kuka take sosai bakinta ya hau laluba data gano haka tuni ta maqale bakinta ciki ba yadda beyi ba ta fito da lips nata amman tak’i dan haka ya hau peppering kisses tun daga wuyanta yana sauk’a har cleavage nata yana wani shunshuna mata jiki tamkar tsohon maye. Kuka take sosai tana roqarsa, “Ya Farouq dan darajan ubangiji kabari dan Allah kayi hak’uri barin k’ara ba.” Hannayenta daya matsesu akowani side ta gefen kanta take ta k’ok’arin k’wato su sam ta kasa.

     Wani wawan mari yasake kai mata dan kashe mata jiki kafin tayi recovering daga marin yasa hannu ya yage ‘yar doguwar rigar dake jikinta nan yayi exposing bra nata wani irin popping out idanunsa sukayi ganin irin wannan halitta a gabansa be tsaya ba still ya cigaba da yagawa yakai ga cibiyarta kenan akayi knocking bisa k’ofar afusace ya tsaida abinda yakeyi “waye?” Ya tambaya cikin husky voice nasa.
    “Bello ne Boss you need to come please.” Tsuka yaja “naji I’m coming you can go” anan ya dawo da kallonsa kan Fannah da ba abinda takeyi se kuka ba sauti tana k’ok’arin kare k’irjinta da yayi exposing seda ya k’are mata kallo sannan ya d’ago daga kanta “we are not done kijira dawowa na” yana kaiwa nan ya fice tare da locking k’ofar ta waje.

      Wani erin matsanancin kuka ta fashe da tana tattara kanta a k’asa gefen gadon ta durk’ushe se kukan cire rai take “Ya Allah ka kareni daga sharrin Ya Farouq, Anas dan Allah kazo ka ceceni.” Tafi minti talatin wajen tana kuka sannan a hankali ta bud’o wardrobe d’in taciro wata baqar silky gown cikin wani drawer taga inner wears dubawa tayi seda ta samu size nata sannan tanufa bathroom achan ta yi wanka ta canza sannan tafito. Tafiya take tamkar k’wai ya fashe mata a ciki har ta isa gefen gadon ta sake durk’ushewa tana mai cigaba da kukanta tana tunanin Anas Habeebinta tana hawaye amman fuskarta d’auke da murmushi...

                *ANAS*

       Zaune yake a parlour idanunsa sun kad’a sunyi jazir, hannayensa duka biyu ya zirasu cikin gashin kansa, tamkar kurma da bebayi haka ya zauna yana zira wa marble floor nasu ido. Kallo d’aya za’a masa asan yana cikin matsanancin tashin hankali yafi minti uku ahaka ganin ba mahalicci se Allah ya d’au wayarsa Abuu ya soma kira bada dad’ewa ba ya d’aga bako sallama bale gaisuwa.

      “Abuu ya sace min ita, ya d’auketa Abuu ya gudu min da ita.” Cike da rashin fahimta Abuu yayi maganar.
   “Me kake fad’a haka Anas? Me ya faru? Waya sace waye?”
   “Fannah, ansace min ita Abuu I can’t live without her.” Salati Abuu ya sakar “ansace Fannah? How? When? Why?” Ya jero masa duka wad’annan tambayoyi cike da tashin hankali. Stammering yake “Aa... Abuu nima bansani ba d’an uwanta ne Farouq he is obsessed with her shiya zo ya sace min ita...” nan ya labarta wa Abuu duk abinda ya sani. Salati yake har a yanzu “calm down Anas don’t panic in shaa Allah we will find a way amman kaima kayi ganganci taya gida kaman naka ba security men iyyeh?”
    “Abuu security doors ne baya bud’ewa seya san mutum.”
    “Then taya akayi ya bud’e wa Farouq d’in? Kayi ganganci Anas.” Shiru Anas yayi yana nazarin how?
    “Ina CCTV naka? Kaje ka duba coverage d’in kaduba kaji?” Kwata kwata Anas ya manta da yanada spying cameras a gidan se yanzu tsantsan tashin hankali da “okay” ya katse wayar nan yayi connecting tun daga shigowar Farouq gidan da kolar Moosa rik’e a hannunsa d’ayan kuma da bindiga coverage d’in ya soma playing  anan ne Anas yaga ta yadda Farouq yasamu ya shigo to waima taya Farouq yasan gidansu?? Adaidai lokacin da yake sa kai cikin parlourn video d’in ya k’are.

    Wani irin urge to kill Farouq ne yake ta bugawa a birinin zuciyansa a yayinda yake cizan bottom lips nasa. “Farouq you are as good as dead, ‘cause I will kill you with my own hands.” Abuu ya kira sede ba kamar d’azu ba yad’an samu natsuwa yanzu bayan yabawa Abuu labari dukansu suka hau nazarin wani hanya zasu b’ullo ma wannan al’amari.
    “Kayi waya dashi kace koh?”
    “Eh har 7 million ma na masa transffering.”
    “7 what??? Anas bakada hankali ne?”
    “Abuu he was serious ze illata ta inban tura kud’in ba, banson abu ya tab’amin Flower.”
    “Shhhh! Karka damu meet me at State Police Station yanzu.”
    “Okay I’m on my way amman Abuu su Mami fa in sanar dasu?”
    “A’a tukuna karmu tada musu hankali.” Da “okay” ya amsa yaje ya d’ago keyn motarsa ya fice a 360 in less than 15 minutes ya isa Station d’in already Abuu na jiransa baya sun shiga ciki akayi ma Anas tambayoyi be b’oye komai ba duk abinda yasani ya fad’i musu bayan nan ya ciro CCTV coverage d’in ya basu sukayi playing daga nan suka d’au investigation.

    MTN office suka nufa dan tracking location da akayi wayar sede ba’a samu anyi ba dalili kuwa itace sim card d’in is no more efficient bara a iya detecting ba saboda karya sim d’in da Farouq yayi. Cikin tashin hankali Anas ke maganar “toh ai munyi waya dashi ta wayar Fannah.”
    “Are you sure?” Abuu ya tambayesa.
   “Yes Abuu munyi.”
    “Good” cewar mutumin dake carrying out detection d’in. Numban Fannah aka basa ganin is efficient duk suka sakar da hamdala detecting location da bai d’aukan koda minti d’aya amman mutumin yafi minti uku kai, yayi nan yayi chan yakasa gane kan abin. Gajiya da ganin abinda yakeyi Anas yayi magana; “wai meke faruwa ne Ilyas? Tun d’azu ka kasa detecting.”
    “Mr. Fauzi we can’t detect the call baramu iya tracking nasa ba”
    “Dalili?” Anas ya tambaya.
   “Dalili kuwa itace anyi disabling GPS radio, bayan nan anyi turning off data d wi-fi radios kaga ko ba yadda za’ayi mu iya tracking down location d’in.”
     “Ilyas please there must be a way” a lokaci d’aya ya fusata “he ran away with my wife, MY WIFE!! kuma kana zaune nan kana cemin ba abinda zamu iya, are you crazy?!”
    “Anas calm down” cewar Abuu yana taresa.
    “I’m sorry” cewar Ilyas “we can only track him down inhar ya bud’e data connection koyayi enabling GPS ka gwada kiransa yanzu ta layin matar taka.” Ba tare da b’ata lokaci ba Anas ya kira layin Fannah, Farouq dake cikin mota acikin gari ta kusa da babban kasuwa ya murmusa sannan ya d’aga wayar.
     “Hello hello Mr. Mr. Mr. Fauzi the smart guy” kafin Anas yayi magana system yafara blinking location da Farouq yake a cikin Maiduguri.
     “Farouq ina Fannah?”
     “Tana nan tare dani ko system nakun be nuna muku inda nake bane har yanzu?”
    “What are you talking about Farouq?” Anas yayi kamar be fahimce sa ba.
   “LOL you can’t fool me you know, ko acewarka bansan kunyi tracking d’ina down bane?” yatsaya ya murmusa ta gefe sannan ya cigaba “nayi installing cellphone spy softwar cikin wayarta kuma ya nuna min ana tracking d’ina bayan nan I aslo noticed zubar da charge da wayar keyi wanda ba’ayi amfani dashi ba same goes to data usage banyi using data nata ba amman yanata k’arewa shi kad’ai kasani Farouq isn’t stupid nayi zaman prison idanu na sun bud’u and trust me baraka sake sa Fannah a idanun ka ba.”
      “Farouq plea-” be k’are maganan ba Farouq ya katse wayar. Kuka wane d’an yaro Mr. Fauzi yahauyi a idanun mutane Abuu yana rumgume dashi. “Abuu ze mata wani abu, please stop him.”
    “Anas kuka fa ba option bane, rayuwar matarka nacikin had’ari katsaya nan kana kuka? Will you man up and do whats right! Will you?” Kai ya gyad’a tare da d’agowa daga jikinsa yana share hawayen nasa. “Good! Yanzu muyi sauri muje nan kasuwan inda system ya nuna.” Waya yayi ma police duk suka shirya kusan a tare suka isa wajen sede sam ba alamar gidan da za’ace anyi kidnapping mutum ciki.

      Rarrabuwa sukayi cikin kasuwan suna neman either Farouq ko Fannah kap suka zagaya kasuwan ba ko alaman d’aya daga cikinsu, Anas ji yake kamar ya kashe kowa kawai tunanin had’uwansa da Farouq kad’ai yake. Waje yanema ya zauna cikin kasuwan tare da had’a tagumi “Anas ka tashi mu koma basu nan kaji?”
    “No Abuu I’m not leaving sena samu Fannah.”
    “Anas nasan da zafi amman hak’uri zakayi basu anan lets go home in shaa Allah nan bada jimawa ba zamu sameta.”
    Kuka ya soma “Abuu wani hali take ciki yanzu? Ina yakai min ita? Meyake mata? Abuu I can’t have peace of mind har sena samu Fannah.”
    “And we will, we will in shaa Allah zamu sameta yanzu muje gida haka” da lalashi Abuu yasamu yasasa cikin mota suka tafi.

                     *FANNAH*

     Bayan data gama shan kukanta wani wahalallen bacci ne yaso yin awon gaba da ita amman dan fargaba takasa baccin se gyangyad’i take ana cikin haka taji an murd’a handle na k’ofar wani babban gyalen kashka datasamu cikin wardrobe d’in wanda ta lullub’e jikinta dashi ta sake maquroshi jikinta ganin Farouq ne jikinta ya hau sabon rawa batasan a lokacinda ta fara sabon kuka ba again tana me matsawa baya.

     “Ya Farouq dan Allah kayi hak’uri na tuba dan Allah karka min wani abu” wani irin kallo ya watsa mata sannan ya maida k’ofan bayan ya zauna kan gadon ya buk’aceta data hauro ta zauna itama sam takasa dan wani erin tsoronsa da takeji sekace dodo. “Kizo ki zauna anan don’t let me repeat myself, dake da wanda kike kira mijinki bansan wayafi wani taurin kai ba come and sit!” Ya daka mata tsawa batasan a lokacin data hauro ta zauna ba se b’ari take.
    “Kinsan meh mijinki yamin? Kinsan meh?”
    “A’a” ta amsa hawaye na gangara kan kumatunta. “Kayi hak’uri dan Allah.”
    “He had the gut to track me, me! Ni yakeson raina ma wayo lallai kuwa ya d’ibo ruwan dafa kansa sena zubar da wannan shegen ajiyan da yayi a cikin naki ze shiga hankalinsa.” A kid’ime tasoma maganar tana b’arin baki “a.. A.. A’a Ya Farouq ddd... daan Allah kaji k’aina karka min haka kayi hak’uri dan Allah karka rabani da baby na please na rok’e ka Ya Farouq” ta k’are maganar cikin sautin kuka.
    “Mijinki zaki rok’a bani ba he should stop getting on my nerves”

    Side drawer yaja tare da ciro kwalin wani baby nokia sabo nan ya bud’e yasa wani sim chiki. Wayarta dake aljihunsa ya zaro ya zuba numban Anas sannan ya kira.
     Anas na zaune a d’akinsa su Ummie, Amal, Shettima da Abuu kowa tsaye akansa yana basa hak’uri amman hakan be hanasa kukan dayake ba jin rurin wayarsa yayi sauri ya d’aga tare da sawa a kunne. “Hello?”
    “Smart guy” cewar Farouq.
    “Hello Farouq.”
    “Miqo wayar nan” cewar Abuu amman Anas ya hanasa.
    “Yess Mr. Fauzi kasani da abinda kayi ka jefa rayuwar d’anku cikin had’ari dan ayanzu haka shirin aborting cikin nake.”
    “Farouq dan Allah kayi hak’uri please karka raba Fannah da babynta I’m sorry barin sake misbehaving ba.”
    “Wannan kuma chan maka gata kuyi magana kafin in gudanar da aikina nan gaba baraka sake crossing d’ina ba.” Nan ya miqa wa Fannah wayar kuka take sosai wanda har ba’a jin muryarta clearly.

    “Anas Habeebi” kad’ai ta iya cewa.
    “Flower please stop crying kinji?”
    “Anas zemin aborting baby mesa barinyi kuka ba? Anas mesa kayi tracking nashi down? Da ka barshi kawai kasan wani erin mutumi ne Ya Farouq bashida imani” jin ance baida imani yasakar dawani murmushi. “Anas he will harm our baby please kayi duk abinda yace banason in rasa baby na please.”
    “Flower I’m sorry bansan yin hakan ze haddiso mana da matsala ba please kibar kuka bare ma babynki komai ba in shaa Allah kibar kuka kinji?” Kafin ta sake magana Farouq ya fisge wayar. “In aka gama aborting cikin zan sanar dakai lafiyar matarka I’m hanging up.” Da sauri Anas ya katse sa “no please Farouq ka fad’i konawa kakeso zan baka dan Allah karka tab’a lafiyar Fannah.” Hannu Abuu yasa ya amshi wayar “hello Farouq?” Jin bak’on murya ya sa ya koma ya zauna kusa da Fannah yana murmusawa.
 
     “Ouuu! Harda baqo nayi ne a wayan?”
     “Farouq mesa bakada hankali da tunani ne? Tsakaninka da Anas wa ya kamata yana abinda kakeyi? Ko ka manta Fannah jinin kace? ‘yar uwarka ce fa, yanzu zakaso ace kanada sister ana mata abinda kake ma Fannah?” Dogon tsuka Farouq yaja “common shut up koban tambaya ba nasan kaine kakan shegen abinda ke cikinta toh kasani in akoi abinda kunnuwana are resistant to shine wa’azi karka ma b’ata lokacinka ehe! Bawa d’an naka wayar kokuma wallahi in zubar mata d cikin dake jikinta take anan kune da asara bani ba.” Zuciyan Abuu tafasa yake kafin ya fad’i wani zancen dazesa Farouq zubar wa Fanah ciki a lokacin Anas ya amshe wayar.
   “Farouq please ya isa ka fad’amin nawa kakeso zan baka amman don Allah karka aikata abinda kake fad’in zakayi.”
     “It depends in bakason na zubarwa Fannah cikinta sekayi abinda nakeso.”
   “Zza.. Zanyi Farouq I will please don’t touch her.”
    “Tab’ata? Tab’ata kam ai yazama missed call abu kad’an ya rage ban shigeta ba d’azu.” Wani irin kishi ne ya cakki Anas wane takwabi a zuciyarsa ba abinda yake fata aransa illa ranan had’uwan shi da Farouq.
      “You are lying you son of a b*tch I’m going to kill you with my own hands I swear.”
    “Hohoho!! Jealous? Sena had’aku kaji daga bakinta” nan ya maido da kallonsa kan crying Fannah “gashi fad’a masa meya faru tsakani na dake d’azu” ya maqala mata wayar a kunne. Cikin sautin kuka ta kira sunansa “Anas Habeebi.”
   “Hello Flower tell me he is lying, be tab’aki ba aiko?”
    “Anas he did, he tried kissing me ya yaga min kaya ba abinda bemin ba, Habeebi ina tsoro dan Allah help me” ta rushe da kukan kuka...

*© MIEMIEBEE*

  beeenovels.blogspot.co.ke

26 comments:

Unknown said...

Thanks ya miemie ❤️😻😘

Unknown said...

Can't wait for the next ep😩😩 farouq baiba a rayuwa mtsw

Unknown said...

its too annoying😭😭,

Fatima said...

Wlh har na kagara a wuce wajenshi

fatima said...

Hmmmm da saura

Unknown said...

Nema wlh har na kagara a wuce wajen faruk dinnan. Sunan shi sry in Anas ya kamashi

Unknown said...

Farook enof is enof haba

Unknown said...

Mtsww dis stupid

Abusuhaylarh said...

wannan wawan faruk din hkan yyi dae dae tun farko Anas bai bisa ta hanya mai kyau ba dama matsalarsa kudi ne ............

Unknown said...

Dis is anoying faruq u re so so stupid

Unknown said...

Farooq bakaiba..........can't wait for the next page😥😥

Unknown said...

Pls sis de next page

Unknown said...

Nima haka

Unknown said...

Still waiting forthe next page pls

Unknown said...

Faruq should wait for Mr fauzy to see how he will end up

Unknown said...

Hmmmm.......eyyah fannnah

Unknown said...

Farooq bakaiba..........can't wait for the next page😥😥

Unknown said...

De ending of faruq will be bad am sure

Unknown said...

Wlhy nima na kagara a gama gurin farouq din nan he's so evil I hate him! Ayyah Fannah da Anas😭 sis miemie you deserve a thumb up👍

Anonymous said...

Job well-done Maryam Allah ya kara basira...we really can't even sleep cox we ol re waiting for d nxt action Dan Allah kiyi hakuri damu ki kara mana pleeeeeeeeeeex

Unknown said...

Dan allah sis ki kara mana

Unknown said...

Still waiting

Unknown said...

Thanks miemie.we are waiting plsss

Unknown said...

Sis dan Allah kidube mu kikara manager

Unknown said...

Sorry karamana*

Unknown said...

Dan allah sis ki kara mana