Thursday 30 March 2017

'YAR GATA CE!

BY MIEMIEBEE
PAGE 83
  March 2017



  ****
   Se Maghrib suka tashi, da mumunan ciwon ciki Zeezee ta tashi ta juma batayi menstral cramp irin wannan ba tun bayan haihuwar Afreen se yanzu. "Princess is there a problem?" Ya tambayeta ganin yadda take ta yamitsa fuska.
   "Sweetheart menstral cramp." Ta fad'a da k'yar.
  "Yau kuma?"
   "Argghh!" Ta kama sa by his arm tana matse hannunsa cike da azaban da takeji. "Sannu kinji? Zaki iya jira inyi Sallah?" Kai ta gyad'a mar zallah sannan ya miqe nan da nan yayi alwala shida Khaleefah suka wuce masallaci, Afreen kam dan wasan da tayi se bacci kawai take if not idan idon ta biyu tare suke zuwa Masjid d'in. Suna dawowa Khaleefah ya tsaya a parlour yana kallon cartoon network.

    Al'ameen na shiga d'aki ya tarar da Zeezee miqe a kan tiles tanata juyi. Jallabiyansa ya cire yayi hanging ya k'arisa kanta da sauri, "Princess cikin ne?"
  "Ka dawo sannu da zuwa."
  "Cikin ne har yanzu?" Nan ma kai ta gyad'a. "Sannu kinji zaki iya miqewa?" Da sauri ta kad'a kai "ka barni anan kawai yafi dad'i."
   "Anan sanyi ze shiga jikinki Princess yi hak'uri ki bari in mai dake kan gadon." With a single nod ya d'agata ya miyar da ita kan gadon "ina zuwa." Anan ya fice dawowansa ya taho mata da pain killer da ruwa "gashi sha kinji?" Da taimakonsa ta had'iye ta koma ta kwanta.
   "Sannu Princess get well soon."
  "Uhumm thank you, I will."
  "Shh! Princess date naki besan ranan zuwa ba se da ya bari ranan da zanzo bayan yasan missing naki da nayi." Murmushin dole ta k'irk'iro "we have to wait for just few days nan da 3-4 days ze d'auke and we'll have ourselves to our satisfaction."
  "Get well soon okay? I love you."
  "I love you more, Sweetheart please ka aika Saje ya siyo wa yaran dinner ban jin zan iya tashi."
   "Meh amfanin Da dansu? I'll cook dinner for all of us."
  "Awww you are so sweet amman karka yi dani ni bazan ci ba."
  "Da yunwa kikeson ki kwana min? No way ko kad'an ne zaki ta6a."
  "Me zaka mana cooking toh?"
  "Zaki iya cin louisiana?"
  "It won't be b- arrgghh!!" ta sake matse mai hannu "Sweetheart cikina."
    "Sorry, dai-dai ina ke miki ciwon?"
  "Mara na." Ta mai pointing, kayan nata ya d'aga a hankali tare da aza hannunsa akan bare stomach nata ta gun marar nata ya shiga massaging mata a hankali. Hakan ba k'aramin easing pain d'in yake mata ba, har bacci-bacci ta soma ji unknowingly. "Sweetheart you are so sweet, thank you."
   "Anything for my Princess sannu kinji? How are you feeling now?"
  "Much better compared to d'azu I love you." Massaging mata ya cigaba dayi har seda ya tabbata tayi bacci. K'ure AC'n yayi to 16 degrees sannan ya ja blanket ya rufeta dashi. Pecking forehead nata yayi a hankali "I love you Princess Allah baki lafiya" daga fad'in haka ya ja mata k'ofan ya rufe. A parlour ya tarar da Khaleefah se kallon sa yake hankali a kwance yana cin pop corn.
   "Da da where is Mammy am hungry."
  "Mammy is sick Lil Man."
  "Omg! Wishing her a speedy recovery."
  "In shaa Allah Lil Man where is Princess?"
   "A minute back she was sleeping, but naji k'aranta a bathroom ta tashi kenan."
  "Good, kana jin yunwa kace?"
  "Yes Da da and Mammy is sick how are we gonna do?"
  "We are going to be the ones to cook."
 "We?" Ya tambaya bewildering.
  "Yes, Da da, you and Princess."
  "Yeyy!" Take ya miqe "what are we going to cook then?"
   "louisiana!!"
  "Damn! I love louisiana."
"I know and that's why we are making it. Go and check on Princess seku zo kusa aprons naku okay?"
  "Right away Da da!"

   In a minute suka sami Da da a kitchen nan ya sanya musu aprons nasu. Flour ya auna yayi mixing da mixer sannan yasa Khaleefah fasa musu egg nan Afreen tace itama se tayi gashi ba iyawan tayi ba, a takaice seda tayi asaran k'wai har guda biyar sannan ta samu ta fasa d'aya ya shiga cikin saucer. Buhun flour d'in ta nufa ita a dole zata d'aga garin haka ta juye duka a k'asa. "Omg! Princess what have you done?"
   "Da da ba ni bane Khaleefah ne."
  "Thanks God Da da nada ido and he saw who poured it down."
  "Leave there in mun gama zamu tattara." Kaca-kaca sukayi da kitchen d'in wane kitchen d'in bori duk dan had'a louisiana, wasa da flour daya zuben suka shigayi inda sukayi kaca-kaca da fuskokinsu dakuma jikinsu gabad'aya flour tako ina har cikin gashin kansu ba babba ba yaro, Al'ameen acikin yaransa wane agemates nasu haka yake miyar da kansa wasa suka ta sha se k'aran shewa da dariya kawai ke tashi a gidan. Atlast suka samu suka had'a suka sa a oven sukayi zaman jiran shi a dining space inda Afreen keta basu labarin classmates nata da teacher, shikam Khaleefah toshe kunnensa yayi don tsiya wai muryan Afreen baya mishi dad'i. Itako ta matso kusa dashi ta kama kunnensa tana mai ihu a ciki. Atlast sunka galabaita sosai se yunwa sukeji, barin ma Afreen data k'arisar da energy'n ta tana basu labari ji take kaman ta ci louisianan a d'anye tsabagen yunwa. Oven na making sound ita da Khaleefah suka ruga a guje kitchen suna jiran Da da yazo ya cire, bin pan d'in suke da kallo a yayinda k'amsnin girkin ya mamaye masu hanci a kan dining table Al'ameen ya ajiye nan suma suka zazzauna akan kujerun su. Kowa da plate nashi a gaba yana jiran ayi serving nasa, ganin Al'ameen ze soma serving Khaleefah Afreen tasa ihu tsakaninta da Allah ita bata yarda da hakan ba. Da mamaki Al'ameen ya tsaya kallon wannan lil Princess tasan gaskiyan Zeezee ne Afreem needs to be scolded atimes if not abin nata zezo ya wuce gona da iri. "Afreen why are you shouting like that? Ain't you aware that Mammy is sick and sleeping?"
  "Ni o'o no way Da da I go first."
  "First in what?"
  "Serve me before you do Khaleefah."
   "Princess keda Khaleefah waye babba?"
  "Ni o'o nine first."
  "Da da just serve her first its all thesame." Cewar Khaleefah.
  "Then say thank you to Khaleefah."
  "But why?" Tayi maganan as if zatayi kuka. Shi ya gane komi yanzu k'iriniyar Zeezee kap Afreen ta d'auko ba wanda ta rage. "Because Da da said so, now tell him thank you."
   "O'o."
  "Shikenan Toh Princess bazata ci louisiana ba." Wani ihun ta sake sawa at the peak of her voice wannan karan seda ta tasar da Zeezee daga bacci. Ai ta fad'a sorry'n nan tak'i tama fi tsoron Zeezee akan Al'ameen saboda ta lura Da dan su bame fad'a bane. Suna cikin ci suka ga Zeezee ta fito fuskanta jik'e da ruwa da alama tayi brushing ne.
  "Mammy!" Khaleefah da Afreen suka kirata lokaci d'aya sounding delighted. Miqewa Al'ameen yayi ya doso inda take tare da pecking nata lightly on the lips "how are you feeling Sweetheart?"
  "Alhamdulillah da sauk'i your you are my remedy. Omg! Sweetheart me haka a fuskanka? And your hair also? Flour?" Murmushi ya sakar mata;
  "muje kici abinci."
  "Louisiana'n kuka had'a?"
   "Yes Mammy, I, Da da and Khaleefah." Afreen ta amsa.
  "Wow I have such wonderful chefs ashe." Kujera yaja mata ta zauna.
  "Omg! Afreen look at your hair sekace ba this week aka miki kitson ba? And you too Khaleefah your hair is all messy, Sweetheart nasan kun gama min asaran flour. Am I right?"
   "Uhmmmm!" Al'ameen yaja nishi yana bin yaransa da suke faman mai murmushi da kallo. "Akwai turum a store don't worry Mammy." Ya sanar da ita.
   "Owww se a store meaning kun k'arar da buhun dake kitchen d'in kenan? Na shiga uku!" Nan da nan Al'ameen yayi serving nata as if beji me tace ba yace' "eat okay?"
   "Mammy how are you feeling?" Khaleefah ya tambayeta trying to change the topic yasan soon zatace zata yimai aski abinda baya so kenan.
  "Alhamdulillah my lil Soldier thank you okay?"
  "Mammy ijit true you are sick?"
  "I was but am okay now."
   "Better, if not Dr will inject you on your bom bom." Dariya duka suka sa sannan Zeezee takai bite d'aya baki. "Wwow! Yummy so spicy haka kuka iya girki dama?"
  "Yes Mammy ni nayi duka" cewar Afreen, wani banzan kallo Khaleefah ya bita dashi "ke me kika iya ko seperating yolk ma baki iya ba."
  "F*ck you" tace masa.
  "Ahhh!" Khaleefah ya saki baki wide in shock bashi kad'ai ba harta Da da da Mammy. "Afreen! What did you just say?" Zeezee ta tambayeta unbelievably. Ganin zata sake nanata abinda ta fad'an Al'ameen yayi sauri yayi covering lips nata da hannunsa. "Shush! Princess don't ever say that again, its not good only ugly girls say it." Hannunsa ta cire da k'arfi daga bakinta "thats not tlue I heard our Anty shaying it the other day and she is beautiful."
  "No she is not don't ever say it again." Zeezee tayi scolding nata "now say sorry to Khaleefah idan kika sake fad'an abinda kika fad'a sena... sena..." tama rasa me zatace.
 "Idan na sake cewa f*ck you?" Nan ma da sauri Al'ameen ya sake covering mata baki "Afreen no don't say it again, only bad people say so, and you're a good girl right? A beautiful girl am I right?" Al'ameen ya tambayeta
  "Yes Da da nafi Khaleefah kyau ba?" Shiru Al'ameen yayi "right?" Ta sake fad'a. Ido Al'ameen yama Khaleefah sannan yace, "yes Khaleefah mumuna ma kece kakkyawa ai that is idan kika dena fad'an abinda kika fad'an kenan."
   "Fad'an me Da da."
  "That bad thing you said just a couple of minutes ago."
  "What?"
  "The F word Princess."
  "Oh you mean f-" da sauri ya sake covering mata baki. "Promise Da da you won't say it again? Ko mu tafi Washington banda ke?"
  "O'o."
  "Then be a good girl and apologize to your brother."
  "Okay Khaleefah am sorry."
  "Ita okay naughty girl."
  "Da da see he is calling me a naughty girl."
  "Oh come on why Khaleefah? Now tell Princess you are sorry."
  "Damn Da da! Zata sake raina ni."
  "Tell her you're sorry for calling her a naughty girl." Baki ya murgud'a mata sannan yace "sorry" briefly.
  "He didn't call me Princess Da da."
  "Call her Princess okay My Soldier?"
  "Da da do I have to ni she is not my Princess." Duk anan kallonsu kawai Zeezee ke tana cin abincinta a hankali lamarin Al'ameen da kids nasa se ido.
  "Then who is your Princess if not Afreen?"
  "My wife"  ya fad'a confidently. Kad'an ya rage Zeezee bata fito da abinda ke bakinta ba don dariya har tunanin aure Khaleefah yake ahh lallai.
  "Khaleefah you are still very young, it'll take you decades kafin time d'in chan before then Afreen is your Princess shiyasa Mammy ta haifa maka ita so you can be her last standing soldier."
  "Ni bana so I will find my Princess some other day just as how the Prince inside the sleeping beauty story found his Princess."
  "Da da so am not a Princess?"
  "Who said so? you are a Princess bakiga har magic wand kinada ba? Khaleefah call her a Princess ko kuma bazan sake training men d'ina da kai ba."
  "Alright alright Princess shikenan?"
   "Yeyy!" Se anan suka samu suka k'arisa dinner'n. Nan Zeezee ta shiga tattara plates d'in "no Sweetheart kibari zan tattara baki da lafiya" fad'in Al'ameen.
  "Oh please don't bother nan da kitchen d'in." Tana shiga kitchen nata taga yadda Da da dakuma yaransa suka yi mata turning d'inshi upside down sekace kitchen na bori. K'ara ta saki "OMG! Sweetheart!!!" Jin haka Al'ameen da yaran sukayi d'akin Khaleefah da sauri suka 6oye a chan suna yiwa Zeezee dariya. Kuka ne kawai bata yiba bata san ta ina zata soma handling kitchen d'in ba like ba abinda yake right place nasa komi sun hargitsa. Ajiye plates d'in tayi cikin sink ta fito ta shiga neman su "Sweetheart kai da carbon copies nakan nan ku fito where are you guys? You guys owe me an explanation, ina kuke ne wai?" Nemansu ta shiga yi se chan ta samesu a d'akin Khaleefah tana bud'e k'ofan Afreen ta shiga shooting nata da bubble gun na Khaleefah kuma da water gun.




*MIEMIEBEE.   Team #YGC!🎀*
  ZAIMEEN flames🔥🔥🔥
  Beeenovels.blogsot.com 👄

No comments: