Sunday, 20 November 2016
HEEDAYAH!
9⃣8⃣
written by miemiebee👄
"Muhammad look at me, ba abnda yataba shiga tsakaninka da heedayah? Innalillahi!" Don moha yace "ni yanzu ba wannan ba ummu jalila dan Allah help me" ummu jalila tace "aiko baran taimakeka ba wannan iskanci har ina ace kuna neman 2 months da biki amman baku taba hada kwanciya ba, kai kasani ko ka kaita asibiti ko ka xauna kana kallonta, punishment naka knan, in ita heedayah bata da hankali sekana biye mata kuna rashin hankali tare? To kasani hakkinka ne, kota yaya kanada right na karban abinka" Don moha yace "ummu jalila dan Allah kiyi hkr wlh kamar zata mutu" dakyar ya iya yyi convincing nata ta dau ma heedayah wani maganin gargajiyan data ke dafawa suka fice, acikin ruwan xafi ta jiqa maganin bayan da yyi cooling tayi knocking a dakin sannan tashiga taga se hkr don moha yake bata tana kuka kamar baby harara ummu jalila ta watsa mata "gashi amshi ka bata," hannu na bari ya karbi da kyar ya tada heedayah ta zauna tasha rabi taki shan sauran, ba yadda beyi da ita ba amnan taki. Ta kwanta ya rufeta da blanket yana kallonta ummu jalila tace "toh kallonta zaka tsaya yi? Ai ita ta jawo ma kanta da ta baka hadin kai da duk haka be faru ba". Heedayah da tayi kamar tana bacci tace "meh wannan matar take fadi? Toh naji ban basa hadin kan ba gomma ciwon cikin ya kasheni da inbawa don moha kaina". "Zo muyi wata mgn muhammad".
Suna zaune a parlour tace "ka bude kunnuwanka da kyau ka saurareni, this is now ur chance bayan tagama abin da takeyi tayi wankan sallah ka zaunar da ita ka mata mgn nima zan mata mgn ynxu," don moha dake sosa keya yace "ummu jalila u don't have to, nasan heedayah she will not like the idea kawai mu barta ita da kanta zata gano gaskia." Ummu jalila tace "muhammad zan zage ka fa! Wani erin blinded love kake ma heedayah ace ta toye maka hakkinka amman ko ajikin ka? Ka cigaba wlh nxt kazo kace mun cikinta na ciwo kaga abinda zan maka, wata tablet ta ciro daga jakarta anytime ure ready seka sa mata wannan cikin drink" tana kaiwa nan ta tashy ta shiga dakin da heedayah ke kwance tace "oya tashy nasan kina jina ba baccin da kkeyi, tashy!" Heedayah ta mike ta xauna ummu jalila tace "ai kadan kka gani gomma tun wuri kisan ina ke miki ciwo, taya zaki taye ma muhammad hakkinsa, kinsan tsinuwan da mala'ikun rahama suke miki kuwa? Am sure mummy bata san part din nan ba, ina ma wayata ne in kirata in irga mata".
Tuni heedayah tafara kuka tana had'a ta da Allah, "dan Allah ummu jalila kiyi hkr wlh duka na zatayi kuma kinga ban da lfya," ummu jalila tace "rashin lfyn da kka daura wa kanki ai be damen ba, kiran mummy xanyi in gaya mata ta kuma hukuntaki". "Wayyo Allah ummu jalila dan Allah kiyi hkr xan gyara wlh xan basa hakkinsa karki gayawa mummy pls," "sake nanata abinda kka fada inji," heedayah tayi kamar bata jita ba, ummu jalila tace "in kira mummy knan?" "A'a karki kirata wlh zan basa hakkinsa dan Allah karki kira mummy". Ummu jalila tace "toh wlh zan baki nan zuwa one week inhar naji bakiyi abinda kkace min xakiyi ba har gda zanje in samu mummy in gaya mata. Zan turo me aikina dawasu maguna ta baki the moment kka gama abinda kkeyi seki fara shansu," heedayay tace "no need inadasu".
Ummu jalila tace "a ina?" Drawer ta nuna wa ummu jalila nan taje taja taciro ledan magunan se gashy exaclty wanda take da niyan bata ne kuwa "yanzu heedayah da mummy ta baki wadannan cewa tayi ki sasu cikin drawer ki rufe kokuma ki sha?" Heedayah tayi shiru tana goge hawayenta, "dake nake mgn!" "Cewa tayi in sha" "toh mesa kka ajiye baki amfani dashy? Tunanin rayyan kke har ynxu ko? Bara kicire sa daga zuciyarki ba, muhammad ne mijinki ba rayyan ba wlh na gaya miki nanda sati zan dawo gdan nan inji kuma baki canza ba kiga abinda zan miki, Allah sawaqa in ciwon ya sake miki akoi ganyen a kitchen seki sake soaking acikin ruwan xafin, ni na tafi". "Toh nagode" ta fadi a takaice ummu jalila ta fice. Sabon kuka ta fashe da tana me hararan magunan.
Kwana hud'u ya dauketa sannan period din ya tsaya sede tasha wuya dan bata taba mp daya bata wuya kamar wannan ba, don moha ne yayi jinyanta. Koda da mp din yatsaya bata gaya wa don moha ba, koda ya tada ita sallan asuba seta ce masa bata yi seya fita seta idar. Abu kamar wasa yau kimanin sati knan da asuba bayan ya dawo daga sallan asuba seya jiyo kara a dakin heedayah yau ta makara, yana leqa ta yaganta tana sallah murmushi yayi yakoma dakinsa. Da azahar ummu jalila tazo ta gdan, tasamu don moha zaune a parlour yana modelling wani zane bayan sun gaisa tace "yatoh?" Don moha yace "bata fara sallah ba har ynxu". Ummu jalila tace "karya kake muhammad kade ce kana rufa mata asiri ko?" "A'a ummu jalila believe me is the truth" sam mgnan be kama mata hankali ba fita tayi ta zagaya ta window'n dakin heedayah, don moha ya bi bayanta sega heedayah na sallan azahar abinta tawani lungu. Ummu jalila tace "hakan ne bata faara sallah ba?" Don moha yara sa nacewa keya kawai ya soma sosawa "answer me mana" yace "toh sede yau tafara but ni bansani ba". Ummu jalila tace "nifa nabar yadda da magananka muhammad dan na lura kwata kwata bakason aga laifin heedayah matsa min inje in sameta," hijabibta ya riko "ummu jalila dan Allah kibarta zan mata mgn yau karmu takura ta pls," "sake min hijabi" ta wabje hijabinta tayi ciki tasa lock a kofar dakin, har ynxu heedayah bata idda sallan ba ji tayi kawai an rufe ta a daki, zama ummu jalila tayi tana jiranta ta idar
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment