Friday, 9 September 2016

TANA TARE DA NI..

TANA TARE DA NI... PAGE 71
BY MIEMIEBEE





    Kai yake kad’awa cike da tashin hankali a yayinda zuciyarsa tak’i amince masa da abubuwan da Fannah ta fad’i masa, hawaye yake sosai abin tausayi sam yakasa koda bud’e baki yayi magana because of how shocked he is. Ina ma ace ba’a tab’a qaddara masa wannan rana ba, mesa se Flowersa? Nufi kenan itace yarinyar data ta had’asa da Allah karya mata abin amman ya mata? Just how much pain have he made her gone through? Itace yarinyan datake fito masa kullum a mafarki tana ce masa *_TANA TARE DA SHI_* there’s nomore denying Fannah ce yarinyar mesa betab’a noticing nata ba? Why? Sede a sosai yanajin yatab’a saninta wani wajen amman baya iya tunawa.

        Da k’yar bakinsa ya iya bud’uwa cikin wani irin murya cike da nadama yace _“Fannah... Fannah I... I’m so so sorry dan Allah kiyi hak’uri Fannah kece yarinyan kece ita, kece yarinyan danayi taking advantage naki Fannah bansan ta ina zan soma baki hak’uri ba, raping naki danayi shine BABBAN KUSKUREN DANA TAFKA (littafin rash kardam) if only I can tell you how sorry I am danayi. I’m sorry for everything that I’ve done, I’m sorry for breaking you precious heart. Fannah barin iya baki hak’uri ba tun rananda abin ya faru nasoma living a life full of guilt tun daga ranan nakasa samun sukuni kullum cikin tunani da mafarkin ki nake. Fannah please karki tafi ba’a cikin hankali na na aikata abinda na miki ba I was drunk that evening takaicin abinda Ummimi ne duk ya sani I needed someone to blame it on sekuma Allah ya kawoki path d’ina. Fannah wannan k’addaran ba naki kad’ai bane I know you’ve suffered morethan alot amman kisani nima I did wallahi I will do everything I mean everything inga kin yafemin. Fannah I was just 18 nayi wrecking naki I was young and stupid kema kinsani barin tab’a aikata abin danayi da a baya ba yanzu, kisani ba’a son raina na rabaki da martabarki ba, Fannah ba’a son raina na rabaki da Ahmad, kamar yadda ba’a son raina nasa Baba yakamu da ciwon dayake fama dashi ba dakuma saku barin ‘yan uwanku a Bama. Fannah kece yarinyan danayi spending shekara da shekaru ina nema saboda in nemi gafararta...”_

      Matsowa kusa da ita yayi ganin zatayi baya ya dakatar da ita sake sauk’a yayi kan guiwoyinsa ya ajiye duk wani girman kai da feeling nasa a gefe. A raunane ya d’ago idanunsa ya azasu kan kumburarren fuskarta da hawaye ke ambaliya kai. _“Fannah please forgive me dan Allah ki yafemin I’m so so sorry for breaking you heart for making you go all through those meseries, dan Allah kiyi hak’uri nasan banida right na neman gafararki but nasan kinada pure and good heart ki tausayamin kiyafemin please I’m sorry for everything that I’ve done to you, Fannah inda zan iya reversing time in miyar da komai normal da nayi, abinda ya faru ya riga ya faru mu d’ausa as k’addarar a rayuwanmu Fannah I don’t want you to leave please stay with me kamar yadda kikecemin a kullum *_KINA TARE DA NI_* prove it to me. I will never hurt you Fannah this I promise. Wallahi ban tab’a son wata macbayan keba Fannah bame matsayinki a zuciyana koda kuwa Amal ce banida kamarki ki tausaya min karki tafi dan Allah..._ ya k’are maganar cikin hawaye.

        Sosai ta tausayawa Anas kalamunsa ba wanda be kwanta mata a rai ba, tana son Anas tana sonsa sosai amman batajin zata iya yafe masa abinda ya mata... Aduk lokacin data tuna da irin azaban datasha alokacin dayayi forcing kansa cikinta cike da azaba da rashin imani ko tausayi setaji barata iya yafe masa ba dukda kuwa a bige yake a lokacin amman still hakan be basa daman yayi raping duk wanda yagani kan hanya ba. Hannu tasa ta share hawayenta har a yanzu idanun Anas basu bar kanta ba ya zura mata jajayen idanunsa yana jiran amsarta yana nan a kneeling position d’in har yanzu.
 
       “Anas dan Allah ka tashi stop kneeling infront of me, katashi please”
      “Fannah har senaji kin yafemin baraki tafi ba zantashi kiyu hak’uri please.”
      Muryarta daya dishe dan kuka tayi clearing sannan tasoma kamar haka; “zama na dakai ya k’are Anas. Batun yafiya kuwa zan yafe maka Anas saboda d’an Adam ajizi ne musamman ma danasan labarinka nasan duk wani abinda ka aikata na haramun Ummimi ce sanadi ga kuma yadda ka tuba, na gamsu da tubar dakayi. Zan yafe maka duk wani abinda kamin Anas amman hakan bawai yana nufin zan cigaba da zama dakai bane tafiya yazamo min dole ka sawwaqe min please.”
      Hijabinta ya tattara ya rik’e a hannunsa yana hawaye “Fannah karki min haka dan Allah ki dena fad’in zaki tafi, kina nufin kin tafi har abada baraki sake dawowa ba kenan? Ya kikeson in rayu? Fannah wallahi da in rasaki gwara in rasa komai koda kuwa raina ne wallahi barin iya rayuwa ba keba dan Allah karki tafi, I beg of you please Fannah nasan kinada tausayi baraki iya tafiya kibar masoyinki ba...’ ya k’are maganar hawaye na fitowa bibbiyu a idanunsa.

       “Anas dan Allah kadena” ta karb’e hijabinta “kace zakayi everything dan in yafe maka. Ka taimaka wa rayuwata ka sakeni dan Allah. Anas tsoronka nakeji I don’t know what you are capable of doing. Yafiya kace kanaso with time in shaa Allah zan yafe maka amman dan Allah karka hanani takarda na.” duk yadda tayi ta had’iye kukan ta kasa.

       “Fannah barin iya rubuta miki takarda ba barin iya sakan kiba, barin iya karya promise dana d’auka nacewa duk rananda Allah ya bayyano min ke zan kula dake ba I can’t let you go, I can’t lose you for the second time. Fannah wallahi I will never hurt you inda zanyi da na jima da aikatawa. Fannah can’t you see? Ko hak’k’i nama na tauye wa kaina just so as not to hurt you, tunda na fara sonki ki fad’a min abu d’aya wanda nayi yayi hurting naki, I love you morethan I love my own soul. Fannah tausayinki yamin yawa barin tab’a iya sakanki ba dan Allah kibar had’ani da Allah akan in baki takardan ki saboda I can’t kamar yadda I can’t say no to your offer anymore.”
   
      “Anas in baraka bani takarda na ba zan tafi, Allah k’ara mana hak’uri dukan mu I wish you farewell. Thank you for all the help daka min right from day 1 na had’uwan mu barin tab’a mancewa dasu ba, kasani I’ve loved you and har in mutu kanada gurbi a zuciyata.” Tana kai nan taja jakarta ta juya besan lokacinda ya tashi yajata ta fad’a jikinsa ba. “Anas ka sakeni ple-” bata k’are maganar ba ya lalubo lips nata ya had’a da nasa yana mata wani irin kiss, kissing nata yake hungrily. Sam tak’i basa had’in kai ba abinda take se hawaye tana ta shuresa amman kaman maye yak’i hak’ura sam yak’i giving up seda ya tabbata ya kashe mata jiki dakanta tabar bugin da take masa tabasa free passage.

      Hannunsa ya zagaye akan ‘yar kunkumin nata yasake matso da ita jikinsa itama a hankali ta zagaye hannayenta a wuyansa sun d’au tsawon lokaci suna abu d’aya. Suyi su tsaya suyi gasping for air su cigaba se chan da yayi pulling out ta manna goshinta a hab’arsa ta soma hawaye. Hugging nata yayi gagam har yana affecting mata numfashi. “You can’t go Fannah, wallahi barin iya rayuwa ba keba, punish me kimin duk wani abinda kike ga ya kamance ni Fannah inma kotu zaki kaini ki kaini amman dan Allah don’t leave me, don’t ever please. I love you, I love you Flower don’t leave me please. Abinda ya faru ya riga ya faru tafiyarki will not solve anything kizauna muyi magana please you’ve changed me banason tafiyarki ya kuma canzani.”



    *D’an sanarwa please masu karatu in kun kura zaku ga page d’innan yayi gajere compared to sauran. Kamar yadda wasunku suka sani inada ciwon baya kuma akwana biyun nan danake yawan zama ina typing seya k’aru saboda haka likita ya buk’aceni da in rage zama saboda haka zaku d’an jini shiru na kwana biyu haka, ina me baku hak’uri, I love you all*

     
     *© MIEMIEBEE*

    beeenovels.blogspot.co.ke

49 comments:

Unknown said...

Gute besserung.

fatima said...

Allah ya kara lafiya

Unknown said...

Ayya,Allah ya baki lfy namesake,wishing you a speedy recovery.

Unknown said...

eyyyya Allah ya baki lfy.we 'll really miss u

halima Muhammad kabir said...

allah ubangiji ya baki lfy. gsky zami rashinki kwana biyu

Unknown said...

Sorry beb!

Unknown said...

Eyya please fannah kiyi hakuri don't goo shi Kadai ne Zai Iya rike ta da mutunci so sad

Unknown said...

Eyya please fannah kiyi hakuri don't goo shi Kadai ne Zai Iya rike ta da mutunci so sad

Unknown said...

Ayya miemie Allah ya kara lafiya we will sure miss you pls get well soon

Zarah said...

Allah ya baki lafia

Unknown said...

Sister Allah ya Kara lafiya we will miss you sosai

Unknown said...

Ayya so sorry sister Allah ya baki lfy yasa kaffara ce, mun gode da qoqari Allah ya saka😘

Anonymous said...

Ayya sorry Allah ya kara sauki sannu Sis mun gode sosai 😘

Unknown said...

Allah ya baki lafiya.Allah ya Kara sauki

ummy mocosh said...

Allah ya kawo sauki, yakuma baki lafiya

Unknown said...

I wish u quick n Allah's Recovery. Looking forward to the rest of the write up

Unknown said...

Allah ya kara sauki

Unknown said...

Allah yabaki lfy yar uwa

Unknown said...

Ayyah tnks

Zarah said...

Allah ya baki lafia

Zarah said...

Allah ya baki lafia

Anonymous said...

Mun gode Sosai n May Allah grant you shifa.... missing Ur novel already

Unknown said...

Allah ya kara sauki sis
😐
Kuma muna jiran sauran litafin

Unknown said...

Allah sarki we gonna miss r novel. May God grant u wt shifa

Unknown said...

Allah ya kawo saukiyasa kaffarane

Unknown said...

Allah ya kawo saukiyasa kaffarane

Unknown said...

Allah ya baki lfy ya sa kaffara ne, already missing ur novel

Unknown said...

Allah ya bada lapia a cigaba da suburbudo mana novels masu dadi da fadakarwa

salmasadiq said...

Ayya Allah ya qara lfy,yasa kaffara ce.

Unknown said...

Get well soon

Unknown said...

oh! Allah Ya baki lafiya sister Maryam

Unknown said...

Allah ya baki lfy,ya sa kaffara ne yar garin mu.Missing u lyk crazy.

Unknown said...

Allah ya baki lfy,ya sa kaffara ne yar garin mu.Missing u lyk crazy.

Unknown said...

Allah ya baki lfy,ya sa kaffara ne yar garin mu.Missing u lyk crazy.

Unknown said...

_Hy guyzz, im in the hospital ryt nw and anata sakamun drip ,ynxu ansamu leda 71 ,kuma doctorn yace nan da 10 minutes in bnji muryan_ ```mr fauxee``` ba komai xei iya faruwa so pls kutayani rokonta ta turo *tana tare dani*❤ 72 kafun asa wani drip din😭😭😭

Unknown said...

Tnx sis Allah ya kara lfy yasa kafarane we realy miss ur novel

Unknown said...

So funny

Unknown said...

Pls sis at least one more 🙏

Unknown said...

😅😅😅

Unknown said...

Allah ya Baki lafiya Sis wish u speed recovering

Zarah said...

I miss dis novel aswear 😢😢

Unknown said...

Barka da sallah sister Allah ya Maimaita ya Kuma bada lafiya

Unknown said...

Barka da sallah sis allah ya kara lafiya allah ya maimata mana

Unknown said...

Haba yar uwa yakamata a saka mana koda barka da sallah din mu koda page daya ne wlh dande bamuda yanda muka iya ne amma kowa na missing book din nan wlh

Unknown said...

Miemie Dear,how ar you feeling,hope much better?You are missed so much here,Get Better Soon Darling.We love you.

Unknown said...

Yh jikin Allah yh qara lfy da baseerah

Unknown said...

Yh jikin Allah yh qara lfy da baseerah

Unknown said...

Sis ya jikin Allah ya Kara sauki muna miki barka da sallah don Allah ki temaka mana muna son novels Dinki.

Unknown said...

Yeeeeeehhuhuhuhu....oyoyo BLES EYES..really like this sweetest page nd love how mami pretend as if batasan abinda kefaruwaba....thanks alot mimi Allah yakara kaifin basira yakuma baki lfy wishing u happy sallah too....can't wait for next page