KAMAR KUMBO KAMAR KORENSA...
(Like Mother Like Daughter)
⚜⚜⚜♠♠⚜⚜⚜🌟
written by miemie👄
8⃣4⃣
Kukan nata tsananta yayi, Habeeba ta soma bata hkr. Se can tasamu ta d'an rage kukan, ta jefa ma Habeeba tambaya. "And meyace da mummy tace ya k'ara aure?" Habeeba tayi shiru dan tasan in ta gaya mata kan Fudail ya amince wani sabon kukan zata soma wanda is very bad for her health. Ganin Habeeba batada niyan cewa komi Saalihah tace "gayamun kinji Habeeba, karki b'oye min komi dan Allah." Numfashi taja sannan tace, "yace zeyi tunani na 'yan kwanaki amman daga yadda yake magnar kamar ya yarda ne da shawarartan." "Shknan kije nagde ko? Zaki iya tafiya." Habeeba na fita Saaly ta fashe da wani erin matsanancin kuka, kuka takeyi kamar zata cire ranta. "Ikleema when will u stop?" Ta tambayi kanta "bayan kin sa Fudail yayi believing bana sonsa be isheki ba yanzu sekinsa ya k'ara aure. Innalillahi! Fudail nasan banida gut da zan hana ka k'ara aure sbd Ikleema made u bliv bana sanka but why are u not keeping your words kaifa ka gyamun am the only one baraka tab'a min kishiya ba, why Fudail? Dan Allah kayi hkr ka janye maganan nan bana k'aunar kishiya a arayuwa ta.
Fudail na kwance a d'akinsa ya zira ma ceiling ido se tunanin abinda Ikleema ta gaya masa yake, he dont know what to do. Shin ya yarda ya auri Asma'un ne koda baya santa dan ya rama abinda Saaly ta masa? Kokuwa yayi watsi da maganan ne suyi soliving problem nasu da Saaly? Wata zuciyar tace masa "ofcourse kayi aure, ba kanason ka k'untata ma Saaly ba? K'aro aure is the only way to do so." Wata zuciyar kuma tace, "uhn uhn karkayi zakayi hurting nata sosai" Yace "I abinda nakeso kenan to hurt her even though I still love her, to make her feel banasanta even though ina santa. She has to pay for breaking my heart. K'arar knocking yaji a bakin k'ofar san "waye ne?" Ya tambaya sede ba'a amsa ba. "Habeeba ce?" Yasake tambaya Saaly dake bakin k'ofar zuciyarta ta sake karyewa wato Habeeba ma yake jira tazo d'akinsa ba matarsa ba. Hadiye kukan tayi. Tasowa yayi yazo ya bud'e kawai yaga Saaly.
Ido hud'u suka had'a yayi saurin kau da kansa dan yadda yaga idanta ya kumbura. Ganin batace komai ba yasa ya gwada rufe k'ofarsa hannu tasa ta tare. Cikin murya me nuni da damuwa da tashin hnkl tace, "why Fudail? Why are you doing this? Why are you hurting me like this? Remember u once promised me am the only one mesa zakayi changing mind naka yanzu. Mesa zaka sakeyin aure Fudail? Dan Allah ka tausaya min wlh ina sanka..."
Zuciyarsa yaji ya karye shima yanasan yin kukan, but ai itama dataje tana having affair da Tasleem bata tausaya masa ba. K'arfin hali yayi yace, "in tausaya miki Saaly? Ke kin tausaya min ne da kkaje kina having affair da Tasleem? Nd people do change as how wheather changes, yanzu da da ba d'aya bane. Inkinga u can't stand by amiki kishiya d door is open seki tafi amman aure kam consider it done zan auro wanda zata soni tsakani da Allah badan kud'i na ba wacce barata tab'a min k'arya ba bale taci amana na dawani a waje, so excuse me." Nan yayi shutting door nasa.
Sulale wa k'asa tayi tana kuka me tsuma zuciya tana sumbatu "Fudail thats not true kaima kasan kai kad'ai nakeso and no one else wlh ban tab'a cheating akanka da Tasleem ba if only za'a iya yin DNA test da babies dake cikina wlh danayi dan kasan yaranka ne bana Tasleem ba." Shima bayanasa na jikin k'ofar yana jin erin kukan da takeyi da maganganun datakeyi take shima yafara kukan. Ji yake kamar ya bud'e k'ofar yayi hugging nata tightly and tell her he loves her.
Haka suka zauna a bakin k'ofar shi daga ciki ita daga waje suna shan kuka, kuka sosai kamar zasu cire ransu. A ransa yace, "forgive me Saalihah, ba a san raina nake hurting naki haka ba. I just have to, kinci amana na dayawa, you've fooled me this is the only way I could think of..." Can ta tattara kanta da k'yar ta koma d'aki se kuka takeyi kuma tak'i koda gayawa umma ne.
Washegary ya kasance saturday ba office around 9:29AM Fudail na zaune kan dining yana breakfast. A yayinda Saalihah da Habeeba suke kitchen suna had'a breakfast nasu, can yaji k'aran amai sekuma yaji Habeeba nata faman sannu. A birkice yatashi har ze shiga kitchen d'in se wani abu ya dakatar dashi, seya lab'e dga jikin k'ofar yana kallonsu. Yana ganin yadda Saalihah ke zuba amai sekace wacce takeson harar da kayan cikinta haka har tagama ta d'auraye bakinta ta sulale k'asa kan tiles d'in se mayar da numfashi take tana hawaye abin tausayi Habeeba na bata hkr. Duk seyaji tausayinta ya kama sa ji yake kamar yaje yayi hugging nata so as to make her feel more comfortable. Komawa dining area'n yayi ya d'au wayarsa ya kira dr Hassana kan tazo yanzu.
In less than 15mins ta iso bayan su gaisa yace tashiga kitchen tafito da Saaly suje asibiti. Abin ya mugun bata mamaki dole akoi abinda yashiga tsakaninsu in bahaka ba Fudail da kullum yana jikin matarsan ne yau ko tab'ata baison yi. Batace masa komiba tashiga kitchen d'in Habeeba naganinta ta gaisheta "sannu dazuwa likita dan Allah kiyi wani abu ki taimaki anty na wlh batada lfya." Nan dr Hassana ta matso kusa da Say ta tab'a jikinta taji zafi kamar wita. Meke faruwa Saalihah ta tambayeta Cike da damuwa. D'aga Saaly dako karfin tsayuwa ma bata da sukayi da Habeeba.
Idanta har wani kakkafe wa suke. "Dr Hassana waya kiraki? Taya kkasan am sick? Saaly ta tambayeta da k'yar. "Mijinki ne yakirani Saalihah yace min bakida lfy inzo in d'aukeki inkai ki asibiti." Shiru Saaly tayi batace komi ba ita she can feel it Fudail yana santa but any time ta masa mgn seyana nuna mata baya sonta. "Habeeba jeki d'auko ma antynki mayafinta da wayarta mu tafi tare." "Toh" ta amsa ta fice zuwa sama ta d'auko bayan data sauk'o ne Fudail ya kira sunanta. Cak ta tsaya ta dawo "na'am uncle." Yace, "ki kula da ita kinji? Make sure she's safe" Kai ta giad'a masa sannan taje tayafa ma Saaly mayafinta suka fito daga kitchen d'in. Kallonsa tayi take ya kau da idansa yanayi kamar ba ita yake kallo ba. Ahaka har suka tafi nanne yafara kuka.
Yarasa gane meke damunsa, wai mesa ma yake tausayinta bayan abinda ke jawo mata rashin lfyr m baa nasa bane, bama cikinsa bane why is he even pitying her? Isarsu Saalihah keda wuya take aka bata gadon asibiti sannan aka mata gwaji da dama BP'nta yasake shooting sosai, sede Allah yaso abinda ke cikinta basu samu matsala ba suna nan cikin k'oshin lfya koda akayi scanning. Ruwa aka sa mata dan ko kad'an batada k'arfi sannan aka mata alluran bacci ta kwanta. Habeeba dr Hassana ta kira ta tambayeta komeke faruwa tsakanin Say da mijinta, at first Habeeba tak'i gaya mata komi saidai dan ganin likita ce yasa ta gaya mata duk wani abinda tasani.
Mamaki ne ycika dr Hassana sosai jin abubuwan da Saalihah ta aikata. Gaskia bata kyauta ba be kamata taci amanan mijinta haka ba, but shima Fudail d'in bekamata ya zuba mata ido tana shan wahala haka ba dama sallamarta yayi yaso takoma gda tasamu kulawa amman if she contunue like this eventully zata samu matsala da cikin 'yan biyunta. Komowa d'akin tayi ta d'au wayar Saalihah taga da password sunan Saalihan tasa taga be bud'u ba tasa na Tasleem da Habeeba tace mata wai saurayin ta still be bud'u ba tana sa sunan Fudail wayar ya bud'u. Mamaki ne yacika ta. Masu karatu kunsan likitoci da kaifin baseera take tasoma k'aryata abinda Habeeba ta gaya mata if har dgsk ne Saaly batasan Fudail barata sa sunansa as her password ba gaskia something smells fishy. Contacts nata ta laluma har tasamu umma takira bugu d'aya biyu umma ta d'aga "hello Saalihah ya kke? yau ma nakeson kiranki wlh, ya jiki?"
"Ina wuni umma, ba Saalihah bace, Saalihah na gadon asibiti a yanzu haka batada lfya dr Hassana ce muna nan a reemee clinic kizo plz muyi wata mgn." Duk umma ta kid'ime "to toh gani nan zuwa, innalillahi." Nan tayi hanging dama d'aura k'irjini a jikinta kaya ta burma tasa hijabi ta fita se reemee clinic tana isowa ta kira dr Hassana ta gaya mata room number'n sannan tafara bi har tasamu.
Da sallamarta tashiga dagudu tayi kan Saalihah dake bacci. Kuka takeyi sosai tana tausayawa 'yarta. "Wlh wulak'ancin ya isa Saalihah gda zaki koma baran zuba ma Ikleema ido ta kashe min 'ya ba. Kiyi hkr dan Allah, fight for your life Saalihah you have to be strong for your children (tafad'a da hausa)." Kan dr Hassana ne yasake d'aurewa. "Umma me kke fad'i kina nufin Ikleema mummy'n Fudail? Metayi ita kuma?" Tanuna ma umma as if Habeeba bata bata lbarin komi ba. Cikin kuka umma tace, "likita baraki gane ba wannan matar shu'uma ce so take ta kashe min 'ya da jikoki. Allah ya isa tsakani na dake Ikleema" ta fashe da kuka.
Bayan ta dr Hassana take shafawa a hnkl "is okay bar kuka umma kibani lbrin abinda kka sani gameda wannan al'amari
No comments:
Post a Comment