Tuesday, 30 January 2018

KAMAR KUMBO KAMAR KORENSA

๐ŸŒŸ⚜⚜⚜♠♠⚜⚜⚜
KAMAR KUMBO KAMAR KORENSA...
(Like Mother Like Daughter)
⚜⚜⚜♠♠⚜⚜⚜๐ŸŒŸ
      written by miemie๐Ÿ‘„
                  8⃣8⃣



           "Kin kyauta mana kenan Ikleema?" Abinda ya fad'a knan. Kai kawai take kad'a masa. "Magna nake miki Ikleema, kin kyauta mana knan? Kinsan da a Abuja muke da kinsahiga news yau ko, ace matar minister gabad'aya aka kama a bayan gari sumemmiya. Meya sameki Ikleema? Ba haka kke da ba, san zuciya ne ko jahilci ne? Wanne d'aya. Ki ga abinda kkayi ma kanki sbd baki iya rungumar k'addara a rayuwarki ba. Mena rana Saalihah da Fudail? Me Saalihah ta miki? nida abu yashiga tsakani na da ummanta ma ban damuba se ke? Gashi ai dama sanda na gaya mki in kka cigaba da halin da kka koyo d'innan sekinyi nadama gashi tun a yanzu nasan kin fara. Nide a iya zamana dake nasan ban tab'a cutar dake ba inma akoi sanda nayi miki akan rashin sani to kiyi hkr ki yafeni. Nikam na yafe miki komai sede kisan baran iya cigaba da zama dake ba a matsayin matata. Baran iya d'aukan ki acikin mota ba ko ina mukaje a na nuna ni. Baran bari kibata min reputition dina ba. Sakin da kkeson Fudail yayi ma Saalihah ya koma kanki Ikleema, ramin mugunta tonashi gajere inji bahaushe." Hannu yasa a aljihunsa take Ikleema tafara ihu, "alhj na dan Allah kayi hkr ka yafemin na tuba baran sake ba. Dan Allah alhj karka min haka kadubi girman Allah ka yafemin ka rufa min asiri." Ko sauraronta beyi ba agefenta ya ajiye mata takardan. "Wannan takardan kine Ikleema na sake ki saki d'aya. Na kira danginki suna nan hanya zasu zo su d'aukeki. Allah baki lfya Ikleema kinga tafya na..." Sunansa take kira tana ihu tana kuka tana sumbatu sam daddy be jita ba. Sanda  ya fito ya shiga mota sannan wasu erin zafaffun hawaye suka soma gangaro masa. Haka yayi me isarsa sannan ya goge hawayen ya koma asibiti inda su Fudail suke. Daidai lokacin aka gama jan jini leda uku daga jikin Fudail. Ko kwararren tsayuwa bai iya yi dan yadda yakeji kamar an tsotse sa maltina biyu akasa sa ya shanye sannan aka basa maganin k'ara jini kan ya soma sha.

      Su umma da sauran duk sunje wani nearby restaurant cin abinci illa Fudail dake tsaye a bakin window'n k'ofan d'akin Saalihah yana kallonta. Ji yayi ya tsani kansa, how can he not beliv her time da take ce masa she was innocent? "Saalihah plz forgive me I love you so..." Be k'are maganar ba yaga Saalihah tad'an motsa index finger'ntan da sauri yaje ya kira nurse suka shigo tare d'an dube dube tayi sannan tace, "alhamdulillah your wife is back! I'll leave you too together." Nan ta fice kujera yaja ya zauna kusa da ita yana murmushi yana hawaye. Hannunta ya d'aga ya had'a da nata hawayen idansa se gangarowa suke. D'ayan hannunta tayi using ta cire oxygen d'in. Tare da masa murmushi duk seyaji he can't even face her, shiya jawo mata wannan rashin lfyr shine sila.

        Baki na k'yarma yace, "Saalihah am.. Am..am gravely sorry, dan Allah kiyi hkr ki yafemun. I really can't tell you how sorry I am. Nayi nadaman abinda na miki Saalihah. I should have believed you da kkace min you've never cheated on me, I shud have believed you da kka cemun its my children you're carrying and not Tasleem's. Saalihah I really hope you can find it somewhere in your to forgive me, I love you so much plz forgive me..." Ya fashe da kuka hannunsa ta cire daga rik'on daya mata a firgice ya d'ago kansa seyaga tasa hannu tana share masa hawaye tana murnushi da hawaye d'aya d'aya suna gangarowa kan cheeks nata.

        Tana masa murmushi cikin wata dashasshiyar murya tace, "stop crying Fudail ni baka min komi ba, you are not to blame am the one who should be sorry. Am so sorry for lying to you Fudail, plz forgive me."  "Shhh" yace mata "stop apologising Saalihah you're making me feel uneasy...
 
      ...Ni ba abinda kka min nayafe miki komai Saalihah duniya da lahira, ni ne nakeson ki yafe min, I've mistreated you so badly. Kiyi hkr ki yafemun plz."   "Fudail kabar bani hkr ni bakamin komai ba, da hujjojin da mummy ta baka dole kayi believing nata so stop blaming yourself, its not your fault ni na yafe maka komai."

         Daidai nan su daddy suka shigo d'akin da sauri ya ajiye hannunta a hnkl dan karya jimata ciwo. Kallo daddy ya watsa masa "me kakeyi anan? Ba gda kace min zaka tafi ba?" Kame kame ya fara "eh..ehh. Daddy yanzu zan tafi."  "Oya ina jiranka, leave." A sanyaye ya mik'e ya kalli Saaly sannan ya fice. Itade Saaly batasan mesa daddy yace Fudail ya tafi a fusace hka ba. Da gudu umma ta k'ariso tayi hugging nata tana kuka "sannu Saalihah, sannu 'yata."  Saaly tade, "Umma kukan me kuma kke?" Nan su abba sukazo duk sukayi hugging nata dasu baaba. Kowa yayi murnan dawowar Saaly.

       Daddy ne yayi gyaran murya dan haka kowa yabasa attention nasa, "sannu Saalihah 'yata. Inason na baki hkr da kaina on behalf of matata Ikleema wacce yanzu haka na sawwak'e mata sbd abinda ta miki da kuma d'ana Fudail. Kiyi hkr ki yafe musu duka." Kowa baki ya bud'e wangalau gaskia daddy nada zuciya abinda suke fad'i a zuciyoyinsu knan. Saaly kam ji take kamar tana mafarki yanzu sbd ita daddy ya saki Ikleema. Gaskia bata ji dad'in haka ba da an barta kawai abata second chance. Daddy ne yadawo da ita daga duniyar tunanin data fad'a "i'll make sure duk wani abinda kke buk'ata is at your service har zuwa sanda za'a sallame ki. Daga nan kuma gda zaki wuce gunsu abba, ba gdanki ba. Inasan ki samu lokaci ki huta ki kuma kula da kanki da abinda yake cikinki. Zan tambayi acct number ki gun Fudail akoi sak'on dana ke san tura miki. Allah baki lfya Saalihah, sannu da jiki"  "nagode sosai daddy Allah sak'a."  "Toh I'll leave you people together, ni zan tafi." Nan duk suka masa gdya sannan yafice. Baaba ce ta soma mgn "kai! Gaskia wannan daddy akoi mutunci. Kunga yadda ya tsawatar ma one nd only son dinsa kuwa? Yakuma maresa Sekace baya sansa?  gaskia yana tarbiyyar da d'an nasa sosai."

      "Mari? Wa aka mara Baaba?" Saalihah ta tambayi baaba. "Mijinki Saalihah, bayan da yabamu labarin irin abubuwan daya riga miki shine daddy'nsan ya wanke sa da mari yakuma ce masa yafita yabar harkanki karya sake tak'ura miki tunda yace Asma'u ze aura se ya aura masa ita. Humm abinde ba'a cewa komai. Ya jikin toh?" Se ynzu Saaly tagano mesa daddy ya tambayi me Fudail yakeyi a d'akinta earlier d'azu. "Allah sarki Fudail."

     Can bada jimawa ba daddy yama Saalihah sendn alert na N500k duk su abba sun sha mamaki. Kiransa abba yayi tareda masa gdya yace ba komai. Yana ajiye wayar time d'in Fudail ke shigowa parlour'n dama turawa yayi akira masa shi. Zama yayi a k'asa "na'am daddy gani" da kansa a k'asa.  "Yayi kyau, so ita Asma'un da kake san auran kunyi mgn da ita kokuwa?" "Daddy dan Allah kayi hkr ka janye mgnan Asma'u wlh bana santa, bana san aurenta..."

        "Shhh ba abinda na tambayeka ba knan. Kunyi mgn da ita ne ko bakuyi ba?"  "Bamui ba" ya fad'a yana zubda hawaye. "Good barin kira mahiafin nata." Nan take yakira mahaifin Asma'u ya irga masa komai kan auren 'yarsa dayakeso yayi wa Fudail babanta yace ba matsala. Bayan sun k'are wayan ne ya dawo da kallonsa kan Fudaio dake kuka kamar mace yace, "seka gode wa Allah gashi daman batada wani tsayayye d'an preparation daya kamata kafara seka fara. Zuwa gbe zan tura mota ya tattara kayakin Saalihah ya kai mata gda tunda baka santa. Nan da jibi kuwa sekaje ka gana da Asma'u din ku sasanta a tsakaninku. Ure dismissed." Kasa koda bada hkr Fudail yayi site nasa ya nufa ya baje kan gado se kuka yakeyi wane ze cire ransa yana me ja wa Ikleema Allah ya isa har abada bare tab'a yafe mata ba. Haka ya wuni ranan yana kuka.

      Saalihah kuwa ba k'aramin kulawa take samu daga gun umma, baaba da Habeeba ba komi mata sukeyi. Da dare bayan kowa ya kwanta illa Saaly da umma, Saaly tace, "umma naga an samin jini. Jinin ki ne kona abba na?" Dan bata kawo Fudail ma aranta ba.

      "Ko d'aya 'yata jinin mijinki aka sa miki. Leda uku aka ja daga jikinsa." "Leda uku umma? Mesa kuka bari akaja masa har leda uku?" Aranta tace, "Allah sarki Fudail d'ina." Umma tace, "sbd shi yace a baki koda jinin jikinsa kap za'a zuk'e a zuk'e inhar zaki rayu. Wani sabon son Fudail taji tanayi. "Umma ni gski gdana zan koma bayan an sallameni"

      Umma tace, "bakida hnkli ne Saalihah? Inade da kunnuwanki kkaji abinda daddy yace? Kirufa wa kanki asiri daddy na yaba hankalinki sosai, karki canza, kiyi abinda yace ku zauna lfya. Nide na gaya miki."  "Allah sarki umma Fudail fa?"  "Nide na gya miki," abinda umma tasake cewa knan "oya kwanta ki samu ki huta." Shiru rayi bata kuka cewa ba se tunanin Fudail nata take, ahaka har tayi bacci. Shikam Fudail tashin hnklin yau yafi na kullum baccin ma be nemasa ba bale ace yanaji se juyi yake kan gado he can't bliv abinda daddy keda shirin masa.


No comments: