KAMAR KUMBO KAMAR KORENSA...
(Like Mother Like Daughter)
⚜⚜⚜♠♠⚜⚜⚜🌟
written by miemie👄
7⃣5⃣
"Shknan son, you need time to think lets go home."
Da k'yar ya iya ya kunna motar suka bar gdan basu tsaya ko ina ba se gdansu. Kuka Saalihah takeyi kamar jaka musamman dataji k'arar kunna motar, birgima take a k'asa tana kiran sunan Fudail nata. Ji take kamar ta kashe kanta kawai ta huta, barata iya rayuwa ba Fudail nata ba. Sallaman Habeeba tajiyo "anty gashi an samu." Tana shigowa parlourn taga Saalihah kwance a k'asa tana kuka da sauri ta k'ariso ta d'agata ta zaunar da ita kan kujera. "Anty meyafaru kke kuka? Anyi rasuwa ne?" Saaly bata iya tace mata komi illa kukanta daya tsananta.
Kanta ta kwantar ajikin Habeeba tana shek'a kuka me tsuma zuciya. Cikin kuka tace, "Habeeba Fudail ya tafi, Ikleema ta rabani da Fudail, ta rabani dashi Habeeba. Ya zanyi dan Allah?" Hak'uri kawai Habeeba ke bata***
Su Fudail suna isa gda Ikleema da kanta taciro masa akwatinsa daga mota takai masa d'akinsa se sannu take masa. Abinci taje ta had'o masa koda tadawo ta samesa kwance kan gado se kuka yake. Har seta fara jin dama bata yi abinda tayi ba, batasan ganin kukan d'anta.
Ajiye abincin tayi kan centre table sannan ta matso ta zauna kusa dashi tare da aza hannunta kan bayansa tana shafawa a hnkl "yi hakuri mana son, kukan nan fa ba abinda ze haifar maka inba rashin lfya ba. You're not to blame ai ko Allah ma yasani, kayi ma Saalihah duk abinda namiji yakamata yama matarsa itance de taci amanarka. Dole kayi hkr ka sallameta wayasan ko shi Tasleem d'in ya shafa mata k'anjamau. Nifa son lfyrka tafiye mani komi a duniyannan bansan ya zanui na inhar Saalihah ta shafa maka k'anjamau sbd am very sure tanadashi yanzu. Ka sawwak'e mata kawai son. In d'auko maka paper da biro?" Shiru Fudail yayi bece komi ba se kukansa yakeyi daga bisani yace, "mummy plz I want to be alone, I want to think." "Toh shknan son tunda abinda akkeso kenan, if you need anything just let me know. Ga abincinka kuma." Kai kawai ya giad'a mata tana fita yabi bayanta yayi locking k'ofar wani sabon kuka yafara, tun ba'a je ko inaba yafara missing Saalinsa.
He's already missing Saalihah, daba dan abinda tayi ba da yanzu haka sun gama having lunch suna kwance kan gado suna hira. "Why Saalihah?" Ya tambayi kansa. Wayarsa ya d'auko yana viewing lovely pictures nasu da Saalinsa yana kuka, har bacci ya d'aukesa, abincin da ba'a ci ba knan.
Ta fannin Saalihah ma duk abin d'aya ne sam takasa sakin Habeeba kankameta tayi sosai se kuka takeyi tun Habeeba nabata hkr har tagaji tayi shiru ta bari. Duk tausayin anty'nta ya kamata. Ko k'adan bata tab'a kawo wa a ranta wani abu ze shiga tsakanin antinta da uncle nata ba sbd yadda sukeson juna. Segashi hjy Ikleema tashiga tsakaninsu. Abincin rana ma Saaly tak'i ci ba yadda Habeeba batayi da ita taci ba amman sam tak'i. "Anty dan Allah kiyi hkr kici abinci kodan darajan abinda ke cikinki. Nasan uncle nasanki in shaa Allahu ze dawo gareki, kiyi hkr kinji, ki dage kici abincin."
"Habeeba baran iya cin abincin ba, gara yunwa ya kasheni in huta, inasan Fudail baran iya rayuwa bashi ba..." "Hakuri zakiyi anty zan saki a addu'a in shaa Allah uncle ze dawo..." Hannu ta mik'a kan centre table d'in ta ajiye wa Saaly abincin kan cinya. "Gashi kici barinje in gama wanke wanken." Nan ta fice. Kuka har yanzu Saaly keyi wayarta ta d'auko ta gwada dialing number'n Fudail ba k'aramin dad'i taji ba daya shiga Fudail na cikin bacci yasoma cin ringing na wayarsa yana kai dubansa yaga sweetheart, freezing yayi yakasa picking haka yana gani har ya tsinke, sake gwadawa tayi se addu'a take Allahbaa yayi picking, nanma haka be d'aga ba a karo na uku ne yakashe wayar ma gabad'ai. Ko ta gwada sede taji switched off.
Wani sabon kukan Saaly tafashe da mssg ta tura masa; Fudail please pick up my call, come back home please, dan Allah don't leave me all alone i'll explain everything to you. I love you. Yana rik'e da wayar a hannunsa yana hawaye text ya shigo masa bayan ya gama karantawa kawai yaji kukan nasa ya tsananta. "Saalihah I can't face you again is better we stay away from each other. Keda bakinki kkace bakiya sona Saalihah kud'ina kawai kkeso. Tunda na tafi yanzu rejoicing yakamta kiyi...
Haka ranan ta k'are ma wad'annan seperated masoya biyu ba wanda yaci abinci cikinsu, bakuma wai basu jin yunwan bane. Kuka suka yini sunayi. Ikleema tayi knocking a k'ofar Fudail har tagaji. D'akinta ta koma ta kira T boi, bugu d'aya biyu ya d'aga...
No comments:
Post a Comment