Monday, 29 January 2018

KAMAR KUMBO KAMAR KORENSA

KAMAR KUMBO KAMAR KORENSA...
(Like Mother Like Daughter)
⚜⚜⚜♠♠⚜⚜⚜🌟
      written by miemie👄
                  7⃣4⃣



          A hnkl ta sake dawo da kallonta kan Fudail cikin kuka take maganar "Fudail wlh kaji na rantse ban tab'a rubuta wannan mssgs ba, kuma ban tab'a saving number'n wani da heartbeat a waya na ba, believe me this once. Wallahi banida wani bayan kai Fudail kaima kasani kuma wlh cikinka ne dani ba cikin Tasleem ba bantab'a had'a kwanciya dawani d'a namiji ba inba kai ba..." Ikleema ce ta katse ta "den seki gaya mana taya mssgs d'in suka shiga cikin wayarki ko kina nufin ta flash share ko blutooth aka miki sendn mssgs d'in? Kefa baki ma iya k'arya ba wlh. Mude Allah ya isa baramu tab'a yafewa ba kuma wlh sena kaiki har kotu ayi maki jifa kowa ya huta tunda (adultery) zina kkaje kkayi da aurenki. Muje Fudail"

      "Mummy dan Allah kiyi hkr kodan darajan abinda ke cikin ta kiyi hkr karki kai maganan nan court. Am the victim in here, am asking you plz kiyi hkr." "Son tunda abinda kakeso knan yazama dole in maka. Shknan tunda haka kace amman da kabari an jefe wannan 'yar iskan kowa ma ya huta." Saaly takasa mgn se zubda hawaye take da kyar tace, "Fudail wlh duk abinda mummy ta fad'a k'arya ne, ba gaskia aciki nasan na maka k'arya akan asali na, nasa ka d'au ni 'yar babbar gda ce while actually am not but wlh tunda mukayi aure ban tab'a cheating akanka ba, ina sanka Fudail duk abinda nakeso shi kakemin mesa zan nemi wani a waje? Me narasa a gdanka? Wallahi yau dinma abinda ya fitar dani daga gdan nan kira na akayi a waya wai you had an accident infito in bahaka ba i'll never get to see you again. Bayan dana fita ne shine muka had'u da T boi awajen, ashe duk trap ya had'a min ba accident da kayi, dan dole yafito dani daga motar ba yadda banyi dashi ba ya sakeni amman yak'i nayi iya k'ok'arina in k'wata kaina amman nakasa, acan ne suka samu suka had'o pictures dinnan but believe me wlh am not having an affair with Tasleem. Yayi hakan ne kawai dan ya rabani da kai, and you're allowing him to do it..."

        "Dallah can mak'aryaciya..." Ikleema tayi interrupting nata ganin Fudail nason yarda da abinda Saaly tace. "What a lame excuse kinganmu da pampers ne da zaki wani ce an kiraki an sanardake Fudail yayi accident? Kefa kin iya k'arya wlh. Wait a ina ma Tasleem d'in ze samu numbernki inba wai daman kuna waya dashi bane, seki nuna mana call log naki ai. Inhar dagaske kke wani ya kiraki ai bare b'ace ba."

       Saalihah da she's sure wani ya kirata bata damu ba ta mik'a ma Ikleema wayar. Tana amsa ta bawa Fudail da confidence nata sbd tasan metayi. Call logs yashiga segashi bawani new number'n daya kirata inba ma last call data amsa daga heartbeat ba (aikin Ikleema). Murmushi yasaki sannan ya je ya mik'a ma Saaly wayar. "So wannan ne ya kiraki yace miki I had an accident?" Amsar wayar tayi taga heartbeat tata scrolling up and down amman ba trace na new number'n daya kirata d'azu. Wani sabon kukan taji ya faso mata. Tasani, ba kowa bane ze mata wannan d'anyen aiki inba Ikleema ba. Why will she make her look bad a gaban mijinta haka? Dukda tasan tama Fudail k'arya amman bata tab'a masa k'arya haka ba. Da kyar bakinta ya bud'u tace;

      "Fudail wallahi nibanyi answering call daga wannan number ba. Banma san waye me layin ba, ni zan d'au duk wani hukuncin da zaka min na maka k'arya danayi about my true identity dakuma na d'azu daka tambayeni ko yau nafita nace maka a'a ahalin nafitan but baran iya d'aukan na zargi ba. Sbd nasan ban tab'a cheating akanka ba. Wallahi wannan duk trap aka had'a min ni..." Bata k'are maganar ba wayarta ta soma ringing tana kai dubanta taga heartbeat (tsayuwar Ikleema a bayansu ta tura ma Tasleem mssg kan yakira Saaly yanzu) daga yanayin fuskarta Fudail ya gane heartbeat natan ne ke kiranta. "Pick it up" yace. "Ba saurayinki ke kiranki ba? For goodness sake pick it up." Saalihah takasa picking kuma takasa hanging kamar se kallon wayar take sekace zararriya daga sama Ikleema ta wabce wayar tare da amsawa tasa a handsfree sega muryan T boi karara

   "Hello baby?" Yace. Shiru yaji dan haka yasake fad'in "baby, you there? Ko wannan jakin mijin nakin na kusa dake ne in kira anjima?"

         K'watan wayan Fudail yayi tare da kiran sunansa "Tasleem." Wani dariyan rainin hnkl T boi yasaki sannan yace, "so finally kasamu ka gano mu, well congrats but am sorry it will not change a fact btw us sbd soyayyan dake tsakani nada Saalihah yayi nisa" yana fad'in haka ya kashe. Taku d'ai d'ai Fudail yayi har yakai gaban Saalihah dake kuka ba control sannan ya tsuguna ya mik'a mata wayar "thank you Saalihah for teaching me such a valuable lesson in life, nagode sosai. I will mever forgst this, nasoki tsakami da Allah but since kin nuna min bakiya sona na hak'ura dake nima" Kuka take kamar sabuwar jaka ta d'au ko sakinta zeyi "Fudail dan Allah karka min haka, wlh am not lying to you plz believe me. You're the only one I love..." Sam bejita ba ya mike tare da haurawa sama. "Mummy ina jiranki a mota..."

        Yana haurawa sama Ikleema ta matso kusa da Saaly tare da sakin tafin rainin wayo "daidanki knan ai dama na gaya miki sena ga k'arshenki. Ai dama na gaya miki sena rabaki da Fudail. And most of all nagaya miki senayi making life naki a living hell just as how it is now. Seki jira takardan sakinki sbd yana nan tafe." Tana kaiwa nan ta fice. Kuka knan! Hawaye Saaly take zubarwa kamar lalacaccen famfo, gawani erin ciwon da kanta ke mata kamar ze tsage ga kuma hannunta data fad'i akai har ynxu be bar zafi ba. Bayan like 5 mins sega Fudail da akwatinsa a hannunsa yana ja.

         Ganin haka yasa ta mik'e ta nufo gunsa, ganin haka ya tsaya shikuma ba tareda ya kalleta ba. Har k'asa ta sauk'a tana rik'e da kafansa "Fudail dan Allah don't leave me alone, I can't live without you, plz don't abandon your unborn children, dan Allah kar ka sakeni Fudail. I have no one but you. Believe me koda sau d'aya wallhi ba k'arya nake maka ba. Ban tab'a cheating akanka da Tasleem ba. Karka bari yaranka suyi witnessing a day without a father" Zuciyarsa yaji ya sake karyewa yace a ransa taya zanyi believing naki Saalihah? Taya zakice am the only one what of Tasleem? Ba cikinsa kke d'auke dashi ba? U give me no choice dan to leave here. K'afansa ya ja ya kama tafiya kuka take sosai tana kiran sunansa sam be juya ba, take hawaye suka fara ambaliya fuskarsa. Haka har ya isa mota ya ajiye jakarsa yadawo gaba ya zauna ya sa kansa kan sterring motan yana kuka sosai kamar d'an yaro hannu Ikleema ta aza kan bayansa tana shafawa a hnkl "is okay son, kayi hkr Saalihah taci amanarka, ta cuce ka but namaka alk'awarin nemo maka macen da zata kula dakai har k'arshen rayuwarka wacce barata tab'a cin amanarka ba." Kansa na akan sterring motar har ynxu yana kuka yace, "mummy I love her, I still love Saalihah. Shes a part of me, we share a very stong relationahip"

     "U love her but she don't love you Fudail yazama dole kaima ka hak'ura ka manta da ita a rayuwarka and move on. Har ka bata takardantan ne?" Nanne ya d'ago kansa daga kan sterring da jajayen idanunsa yace, "BARAN IYA SAKIN SAALIHAH BA mummy BARAN TAB'A IYA RUBUTA MATA TAKARDAN SAKI BA, I JUST CAN'T Is better inyi imprisoning nata a gda na akan in saketa taje tacigaba da rayuwarta da Tasleem. Baran iya juran ganin Saalihah dawani d'a na miji ba mummy. Despite duk k'arerayin datamun da shan maganin datayi dan kar ta d'au ciki na dakuma cin amana na datayi da Tasleem still banjin zan iya SAKIN SAALIHAH. I'm affected by her love"

       Ikleema ji take kamar takama hannunsa ta rubuta ma Saaly saki uku. A ranta tace "wallahi ba so ba Allah sa ita takawo ka duniya seka saketa wlh, zanyi duk abinda yakamata inyi dan rabaka da wannan shegiyar."

         Kwata kwata ba haka tayi planning wannan abu ba. But still batai giving up ba aiko a yanzu Fudail yabar ma Saalihah gdan. Tasan for sure Saalihah zata shiga wani tsaka me wuya a rashin Fudail nata kusa da ita.

No comments: