(Like Mother Like Daughter)
⚜⚜⚜♠♠⚜⚜⚜🌟
written by miemie👄
7⃣6⃣
"Hello mama, how far with our plan ya saketan kuwa?"
"Hummm wallahi Tasleem yak'i sakinta bayadda banyi dashi ba amman yak'i yade bar mata gdan a yanzu haka ya dawo gda wajena, amman karka damu zanyi duk abinda zan iya naga ya sake ta"
"Holy shit** wani erin wawan so yake mata da bare saketa ba? Wlh in nine mata ta taci amana na haka tuni na buga mata saki uku. Just make sure ya saketan if not gaskia da sakel."
"Karka damu I won't rest seya saki wancen shegiyar." am hanging up. Zama tayi kan gadonta tana nazarin wani hanyan zatabi ta b'ullo ma wannan al'amari can zaman ma ya gagareta safa da marwah tasoma yi a d'akin amman sam takasa figuring out anything abinda ke running akanta kawai shine tata lalashin Fudail har seya yarda ya saki Saalihan.
★★★★
Daidai 9:30PM Saalihah na zaune akan gadon d'akinsu ita kad'ai ta had'e kai ka guiwa tsabar yadda tasha kuka hawayen ma sunbar zubowa yanzu tayi shiru se tunanin Fudail nata take. A ranta tace "a duk inda kake Fudail, I just hope you're fine." Da k'yar ta iya mik'ewa dan wani erin yunwan da takeji bayi ta fad'a tayi alwala ta idda sallan isha ta sauk'a k'asa da k'yar dan jiri tea me kauri ta had'a tasamu tasha by force dan lafyar yaranta. Sama ta haura ta kwanta ta aza hannunta kan cikinta. "My babies pls forgive youe mother kusani I never once prayed for this, daidai da rana d'aya ban tab'a fatan rabaku da daddy'nku ba. Pls forgive mummy in shaa Allah zan kula daku da kaina nd zan dage da sallan dare har se sanda daddy'nku ze dawo garemu...Ya Allah inhar wannan punishmnt ne akan abubuwan dana aikata a rayuwa da abaya wlh na tuba, kayafemin ka sassauta min wannan hukunci badan hali na ba." Ahaka har tasamu bacci ya d'auketa a wahale.
Ta fannin Fudail ma haka ne se juyi yake kan gado yana missing Saalinsa no matter how hard yayi trying bare iya dena tunanin taba, she's with him always. Da daddare around 2:50PM Saaly ta tashy for the first time danyin sallan dare bayan ta d'au alwala ta hau yin nafilfilu tana idarwa ta tayin addu'a sekusan to 4 ta tofa ta haura gadl ta kwanta badan tanajin bacci ba. Fudail kuwa se maghrib ya tashi ko mik'ewa kan gado yakasa dan wani erin balad'add'en yunwan dayake ji through out jiya be ci abinci ba. Da rarrafe ya lallafa zuwa toilet yayi alwala yayi sallah daky'ar tun abincin jiyan ya zauna yafara ci sanda yacinye tas dan yunwa sannan ya haura kan gadon yasake kwanciya.
Ba shi ya tashy ba se after 10 kwata kwata ya manta yanada office take tunanin Saalihah ya iskesa if only suna tare da tun d'azu ta tayardashy in a romantic way data saba ta had'a masa ruwan wanka ta shirya sa zuwa office tare da basa good bye kiss. Seyaji kawai he wants her back so badly. Office da beje ranan ba knan. Bayan yayi wanka yasa wata farar singlet da shorts yafito dan yin breakfast.
A hanya suka had'u da Ikleema tun kafin ya gaisheta ta gaishesa tare da rik'o hannunsa suka k'arisa dining space tayi serving nasa suka fara cin abincin. Spoon d'aya yakai baki seyaji ya k'oshi sbda Saalinsa is a far better cook than Ikleema duk seyaji baida appetite na cin abincin. Ikleema ce tayi noticing baicin abincin nasa ta tambayesa; "son mesa baka cin abincin? Ko bakasone a dafo maka wani abu daban? Mekakeso? Kai kawai ya kad'a mata a hnkl da nufin a'a batareda yace komi ba. "Son karka gayamun tunanin Saalihan nan da batta sanka kake? Duk fa ina lura dakai ko office kak'i zuwa yau. Wlh tun wuri gara ka cire tunanin ta akanka in bahaka ba shegiyar nan will stop at nothing than to affect you emotionally..."
Tsawa ya daka mata sanda ta yasar da fork dake hannunta "am not thinking about her, okay mummy? And banason kisake min magananta, am trying my possible best in manta da ita kuma kina sake tamun da maganarta in kinsan zancen da zakina min kullum knan zan tattara kayana in bar miki gdan." Hakuri tasoma basa take "yi hkr, yi hkr son I don't mean it in a bad way is just that I care about you." Bece mata komi ba ya mik'e "son ina zakaje?" Ta tambayesa. "I've lost my appetite" ya amsa. Tare da ficewa bataso tak'ura masa saisa bata bi bayansa ba hamdala ma tayi sbd bece ze tafi ba.
Ta fannin Saaly kuwa tun da garin Allah ya waye tacigaba da kukanta daga inda ta tsaya jiya. Sallama Habeeba tayi a bak'in k'ofar d'akin Saaly ta amsa. Shigowa tayi da tray na breakfast a hannunta ta gaishe da Saaly tare da ajiye tray d'in a gefen gadon "anty ya jiki? Ga breakfast." Bata jira me Saaly zatace ba ta fice. Kallon abincin tayi a farko batayi niyan ci ba amman dan lafiyan yaranta tayi forcing kanta taci kad'an. Wayarta ta d'au ta gwada trying number'n Fudail yana shiga bada jimawa ba taji yayi hanging, sake gwadawa tayi nanma yayi hanging a karo na uku ya kashe wayar tasa ma gabad'ai. Sabon kuka ta fashe da why is Fudail avoiding her this much? How she wish tasan inda yake taje ta samesa ta warware masa komai dukda cewan tasan koda tayi ba yarda da ita zeyi ba saboda strong evidence da Ikleema ta had'a akanta tamasa presenting. Koda itace a position na Fudail she'll act exactly in thesame way as how yadda Fudail is now.
No comments:
Post a Comment