Monday, 29 January 2018

KAMAR KUMBO KAMAR KORENSA

KAMAR KUMBO KAMAR KORENSA...
(Like Mother Like Daughter)
⚜⚜⚜♠♠⚜⚜⚜🌟
      written by miemie👄
                  7⃣3⃣




          "Wallahi k'arya kke munafuka, wannan cikin dake jikinki bana Fudail bane, na Tasleem ne. Zaki raina ma waye wayo? Fudail nifa na gaya maka kasaki yarinyan nan kowa ya huta." Mik'ewa yayi ya nufo inda Ikleema ke tsaye "mummy ba munyi dake baraki shigo ba?"  "Son baran iya juran k'arerayin wannan pand'ararriyar yarinyan bane..." Ta fashe da kukan munafirci "upon all abinda ta maka she has the gut to rub it to our faces dat cikin jikinta nakane bayan tasan k'arya take." Kwantar da crying Ikleema yayi ajikinsa "is okay kukan ya isa. But kibary ita da kanta ta amsa mana." Nan ya dawo da kallonsa kan Saalihah da hawaye ke ambaliya a fuskarta numfashinta har wani sama sama yake, zuciyansa yaji yana masa k'ona yana me jin haushin duk wani abinda ke faruwa a yanzu. Ji yake dama ba'a qaddara masa rana me kamar yau a rayuwarsa ba.

        Ganin Saaly battada niyan mgn yasa Ikleema fad'in "son inba munafirci ba tad'auko wayarta mana, ta d'auko mu duba cikin wayar." Ta dawo da kallonta kan Saaly dake ta kuka me tsuma zuciya abin tausayi. "Ina wayarki? Aikinsan me kke b'oyewa aciki, inbahaka ba kikawo wayar induba." Wayar dama na kan centre table Saaly ta mik'a hannu ta d'aga tasa password ta bude sannan tama Ikleema stretching hand na ta da nufin tzo ta karb'a ba tareda tace komim woob! Ta wabce ta shiga mssgs. "Son waye heartbeat kuma? Ko kaine?" Fudail ko yasan ba da heartbeat Saaly tayi saving mumber'nsa ba da honey tayi, then waye heartbeat din?

      Saaly ce ta zabura "heartbeat? Wallahi ba contact heartbeat a wayana and..."  "Dallah gafara waze yarda da mgnan mak'aryaciya kamar ki?" Fudail ne yad'an daka tsawa "enough mummy plz ya isa."

     Amsar wayar yayi daga hannunta yashiga kan conversation na heartbeat yayi scrolling zuwa sama yafara karantawa kamar haka

     Daga Saaly;
 
    Tasleem sweetheart ya kake? I miss you soo much i've been wanting to call you but kullum wannan Fudail na gda, am finally pregnant with twins! Ure such a sharpshooter. *kisses*

    Daga heartbeat wanda Fudail ya d'au Tasleem ne;

   Woahhhh!!! Am overwhelmed with joy, can't wait to see and touch you. So finally maganin mu yayi aiki ai dama na gaya miki duk abinda Fudail yayi dake, you'll nva eva carry his baby se nawa. Don't forget ki zubar da maganin yanzu.

   Daga Saaly;

      Sosai sweetheart, I can't wait to be with you. Nifa nagaji da zama da Fudail d'innan very soon zan tattara kap dukiyarsa se mu gudu zuwa dreamland namu mu fara new life da 'yan biyun muko?


      Daga heartbeat;

  Right sweetheart ni inda zaki iya kima hanasa kwanciya dake gabadai am jealous. Inba wawancin Fudail d'inbama ace for almost 4 months baki d'au cikinsa ba se a wata na biyar da auranku kawai se gaki da ciki. Won't he reason somethng out?

   Daga Saaly;

      Sweetheart bar wawa de, maybe yayi believing in miracle ne *lol* bakasan yadda natsani Fudail ya tab'ani ba. Anytime am with him ji nake kamar in d'au wuk'a in coka masa. Kai nakeso, you alone. But karka damu baby na abu kad'an ya rage dukiyarsa ya dawo hannun mu kaga by then semuyi flying to london ba?...

       Be gama karanta sauran ba ya wurgar da wayar a k'asa saidai bada k'arfin can ba dan bema fashe ba. Kansa ya rik'e dan wan erin zok'in da kan ke masa. Brain nasa bare iya d'aukan duk wannan abubuwan dayake ji yake kuma gani ba anymore. How? Why? Kamar kyaftawan ido kawai ya kamo Saalihah by her shoulders wanda hakan ba k'aramin zafi ya mata ba. Idanta duk sunyi ja sun kad'a suna zubar da hawaye haka shima Fudail d'in.

       Nishi yake kamar zaki, zuciyar sa na tafasa, farin fuskarsa ya koma pink. Magana ya fara afusace cikin tsiwa "why Saalihah? What have I done to you to deserve this? Mena miki Saalihah? So its true the babies you're carrying are not mine. How can you fool me this much Saalihah? How? Se jijjik'ata yake.
     
        Allah sarki Saalihah kwata kwata batasan meyake nufi ba, batasan meya gani cikin wayarta ya sake b'ata masa rai ba.

     "Answer me! Saalihah." Ya daka wata tsawa dan a yanzu haka ji yake inda da wuk'a a gefensa ze iya coka mata ta mutu kawai yabar ganinta. "K'wayoyin maguna kika sha for good 4 months sbd karki d'au cikina, is that right? Dukda haka be isheki ba sanda kkaje kka keb'e da Tasleem and he got you pregnant right? Da aurenki kka je kika kwanta da Tasleem? Youre too much Saalihah."

        "Me kake fad'a Fudail? Yaushe natab'a shan k'wayoyin hana d'aukan ciki? Kasan how desperate I was to be pregnant fiye da kowa taya zakace nasha maganin hana d'aukan ciki. Yaushe na had'a kwanciya da Tasleem? Sanin kanka ne Fudail cikinka ne wannan ajikina. Cikinka ne Fudail 'ya'yenka ne" Fudail besan sanda yayi wurgi da ita a k'asa ba tafad'i kan hannun damanta. Ihu ta saki "wayyooo Allah!!!" dalilin zafin dataji.

          Mesa Saalihah take k'arya haka? Why wont she say the truth koda sau d'aya ne a rayuwarta? Bayan naga mssgs nata shine take gayamun bata tab'a kwanciya da Tasleem ba, bayan gashi ita ta fad'a da bakinta. Yace a ransa. Wayartan ya d'au ya wulla mata kan cinya. "Ko bakisan da zaman wannan ba cikin wayarki? I guess kin manta baki goge ba. Kokuma shima cewa zakiyi had'in computer ne?" D'ayan hannuntan ta d'ago wayar dashi tafara karanta mssgs d'in tana salati tana hawaye. Bata k'are karantawa ba ta d'ago idanta taga Fudail na kallonta ta kalli Ikleema data sakar mata dawata mugun murmushi.

     

No comments: