Monday, 29 January 2018

KAMAR KUMBO KAMAR KORENSA

KAMAR KUMBO KAMAR KORENSA...
(Like Mother Like Daughter)
⚜⚜⚜♠♠⚜⚜⚜🌟
      written by miemie👄
                  6⃣7⃣



           Sun jima suna abu d'aya, dr'n ne ta ji shiru ta gwada knocking a bakin k'ofar, "lafy daiko?" Nan da nan ya sauk'eta k'asa tare da fad'in "lafya." A tare suka fito da hannunta cikin nasa, dr'n tace, "so?"  "positive!" Saaly ta fad'a da k'arfi dr'n tace, "I told you, anyways congratulations." Hannunta Fudail ya ja suka zauna a bakin gado ya kwantar da ita a jikinsa ita de se toshe hancinta take. "So any morning fever ko amai?" Ta tambayesu duka. Kai Fudail ya g'iada "yes tana amai sosai within jiya zuwa yau har ta rame, sede fever'n ba sosai ba." D'an wani rubutu tayi sannan ta mik'a masa "kuma yakamata kuje asibiti ayi scanning dan ganin lfya da girman abinda ke cikin."

        "We will" Fudail yace se shafa jikin Saalinsa yake a hnkl "toh mungode." "Yawwa sannu ko maman unborn, Allah k'ara lafy" Saaly ta murmusa sannan ta ma dr'n gdy ta fice. Tana fita Fudail ya dawo da kallonsa kan Saaly ji yake kamar ya cinyeta dan murna. Kallon cikin ido ya mata "didn't I tell you sweery? Zaki samu ciki kuma zaki haihu, keba JUYA bace." Take k'olla ya ciko mata a ido, tana tuna erin k'aryan data ma Fudail despite yadda yakesonta. Hannu yasa ya tari hawayen yana kad'a mata kai "nooo bana san kukan nan. This is one of our happiest moment karkiyi kuka and ruin it kinji sweery? I love you so very much and so happy for you." Ya manna mata peck a goshi.

        "Honey bansan ya rayuwata zata kasance widout you ba, gani nake kamar kama fini murnan k'aruwan da muka samu..." Katse ta yayi "is because yanzu Ikleema barata k'ara zaginki ko tamiki gori kokuma ta zage ki da sunan JUYA ba, you're going to live freely and happily yanzu thats why am so happy sweery. I love you" Hannunsa ya d'aura kan cikin nata yana shafasa a hnkl "and our littel one too, you guys mean the world to me" A hnkl ta lalimo bakinsa ta fara kissing nasa sun jima suna abu d'aya sannan da warin turarensa ya isheta ta sako shi a hnkl "hun turarenkan nan yana wari" ta k'are maganar tana turo baki. Murmushi yayi "don't worry sweery daga yau nabar sawa. Yanzu deh my beautiful wife is pregnant, ina waya na in kira Ikleema in sanar da ita." Saaly tace "hun tun bamuyi scanning ba tukuna, dade kabary ko gbe..."

      " .... In bari se gbe? Da kinsan murnan da nakeji right now bara ma kiyi mgnan nan ba." Nan ya jawo wayarsa ya shiga dialing numbern hjy Ikleema. Bugu d'aya biyu ta d'aga yasa a speaker form.

 "Hello mummy..."

  "Hello, my son ya kake?"

"Lfya, ya gda da daddy?"

"Lfya qlou ya Saalihah kuma?"

"Mummy I have a suprise for you about Saalihah"

 Zuciyar Ikleema ne ya hau  bugu dudum dudum. "Toh son wani suprise knan?"

    "Saalihah is pregnant!"

Shiruu Ikleema tayi batace komi ba dan ji tayi kamar kunnuwanta sun mata k'arya, a ranta tace Saalihah is what? A'a kam maybe banji son nawan bane. Yaushe JUYA zata haihu? Shi ya katse mata tunanin nata

"Hello... Mummy? Kinaji na kuwa?"

"H..he..hello.. So..son in..inaji, kace meh????"

 "Nace Saalihah is pregnant, yanzu dr hassana tamana confirming..."

      "Ci..meh? Saalihah nada ciki fa kace son? Taya ya?"

     "Kamar ya tayaya kuma mummy, kefa kkeson ganin jini na yanzu kuma tasamu kina tambayan tayaya?"

    Zancen nata ta gyara. "Ai ba haka nake nufi ba son...ehm..ehm.. Murna ne yamin yawa sesa nama rasa me zance. Kai! Amman naji dad'i Alhamdulillahi, alhamdulillahi kai ka gaishemin da Saalihah da k'ok'ari. Na muku murna sosai son, Allah raba lfya."

   Murmushi yake yana murza hannun Saaly a hnkl "ameen mummy, make sure kin gaywa daddy..."

"Sema ka fad'a min ne? Ai nakega har small party sena organising. Ohh ni zanzama gramma." Dariya both Fudail da Saaly sukayi sannan sukayi sallama ya katse wayar. Yadawo da duban sa kan Saaly dake kallonsa batareda ko kyaftawan ido ba. "Sweery tunanin me kke haka?" Nan ne tadawo hayyacinta, murmushi tamasa sannan tace, "how lucky I am to be blessed with a husband like you" ta tab'a pointed nose nasa. Murmushin ya mayar mata itama. "So zaki iya zuwa asibitin yau ko se gbe?" Saaly tace, "mubari se gben kawai ba? Kaga yau you're already exhausted frm work."

       "Ohh common! Karki damu dani nikam, i'm at your service yau, so muje?" Kai ta giad'a masa nan da nan suka fad'a toilet sukayi wanka, haka Saaly ta hana bawan Allah wanka da sabulu wai na mata wari. Suna fitowa suka kama shiri, nan da nan suka shirya suka fice. Basu tsaya ko ina ba se Reemee clinic. Basu d'au lokaci sosai  ba suka shiga ganin dr. Nan da nan akayi scanning cikin only to see cikin 'YAN BIYU ne da Saaly na wata d'aya da kwana 5. Fudail murna knan? Yama rasa me zece, besan sanda ya rungumota ba itade dr ta tsaya kallonsu dan haka kawai taji sun birgeta. D'an pregnancy tips ta basu sannan ta buk'ace su da after kowani 2-2 months suna dawowa. Gdy Fudail yamata sannan ya kamo hannun Saalinsa suka fice. Nan ma sanda ta ringa amai dan warin asibitin data ta shak'a.

        A hanyar dawowarsu ya tambayeta; "sweery baki buk'atan wani abu?" Kai ta giad'a masa a wahale. "Sannu ko maman 'yan biyu na nasan mummy will freak out in na gaya mata cikin 'yan biyu ne dake. Ashe de nid'in sharpshooter ne." Yafad'a yana d'aga mata gira d'aya. Dariya ta saki sannan ta kai masa bugi a hnkl "come on! Bawani sharpshooter'n nan nide akoi k'ok'ari." Ahaka har suka isa gda suna hira abinsu. Mummy ya sake kira ya gayamata abinda ke cikin Saalihah. Tana tsaye sanda taci tuntub'e dan yadda ta razana abu sekace a mafarki, k'ok'arin b'oye mood nata tayi dan kar Fudail ya fahinci wani abu. Suna gama wayar ta wulla wayar tatan kan gado.

       Ihu ta tsala ita kad'ai a d'akin "NOOOO!!! This can't be possible, you can't be pregnant Saalihah. Ke juya ce be kamata ace kinsamu ciki ba, har na 'yan biyu kuma. Innalillahi mesa koda yaushe kke min ruining plan d'ina ne. Ya Allahu ya zanyi yanzu? Me zanyi in kawar da wannan pand'ararriyar yarinya me sa'a a rayuwa kullum? Daidai na gama had'a plan d'ina zaki samu ciki? Nasan koda kisan kai na gayawa Fudail kinyi a da bare sake ki ba yanzu sbd kina d'auke da cikinsa, what do I do now?" Tsuka taja sannan ta d'ago wayarta ta kira T boi.

       "Hello...mama?"  "Eh Tasleem ya kake?"  "Lafy qlou mama, ya plan namu ne wai kam kullum kice not now nifa na gaji inhar baraki iya yin wani abu ba ni kibani number'ta in kirata."  "Hmmm yaro knan" abinda Ikleema tace masa.

        "Kasan ko as we speak yanzu, Saalihah nada ciki, cikin ma na 'yan biyu, mstwwww."  "

Whaattttt!!! Mama? Ciki? Wa? Juyan? Wasa kke komeh? Pls kidena inma wasan kke"

     "Wani erin wasa kuma? Ina gaya maka zahirin abu kana cewa wasa? Sit down here."

       "But Saaly can't be pregnant mama, ke kika gaya mun da bakinki ita JUYA ce ko duk acikin alamun tashin duniya ne juya sun soma haihuwa suma?" Ya jefa mata tambaya


No comments: