Tuesday, 30 January 2018

KAMAR KUMBO KAMAR KORENSA

๐ŸŒŸ⚜⚜⚜♠♠⚜⚜⚜
KAMAR KUMBO KAMAR KORENSA...
(Like Mother Like Daughter)
⚜⚜⚜♠♠⚜⚜⚜๐ŸŒŸ
      written by miemie๐Ÿ‘„
                  8⃣1⃣



         On the other hand daddy yace, "lfya, ya kke ya k'arfin jiki?" Ras Fuadil yakejin mgnan kasancewar ba wani k'aran dake interfaring.

     "Alhamdulillah daddy, na gode." Se tauna hakwaranta take tana jiran daddy yafara balbaleta da masifa se kawai taji yace;

    "Fudail ya dawo gda kuwa?" Cike da mamaki tace;

 "Eh ya dawo daddy." Suka had'a ido da Fudail dake kallonta take ya kawar da kai.

Yace, "good, ya baki hak'uri kuma?" Kan Saaly yagama d'aurewa ynxu kam sam bata gane ina daddy ya dosa, shin yayi b'atan kaine yanason yace ita taba ma Fudail hkr yace shi Fudail d'in yabata?. Fudail duk yana kallonta yana jiran amsar da zata bawa daddy, zuciyarsa se bugu take dan inhar Saaly tace a'a be bata hkr ba yasan daddy bareji dad'i ba. Daddy ne yadawo da ita daga duniyar tunanin data fad'a.
 
 "Hello Saalihah? Kinaji na kuwa?"

  "Eh daddy inaji yi hkr..."

 "Nace yabaki hak'urin kokuwa?" Kallan Fudail tayi taga ita yake kallo da sauri ya kauda kansa again.

  Ajiyar zuciya ta sauk'e sannan tace, "eh yabani daddy, nagode sosai Allah sak'a da alheri. Nagode." Kallonta Fudail ya tsaya yi, "mesa zatace ma daddy nabata hkr while ban bata ba? Ba bata sona ba? Den mesa zatayi covering up min?"

      "Ba komai 'yata kiyi hak'uri kinji, na masa fad'a sosai, dukda cewar bansan meya shiga tsakaninku ba sbd be gayamun ba amman  baida right da ze bar ki ke kad'ai a gda a irin wannan condition naki. Kiyi hkr kinji? Sekuna hkr da juna, shi dama zaman aure haka yake akoi ups and downs..." Haka daddy yamata nasiha itama a k'arshe ya sake bata hkr... Tamasa gdy sosai sannan tajira yayi hanging. K'wak'walwarta sanda tabar aiki for some minutes takasa gane meke faruwa. Mesa dady zeta bata hkr? Ko besan itace da laifi ba? Ita yakamata tabasu hkr daga shi har d'ansa basu su bata ba, why? There's only one answer to wannan abu is only that Fudail be gaya ma daddy abinda tayi masa ba, and this is only showing Fudail na santa ne har yznu tunda har ya yarda ya d'au blame din whole situation d'in be gayawa daddy gaskian al'amarin ba yabari daddy yata masifesa.

    "Allah sarki Fudail d'ina dan Allah kayi hkr kabani chance in maka explaining komai." Ta bud'e baki zatayi mgn taga Fudail yaja akwatinsa ya kama hanyan wani guest room dake k'asa dan baida niyan sake kwana da Saalihah. "FUDAIL!" Ta kira sunansa da k'arfi sanda ya k'ara few steps sannan ya tsaya ba tareda ya juya ba. Ita ta tako har gabansa ta tsaya. Kansa ya kawar daga ganinta tare da fad'in "excuse me." "No Fudail am not excusing you, we need to talk mesa baka gayawa daddy all that I did to you ba? Mesa ka rufa min asiri? Mesa baka barsa ya hukuntani kamar yadda ya kamata ba? Mesa ka d'auki blame na komai dukda kasan u r not the one to blame."  Ba tare da ya kalleta ba yace, "ra'ayina ne yasani kamar yadda ra'ayinki yasaki san Tasleem akan mijinki so excuse me." Trolley'nsa ya rik'o da nufin fara ja.
   
      Hannunsa ta kama ya fisge da sauri "don't touch me again Saalihah, don't u dare do that again." Yafad'a a tsawace. Take idanun Saaly suka cike da hawaye wanda shima ba k'aunar ganin zuban hawayenta yake ba. But ya zama dole ya nuna mata be damu da ita ba dukda kuwa ya damu da ita sosai acan k'asar zuciyarsa.  "Fudail pls why won't you quit the act? Why won't you stop? Kabani chance in maka explaining komi, wlh bana having affair da Tasleem trap had'a min..."

       Katse ta yayi "I don't care anymore me kkayi da rayuwarki Saalihah. The door is open in kinga baraki iya zama agdan nan ba seki fita. Inhar conciousness naki wants to be with Tasleem father'n yaranki so badly fine kina iya tattara kayakinki kibar gdan nan, I don't care anymore, so excuse me." Hawaye take zubarwa sosai wanda take shi Fudail d'in ya kawar da kansa dan bai k'aunar ganin kukanta ko kad'an, sam beji dad'in kalamun daya gaya mata ba gani yake kamar yama fita jin zafin kalamun.

       Hannu tasa ta share hawayenta "Fudail mesa kake min haka ne? Sanin kanka ne kaine father'n wannan 'yan biyu ba Tasleem ba, you are their father kasani Fudail. Plz stop pretending already nasan you want me back badly just as how I want you, mesa baramuyi solving issuen ba mu koma rayuwarmu irin na da?" Murmushin takaici ya saki, "you're so delusional Saalihah. BANA SANKI SAALIHAH, BANA SANKI so stop decieving yourself." Yana kaiwa nan yabi ta gefenta ya wuce yana me jin zafin wannan bak'ak'ken kalamun da ya gaya mata. Kukanta ne ya tsananta da kyar tayi k'arfin hali tace, "no Fudail, nasani kana sona, saisa kayi deciding to cover up for me agaban daddy, inda baka sona da baraka b'oye masa duk abubuwan danayi and take the blame ba. You still love me." Bece mata komi ya cigaba da tafyrsa yana kaiwa k'ofar d'akin ya shiga tare da sa key.

      Kuka knan? Kuka Saaly keyi kamar zata cire ranta harda sulalewa k'asa. Shima Fudail hakane fad'awa yayi kan gadon d'akin yana zabga kuka. "Am sorry Saalihah, am sorry to so much hurt your feeling. Ba'a san ra'ayina bane nima but this is the only way I can think of to punish you just the way you did to me." Sanda tayi me isarta tun daga d'aki Fudail kejin kukanta pillow ya d'au ya toshe kunnuwansa. Da k'yar ta tattara kanta ta d'au wayarta ta haura sama d'akinta nanma kukan ta cigaba dayi.

     K'arar wayarta ta jiyo tana kai dubanta taga umma. Hannu tasa ta share hawayen sannan ta amsa ta  boye muryrta kamar ba wacce ke kuka ba "hello umma? Yi hkr bansamu na kira inji ko kin isa lfy ba wlh bacci nakeyi."  "Aii ba komai 'yata umma" tace. "Kinsha maganinki de ina ceko?"  "Eh nasha umma ngde." "Yawwa sannu ko Allah k'ara sauk'i." Nan tayi hanging...

         Maganinta ta had'e sannan ta koma ta kwanta tana hawaye tana tuna abinda Fudail yace mata BANA SANKI SAALIHAH. Dukda cewar tasan is not an easy thing Fudail yace baya santa and tasan kawai pretending yake but still abin yana damunta.

       Fudail kuwa sanda ya tabbata Saaly tabar parlour'n sannan yafito yaga batta nan ya nufa d'akin Habeeba yayi knocking. Hijabinta ta zira sannan ta bud'e masa "sannu uncle" tace. Ya amsa da "yawwa sannu yunwa nakeji ki dafa min indomie kinji? Yi sauri."  "Toh uncle" ta gefensa tabi ta fice zuwa kitchen a yayinda ya dawo parlour ya zauna.

 

No comments: