(Like Mother Like Daughter)
⚜⚜⚜♠♠⚜⚜⚜🌟
written by miemie👄
8⃣0⃣
Hanky yaciro daga pocket nasa yasa ya share hawayensa. Zuciyan Iklee se bugun d'ari d'ari yake. A ransa yace, "forgive me daddy, for lying to you, baran iya gaya maka abinda Saalihah tamin ba, am sorry." Nan yabar murza yatsansa dan kar daddy yayi suspecting ko k'arya yake masa. A fili yace, "daddy ba abinda ya faru, kawai mun d'an samu misunderstanding ne shine na dawo nan gda to give her some space amman ban kori Saalihah ba, tana gda yanzu haka ma." Tsawa daddy ya daka masa "for how long Fudail? Nace for how long have u left her? How could you? Tunda ka tashi a gdan nan katab'a gani na nabar gdan nan na bar mummy'nka inba dan aiki ba? And kodan darajan abinda ke jikinta baraka yafe mata ba koda ma laifi ta maka. Gaskia am very disappointed in you son, wannan ba halin na miji bane ko kad'an."
"Kayi hakuri daddy, plz don't be mad." "Am already mad Fudail and hak'urin da kake bani maddens me the more. For how long have u been staying here?" Gaskia Fudail ya gaya masa "for a week daddy." "What? One week? Kabar matarka can a gda batareda ka lek'a ta kaga ko tana cikin lfya ba? Kaga ko tana buk'atar wani abu ba? You're not a responsible husband Fudail. Kasani ka toye wa matarka rightful hakk'inta wanda inba wai ta yafe maka bane ubangiji bare tab'a maka yafiya ba. Maza ka tattara kayanka a daren nan ka koma gda kuma kana isa gda ka tabbata ka bata hkr, zan kirata in tabbata hakan daga gareta. Ure dismissed." Batare da yace komi ba ya tashi ya fice. Ikleema ji take kamar ta qurma ihu taya za'a bawa shegiyan Saalihahn nan hakuri??
Ikleema ta bud'e baki zatayi mgn daddy ya daka mata tsawa "rufa min baki!" Kum taja bakinta tayi tsit. "Ikleema da hnkalinki kuwa? Kka bar yaron nan yayi har sati a gdan nan, bakiyi komi dan kishirya sa da matarsa ba kka tsaya kka zuba musu ido suna zuba yarinta? Kin kyauta knan?" Shiru Ikleema tayi batace komi ba. "Mgn nake miki!" Yakuma daka mata wata tsawan. "A'a alhj kayi hkr dan Allah, hakan bare sake faruwa ba."
"Am very disappointed in you Ikleema bansan meyake running akanki ba, kwata kwata kin soya halayen ki to wlh kiyi a hnkl in bahaka ba baraki zo ki gama da duniya lfya ba!" (Masu karatu kuyi marking wannan mgnan da daddy yama Ikleema.)
"Alhj dan Allah kayi hkr, d'an adam agizi ne in shaa Allah hakan bare sake faruwa ba." Daddy yace, "wai meya had'asa da matar tasa ne ma in the first place?" Shiru Ikleema tayi for some while tana nazarin wace amsa zata basa. Harga Allah tasan sarai in tagaya masa irin abubuwan da Saaly tayi wanda tamata sharri akai daddy bare tab'a yarda ba sbd yana yaba halin Saaly tun ran farkon da suka soma had'uwa yadda ta gaishe sa da ladabi, in akayi wasa ma bincike zece zeyi sosai akan abin wanda in tayi wasa har se asirinta yatonu tayi answering consequences da fushin daddy kuma. Daddy ne yadawo da ita daga duniyar tunanin data wula. "Ehemm ina jinki, Allah sa ba k'aryan zaki sake min ba" ya ce. "Alhj nima bansan meya had'asu ba nayi nayi dashi ya gayamun yak'i...
...Saisa na hkr kawai na barsa, itama Saalihar inada niyan zuwa dubanta amman aiki ne yamin yawa saisa. Wlh alhj bliv me inada niyar shiryasu." Daddy yace, "toh shknan, amman karki sakeyin haka koda wasa, kuma tunda har kin tambayesa baso d'aya ba sau biyu ba yak'i gaya miki I dont think it'll be proper mu sake tambayrsa sirrin sa ne da matarsa, maganan nan ya mutu anan kinji ni ai?" "Naji alhj" ta amsa a takaice. Daidai nan Fudail ya dawo da akwatinsa a hannunsa tsugunawa yayi "daddy zan tafi, kayi hakuri kuma ngd." Nasiha sosai me ratsa jiki daddy yama Fudail, har sanda yasa Fudail kuka.
Ikleema kuwa se gode ma Fudail take da be gaya wa daddy actual abinda yafaru ba a ranta. Bayan daya gama masa nasihan ne yasake jaddada masa kan yana zuwa gda yanemi gafara Saalihah. Fudail yamasa gdy tare da masu seda safe sannan yaja akwatinsa ya sa a seat na baya ya kunna motarsa me gadi ya bud'e masa gate ya fice.
Daidai 10:30PM Fudail ya isa gda a bakin gate ya tsaya yak'i yin honk. He can't bliv what he is actually doing. Ji yake dama be dawo gda ba, dama htl ya wuce ya kwana acan amman dan gudun b'acin ran daddy ne kawai zesa ya kwana a gdan nan yau. Wani wutan tsanan Saaly ne ke ruruwa a zuciyarsa taya zatayi betraying trust da love nasa haka? Upon yadda yake sonata taya zata masa haka ace matar sa tana d'auke da cikin wani k'ato. Sterring motar ya buga a fusace yace, "wlh wallhi Saaly be lucky ina sanki da ba abinda ze hanani gayawa daddy true halinki yadena tausaya miki. Ke yakamata kibani hkr Saaly but dad is asking me to seek for your forgiveness is that even possible? Mena miki? Am sorry daddy but I can't obey your command dis time around."
Nan ya danna honk me gadi ya bud'e masa gate tare da masa sannu dazua shi acewarsa ma tafiya Fudail yayi. Saaly na sama a d'akinta tana kwance kan gado sede takasa bacci se tunanin Fudail takeyi no matter how hard tayi trying ta bar tunaninsa takasa, its just hard for her, addu'arta Allah sa duk inda yake he's fine and safe.
Bata jiyo k'aran shigar mota ba se k'arar security daya danna. Kuma tana kyautata zaton wannan k'arar security'n motar Fudail ne da sauri ta mik'e ta duba window taga kuwa shi d'inne. Batasan sanda ta fara murna ba Allah sarki poor Saaly ta d'au Fudail ya dawo ne bcuz he wants to sort out things with her not knowing that daddy ya turo shi ne na dole.
K'asa ta sauk'a da wuri sede kafin ta sauk'a taga har Habeeba ta bud'e masa k'ofa ta masa sannu dazuwa. Tana gama sauk'owa suka had'a ido hud'u da Fudail. Sanda yakusan cin tuntub'e dan yadda Saalinsa ta koma tayi bak'i ta rame ga dukkan alamu batada lfya. Atake yaji tausayinta ya kamasa, take yaji he wants to forgive her. Bare iya juran ganin Saalinsa a yanayi haka ba, ji yake kamar yaje ya kamota yayi hugging nata saidai anytime he tries to move close to her inya tuna cikin dake jikinta ma ba nasa bane seyaji ya tsaneta yakasa gane wani erin feeling yakema Saalihah. Is it love or hatred? He really dont know.
Sun jima suna kallon juna wanda tuni Habeeba tabasu waje. Saalihah kam hawaye se ambaliya suke a fuskarta. Shima Fudail d'in ji yake idansa suna cikewa da hawaye but he can't cry infront of Saalihah. Dukda yasan yana loving/hating nata be kamata yayi kuka agabanta ba. So yake ya nuna mata shima baya sonta kamar yadda tace wa Tasleem bata sonsa dukda cewar kuwa deep inside his heart he still loves her and hates her at thesame time.
Kawar da kansa yayi da wuri zuwa d'ayan direction d'in Saaly kam takasa dena kallonsa dukda kuwa taga shima ya rame ya rage haske. Ji take kamar ta fad'a jikinsa taji heartbeat nasa, ji take kamar ta fad'a jikinsa ta shunshuna turaren jikinsa me bal'in mata dad'i. She misses him alot. Amman ina barata iya ba sbd tasan sarai inta gwada yunk'urin matsa wa kusa dashi bare so ba. Se hawaye kawai take zubarwa. Daidai nan wayarta dake kan dining table ya soma ringing nan ta share hawayenta tare da d'agawa taga daddy ke kira zuciyarta ce tahau bugu dari bisa dari a zatonta ko Fudail ya irga wa daddy duk wani abinda yafaru ne. Ta d'au daddy balbaleta zeyi yanzu cikin daren nan ya korata gda. Sanda yakusan tsinkewa ta d'aga tayi iya k'ok'arinta dan gayara muryarta kar daddy ya d'au tana kuka.
A hnkl tace, "ina wuni daddy? Tana murmushi wane daddy na gabanta. Jin ta ambaci sunan daddy yasa Fudail dawo da kallonsa gareta da sauri.
No comments:
Post a Comment