(Like Mother Like Daughter)
⚜⚜⚜♠♠⚜⚜⚜🌟
written by miemie👄
6⃣4⃣
Tsananta kukanta tayi wanda ba k'aramin ta da mashi hankali yake ba. A hnkl ya aza hannunsa kan bayanta "am sorry kinji sweery? Stop crying please its not your fault dan ure not pregnant, who knows ko problem d'in daga ni ne. Its my fault not yours, so kibar kuka kinji?" A hnkl ta juyo da fuskarta daya jik'e da hawaye tace; "its not my fault? Kaima kasan fad'a kawai kake Fudail. Aiko da mummy tazo batace banida ciki sbd kai ba, cewa tayi mesa banida ciki. Fudail nasan ba kai bane kake da matsala nice..."
Ta kuma fashewa cikin wata erin mtsanancin kuka. "All I ask for is inhar zaka k'ara aure ka auro min me hnkl wanda koda ta haihu barata min gorin haihuwa ba." Katse ta yayi a fusace "what nonsense are you talking about Saaly? Wa yagaya miki zan sake aure. Ni ke nakeso ba haihuwar kiba, I don't care ko kina haihuwa ko bakiya yi its all thesame to me. And its just 6 months right? Mu tsaya mana mu sake jira, this discussion is over." Cikin kuka tace, but..." Ya katse ta "I said no any but." A fusace ya mik'e da nufin fita daga d'akin.
Rungumosa tayi ta baya tana cigaba da kuka "am sorry Fudail, dan Allah kar kayi fushi dani, baran iya jure fushinka ba. Ni kad'ai nasan how am feeling right now." Juyowa yayi ya rungumota tightly da hab'ansa kan gashin kanta "shhh is okay, we are in this together kinji? Stop worrying yourself." Sun kusan 5mins a tsaye sannan ya gwada zamo ta daga jikinsa amman sam tak'i, gangamesa ta kumayi gamgam not letting him go. Bayanta ya soma shafawa a hnkl yana gayamata dad'add'un kalamu har tasamu tayi shiru.
★★★★★
"Hello Tasleem, ai wlh kaima baraka iya zama da wannan Saalihar ba." Cikin rashin fahimta yace, "why mama?" Tace, "sbd JUYA ce batta haihuwa in gayamaka, yau k'imanin watanni biyar da aurensu amman batada ciki, mstw." T boi yace, "nide still ban damu ba mama inasan Saalihah." Ikleema tace, "toh ai shknan ni ynzu I have another reason to kick her out of my son's life neh." Yace, "good, sekiyi duk abinda ya kamata ki koratan ai" suna gama wayar ta fice zuwa d'akin daddy.
Duk hankalinta yatashi sekce rasuwa aka mata. Sallama tayi sannan ya amsa ta shige ta zauna kan gado kusa dashy. "Alhj wlh baramu zuba ma yarinyan nan ido haka ba." Cike da rashin fahimta yace, "wace yarinya knan?" "Saalihah mana" ta amsa a takaice.
"Toh Ikleema meya faru kuma?" "Alhj daga gdan shi Fudail din nake ynzu yake gayamun Saalihah batta da ciki har ynxu, imagine dan Allah watannin su biyar da aure fa, ga Hamdiya nan har cikin wata biyu gareta kuma a tare aka masu aure." Alhj ya murmusa sannan yace, "kowa da lokacinsa ai Ikleema ni nasha gaya miki kifita daga harkan yaran nan kink'8, Fudail yana santa kuma itama tana sansa that is all that matters."
"Haba! alhj da girmanka kake mgn haka, dan ni ban haihuwa se itama barata haihu ba? Haba amin adalci mana ni wlh tun farko sesa banso aukuwan wannan aure ba gshi a banza ya auro mana JUYA kuma billahillazi wannan yarinya asirce mana d'a tayi kwata kwata fa bedamu da rashin haihuwarta ba, aradu ban yadda, sena kawar da ita..." Shide daddy be kuma cemata komi ba haka tagama suratanta ta fita. Tunanin ya xatayi ta kora Saalihah daga gdan kawai take.
Washegary! bayan Saaly tagama shirya Fudail nata office tadawo ciki ta zauna a parlour se tunanin abinda ikleema tace jiya kawai take. Ko cikakken minti 10 da fitan Fudail beyi ba sega Ikleema itama ta bugo motar ta. Ba knocking balle sallama ta fad'o cikin parlour'n. "Shegiya ina kke?" Tayo kan Saalihah data zabura tana kallonta. "Wallahi baki isa ba, maza ki tattara kayakinki kibar min gdan d'a ba yadda za'ayi JUYA irinki ta cigaba da zama min da d'a wlh baran yarda ba." Duk erin baki irin na Saalihah takasa fad'in komi ba abinda take se zubda hawaye kamar lalacaccen famfo. "Aww baraki fara tattara kayakin naki bane? Banza JUYA kawai, sede ki bud'e baki kici kisha kiyi kashi baki tunanin ajiye mana wani abu. To wlh na baki daga yau zuwa jibi ki tattara ina inaki kibar mana gda, kije can ku k'arasa da iyayenki." Tana kaiwa nan ta fice me gadi ya bud'e mata gate. Itade Habeeba duk setaji tausayin antinta ya kamata.
D'akinta ta haura da gudu ta baje kan gado tana wani erin kuka me tsuma zuciya tana sumbatu. Haka ta wuni ranan tana kuka, Habeeba ce kad'ai ta had'a girkin rana. 4:25PM Fudail ya dawo gda. Abinda be tab'a gani ba yau Saalinsa bata taresa, koda daya shigo parlour be ganta ba Habeeba yaga tana had'a kan dining. "Sannu da zuwa uncl" "yawwa sannu ina antinki?" Ya tambaya.
"Tana sama." Ba tareda yace komi ba ya haura sama ya nufi d'akinsu. Tana ganinsa tasa hannu ta share hawayerta. Gabanta ya sha murmushin dole ta k'irk'iro "honey, welcome back yanzu nake da niyar sauk'a nad'anyi bacci ne" Hannunta ya kamo, "sweery whats wrong?" Murmushin take har ynxu "nothing fa, am fine. Me kaga?"
"You're not ga fuskarki duk ya kumbura haka idan kima tell me meneh? Batun mganan jiya ne?" Duk yadda tayi k'ok'arin had'iye kukan takasa haka ta fashe cikin wani erin matsanancin kuka sam takasa dena kukan. Hankalinsa ba k'ramin tashi yayi ba, kukan Saaly ba k'aramin tadda masa hnkl yake ba kuma yasan duk yadda akayi dole wani abu yafaru ne tafiyarsa office. Zaunar da ita yayi sannan ya sauk'o k'asa ya k'olla ma Habeeba kira. Nan ta iso "na'am uncle." "Meya faru yau bayan tafiya na office?"
No comments:
Post a Comment