(Like Mother Like Daughter)
⚜⚜⚜♠♠⚜⚜⚜🌟
written by miemie👄
6⃣5⃣
Shiru tayi sanda ya daka mata tsawa bace meya faru yau bayan tafiya na office? B'ari take ta labarta masa duk abinda yafaru, bata bar ko kalma d'aya daga mgnan da Ikleema ta gaya ma Saaly ba. Take idanunsa suka kad'a sukayi ja sama ya haura tun daga yadda Saaly taga yanayinsa tasan Habeeba ta basa labarin abinda yafaru d'azu ne. Wayarsa ya lalimo daga aljihun suit nasa dake kan gado ya soma dilaing numban Ikleema tun kafin ya shiga Saaly ta fisge wayar tare da hanging. Wani wawan kallo ya saki mata "bani" ya fad'a a fusace. Jikinsa ta fad'a tayi hugging nasa gamgam "no Fudail, plz karka kirata, let her be she has the right to act as how she did earliar, karka kirata plz" da kyar ya d'aga hannu ya sa kan bayanta sun kusan minti 5 ahaka sannan ya sakota tare da jawota kan gadon suka zauna.
"Why sweetheart? Why defending her? Mesa baraki bari nayi confronting nata ba? Taya zata zo har gdan ki taci miki mutunci. Why?" Kai kawai take kad'a masa "ya isa plz hun, mgnan ya wuce ni banga laifin mummy ba, tanasan ganin jininka ne Fudail..." "So what? That did not give her the right to treat you badly, Saalihah am so sorry Allah kaimu jibin muga wazata kora daga gdan nan. Lets go and eat, and kibar kuka kinji? I promise you, zaki samu ciki kuma ki haihu ba yadda Ikleema ta iya dake so stop letting her words get to you, okay?" Kai ta giad'a masa yajata suka sauk'o k'asa suka ci abinci. Bayan sun gama sukayi wanka Saaly ta cancare masa kwalya sannan suka fita shak'atawa.
Fudail yana iya k'ok'arinsa dan kwantar ma Saaly da hnkl. Da daddare Fudail nata aiki a laptop Saaly ta fad'a bathroom tayi wanka tafito ta cancare kwalya tasa wata kayan baccinta sannan ta haura ta kwanta ajikinsa tana ganin abinda yake. Hira jifa jifa suke yana gamawa ya watsa ruwa suka kwanta, suka soma abinda suka sabayi kowani dare.
Washegary! As usual ta shirya sa office. The next day kuwa Fudail beje office ba dan jiran zuwan Ikleema. Ba yadda Saaly batai dashi ba amman sam yak'i jinta, me gadi yaba ma motarsa kan akai masa wanki.
Kamar yadda Ikleema tace zata dawo jibi. Ta bugo motarta yau bataga motar Fudail ba kuwa da nufin ya tafi office knan. Da confidence nata tashigo tun daga bakin k'ofar take k'olla ma Saaly kira "shegya JUYA ina kke? Kifito kuma ki tabbata da akwatunanki, baki..." Bata k'are maganar ba ta ga Fudail agabanta kamar aljan. Sosa idanunta tayi dan tabbata da abinda ke gabanta. "Fudail!?" Ta fad'a a gigice. "Kaine? Bakaje office bane?" Hannunta ya cafko...
Yana maganan ne cikin b'acin rai. "Why Ikleema? So kke na kunyata ki a idan 'yarki? Mesa baraki kare girmanki ba? Answer me!" Jiki na k'yarma tace, "Son dan Allah kayi hkr karka min haka, wlh sharrin shaid'an ne na tuba baran sake ba." Hannun nata ya sake "then kifita min daga gida and banasan sake ganinki....
...Kinji na rantse kka sake stepping foot naki a gdan nan not even daddy can save you." "Son dan Allah kayi hkr wlh na tuba baran sake ba. Saalihah! Saalihah!" Nan Saalihah dake lab'e tana jinsu tafito. Ikleema ta maraice fuska "Saalihah 'yata dan Allah kiyi hkr wlh sharrin shaid'an ne na tuba dan Allah kiyafeni. Haihuwa nufin Allah ne, aiko ni nan ban tab'a haihuwa ba and baranso ace surikata tamin erin abin dana miki ba kiyafemin plz 'yata."
Saaly de tasan wannan tuban da Ikleema take ba na gaske bane amman kodan Fudail nata yakamta ta nuna masa ta yafe ma mummy'nsa. Dafa Ikleema tayi a kafad'a "ba komai mummy, ni bakimin komai ba Allah yafe mana gabad'ai." Ta dawo da kallonta kan Fudail, "Fudail ka yafemata also tunda ta tuba, she's your mother."
Shiru yayi bece komi ba sanda tace "please" badan yana so ba yace "is okay ya wuce but Ikleema don't try it again banasan abinda ze tab'a min Saalihah. I love her inhar kema kinasona yakamata kiso abinda nakeso koba haka ba?" Kai ta giad'a "sosai son wlh zan gyara in shaa Allah bara a sake jin kanmu ba." Harda hugging Saaly kamar dgsk. "Toh ni zan koma kuma in shaa Allah zan saku cikin addu'a Allah bada zuriah d'ayyiba." Saaly tace, "bara ki d'an zauna ba mummy?" Fudail yace, "barta ta tafi mana tunda ita tace zata tafi." Murmushi Ikleema tayi sannan tace, "karki damu 'yata semunyi waya, na tafi" nan ta fice.
Murmushi Fudail ya mata, "thank you hun" tace masa tana mayar masa da murmushin "you're such a sweetheart" lips nata yafara lalima hannu tasa ta capke "hun kaga yanzun nan nasa lipstick dinnan ko good 20mins beyi ba" murmushi yayi kamar ya hak'ura dgsk sanda ta sake jikinta kawai ya cafke lips natan sanda ya tand'e jan bakin tas sannan ya raba bakinsa da nata. Kafin tayi mgn ya kuma kissing nata daga nan ya d'aga ta ya haura da ita d'aki suka wula duniyar ma'aurata abinsu.
No comments:
Post a Comment