(Like Mother Like Daughter)
⚜⚜⚜♠♠⚜⚜⚜🌟
written by miemiebee👄
6⃣2⃣
T boi yace, "you're right mama I hope zamuyi succeeding a plan namun nan" Ikleema tace, "hope kad'ai? You better believe sbd am 1000 times sure that in har muka gudanar da plan d'innan Fudail seya tsani Saalihah, seya tsani duk wani mesan Saalihah, inyaga fuskarta seyayi amai, inyaji sunanta se zuciyar sa tamasa k'ona, he just can't stand her again! Dole ya saketa!" T boi yace, "good, good mama Allah taimakemu" ta amsa da "ameen" sannan tayi hanging. Tana wani dariyarn mugunta wa kanta.
★★★★
"Honey sauk'o muje muci abinci" Saaly tafad'a daga bakin k'ofar d'akinsu. A yayinda Fudail ke kishingid'e bisa gado yayi crossing k'afafunsa da hannu. "O'o ni kizo muje tare" murmushi tayi sannan tazo taja hannunsa karap ya capke yajawota ta fad'o jikinsa kafin ta hankara yafara kissing nata sunkusan 3mins suna abu d'aya dakyar tasamu ta kwace kanta kamar wacce zatayi kuka tace, "honey! Wlh yaukam senayi kuka" tajuya tana kallon mirror tas ba ko d'igon jan bakinta tas Fudail ya tand'e. Mik'ewa yayi daga kan gadon ya dafa ta akan shoulders "theres no need sweery, am paying for it remember? Kiyi adding nashi to our recording list." Ya ja hannunta "lets go and eat am starving."
Murmushi tamasa suka sauk'o a tare da hannunsu rik'e da juna, tayi serving nasa, suna cikin ci ne yace, "aha! Sweery before na manta mom takira ni d'azu tace nabata number'nki tanasan ta kiraki ku gaisa tunda its been long batai visiting ba." Take bugun zuciyarta ya canza "me kuma wannan matar take niyan yi? Me zatayi da number na? Innalillahi ya Allah kasa bawani trap d'in take had'a min ba ameen." Nan tabar mgnan zucin tace, "ohh is that so? Good then, ai ba seka fad'a min bama." Fudail ya girgiza mata kai da nufin a'a "yazama dole mana in fad'a miki sweery, nasan for sure in ta kiraki you'll be wondering ina tasami number'nki right? And I don't want that, nafison ina gaya miki komai no hiding secrets from each other right?"
A ranta tace, "why Fudail? Why do you have to truthful nd honest all the time? I can't forgive myself for lying to you, dan Allah kayi hkr Fudail wlh naso gaya maka gaskia kawai baran iya bane." Hannunsa dataji akan kumatunta yana share mata hawaye ne yasa ta dawo hayyacinta. A firgice ta gwada matsawa yayi amfani da d'ayan hannunsa ya kamata dan haka ta zauna yace, "sweery, na gaya miki banasan ganin kukanki, it is really melting my heart banasan ina ganin kina zubar da hawaye stop it mana."
Wani kukan taji nasan fito mata. Hannu tasa ta tarosu da wuri sannan ta rik'o hannunsa "am sorry honey" yace, "why are u crying?" Shiru tayi na d'an lokaci sannan tace, "sbd you're being over trusting Fudail, baka tab'a min k'arya, and am very sure baraka tab'a min in future ba, it is really melting my heart, I can't forgive myself Fudail dan Allah kayi hkr."
Kwata kwata be gane me take nufi ba amman yasan for sure in yayi insisting seta gaya masa kuka zatayi and abinda bayya so knan. Tasowa yayi daga kan kujerar dayake zaune ya k'araso gabanta ya mik'ar da ita sannan yyi hugging nata "is alright sweery, am being over trusting ne sbd banasan 'karya a rayuwa, banasan nama mutum k'arya haka kuma na washi mutum yamin k'arya. I can't forgive myself for lying to you, is better na gaya miki komi." Ya manna mata peck a kai. "Stop crying kinji?"
★★★★★
2 WEEKS 2 DAYS LATER...
Yau ya kasance tuesday Fudail has left for work tun safe. Saaly na zaune a parlour tana kallo taji k'arar wayarta hannu ta mik'a ta d'aga daga kan centre table taga new number sanda yakusan tsinkewa ta d'aga nanma bata ce komi ba muryan Ikleema ta jiyo. "Saalihah, mummy ce." Saalihah tace, "aww mummy ina kwana? Bangabe waye ba sesa nayi shiru." "Ayya ba komai ya kke? Ya gda?" "Lfy qlou". Ikleema tace, "ranan na buk'aci Fudail daya bani numbernki muna gaisawa tunda bana zuwa kwana biyu."
"Ayya ya ko gaya mun." "Toh toh sannu na gaisheki." "Toh nagode mummy" tayi hanging. A ranta tace, "ya Allah me Ikleema take da shirin min? Ko ta shiryu ne ynxu tana san mu fara zaman lfy tunda Fudail ya hanata zuwa nan?" Wata zuciyar tace mata xhaba de! Ikleeman ce zataso zaman lfy dake? Ko kin manta umman ki was once her rival a ynxu haka kuma enemy'n tace theres noway zata so zaman lfy dake." Tace, "toh me take shirin min? Ikleema dan Allah kimin komai amman karki rabani da mijina wlh baran iya rayuwa ba Fudail ba..."
★★★★
Haka bayan kowani sati d'ai d'ai Ikleema ke kiran Saalihah har na k'imanin sati uku. Saalihah de ba labarin ciki abin kuwa ba k'aramin damunta yake ba yanzu kusan 5 months da bikinta amman ba alamar ciki. Koda tayi coming up da mgnan wa Fudail kan ko zasuje asibiti ne, fusata yake dan shi ko k'adan bai d'au abin, abin damuwa ba. Rana d'aya Ikleema tayi deciding tazo gdan d'anta. Da yammacin laraba around 5:16PM.
Fudail da Saaly suna a balcony suna shan iska me gadi ya bud'o ma Ikleema gate. Saaly tace, "hun wancan ba motar mummy bane?" Yace, "itace ma, yau ta tuna damu knan?" Murmushin k'arya Saaly ta k'irk'iro a ranta tana addu'a "Allah sa ba wani muguntan Ikleema ta taho da ba." Atare suka sauk'o k'asa already har Habeeba ta bud'e ma Ikleema k'ofa har tayi serving nata. Sannu da zuwa suka mata sannan suka gaggaisa. Saaly na zaune kusa da Fudail nata yana wasa da yatsotsinta.
No comments:
Post a Comment