Wednesday, 17 May 2017
KAMAR KUMBO KAMAR KORENSA...
written by miemie👄
5⃣4⃣
★★★★
Washegary! Around 10:30AM Saaly na zaune kan gado da 'yar vest da shorts a jikinta da alama yanzu ta tashy daga bacci. Fudail kuwa sumarsa yake tajewa bayan ya k'are ya dawo da kallonsa kan Saaly. "Sweery kkace bara kibini ba?" Kai ta giada masa tana murmushi. Rai ya had'e, ta shafo kyakkyawar fuskarsa "I promise yau da yamma zamu fita kaga ynxu ko wanka banyi ba I will delay you, just go and zan maka kwalya mekyau yau". Peck ta basa a kumatu "seka dawo ko honey? Allah kare min kai" ya amsa da "ameen, ina jiran picture'n kwalyan" sannan ya fice.
Wayarta ta jawo taga mssg frm T boi zuciyarta ce ta hau bugu kan 360 hannu na b'ari ta bude tafara karantawa kamar haka; "morning my decending angel from heaven, hope you've spent the whole night dreaming about me. Have a wonderful day *kisses*." "No! no! no! Plz stop it already T boi dan Allah kayi hkr kabari." Nan ta kira Bint bayan sun gaisa tace, "Bint dan Allah kuje ku samu T boi ku masa mgn plz..." ta fashe da kuka hankalin Bint in yayi dubu be tashi ba this is the 1st time take jin kukan Saaly. "Omg! Saaly ya isa plz kiyi shiru ynxu haka ma muna hanyan had'uwa dashi ne nida Phaary gata nan." Nan ta mik'a ma Phaary wayar Phaary tace, "haba babe? Take it easy mana in shaa Allah ba abinda ze shiga tsakaninki da Fudail just keep praying ynzu zamuje mu samesa, ya isa kukan kinji?" Cikin kuka Saaly tace, "naji thank you" tare da katse wayar. Wani sabon kuka ta fashe da***
A gdan alhj na mata suka had'u da T boi duk basu nuna masa kan sunsan wani abu regarding abinda ke faruwa tsakaninsa da Saaly ba se hira suke jansa dashi can Bint tace, "yawwa T boi d'an bude'emin wayarka mana akoi picture'n wata girl dana gani ranan aciki tamin kama da wanda nasani" ba gardama ya bud'e ya mik'a mata Phaary kuma tafara jansa da hira kan wata budurwa ahaka Bint tasamu ta goge number'n Saaly dayayi saving da heartbeat a wayarsa, tana gamawa ta ajiye. Sannan tace da Phaary "wai nikam menaji jiya kuna mgn ne da Saaly?" Phaary tace, "yowwa kinma tuna min T boi wai ka kira Saaly jiya? Ko bakasan tayi aure bane ynxu."
Murmushi ya sakar sannan yace, "nasani amman auren nata bame d'aurewa bane dan sen tabbata na raba ta da mijinta. Saaly is mine nd mine ALONE!" Bint tace, "haba T boi! Me haka sekace ba wayayye ba, taya zakace zaka rabata da Fudail? Shaidan ne kai ko me?" Phaary ta karb'eta "ai nima de in tambaya, Saaly bata aureka bane sbd ba'a rubuta kaine mijinta ba ai sanin kanka ne Saaly ta soka kaima seka hak'ura ka rungumi k'addara" ta k'are maganar tana kallon T boi dake ta murmushi tun sanda suka fara maganar. Can yace, "Lol wannan ba k'addara bace, Saaly played with my feelings tasan sarai bani zata aura ba amman tacigaba da fooling d'ina sbd haka nima dole in rama dole in raba ta da Fudail nasan for sure zata dawo wajena."
Ran Phaary da Bint in yayi dubu be b'aci ba. Tatas! Suka wanke T boi suka masa kaca kaca***. Saaly na kwance kan gadonta se jan majina take ta d'au tissue ta feshe hancin ta daidai lokacin call na Phaary yashigo ta irga mata duk yadda sukayi da T boi takuma tabbatar mata da cewa T boi bare sake disturbing nata da call ko mssg ba ynxu. Saaly tamata gdy sosai takoji dad'i for the meantime sbd tasan komin d'aurewa dole T boi will still get back at her, bare tab'a resting ba seya ga ya rabata da Fudail nata.
Daurewa tayi ta mance abin daga xuciyarta. Toilet ta fad'a tayi wanka tafito taci bteakfast da Fudail ya ajiye mata sannan ta cancare kwalya tasa wata had'addiyar jan gown daya bala'in mata kyau ta kashe selfie! Tama Fudail nata sendn nan da nan ya sata a dp! Can da azahar ya dawo ta tare sa da kiss, abinci ya musu ordering bayan sun gama ci suka sha romancing junansu da yammacin ranan suka fita yawo.
Haka de tun daga ranan suka cigaba da cin honeymoon nasu da tsinke. Soyayya sukeyi like never before ba ruwansu da fad'a. Saaly har ta fara mancewa da abubuwan da T boi ya gaya mata. Bayan kowane 2-3 days kuwa seta kira gda. T boi kuwa koda daya nemi number'n Saaly a wayarsa dan tura mata mssg ya rasa yasan sarai su Bint ne suka goge be damu ba cuz yasan ai ba a New York d'in zasu dawwama da Fudail natan ba dole zasu dawo and any moment ya tabbata da dawowansu he'll make his move!
One month later, Saaly ta tashi da severe ciwon mara tasan sarai period nata ne but batayi expecting haka ba ta d'au bayan abubuwan da suka rigayi da Fudail zata samu ciki amman sega period nan yazo. Fudail nata ne yayi jinyarta har tasamu sauk'i. Mu kwana mu tashi be bar komi ba, a yau su Saalihah suka cika 2 months da aure rananda honey moon nasu ya k'are. Fudail kuwa har ya musu booking flight of return nan da jibi zasu dawo. A daren ranan suke da niyan fara shirya kayakinsu sede MP'n Saaly daya hanata sakat ko kyakkyawar motsi batta iya yi dan haka Fudail ne yamusu komi, shi ya harhad'a musu kayakinsu tas!
Sannan ya hauro suka kwanta as usual kamar yadda suka saba rungume da juna. A rananda zasu dawo 9ja period natan ya tsaya tun acan tayi wankan sallarta** daidai k'arfe 9:40AM jirginsu Saaly ya tashi, tafiya me nisan gaske sukayi sannan suka iso 9ja daidai 11:50PM.
Toh fa masu karatu seku gyara zama danko mutane biyu ke jiran dawowan Saaly daga New York dan su rabata da Fudail nata. (Ikleema da T boi)
beeenovels.mywapblog.com
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment