Wednesday, 17 May 2017

KAMAR KUMBO KAMAR KORENSA...


      written by miemiebee👄
                  6⃣0⃣



        "Hun you can't be serious about this" ta fad'a cike da mamaki. Murmushi yayi sannan yace, "let me prove it to you, where is your phone?" Side drawer ta nuna masa da hannu dan tama kasa mgn. Hannu ya mik'a ya ciro wayar ya kunna sannan yace, "sa password d'in." Tace, "enter your name." Nan yasa sunansa wayar ta bud'u yashiga mssgs ya bud'o kan wani ya mik'a mata alert taga na miliyan d'aya da dubu ishirin. "OMG!!! Honey... Am speechless"

         Murmushi yamata "so zaki rubuta na nxt month ko in sake rubutawa?"  "No deal d'in ya k'are anan. No one will be writing." Bata san sanda tayi grabbing lips nasa ta soma kissing nasa ba sun jima suna abu d'aya sannan tayi pulling lips nata a hnkl daga nasa; "Fudail seriously baranyi accepting money d'inba i'll re transfer it back for you." Hannu ya aza kan lips nata "is a deal remember?" Tace, "but.." nan ma hannu yakuma sawa kan lips natan dan haka tayi shiru kawai tana kallonsa sansa na sake shiganta.

        Can tace, "Fudail bansan ya rayuwata zata kasance without you ba, ban tab'a neman abu narasa a k'ark'ashinka ba, ko baka bani kud'i ba your love is simply enough to keep me with you. I feel like duk duniya ni ce the most happiest woman simply because am blessed with a handsome, caring, charming, loving, and amazing husband like YOU. I love you Fudail nagode sosai sosai, thank you for coming into my life." Tayi hugging nasa, hugging nata yayi back "I love you too sweery and barmin godiya you really deserve it"****

          ★★★★★

        "Sannu hajya me za'a baki?" Me shago ya tambayi Ikleema. "Yawwa sannu mallam bani glo na N1,500 da mtn shima na N1,500"  ta fad'a tana zaune cikin motarta. Ya amsa da "toh" ya koma cikin shagon dan d'auko mata. Can wani mota k'irar range rover bak'a tazo yayi parking gabar motarta. Saurayi ne meh golden skin colour yafito saidai bansamu naga fuskarsa ba dan yana sake da P cap. Shagon ya nufa, a yayinda Ikleema ke cikin motarta tana jiran katinta ganin har kusan 5mins yatafi me shago be kawo ba yasa ta fito ta rufe motartan itama ta shiga shagon. "Mallam lfya kuwa?" Ta tambaya "ko ba katin ne induba kantin gaba."  "Hjy yi hkr dan Allah na mtn d'in ne narasa ina na jefa na 'yan N1,500 d'in d'anyi hkr dan Allah yanzu zan kawo."  "Toh kayi sauri inada inda zani" tabasa waje tare da fitowa wajen harabar shagon.

      D'an kalle kalle ta soma daga gefen hagunta taga saurayin daya fito daga motar d'azu da waya mak'ale a kunnensa can yaciro wayar "holy shit! Wlh wannan yarinyan ta raina min wayo. Wato har ynxu basu dawo daga honeymoon din ba knan tunda layinta bai shiga wai akashe. Humm kina wasa da T boi wlh" (toh fahhhh masu karatu). Duk wannan maganganun dayake Ikleema najinsa tace a ranta "oh! Kowa da damuwansa wannan kuma wata budurwa ce ke raina masa wayo." Daidai nan me shagon yafito "yawwa gashi hjy nasamu. Dubu uku knan duka..." Yana mgnan yana mik'a mata katin. "Yawwa toh yayi kyau." Wallet nata ta bud'e ta ciro 3k ta basa har ta juya zata tafi setaji saurayin ya kira sunan "Saaalihah" da k'arfi "damn it! Screw you Saaly. Wlh baki isa ba, in takama har gdan ki senaje mstwww"***

        Cak Ikleema ta tsaya tana nanata sunan Saalihah a ranta "Saalihah? Saalihah kuma? Wace Saalihah knan? Bade Saalihan Fudail ba?" Wata zuciyar tace mata "ai ba tantama itance ma, aikinsan yarinyan pand'ararriyar yarinya ce halan ynxu wani saurayinta ne ynxu taci kud'insa yake nemanta." Tace "aiko yakamata ingane wace Saalihan ne, inhar Saalihan dana sani ne...!"

         Ta tsaya tayi murmushi bata k'are maganar datakeyi ba ta juya dan ma saurayin mgn setaga har ya shiga motarsa sede be kunna ba tukun amman yanada niyan yin hakan. Gudu ta kwasa taje ta buga masa widow'n glass. Ganin bak'uwar fuska yasa ya sauk'e glass d'in ko halan yajefar da abu ne takeson basa. "Sannu mama" ya fad'a tace "yawwa d'an samari dan Allah tambaya nikeson maka." Kashe motar yayi "bismillah ina jinki." Gyaran murya tayi "naji ka ambaci sunan *Saalihah*  just a while ago, shine nakeson in tambayeka surname nata (sunan mahaifinta)." T boi yace, "wani abu ne?" Murmushi tayi.

         "A'a kar ka d'au ko asiri zan mata fa kowani abu kawai amsarka nakeso." T boi yayi shiru kaman me nazarin abu dan haka Ikleema taciro wayarta takai daidai kan hotanta da Saalihah na bikinsu ta mik'a masa wayar "ko wannan ce Saalihan?" Amsar wayar yayi yace, "eh eh itace! Kinsan ta knan? Kode mahaifiyarta ce ke?" Ikleema tace, "Allah sawak'a in haifi wannan pand'ararriyar yarinyan." Cikin rashin fahinta T boi yace, "then wace inta ce ke?" Ikleema tace, "surikarta ce ni. Uwar Fudail mijinta ne ni and am sure kaikuma ka kasance d'aya daga cikin samarukan da tayi fooling koh?" Mamaki knan.

         T boi yace, "eh sosai ma kuwa yanzu haka nemanta nake, layinta duk basu shiga, Saaly taci amanata tayi watsi da soyayyar danake mata nikuma baran yarda ba dole sena dawo da ita gareni. And base on yadda kka kirata da pand'ararriyar yarinya is like you're not happy having her as your daughter in law ko?" Ikleema tace "tabbas! Banso auran Saalihah da d'a na Fudail ba neman hanyan da zanbi in rabasu nake na rasa but ynxu kam nasamu hanya me kyau ma kuwa, ya sunaka?" T boi yace, "Tasleem."

          Tace, "Tasleem kanason ka raba auren Saalihah da Fudail?" Ya giad'a mata kai tace, "nima kaga lets help each other. In muka rabasu se ka auri Saalihah nikuma in aura masa wata 'yar uwarsa dake bala'in sansa ko ba haka ba?" T boi yace, "maganar ki dutse." Tace, "lets find somewhere and talk mana." Har ya bud'e k'ofar motar sa kuma seya tsaya tace, "lfy dai ko?" Ya dawo da kallonsa gareta, "mama inade ba turoki Saalihah tayi bako? Dan inhar at the end nayi finding out kun had'a baki ne to make a fool out of me wlh tlh kisani daga ke har ita sekunyi nadaman wannan plan d'in"



beeenovels.mywapblog.com


1 comment:

Unknown said...

Godia muke MIEMIEBEE, zan so inga ya za'a yi tsakanin ikleema, tboy da saliha.