And again page 56 is missing😔😔 bear with me
written by miemiebee👄
5⃣7⃣
Taku one by one tayi har ta k'ariso gaban Saaly dake rungume da pillow tana bacci abinta. Ikleema ta d'aga hannu zata kai mata bugu se kawai wani abu ya tsai da ita. Baro wajen tayi izuwa inda countless akwatunan Saaly ke jere. Sauran na kayan lefenta saura kuma tana da tabbacin na hana gorin Saaly ne. D'aya daga cikin wanda take zaton akwatin hana gorin ne ta kwantar sannan a hnkl ta zuge zip d'in taga kayaki ne sabi wanda bama tab'a sasu ba. Bakin zannuwan take bi one by one tana dubawa duk kuwa ba k'aramar zani cikinsu. Baki wangalau ta bud'e cike da mamaki. Nan tayi ziping ta bud'o wardrobe na Saaly nan ma story d'in same ne. Ba kayan lefenta ko d'aya cikin wardrobe din cike da mamaki ta rufe wardrobe d'in tana juyawa suka had'a ido hud'u da Saaly dake zaune.
Da alama tun d'azu ta tashi. Ganin Ikleema se raba ido take Saaly tace, "finally kin kasa hkr knan, kka gommaci ki shigo har cikin d'akin daugter-in-law d'inki ki bud'e mata akwati da wardrobe dan ganin ko kayan lefen da kka had'a mata kawai take sawa. Lol you're mistaking Ikleema, ko k'adan ban tab'a sa kayan lefenki ba (sekace badasu ta tafi NY ba).kayan hana gori na akwatuna shida ne kuma cike sukeda da kayaki.
Dasu na shigo gdan nan dan sarai nasan halinki. So take a chill pill kayakin ki suna nan a ajiye." Ta k'are maganar tana me mata murmushi.
Ikleema taja dogon numfashi sannan tace, "ko kad'an banyi mamakin jin wannan kalamu daga bakin kiba, dama abinda nake expecting knan. Kud'in sata ai a situations erin wannan suke amfani. KAMAR KUMBO KAMAR KORENSA... Saaly ta mik'e daga kan gadon ta tsaya itama "fad'i ko ma me inade ba kud'inki ko na mijinki na sata ba? Inba gulma da mak'ok'o ba wani gulman ne ze kawoki har cikin wardrobe dina kina lalub'ar bakin zannuwa na, andeji kunya surikar banza surikar wofi."
Ran Ikleema in yayi dubu be b'aci ba nan ta nufo gaban Saaly a fusace, Saaly kuwa ko yunk'urin motsawa batai ba hasali ma hannunta ta d'aura kan kunkumin ta ready to fight. A daidai gabanta Ikleema ta tsaya "wace banza da wofin? Aikema kinsan in akoi banza to uwarki ce inkuma wofi ake nema gaki nan. Kariya erin ki da umman ki masu bin maza." Ba tare da nuna damuwa kan abinda Ikleema ta fad'a ba Saaly tace, "naji a wofi kariyan kuwa d'an da kka fiso fiye da kowa a duniya yakeso na, fiye da yadda yakesonki dan nasan ynxu ace we are both drawning a cikin ruwa he'll save me first before you and there is nothing! Absolutely nothing you can do about it." Ta k'are maganar tare da watsa mata harara.
Ikleema tace, "for now ba? For now enjoy yourself while it last Saalihah but believe me wallahi! wallahi! Sena rabaki da Fudail kinji na rantse inhar kuma ban cimma burin rabaki dashi ba sena sa ya tsaneki fiye da mutuwaraa a duniya. Senayi making life naki a living hell, find somewhere and write this kinsan sarai am aware abbanki bujaki talaka ne, a xango kika tashi cikin talauci da k'azanta bansan ya akayi kka samu kka kama muku wancan mansion dinba but am sure da kud'in samari ne bayan kin sayar musu da martabar ki." Saaly ta katse ta "kema kinsan kinyi k'arya am far worth than that, Fudail shi ya amshi martaba ta. And batun rabani da Fudail ko zaki mutu ki tashi ki had'e sama da k'asa Fudail will never believe you, not now not ever..."
Ta numfasa sannan ta cigaba "...inba dabbanci da k'arancin ilimi irin na ballagaza irinki ba me zai kawoki gdan in law naki kullum?" Ikleema ta karb'eta "zageni iya san ranki Saalihah, ki gasa min mgn iya san ranki amman kisani sena making life naki a living hell!" Tana kaiwa nan ta juya ta fice daga gdan gabadai. Dogon tsuka Saaly taja tayi niyan basar da maganan Ikleema na fad'in seta making life nata a living hell amman sam takasa. Hannunta ta bubbuga kan kumatunta tace da kanta "Saalihah whats wrong with you? Ai you're strong, zaki bar Ikleema tayi threatening d'inki ne? Haba! You're way better than that." Haka tata comforting kanta har sanda tasamu tayi escaping tunanin daga mind nata.
K'arfe 4:00PM Fudail nata ze dawo daga office. Daidai 2:00PM bayan ta idda azahar suka shiga kitchen da Habeeba dan aza girki. Spaghetti ne wanda yasaha kayan marmari akai bayan sun gama tayi kidney sauce sannan Habeeba tayi setting table daidai 3:20PM suka gama komi. Abincin da Ikleema ta kawo taga Habeeba ta ajiye a store fitowa tayi dashi ta zubar a dustbin sannan taba Habeeba ta wanke. Sama ta haura izuwa d'akinta ta cancare kwalya tasa wata red and black lace wanda ya mugun mata kyau. Some minutes passed 4:00PM Fudail ya dawo har wajen parking lot taje tasamesa ta basa light kiss a baki tare da amsar jakar laptop nasa suka shigo ciki tare hannunta rik'e da nasa.
Masu karatu soyayyan Fudail da Saaly baya burgeku? Nide mieme nace yana burgeni, har fargaban typing nake kar in iso inda asirin Saaly ze tonu.
beeenovels.mywapblog.com
No comments:
Post a Comment