Saturday, 29 April 2017

KAMAR KUMBO KAMAR KORENSA...

written by miemiebee👄
                  4⃣2⃣



      Sannan tace "kaga yadda na yaga wannan paper na kacan cana? Ina tabbatar maka da cewa zan iya yaga zuciyarka haka inhar baka fita daga harkana ba". Daidai nan motan Abdul Hamid wata honda civic 2016 baqa tasha tint ta paso layin daidai gaban gdansu Saaly yayi parking. Saaly tace "kalli motan can guna yazo, sbd haka ka san nayi, nxt time in zakayi toasting girl ka tabbata kazo da abin hawa". Mak'udan kud'ad'e taciro daga jakarta wanda ita kanta batasan yawansu ba ta watsa masa tare da fad'in "am sure wannan ze siya maka new jamb form, ka sai waya harda registration na univetsity ma that is in kaci jamb d'in kenan, kana iya karanta civil engineering". Tana kaiwa nan ta fice ta bud'e mota ta shiga suka wuce yawonsu da Abdul Hamid. A sanyaye ya tsuguna ya kwashi kud'in da alk'awarin in shaa Allah some day in yayi kud'i ze nemeta ya bata kud'inta. Bayan ya irga kud'in ya ga dubu hamsin ne cus!

         Haka fa Saaly ke rocking rayuwarta hankalinta a kwance duk sanda talaka yanemeta kuwa wulak'ancin duniyan nan kap seta masa. Ita da Fudail nata kuwa suna soyewa abinsu ynzu kam yana d'an kokarin kiranta ba laifi not as before sede har yau be gayamata abinda Ikleema tasa sa sukayi ranan ba dan haka itama bata masa maganar ba gudun kar yayi suspecting nata!. Ana saura 1 month su Saaly suyi resuming sch ne da yamma bayan ta dawo daga gantalinta da alama daga gun alhj na mata take har tashigo parlour knan sega abba yafito daga d'akinsa sannu ta masa yace, "yawwa! uwata daman nemanki nake, yanaji shiru ne batun maganan mun? Kawun naki fa ya k'osa" tana sosa k'eya tace, "eh jiya ma yamin mgnan nice bnce yaturo ba..." Abba ya tareta "mesa toh uwata? Ko so kke a d'aura miki d'an uwan naki ne?" Da hanzari tace "a'a abba bari ynxu zan masa mgn in shaa Allahu". Abba yace "toh madallah a huta lfya" kowa ya nufa d'akinsa.

     Kayan jikinta ta rage ta d'au wayarta ta kira Fudail nata bayan sweet words data gama gaya masa tace "baby wai nikam ya maganan turowan ne? Uncle dina fa ya k'osa wai in baraka turo ba ze had'ani da d'ansa nd kasan ni kai nakeso" ta k'are maganar cike da shagwab'a Fudail yace, "sweery baramu bari ki k'are sch ba tukun? Kinga kin gama 300lvl ynxu nan da 2yrs kin xama graduate aikinga se muyi auren ko?" Saalihah tace "2yrs kuma baby? Ai by then anmin aure d cousin d'ina maybe ma harda first child d'ina. Ni wlh inhar dan sch d'ina ne I can drop it, se nabar makarantar ai aure shine babba kuma ni wlh akanka I can sacrifice anything, all I ask for is for you to love me nd protect me". Fudail yace "sure Saaly? Zakiyi dropping out of sch sbd ki aureni?"  "Eh Fudail xanyi fiye da haka ma". Sosai Fudail yaji dadi yace "nd this I promise you zan kula dake darling, I'll give you duk wani abinda zaki buk'ata in the future se kinfi me karb'an albashi jin dad'i".

     Itama dad'in ne ya ratsa ta "I trust you baby nah" Fudail yace, "toh bayan munyi auren barakiyi proceeding karatun ba?" Tace "a'a nikam ai dama ana karatun ne dan asamu kud'i ayi earning living, toh abba na is rich baby na is rich me xanyi da karatun? Ni baran cigaba ba". Fudail ya murmusa sekace tana gabansa yace "toh shknan, bari xanma daddy magn ynxu zuwa jibi in shaa Allah zamuzo take care okay love?"  "You too baby" nan tamasa blowing kiss sannan ta katse wayar.

    Gadon ta ta d'ale se murmusawa take ta rik'e wayrta daidai kan heart nata tana blushing sbd Fudail ya jima be mata kalamu masu dad'i irin na yau ba takusan 30mins ahaka sannan ta d'au hijabinta ta je d'akin abba ta irga masa yadda sukayi da Fudail "Allah kaimu" ya fad'i tana fitowa daga d'akinsan aka danna doorbell tana budewa taga tailor'nta nan tahigo dashy kap ya gama dinka duka kayakin nasu nan ta kira su umma dasu abba duk suka fiffito d'inki kuwa duk sunyi kyau sekace a Abuja. Bayan ya tafi duk suka ta mata godia suna sa mata albarka. Ita Saaly ynxu ba k'aramin dad'i takeji ba ynxu koda Fudail da family'nsa sunzo barasu tab'a kawowa a mind nasu family'nta talaka bane!

      Kamar yadda Fudail yayi promising nata a jibin suka iso da yammacin wednesday dashi da daddy'nsa da wasu uncles nasa guda biyu. Wani hadadden shadda ta zab'a ma abbanta yasa ras yafito sekace alhj'n asali haka sauran 'yan gdan ma suka fito ras wane a london!

      Tama abba warning sosai kan koda wasa karya gwada thanking Fudail batun gdan daya siya musu da sauran alkhairun daya tab'a musu a baya sbd Fudail baiya son gdy. Haka ta gya wa abba ko tsororon alllah bataji, abba yace, "inhar haka abun yake toh shknann ba matsala Allah shi masa albarka" Bayan gaisuwa de aka fara tattauna arrangements na biki, Saaly ta kawo musu drinks tabisu da gaisuwa, se kallon Fudail nata take shima yana kallonta nan ta ajiye tray d'in ta fice... daga k'arshe aka yanke hukuncin date na biki nanda 3 months. Gifts dayawa su daddy suka taho masu dashy sede har da suka fito tafya umma bata fito ba dan kunyan da takeji bata san dawani ido zata kalli Fudail da daddy'nsa ba! Da Saalihah 'yar arziki ce ai seta janye zancen auren kodan happiness na ummanta amman itakam kanta kawai tasani. Ikleema dake ta safa da marwah a gda ta k'osa su Fudail su dawo dan dama ta tura wani yaro kan yabi motansu Fudail yagano mata gdansu Saalihah!

   Saaly kam she can't keep calm very soon Fudail nata ze zamo mallakinta ita kad'ai. Waya tafara bugawa frnds nata tana sanardasu. Ni miemie na ja gefe nace, "oh! Saalihah da kinsan hell dake jiranki a gdan Fudail da baraki tab'a kawo zancen aurensa cikin tsarin rayuwarki ba! Muje zuwa...


beeenovels.mywapblog.com

No comments: