written by miemiebee👄
4⃣3⃣
Daidai goshin maghrib su Fudail suka iso Ikleema tamusu sannu dazuwa, alwala duk suka d'auro dan zuwa masjid nanne Ikleema ta kira yaron data tura mata aikin, "toh ya akayi?" Ta tambaya. Yace, "hjy naga gdan dasu alhj suka shiga, gaskia babban gda ne mekyan k'arshe dan nasamu dama har cikin gdan na shiga nima a old GRA gdan yake..." Nande yamata kwatance. Ikleema tace, "aikinka yayi d'anlami ga tukuici" daman da dubu d'ai a hannunta nan ta sallamesa.
Ta dawo d'akinta ta idda sallan maghrib sannan tafara tunanin how zata kama Saalihah, how zata tona ma Saalihah asiri. Can tayi wata murmushi "ohh yes now I know how zanfi kama shgya, se bayan aurenta da Fudail, ynxu kamata yayi in fara nuna ma Fudail inason auren nan. Am shuting two birds with a single stone na farko ta sanadiyar haka xamu shirya da Fudail danko duk rananda yayi learning truth about Saalihah ba k'aramin fusata zeyi ba sbd k'arya na cikin one of the things ya tsana a duniya, secondly kuwa zan cimma burina na tozarta ma wannan pand'ararriyar yarinyan asiri se su san ya zasuyi daga ita har uwarta, Like Mother Like Daughter kawai!".
Saalihah kuwa dukda ansa ranan bikinta besa tadena sana'arta ba hasali ma se ynxu tasoma sabon kasuwa dan wai so take ta had'a kayan hana gori wanda seyafi kayan lefen da Fudail ze mata kodan kar so called mummy'nsa ta raina ta ni miemie nace, "oh! Saaly take it easy oo". Shiko Fudail duk kalan iskancinsa da san kula mata ya soma ragewa ynxu sbd yasan mgnan aure babbar magana ce, har sallan dare ya soma (ayya Fudail bawan Allah) dankunnen magnet dayake sawa ma ya wurgar, kap number'n 'yan matan dake wayansa ya goge daga k'arshe ma sim d'in ya karya ya sayi sabo. Saaly kam night after night take fita suje suyi layi gun gdan karuwai a d'aukesu kwana daga can tayi wayo irin nata data saba ta kub'uce musu bayan ta gama musu sata. Abu fa kamar wasa, T boy ma ta riga tsotsan aljihunsa haka alhj na mata ma da sauran samarukanta.
A cikin wata d'aya Saaly ta tara 1.6mil dashi ynxu zata had'a kayan hana gorinta dan battasan tab'a miliyoyin dake cikin acct nata wanda ita kanta batasan yawansu ba cuz dama already akoi kusan miliyan goma sha abu aciki gashi data sai da motar Aseem bayan ta saya musu gda ta sake k'ara canjin daya ragen a acct nata itade tasan tana da kud'i thats all, kuma so take ta ajiyesu for future use.
Bayan one week da resuming school su Bint duk sun dawo saidai ba labarin Saaly dan haka Phaary takirata "ya ammata preparation na bikin ne? Bakiyi showing up a sch ba har ynxu" Saaly on the other side tace, "kede bari ai ni nagama karatu a rayuwata, kude Allah baku sa'a". Cike da rashin fahimta Phaary tace, "bangane ba, kingama karatu as how?" Saaly tafito fili tace, "mayi dropping out of sch ban sake dawowa ni aure nakeso ba boko ba kuma Fudail d'ina ma ya yarda min yace zena min komi!" Tab'e baki Phaary tayi takasa cewa komi Bint ce ta amshi wayar "Saaly kinsan ko me kke fad'i? U are opportuned to go to sch dan kawai zakiyi aure seki yi dropping sch? Gaskia reconsider duk munsan Fudail na sonki amman namiji ba d'an goyo bane aynxu kam ze biya miki duk buk'atunki amman xaman ku na d'aurewa ze fara miki targand'a. Maza kishirya kayakinki ki taho muna jiranki" Saaly ta bud'e baki zatai mgn Bint tayi hanging up.
Bata ko damu ba tace, "ai nida ATBU se in anayi a lahira ku barakusan dad'in da nikeji bane finally Fudail ze zamo nawa the feeling i've longed for, finally he's body will be mine" ta fad'i ta murmushi***
Knocking Ikleema tayi bisa k'ofar d'akin Fudail sanda tayi sau uku sannan yace "come in" nan tashigo ta tsincesa kwance kan gadonsa da Qur'ani a hannu sa su ba saban ba ni miemie nace, "daman Fudail yasan ya Qur'ani yake bale ya karanta, oh gaskia dagaske yake yanasan angwancewa".
AC'n d'akin so cold. K'arisowa tayi ta zauna kusa dashi nan ya ajiye Qur'anin batare da yace mata komi ba dan haka tace, "Fudail yanzu daddy'nka yace min na maka mgn kamin list d'in size na takalmi da sauran inner wears na Saalihah zamu fara had'a kayakin lefen". Fudail yace, "wa? Kece zaki had'a kayan lefen Saaly? Unbelievable! Ai ko ban tambaya ba mugunta zakiyi nasani, ita zata had'a kayanta dakanta kud'in kawai xan bata". Ikleema ta numfasa sannan acikin sark'ewar murya tace, "ko kad'an son ni wlh ynxu am ready to accept Saalihah as my daughter-in-law tunda kana sonta ai dole nima in sota tunda ina sonka$. Wata gajeruwan murmushi yayi
"You think zak'in bakin ki ze canza min mind d'ina ne? Na gaya miki ita zata had'a kayan ta dakanta ta sai abinda takeso ba abinda yasaki ciki". Ba tare da musanta sa ba tace, "toh shknan tunda haka kakeso hakan za'ayi, barin sanar da daddy'nka Allah nuna mana bikin d'ana guda!" Tana kaiwa nan ta fice tare da ja masa k'ofar. Shegiya Ikleema gaskia kin iya had'a plan ynxu bin Fudail sahu da k'afa zata nayi sbd yayi earning trust nata.
Yadda sukayi da Fudail haka ta gayawa daddy ba tare da ta canza word ba. Daddy yace, "tunda haka d'anmun yakeso se ayi hakan ko yaya?" Ikleema tace, "eh alhj mu masa abinda yakeso". Fudail dake lab'e a bakin kofa yaji mamaki sosai daman Ikleema nada mutunci ne kode she's upto somethng wata zuciyar tace, "for once in your life kabata chance tunda ynxu kun kusan rabuwa halan shiyasa takeson gyarawa dan ku rabu lfya". Mind nasa yabi a sanyaye ya koma site nasa without a 2nd thought. Beyi cikakken minti uku da zama ba Ikleema takuma knocking "come in" ya fada tashigo ta zauna tafara, "ynxu nasamu daddy'nka na masa maganar kuma ya amince shima. So yaushe xaka kai mata kud'in nd nawa kake buk'ata daddy yace shi ze bada kud'in".
Fudail seyaji kawai Ikleema ta burgesa "mummy" yace mata karo na biyu knan. Da murmushi fal tajuyo tana kallonsa "na'am son" yace "na fasa, kije ki siya mata kayan da kanki, proof urself to me this once inhar kka had'a kayan lefen da suka min kyau kuma suka ma Saaly I assure you zaki zama mum d'ina what you've longed for shekara da shekaru da suka gudana". Batasan sanda tayi hugging nasa ba dan murna! Ikleema akoi san d'a a rayuwa "nikuwa na maka alk'awarin xama the best mum you will ever wish for" shima hugging natan yayi.
beeemovels.mywapblog.com
.
No comments:
Post a Comment