Oppps! 38 is missing sorry!
written by miemiebee👄
3⃣9⃣
Se after 12 Fudail ya tashi daga bacci bayan yagama mik'ansa ya shige toilet yayi wanka sannan ya fito yayi breakfast ya fice yawonsa se bayan la'asar ya dawo ya shiga d'akin Ikleema yadda ya saba ba tareda yin sallama ba tare da fad'in "lets go", batareda ta amsa ba ta d'au mayafinta tabi bayansa suka fice, isarsu zango ke da wuya. Daidai gaban gdan su Saaly nada Ikleema tasa Fudail yayi parking yana me kallon gdan da k'yank'yama. Shegiya Ikleema ko manta gdan batai ba.
Ganin Fudail baida niyan fita yasa tace "baraka fita bane? Munfa iso, ga gdan nan a gabanka" tana nuni da yatsa. Shiru yayi sannan ya dawo da kallonsa kan Ikleema bayan ya k'are ma gdan su Saali'n kallo tare da fad'in "sure nanne gdansu Saaly? Nan unguwan ma take? Dama haka xangon yake?" Cuz this the first time yake shigowa zango a whole life nasa!
Ikleema tayi wata shu'umar murmushi ta gefe sannan tace a zuci "ai wani mamakin ma seka shiga ciki tukun". K'ofar ta ta bud'e shima ya bud'o nasa, ta nufa gaban langa langan k'ofar ta tura Fudail na binta a baya, har takai da shiga Fudail yace, "hold on!" Cak ta tsaya yace, "Ikleema wai are u sure nanne gdan su Saaly?" Murmushin d'axu ta kuma yi "kaide shigo mana" Fudail harda toshe hanci a garin shiga langa langan k'ofar yaja designer T shirt na CK dake jikinsa sanda ya b'arke wata doguwar tsuka yaja "eww! damn it! Nikan mu tafi nafasa shiga" Ikleema tayi kamar bata jisa ba ta cigaba da tafiya ba yadda ya iya haka yabita a sanyaye se wani "ewww! ewww!" yake Daidai tsakiyar gdan suka tsaya ta k'olla sallama. Nan dattijon yafito daga d'akin abba na da tare da amsa sallaman da Ikleema tayi. "Ina wuni baban Saalihah" ta fad'i tana me watsa masa harara, shiko ya amsa da fara'arsa "lfya saidai banida 'ya Saalihah, banida 'ya mace ma bale insa mata suna Saalihah". Ikleema tace "kamar ya knan? Ko ba nan ne gdansu Saalihah ba". Ta tab'a Fudail dake bayanta ya toshe hanci da hanky tace "ya sunan mahaifin nata?" Da hanky'n a bakinsa yace "Ibrahim". Ikleema ta dawo da kallonta kan dattijon "yawwa Saalihah Ibrahim muke nema"
Dattijon ya murmusa sannan yace "saidai ko kunyi b'atan kai dan de ba Saalihah a gdan nan". Ikleema tace "wlh k'arya kake baba kaide fad'i gaskia kana san rufa ma 'yarka asiri. Fudail wai barakayi mgn bane", nanne yaciro hanky'n tare da fad'in "wannan fa ba shine abban Saalihah ba, abbanta be kai wannan tsufa ba..." Matarsa dake cikin d'aki ne tafito dan tasoma jin hayaniyan yay yawa. Da anganta anga irin matayen hausawa maras tarbiyyan nan "Ya haka malam? Meke faruwa?" Ta tambaya. Malam yace, "ga ta nan wai sam ni abban Saalihah ne, cikin 'ya'yanmu ba ko mace bale in sa mata suna Saalihah". Matar malam kuwa dataji dad'in dubu goma kyautan da Saaly tabawa mijinta jiya wanda tasamu dubu biyar aciki tace "wace erin banzar mgna ce? Taya xaku shigo mana gda kuna mana xancen banxa, wayasani ko turoku akayi kuna k'arya da sunan kunzo neman wata Saalihah wlh kafin in bud'e ido na ku fice kubar min gda ko in muku koran kare da akuya da muciya". Ran Fudail in yayi dubu be b'aci ba wannan wani erin abin kunya ne? The whole HIM ake ma koran kare? "Unacceptable, Ikleema will answer to me in muka koma gda". Ikleema fa ta dage sam ita se an fidda Saalihah daga d'akunan nan ko tashiga da kanta ta fidda ta, in takaita muku labari nan de fad'a ya b'arke tsakanin Ikleema da matar malam. Ran Fudail tafasa yake wane a gasa masara hannun Ikleema yaja yayi waje da ita. Se huci yakeyi
"Kinji dad'i ko? U must be happy nd satisfied now tunda anyi disgracing d'ina what you've longed for, for all your life. Me ribanki ynxu? Daman kawoni nan kkayi dan ki tozarta ni kisa amin abinda nafi tsana fiye da komi a daran k'asa? Toh welldone you did a great job madam!..." Ya bud'e baki zekuma suburbud'o wasu zafaffun masifa sega wasu yara maza hud'u babban wanda a k'alla zeyi shekara 17 seda k'annensa guda uku wanda dagani befi shekaru biyu da abu bane a tsakaninsu. Ganin sabin fuska a gaban sabon gdansu ya sa suka tsaya cak babban yace "bari mu wuce". Dan haushi Fudail besan sanda ya matsa masa ba har babban yakaiga shiga k'annensa suna biye dashi Ikleema tace, "d'an saurayi pls anan gdan kake?" "Eh" yafad'i boldly. Ikleema tace "Fudail wannan fa? Ba k'anin Saalihah bane? Kaga a gdan nan yake". Fudail daya watso mata harara yace "waya gaya miki Saaly nada babban k'ani? Stop wasting ur time kizo mutafi kokuma in barki anan cuz u deserve it anyway". Still Ikleema tak'i sauraronsa sekace dole ita seta tona ma Saalihah siriri.
Tace "D'an saurayi dan Allah karka min k'arya nanne gdanku ko kuwa Saalihah ce ta turo ka da k'annenka" Yaro daya gado halin uwarsa yace "wai wani erin mgn kke mama, nazo shiga gdanmu kuma kiace ko turoni akayi? Abdullahi..." ya kira sunan k'aramin k'aninsa "kushiga daga ciki". Bayan sun shige Ikleema tace, "yi hkr dan Allah ka gayamun gaskia na yarda nanne gdanku amman yaushe kuka dawo nan d'in? Akoi wanda suka tashy anan ko? Kamin kuka shigo" Yaron yace "a'a ni tunda nasan kaina a gdan nan muke bamu tab'a k'aura ba". Yana kaiwa nan yashige ciki.
Ikleema dakeji kamar ta tsala ihu kokuma ta had'e sama da k'asa dan bak'in ciki tace, "wannan Saalihar wace erin shed'aniya ce? Kai wlh wannan tafi k'arfin shed'aniya saidai dujal. Wlh nasan nan ne gdansu Saalihah is either ta san da zuwan mu yau shine tashirya mana kokuma sun k'aura daga nan d'in... tsaya ma ai basuda kud'in kaura izuwa wani gda". Murmushi tayi tare da fad'in "Saalihah you may have won the battle but will certainly lose the war!".
beeenovels.mywapblog.com
No comments:
Post a Comment