Saturday, 29 April 2017

KAMAR KUMBO KAMAR KORENSA...


      written by miemiebee👄
                  3⃣7⃣



  Washegary!
       K'arar wayarta ce ta tada ta daga dogon baccin da takeyi, "waye ne haka disturbing early in this morning" tana kai dubanta kan wayar taga d'anladi da hanzari ta d'aga "hello d'anladi ya?"  "Ina kwana hjy" ya fad'i on the other side ta amsa da "lfya an gama furnishing gdan ne? Su frdige, kitchen utensils komi an gma?"  "Eh hjy angama kuma ansamu exactly cushion da kkeson duk d'akunan anzuba sabin gadaje italian bed banda d'akin ki da kkace a barshi empty..." "Toh yayi kyau rugs da carpets dinkuma suna hanya ko?"  "Eh" ya fad'i "ynxu ma mukayi waya da me siyarwan shima ansamu exactly colour'n da kkeson".  "Toh aikinka yayi kyau d'anladi zuwa anjima seka turo motar da zata d'ibe kayakina anan d'inko? Daga nan kagama aikinki sekajira alert"  "Toh ba matsala hjy nagode" ya fad'i a haka sukayi sallama. Baccinta ta koma se can to 12 ta tashy tayi wanka tafita siyo musu breakfast.
         Suna cikin ci ne tayi gyaran murya "abba dama d'axu ne Fudail ya kirani kan anjima ze tuto motar da zata kwashe mana kayakinmu tho kukan ma baraku tafi da komi ba daga kayan sawa se shi ni kad'aine za'a kwashe min kayakina kasancewar yariga yayi furnishing gdan komi akoi aciki abinda yakama su fridge, gas cooker TV ba abinda babu, inda so samu mu koma a yau abba koyaya?" Abba yace "toh masha Allah mungode Allah saka masa da alheri amman nikega zefi mu tafi gbe ko ya? Kinga se musamu muyi sallama da mutan unguwa yau". Saaly taji dad'i sosai tace "ba komai abba se ayi yadda kace", baaba ce tace "gdan a wani unguwa ne wai?" Abba ne ya amsa ta "old GRa ne ko uwata?" Saaly na murmushi tace "eh abba" ta dawo da kallonta kan baaba tace, "kinga baaba seki fara had'a kayakin ki wadanda suka tsufa kuma ki tara min su a gefe zuwa anjima zamuje kasuwa kowa in sai masa sabin kayaki koba haka ba?" Zokuga washe baki gun baaba "toh Saalihah".****
        Daidai 2:15PM na rana Ikleema tayi knocking bisa door na Fudail, da murya cike da giangiad'in bacci yace "come in" nan tashigo ganin yanayin data tsince sa yasata kiran sunansa da k'arfi "Fudail! Ya haka? Kai da zamu fita da kai yau, kalli bacci ma kake, karka gayamun ko sallan azahar bakai ba". Da idanunsa a kafe yace "k'arfe nawa ne ynxu?" Ikleema tace "quarter pass 2 fa". Nanne ya mike ya zauna tare da exclaiming "quarter pass 2!? How comes? Mstww" nan ya mike yashiga bathroom yayi wanka da duk abinda ya kamata sannan ya fito yayi sallah daman already breakfast nasa na a bakin k'ofa nan da nan ya karya duk Ikleema na zaune tana jiransa bayan da ya k'are ne tace "toh ya maganan fitan mu fa?" Shiru yayi for some while sannan yace "yau d'innan na tashi ba seti kibari ko gbe, ma mesa kka damu muje muga gdansu Saaly ne?" Ikleema tace "kayi de hkr muje yau d'in by the time mukaje kai da kanka zakasan dalilin dayasa na damu muje d'in..."  "Alright alright naji lets go" yana maganan yana daukan car key nasa daga wardrobe bayan wanka da turaren daya gamayi gaban dressing mirror, nan suka fice. Ni miemie se bugun tara tara k'irjina yake dan dan asirin Saaly ze tonu...
        Har sun kai da federal lowcost sauran k'iris su k'arisa zango wayar Fudail yayi k'ara wani collegue nasa ne a office ke kiransa bayan sun gaisa yace, "kabar duk abinda kake kazo right now! Emergency meeting ne ya taso board manager ma ynxu haka na jiran mu" Fudail yace, "what? Mstw okay on my way" nan yayi hanging. Ya dawo da kallonsa kan ikleema dake kalonsa itama da fuskar ta cike da tambayoyi, kafin yay mgna tace "ya akayi ne son? Ina zaka?"
       Fudail yace "wai emergency meeting ne ya taso I urge to be there ASAP". Kwata kwata Ikleema bata so haka ba gashy har sun kai federal lowcost tsuka taja tare da fad'in "wlh wannan mutanen office suna da case ynxu bareyi mu karisa ba knan? Mun fa kusa kaga corner na hud'un can ne fa". Fudail dake kokarin yin reverse yace "ko bakisan meh emergency meeting bane? Ana gaya miki I have to be there kuma kina wani zance daban, su Saaly'n firewa xasui ne ko k'aura xasuyi? In muka gama meeting d'in on time ba se mu dawo ba if kuma hakan be yu ba ai akoi gbe?" Daga nan ikleema bata sake cewa komi ba. Direct office nasu ya nufa ya barta cikin motar tare da kunna mata AC. Kamar da wasa fa har awa d'aya yaja meeting be k'are ba haka har awoyi biyu basu fito ba!***
         Daidai 5:03PM knan Saaly ta d'ura 'yan gdansu cikin motarta illa abba da bai gda, sukayi jifatu store ba abinda bata sai musu ba tun umma tana "ya isa haka Saalihah" har tagaji tayi shiru su baaba kam se kwasa ake da abinda aka san amfaninsa da abinda ba'a sani ba ita de Saaly so take ta fito da family'nta yadda koda angansu kan hanya bara'a gane sun tab'a rayuwa as talaka ba shaddoji masu rai da lfya ta sai ma abba kusan guda ishirin. Da credit card na wancen alhj'n ta biya ni miemie nace, "shgya Saaly kina wita muna binki da petir!" (Lol). Daga jifatu ta biya dasu sabon gdan nasu abinda ya kama daga kan Sa'ad, umma, da baaba duk se juya wuya sukeyi kamar zasu balle wuyan dan bin gdan da kallo da sukeyi. Parlour ne babba komin cikinsa red nd black ne abinda ya kama da rug d'in har kujerun banda paint da akayisa white se divider dark golden da k'asar milk. Tsayuwa dan kwatanta gdan ma b'ata lokaci ne believe me ko gdansu Fudail bare nuna ma gdan nan kyau ba sede in girma! Nace kud'in sata yayi kuka a gdan ga.
        Haka ta zagaya dasu gdan kap ko ina cike yake da kayaki na zamani masu tafya da imanin d'an adam daga k'arshe wajen shak'atawan dake bayan gdan takaisu suka gani sannan ta wuce dasu wajen tailor'nta ta biya kud'in d'inkin kowa na set 10-10 banda na abba kasancewar batada measurement nasa amman tana isa gda zata d'auka ta mai sendn! Isarsu gda keda wuya already har an kwashe kayakin Saaly tas banda akwatinanta data cike su da kud'i ta ajiye a gefe. Baaba da umma ne suka fita yima 'yan unguwa sallama a yayinda Sa'ad keta tsalle yana rawa finally shima ze koma babban gda da zama. Sallama Saaly tajiyo a waje nan ta amsa tareda duban ko waye, bayan gaisuwa dattijon yace, "d'anladi ne ya turomu batun hayan gdan nan da mukeson mu kama" Saalihah tace "aihoo to bismaillah kushigo..." nan ta zagaya dasu ko ina harda new site nata duk kuma ya musu nan suka sasanta tagaya musu sharud'anta kan duk wanda yazo nan gaba yace yana neman abinda ya kama daga kan abbanta har k'aramin k'aninta Sa'ad duk su ce wa meshi basu san su ba, dattijon ya amsa da toh ba damuwa, dubu goma ta irga masa "gashi asha ruwa a hanya" kasancewar shi da wani saurayi suka taho bayan ta musu rakiya ta zarce shagunan dake kusa da gdansu duk tabisu da dubu bibbiyu da erin samaruka 'yan unguwan nan akan suma duk wanda yazo tambayan anythng about her family suce basu san su ba kasancewar everythng works out with money ynxu duk suka amince!


beeenovels.mywapblog.com

No comments: