Thursday, 13 April 2017

KAMAR KUMBO KAMAR KORENSA...


      written by miemiebee👄
                  2⃣4⃣



          "Ya haka Fudail lfya?" Murmushin takaici yayi "lafya fa kace daddy? Upon abinda kayi ne kake tambaya na ko lfy?" Tuni daddy ya mike ya nufo gaban Fudail "what are u saying son?" Fudail na kallon idan daddy'nsa yace "is it true? That Saalihah 'yarka ce? Saalihah sister ta tace? Why wont u answer me?" Tuni kafafunsa suka kasa rikesa ya fadi kasa yana kuka kamar d'an yaro, daddy ya rungumosa "am so sorry son dan Allah kayafemin sharrin shaidaan ne, pls forgive ur dad" wabje kansa yayi daga rikon da daddy yamasa "no father, abinda kayi is unforgiveable, I thought u wer a good person father, how could you?" Be jira me daddy ze sake fad'i ba ya nufa site nasa ba abinda yakeyi se kuka "taya? Taya za'a ce daddy'nsa da yake looking upto yana da 'ya a waje?"****
            "Yawwa Ibro barka da dawowa" inji baaba dake tsakar gda da fad'i. Umma dake zaune a kasa tana hawaye kamar lalacaccen famfo se kad'a wa baaba kai take tayi shiru ko kallanta baaba batai ba. Abba yace "ya haka? Hajara ba lfya ne?" Baaba tace "ai da rashin lfyar ce da ita dayafi mata sauki, ibro saurareni da kyau 'yarka Saalihah ko ince 'yar daka d'au 'yarka ce daxu tazo tana kuka da aka tambayeta me, tace saurayinta ne yakaita gdansu dan ganin iyayensa acan wani boyayyen al'amari ya bayyana cewar Saalihah 'yar mutumin ne alhj mema sunansa.... yawwa! alhj ahmad". Abba dake murmushi yace "toh hjy fatsuma wace erin mgn kuma kke yau" dan shi kwata kwata be dau mgnan serious ba. Baaba tace "aww murmushi ma kake? Wlh Saalihah ba 'yarka bace nidaman tun kafin ka auro hajara naja maka kunne sbd ansha min gulman irin banzayen halayenta amman kak'i jina" abba yace "hba hjy fatuma wace erin mgn kke? Taya zakina cin zarafin hajara haka? Banaso kidena sanin kowa ne Saalihah 'yata ce!" Tace " ohh haka kce? Allah sa matarka can say thesame, gata nan ai tambaye ta kaji tunda baka yarda dani ba". Abba yace "hajara kalleni", umma dake kuka ta d'ago jajayen idanunta tana kallonsa yace "meke faruwa hajara? mesa kke kuka? Me hjy fatsuma ke fad'i?" Kai kawai umma ke kadawa tana kuka abba yace "mgn nake miki hajara shin Saalihah tazo daxu?" A hankali ta giada kai abba yace "shin me zaki iya fad'a gameda abin da hjy fatsuma ta fadi?" Shiru tayi se kuka takeyi daga bisani tace "malam dan Allah kayi hkr kabari in maka bayani wlh Saalihah 'yarka ce ba 'yar alhj Ahmad ba". Kwata kwata abba yakasa fahimtar umma, "tsaya waye alhj Ahmad?" Ya tambaya a takaice, kafin umma ta amsa baaba tace "tsohon saurayin hajara wanda ya mata cikin Saalihah", salati kawai abba keyi tuni shima idanunsa suka cike da hawaye abinda both umma da baaba basu tab'a gani ba.
       Cikin tsawa yace "shin d'ayan ku ze iya fadamun meke faruwa anan?" Umma tace "malam dan Allah kayi hkr ka yafemun wlh Saalihah 'yarka ce, jininka ke gudana a jikinta" baaba tace "qarya kikeyi maqaryaciya kawai, ibro d'au waya ka kira ita saalihan kaji daga bakinta". Nan abba ya kira Saalihah bugun farko ta daga bayan sun gaisa yace "Saalihah 'yata gayamun meke faruwa, meya faru jiya da saurayinki yakaiki gdan mahaifansa?" Saalihah da tuni idanta ya cike da hawaye tace "nikuma abba? Ba komai fa a ina kaji wannan mgn?" Abba yace "Saalihah uwata ma abbanki zakiyi wa k'arya? Gayamun kinji". Kuka takeyi sosai sannan ta irga masa komi, salati abba keyi tuni kuka yafi k'arfinsa wayar kawai ya katse ya dawo da kallonsa kan umma. "Hajara! Kin cuce ni, kin cuce ni hajara, taya xakimin haka? Ynzu ace Saalihah ma ba 'yata bace, cikin wani kka shigo min dashy gda? Innalillahi! Kin gama dani hajara kin cuceni kin ci amana ta, Allah ze min sakayya".
       "Mallam dan Allah kayi hkr wlh Saalihah 'yar kace ba 'yar alhj ahmad ba, pls forgive me nasan abu ya tab'a shiga tsakani na da alhj ahmad but believe me wlh na zubar da cikin, ban shigo gdanka da cikinsa, Saalihah 'yarka ce, jinin kace Saalihah". Baaba tace "gafara da Allah maqaryaciya erinki wa ze yarda da mgnanki? Kawai de so kke ki rufa wa kanki asiri kke bada wannan lame excuse din, taya kkeson mu yarda cewa Saalihah jinin mu ne? Bayan shi mutumin da bakinsa ya fad'a Saalihah 'yarsa ce!" Kuka umma takeyi tana had'a abba da Allah dayi hkr ya saurareta ficewa yayi a fusace, kwata kwata kwakwalwarsa ta dak'ule besan ta ina ze fara handling wannan lamari ba.
              Can around 6:15PM Sa'ad ya dawo daga islamiya yaga umma se kuka takeyi a tsakar gda yace da ita "umma waya rasu kke kuka?" Murmushin dole ta kirkiro "ba kowa auta na banda lfya ne, karka damu je kaci abinci kaji?" Yace "toh umma Allah baki lfy" sannan ya fice****
          Sallama mummy tayi ta shigo d'akin daddy tasamesa zaune yayi tagumi ya wula cikin duniyar tunani, waje ta nema ta zauna kusa dshy "alhj ya haka? Ynxu na dawo nabiya ta d'akin Fudail ina masa mgn amman se kuka yakeyi, inade bawani fad'an kuka kuma ba?" Ba tare da ya kalleta ba yace "Fudail ya gano gaskia iklima, yagano Saalihah kanwarsa ce, bansan dawani idan zan sake kallonsa ba", iklima ta dafa sa "innalillahi! Me zamuyi yanzu alhj? Kasan Fudail da taurin kai". Cikin murya me nuni cike da damuwa daddy yace "i'll go talk to him", iklima tace "toh Allah sa ka shawo kansa dan kuka yake tayi tin daxu".**** Sallama yayi bisa kofar d'akin Fudail sam yana ji yaki amsawa dan haka yashiga ya samesa kwance kan gado se kukayi yakeyi, nufo wa yayi ya zauna kan gadon ya aza hannunsa kan bayan Fudail dako juyowa ya ga ko waye beyi ba. Daddy yace "Fudail kukan ya isa kayi hkr nd allow me to explain things for you kasani ba da san raina na aikata abinda yafaru ba, kasani mahaifinka ba d'an iska bane". Nan yayi gyaran murya yafara kamar haka;

     
       Toh masu karatu ku gyara zama dan jin tarihin umman Saalihah da daddy'n Fudail. Shin ko ita tayii forcing nasa yamata ciki...

No comments: