written by miemiebee👄
3⃣6⃣
Seda safe ta mata sannan ta zarce zuwa site nata bayan ta idar da isha ta mike kan gado Fudail nata ta kira bugun farko ya d'aga "hello baby yanzu nakeda niyan kiranki so ya komi?" "Ba lafya ba fa Fudail", yana tsaye yanemi waje ya zauna "toh ina jinki baby" "Fudail yanzu abba ya kirani yake min wata mgn wai aure yakeson had'a ni da wani cousin d'ina". Cikin murya mara nuni da damuwa yace "toh aure kuma? Allah sanya alheri". "Allah sanya alheri kuma Fudail?" Abinda ta nanata knan.. "Wace erin mgn kake? Don't u love me?" Fudail yace "ofcourse I love you mana but ai kinsan we can't get married koba haka ba? Despite what happened btw our parents" Saalihah datake ji kamar tayi kuka tace "haba Fudail, keep that aside ka fa san ina sonka kuma nasan kaima kana sona ynxu are u going to sit back nd allow me to get married to someone?" Fudail yayi shiru sannan yace "I don't have any option Saaly ynxu in mukayi aure parents namu fa? Dawani ido zasuna kallon juna?" Saaly tace "it still doesn't matter ni wlh dan yadda nakesonka ko kad'an wannan abu be dameni ba, Fudail pls karka min hka kar ka bary a aura min cousin d'ina wlh banasonsa ni kai nakeso, nasan daddy na sonka duk abinda kakeso shi ze maka he wont reject ur offer koni parents dina both sun yarda..." haka tata masa wasu erin kalamu tareda k'issa irin namu na mata besan sanda ya yarda mata ba!... Fudail yace "toh shknan karki damu i'll talk to him", "yawwa baby saisa nakesonka pls do convince him, don't u want us to get married?" Murmushi yayi sannan yace "ofcourse ina so mana sweetheart", ahaka sukayi sallama.****
Washegary da safe around 9:50AM Fudail yayi sallama a k'ofar d'akin daddy'nsa da fara'a ya amsa "come in son", bayan yashigo yanemi waje ya xauna a k'asa bayan gaisuwa yace 'daddy daman akoi wata maganar da nikeson muyi", daddy dake kishingid'e ya zauna daram mekyau "ina jinka son", Fudail yayi gyaran murya sannan yace "dama batun, batun..." Sekuma yayi shiru daddy daya gano inda ya dosa ya murmusa sannan yace "wace yarinya ce?" Fudail ya sadda kansa k'asa sannan yace "ba kowa bace illa Saalihah, daddy nasan bara ka so idea dinba amman pls reconsider this, inason Saalihah daddy inasan in aureta duda abinda yafaru tsakaninku da mahaifiyarta still ina sonta amman inhar bakaso shknan zan hakura". Daddy dayaji duk tausayin Fudail ya kamasa cuz yasan exactly how Fudail must be feeling right now yace, "son inhar abinda kakeso knan fine se ayi, baran bari inyi ruining life naka ba I wont let u suffer for my own mistake inhar iyatenta zasu amince da wannan xancen aure to nima na amince Fudail, mesa ma baran amince ba? Bayan kai da kanka ka yaba hnkalin Saalihah? Ai ba KAMAR KUMBO KAMAR KORENSA suke da Hajara ba, nabaka goyin baya d'ari bisa d'ari, Allah sa hakan ne yafi alheri!" Ba karamin dad'in wadannan kalamun daddy Fudail yaji ba yamasa godia sosai sannan ya tashy nan take Ikleema data lab'e a bakin kofa tana sauraronsu ta gudu izuwa d'akinta.
Ko cikakekken minti 5 da isan Fudail d'akinsa beyi ba ikleema tayi sallama tare da wangale k'ofar ko kallonta Fudail beyi ba se latsa wayar dake hannunsa yake, a gefensa ta zauna bisa gado a hnkl take maganar "Fudail d'ana naji intensions da kake da akan Saalihah batun aurenta da kakeson yi ko?" Dakatar da abinda yake acikin wayar yayi tare da fad'in "taya kuma kka sani? Where u eavesdropping on us?" Bata masa k'arya ba tace "eh Fudail, duk na kasa kunne na saurari abinda kuka fad'a gaskia inda zaka bi shawarata kar ka auri Saalihah, yarinyan nan wlh yadda uwarta take haka take KAMAR KUMBO KAMAR KORENSA ne, bakaga rashin kunyan data min ba danaje gdansu, sam batta da tarbiyya". Zabura Fudail yayi tareda exclaiming "whaat!? Taya kkasan gdansu Saaly ma tukun? Nd meh ze kaiki gdansu? wani gulman yakaiki gdansu eh? Ba dole tamiki rashin kunya ba kina matsayin in law to be nata wani gulman ne zekaiki gdansu? Mstww". "Ai dan kai naje Fudail naje inga gdansu ne inga ko ita 'yar waye, Fudail wlh da kaga kalan gdan da suke ciki da kuma kalan k'azantar gdan da koda wasa baraka ce zaka aure taba". Fudail ya koma ya zauna "what do u mean?" Ya tambayeta. Tace "Saalihah fa 'yar talaka ce kasan unguwar zango? Canfa suke da zama banda kuma talauci ga k'azanta". Fudail yace "sede inko b'atan kai kkayi kinsan kuwa ko ni baran nuna wa Saaly kud'i ba dan kuwa tun kafin na sai mata mota tanada motarta da driver yana janta, bari ma kiji inma so kke ki b'ata Saaly a idona dan in auri wancan Asma'u 'yar uwarkin toh kisani baran aureta ba, oya pack ur wahala kbar min d'aki".
Ikleema tace "son wlh believe me this once ba k'arya nike maka ba, ni da zaka yarda muje muga gdan nasu a gobe ma se in gaskata maka komi, wlh mahaifin Saalihah talaka ne, kuma itama talakace wayasani ko tana alak'a da 'yan iska ne suke bata kud'i dan yarinyan ba abinda barata iya yi ba halin uwarta gareta, son kayi hkr gbe muje muga gdansu Saalihah nakega by the time kaga kalan gdansu kai da kanka zakasan I only want what is best for you!". Shiru ne ya ratsa d'akin dan Fudail besan what to believe ba shida a iya saninsa Saalihah 'yar gdan masu kud'i ne dan kuwa kodaga mode of dressing nata da erin wayoyin da take rik'ewa, but wat if ikleema is right? What if dgsk ne Saaly tana hark'a da manya manyan alhazai masu biya mata buk'ata???" Sede sam ya kasa amsa wannan tambayoyin da yakeyi wa kansa, the only way to answer them is in har ze yarda yabi ikleema gbe izuwa gdansu Saaly! Daga bisani yace "alright then naji, Allah kaimu gben inkuma kinsan k'arya kkeyi kka shirya dan ki b'ata mata suna tun ynxu gomma kin fad'a min gaskia..."
Toh masu karatu ya knan? Is like asirin Saalihah ya kusa tonuwa ko? muje zuwa...
beeenovels.mywapblog.com
No comments:
Post a Comment