Saturday, 29 April 2017

KAMAR KUMBO KAMAR KORENSA...


      written by miemiebee👄
                  4⃣9⃣



      Washegary!  Around 9:30AM suka rufo k'ofar d'akinsu, duk sunyi wanka sunsha kyau tun ba Saaly bama. Taxi Fudail ya tsara musu basu tsaya ko ina ba se Ellis Island. Daga can sukaje The empire state building se New York skyride se selfie suke kashewa Saaly nama frnds nata sendn. Se 5:30PM suka dawo all tired. Ruwa suka watsa one by one ya musu ordering lunch suka k'are ci se hira suke abinsu gwanin sha'awa. Saaly bata da wani case ynxu, rayuwarta na tafiya mata smoothly as yadda takeso Fudail is her's alone! layin sim nata da number'n su T boy ke ciki duk takashe ta ajiye, batta da wani damuwa banda kula da mijinta.

       Later on da dare bayan sungama duk abinda zasuyi  Saaly ta watsa ruwa ta gama shafe shafenta ta feffeshe da turare tare da sa wata hot sleeping dress nata, Fudail de se bin ta yake da kallo sannan ta hau gado ta kwanta, Fudail ma haka tare da matso da pillownsa kusa da nata ya rad'a mata a kunne "sweery jikin be warke ba har ynxu?" Saaly tace a shawakab'ance, "wlh be warke ba honey" Fudail yace, "baby ban yarda ba kede kawai kice kina min rowan kanki" Saaly ta juyo tana fuskantansa tare da rik'o hannunsa "honey wlh ba k'arya nake ba, da saura har yanzu" ta k'are maganar kamar wacce zatayi kuka. Haka yata romancing nata tana mai da martani amman sam tak'i barinsa mata kalan abinda ya mata ranan. Da asuba ya tada ta sukayi sallah sannan suka koma bacci.

          Se  pass 11:00AM suka tashy sukayi wanka yaukam a tare sukayi wankan Fudail yasha tab'e tab'ensa a toilet. Bayan da suka fito ya zab'a mata kayan da zata sa itama ta zab'a masa bayan sun idar da azahar suka fice Chautauqua Mall, shopping sukayi sosai Fudail komai ya gani me kyau se ya d'au ma Saaly'nsa wani diamond ring ya hango me kyau yayi pricing sannan ya sa cikin basket d'in ba tare da Saaly ta ganshi ba. Koda da akazo wajen biya bata ga sanda aka jefa zoben cikin shopping bag nasu ba. Ice cream ya saya musu sannan suka tsari taxi. Acikin taxin ya bud'e mata ice cream nata tana jingine a jikinsa tana sha d'an girgiza motan yayi se ice cream d'in yad'an zuba kan fuskarta Fudail ya k'yal k'yale da dariya danko kusa da bakinta ice cream din ya zube seya mata gashin bakin kule. Saalihah ta had'e rai "to ka goge min mana honey" harshe yasa ya lasa wajen ya sakar mata wata murmushin daya sake birkita mata lisafi. Lips nasa ta soma kallo kawai ji tayi tayi grabbing nasa by the lips tana kissing nasa passionately.

         Driver yaje gyaran mirror kawai yaga wannan love birds se kissing juna suke abinsu yama manta driving yake ya zura musu ido ta mirror'n. Kiss nasun na shigansa shima d'an iska. Yana kai ido kan hanya kafin ya hankara yaga babbar mota gabansu, brake ya taka da k'arfi hakan yasa Saaly da Fudail suka dawo hayyacinsu. Fudail ya mik'o kai tare da tambayan driver'n, "whats wrong?" Yace "I.. I was carried away by something sir, sorry plz you can get on with what you're doing". Fudail ya dawo baya yayi relaxing kan kujerar as driver'n ya soma tafiya Saaly ta kishing'ida jikin Fudail nata tana shafa kan packs nasa da suke tafiyar mata da imani, ahaka har suka iso htl da suka sauk'a driver yafito musu da shopping bags nasu sannan suka zarce ciki.

          Toilet suka fad'a sukayi alwalan azahar sannan Fudail ya jasu. Kayan jikinsa ya rage itama ta sako wani shorts da wata half vest. Ta d'ale gado ko zatayi bacci, a yayinda Fudail ke wani d'an aiki cikin laptop nasa yana gamawa yayi shutting system d'in tare da haurowa kan gadon ya matso kusa da Saaly da ta lumshe ido kamar me bacci, shafata yasoma a hnkl nan ta juyo yanayi tana mai masa da martani haka sukata romancing junansu har sanda bacci yayi gaba dasu. Bayan la'asar suka tashy suka d'uaro alwala tare da yin sallah. TV saaly ta kunna musu suna kallon wani american movie tana kwance bisa k'irjinsa tana shafa kan packs nasa masu tafiyar mata da imani a hnkl a yayinda shikuma ya zagaya ta da hannunsa moving her closer to him.

        Kamar wanda abu ya mintsine shi ya mik'e tsaye Saaly tayi saurin tambayarsa, "honey lfy?" Yace, "lfy" ya juya yaje cikin wardrobe ya ciro water pavk sannan ya nufo ya zauna inda yake zaune d'axu ya d'ago hannunta yana kallon siraran yatsunta da suke masa kyau sannan ya maida kallonsa kan pack d'in zoben, itade Saaly bata san me yake shirin yi ba kallonsa takeyi ba tare da ko kyaftawan ido ba. A hnkl ya sauk'e hannunta kan cinyarsa sannan ya bud'o pack d'in hasken diamond ring d'in ya bayyano "wooww!" Tayi exclaiming. "You like it?" Ya tambaya ba tare da ya kalleta ba tace, "sure, like sosai I love you it!" Ya ciro zoben daga pack d'in ya d'ago hannunta dake kan cinyarsa yasa mata cikin ring fingerta suth! Zoben Ya shige ba tare da samun tangard'a ba



beeenovels.mywqpblog.com

No comments: