Saturday, 29 April 2017
KAMAR KUMBO KAMAR KORENSA
written by miemiebee👄
5⃣0⃣
Kissing hannun nata yayi, Saalihah ji take kamar an tsundumata cikin aljanna dan yanayin data tsinci kanta ciki! Ga murmushin fuskarta sam ya kasa gushewa d'ago kansa yayi bayan hannunta dayayi kissing yace, "I love you endlessly Saalihah (sunan da ya jima be tab'a kiranta dashi ba) the love I have for you is eternal, nothing will ever change my love for you. You may not be my first love but you are certainly the only nd true one..." Yayi concluding. Tuni hawaye suka ciko ma Saaly hannu tasa ta goge hawaye, sannan ta rik'o both hands nasa da nata tayi kissing fararen hannayensa sannan tace, "I love you so much more, you are before anyone else, you're one in a billion, you're my everything..."
Matsowa kusa dashi tayi ta fara kissing nashi. Ni miemie nace, "yau naga wanda sukafi heedayah da don moha san kiss. Oh!" Dawasa dawasa suka soma romancing juna har zaman kujerar ya gagaresu ya d'auketa ya jibgeta kan gado daga nan suka wula duniyar ma'aurata a 360 na bar musu d'akin. Saidai yau Saaly ta ba wa Fudail nata had'in kai dukda zafin da takeji amman sam tak'i nuna masa kodan ta faranta masa rai kamar yadda shima ya faranta mata ranta by suprising her with a diamond ring!
Se can na dawo d'akin na ga Saalin Fudail kwance kan k'irjinsa tana aikinta na kullum wato shafa kan packs nasa shikuwa hannunsa na kan bayanta yana shafawa a hnkl suna hiran masoya abinsu. Fudail ya d'ago fuskar Saalinsa suna kallon cikin idan juna yace, "Saalihah (nan ma da asalin sunanta ya kirata meaning yanason yamata serious talk) ta d'ago hannunta daga kan cikinsa ta rik'o hannunsa dake rik'e a fuskarta sannan tace yes honey yace, promise me this, that you'll never leave my side. For better or for worse". Saaly da bata gano inda ya dosa ba tace, "ofcourse honey, nothing will ever change my love for you, your love is forever unchanged" ta k'are maganar tare da masa murmushi sannan ta cigaba "promise me too, you'll never stop loving me Fudail, baraka bari karuwai matan waje su sace min kai ba..." ta k'are maganar da fuskarta cike da damuwa. Rik'o fuskartan yayi me kyau idanunsa cikin na nata, suna feeling air da suke breathing sannan yace, "never! Am yours alone, before, now and forever!" tare da mata murmushi. Saaly taji dad'i sosai. Soyayyan Fudail ba k'aramin kashe mata jiki yake ba, in every second kuma ji take sansa na k'aruwa a birnin zuciyarta. Sometimes tana ganin kamar san da take ma Fudail yayi over for sure tasan yana sonta ynxu fiye da da amman duk da haka ita tana ganin tafi sansa. Jarababbiyar san Fudail take, bata tsammanin akoi abinda ze tab'a shiga tsakaninta da Fudail nata. Shi ya katse mata tunanin data samu kanta ciki tare da fad'in, "Saalihah kinga ynxu we are married ko?"
Ta giada masa kai, fuskarta cike da san sauraron abinda yake fad'a ya cigaba, "and its not appropriate muna keeping secrets away frm each other ko? Yakamata mu zama open wa juna". Nan ma kai takuma giada masa ya cigaba, 'I swear Saalihah banida wata wacce ta fiki sweery, duk girlfriends d'ina nada nayi dumping nasu you're the only one bana having affair da wata ynxu. Ke kad'ai ce Saalihah..." sekuma yayi shiru yana jiran tace wani abu. Shurun ne tayi itama tace a ranta "why is Fudail acting strange? Me ya jawo wannan mgn muna cikin hirarmu? Bade yana suspecting d'ina bane" ta tambayi kanta. Shafe lips nata dayayi ne yadawo da ita daga duniyar tunannin data fad'a murmushin dole tayi k'ok'arin k'irk'irowa sannan tace, "thank you for the assurance honey, nima you're the only one duk sauran mazan da nake alak'a dasu sun san nayi aure ynxu kuma ba ruwa na dasu anymore sbd zuciyata kai takeso Fudail nd no one else". Fudail dayaji dad'in kalamunta yace, "sure?" Tace, "pretty sure" yana masa murmushi. Tambaya ya jefa mata, "you are not keeping secrets fr me ko? In har akoi wani just tell me now semui solving dinshi tun ynxu sbd ni kinga am not keeping any secrets from you, I want us to be open to each other... I cant forgive myself inhar nayi finding out one day that kina min k'arya kan wani muhimmiyar abu"
Nanma sanda yasata cikin rud'ani. "Mesa Fudail yake tambayata ko akoi wani secret danake b'oye masa ko de yasan true identity na ne? Kode yasan ni 'yar talaka ce? Kode yagane na canza true Identity na ne? Innalillahi". Dawowa tayi daga duniyar tunanin data fad'a tayi masa k'arya, "nima Fudail, ba abinda nake b'oye maka, inma har akoi to ni bansan dashi ba, but believe me am hiding no secret away from you, my husband". Ta fad'a cike da haushin kanta. A ranta tace, "mesa zan ma Fudail k'arya? Mesa baran gaya masa gaskia ba, mesa baran gaya masa 'yar talaka ce ni ba? Wayyo Allah! I can't forgive myself for lying to the person I love morethan my own life. I hope you'll not change the vows you made to me koda ka gano gaskia daga baya kasani cewa san danake maka ne yasa na b'oye maka true identity na. Wlh na shiryu ynzu Fudail bana san kowa inba kai ba, kawai bansan taya zan fara baka labarin rayuwata bane, babban tsoro na shine kar kuma bayan na k'are baka labari na ka kuje ni. Abinda baran tab'a iya loosing ba knan Fudail, KAI!"
Kiss ya manna mata a kai haka suka cigaba da hirarsu. Saidai tunda lokacin mood na Saaly ya canza se nazarin kalamun da Fudail yamata take.
★★★
"Sweery sure bara kibini ba? I'll wait for you kigama shiri" Fudail ya tambayi Saalinsa yana sa cufflinks na hannun rigarsa. Tana kwance kan gado da alama ko kaya babu ajikinta sesa yace ze jira ta tagama shiri. Ta amsa masa da "you don't have to. Ka je kawai inason in d'an watsa ruwa in kwanta in d'an huta" ta k'are mgnar dawata broad smile a fuskarta. Murmushin shima ya mata ya soma d'aukan turarukansa yana feffeshewa one by one. Saalinsa se kallonsa take da bedsdeet data rufe jikinta dashi. Bayan ya k'are feshe turaren ya d'au comb ya taje sumarsa dake yalk'i dan yadda ya jik'a sa da ruwa sannan ya tattara wayoyinsa ya nufo gabanta ya zauna kan gadon tare da bata light kiss a baki sannan ya mik'e "take care okay?" Tana murmushi tace, "I'll, you too, for me" yace, "sure sweery" yana kaiwa nan ya fice.
beeenovels.mywapblog.com
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
4 comments:
Godia muke MIEMIEBEE, Allah ya kara basira.
MIEMIEBEE pls we r waiting for the continuation.
Miemie plx we ar anxiously waiting 4 d continuation
Wait sabon novel aka fara shine ba'a sanar damu ba??
Post a Comment