Saturday, 29 April 2017
KAMAR KUMBO KAMAR KORENSA...
written by miemiebee👄
4⃣8⃣
Cikin murya cike da damuwa yace, "sweery whats wrong?" Kuka take sosai abin tausayi sekace ba Saaly baby da muka sani mara mutunci ba, tace, "Fudail k'asa na zafi I can't stand up". Fudail yace, "nasani, yi hkr nd try kinji? Kinga lokacin Sallah ya wuce kuma bamui ba". Ba yadda beyi da Saaly ba amman sam takasa mik'ewa kan gadon daga k'arshe d'agata yayi cak yakaita toilet d'in sannan ya bata gu. Kukanta tasha sannan ta gasa kanta tayi wankan tsarki ta d'auro towel sede takasa fitowa daga toilet d'in. Daga k'arshe Fudail ta kira ya fito da ita har ynxu bata bar kukan ba. "Haba! Sweery ai se a d'auka dukan ki nayi, kukan ya isa mana, ai nace baran k'ara ba". Ta galla masa harara sannan tace, "ai da dukan nawa ma kayi akan..." Sekuma tayi shiru dan barata iya k'arisa maganan ba. Wink ya mata sannan ya d'au hijabnta ya sa mata suka idda sallan asuba.
Nan ma shi ya d'agota ya azata kan gadon ya k'ara sanyin AC'n d'akin se sannu yake mata yayi embracing nata tightly har tasamu tayi bacci, shima haka. Se 12:30PM na rana ya tashi yaga yadda Saaly keta baccinta a hnkl gwanin sha'awa murmushi yayi yace, "dama I promised se kinyi kuka, kuma kinyi. Am sorry ko?" Peck ya bata tare da gyara mata kwanciyarta yatashy yayi wanka ya sa jeans trousers nasa da wata yellow T shirt daya karb'i skin colour'n sa ajiki tagaba aka rubuta "she cried..." Ta bayan kuma "after getting her finally". Breakfast/lunch ya musu ordering.
Ya ciro mata wata cocktail dress me siraran hannu, tsayin dududu befi iya cinyar mutum ba ya ajiye kan gadon, ya had'osu da panties da bra duka ya ajiye mata. Sannan ya shiga toilet ya had'a mata warm water yafito ya zauna kan gadon yana kallonta, can ya d'au cameransa ya fara d'aukanta hoto papparazi, nanma dayagaji ya bari ya rik'o hannunta yana wasa da siraran fingers nata can ta d'an motsa tare da jan hannuntan, a hnkl ta bud'e idonta taga Fudail nata zaune ya k'ura mata ido, murmushi ya mata itama ta masa a wahale dan zafin da takeji be bari ba har ynxu.
"Good morning sweery" ya fad'a kai kawai ta masa nodding dan batta tunanin zata iya mgn, zafin se k'aruwa yake. Tuni fuskar Fudail ya soya, yace, "sweery jikin ne har ynxu?" Kai ta giad'a masa ya sa hannu yaji body tempretute'nta yayi rising sosai. Sorry yamata "let me get a dr sannu ko? Ynxu yi k'ok'ari kije ki sake warming kanki, sorry koh?" Assisting nata yayi yakaita toilet nan tagama duk abinda zatayi sannan tafito a hnkl ya taimaka mata ya zaunar da ita kan gado. Lotion nata ya d'auko ya shafa mata da kansa. Ya mik'o mata kayanta tare da juya bayansa, ta soma sawa a hnkl nanne ma taga abinda aka rubuta ajikin rigarsa daman tun d'azu taga rubutun gaban. 'Yar murmushi ta saki sannan ta kira sunansa da 'honey" nan ya juyo tace a shakwab'ance, "so youre happy I cried koh?" Yace, "lol ko kad'an sweetheart nima fa naso yin kukan nan" tace, "bawani bagashi ba arubuce ajikin T shirt naka ba, *she cried after getting her finally*" Yace, "to na cire". Nan ya cire kayan packs da muscles nasa sunka bayyana.
Saaly takasa d'auke idanunta daga kan hot body'nsa. Ahaka suka samu sukayi breakfast nan ma dan shi yake bata tad'an samu taci kad'an. Da k'yar take tafiya ta koma kan gadon ta kwanta. Fita yayi, dawowansa suka shigo tare da wata dr nigerian ce, dr ummu Fadeel ake ce mata danko tana son Fadeel d'anta. Ba tare da an gaya mata meke damun Saaly ba ta gano da kanta anti biotics ta rubuta mata sannan ta mata alluran pain reliever, da k'yar da lallashi ta yarda aka mata. Bayan nan tasamu tayi bacci me kyau se after 3:00PM ta tashi sam ta nemi zafin ta rasa gakuma k'arfin jikin data samu. Bata ga Fudail a d'akin ba agefen side drawer'n dake side nata taga wata farar paper ta bud'e ta karanta kamar haka. "Be back in a bit, Love you! *kisses*"
Murmushi tayi tace, "Allah dawo min dakai lfya" sannan ta tashi tashiga toilet tayi alwala tayi sallah taga abincin daya ajiye mata taci sannan ta zauna ta cancare kwalya gaban dressing mirror tako yi kyau as always sannan tasa wata english gown nata purple had'add'e. Ta taje gashin kanta tayi parking a tsakiyar kanta, yau ba brazillian hair (lol.) Wayarta ta d'auko tasa sabuwar sim nata ta kira umma suka gaisa da kowa a gdan sannan ta hau whatsapp mssgs nasu bint ta fara coming across with, se tsiya suke tayi. "Lol" ta tura musu sekuwa duk suna online, har rige rigen typing suke (sekace abinda nida aneesa kema amaryar mu abmar)
Atare su uku suka turo, "amarya se ynxu! ya 1st night?" "Uwaaku duka" tamusu sendn bint ta turo da reply "heheh da alama amaryar tamu taga aaya a daren jiya" phaary ta karb'e ta, "aikam da alama in bahaka ba meyayi zafi da zagi?" Ruky ta turo da "kai kui shiru da Allah tabamu labari, Saaly sweery d'an bamu lbr mana". Saaly dake murmushi endlessly ta turo musu da "ai wlh yara kuje kui aure, aure dad'i!" phaary ta turo da "kai haba de!" Saaly ta musu sendn da "sosai mah, amman fa naga aaya, ba k'arya'. Bint ta turo da "lol karki badamu mana, bade kinyi kuka ba?" Ruky ta turo da "aifa, bakiyi ba inade?" Saaly tamusu sendn "kuna wasa yara, wlh kuka harda majina, nakega cikinku ba wanda ban kira sunansa ba" duk a tare suka turo da "*LMAO*" K'arar bud'e kofan da Saaly ta jiyo ne yasa ta musu sendn "bye my baby is back!" Nan ta sauk'a ta ajiye wayar.
Sannu da zuwa ta masa tare da basa light kiss a baki. Bayan sun zauna yace "wow! Kinyi kyau like never before, jiki ya warware ko?" Ta giad'a masa kai yace, "great yau ma zansamu zuman jiya knan". Take ta d'aure fuska "laa wlh wasa nake maka awwch! Zafin be dena ba fa". Ta k'are mgnar kamar wacce zatayi kuka. Dariya tasa sa sosai yace, "ba sekin min k'arya ba wasa nima nake miki. Ina wacce tace *na miji be isa sata kuka ba?* Segashi na mijin ne yasata kuka jiya harda majina". Bugu takaimsa a hnkl "laaaa honey! Ynxu chats d'ina kayi reading??" Ta tambaya. Yana murmushi yace, "is it a crime?" Ta murmusa cike da kunya batare da tace komi ba.
beeenovels.mywapblog.com
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment