Saturday, 29 April 2017

KAMAR KUMBO KAMAR KORENSA...


      written by miemiebee👄
                  4⃣7⃣



           Se to 8:00AM na safe suka gama shiri da wanka duka, honeymoon nasun will last for 2 months dan haka Saaly ta cika kaya sosai cikin akwatunanta sede abin mamaki bata tab'a ko d'aya daga cikin kayan hana gorinta ba. Kayan lefenta duk ta d'iba acewarta se in sun dawo ne zata fara sa natan ko sbd ta nuna ma Ikleema matsayinta. Knocking akayi bisa entrance door. Har Saaly ta tashy Fudail yace zeje.

        Nan yaje ya bud'e yaga me aikin gdansu ne da wani basket a hannunta. Bayan ta gaishesa ne tace, "mummy ce tace akawo muku breakfast nd that tana wishing naku safe trip, mun taho tare da driver shi zai kaiku airport inji daddy". Fudail yace, "toh tell her mun gode". Nan ya rufo k'ofar ya ajiye basket d'in kan dining table sannan ya haura sama yayi conveying mata message d'in. Itade Saaly har ynxu bata yarda da sabin d'abi'un da Ikleema keyi ba tasan sarai pretending kawai take. Nan suka sauk'o suna karyawa suna hira irin tasu ta masoya Saaly se kashe masa ido take tana burkita masa lisafi. Fudail ya kira driver yazo ya fiffito musu da akwatunansu yasa a mota. Fudail ya rufo gdan suka zarce airport.

       Suna isa jirginsu na suk'owa nan da nan suka gama all processes d'in. Saaly ta kira umma, umma ta mata Allah kare sannan tayi hanging. Suna gama boarding jirgin nasu ya tashy bada jimawa ba. Movie ya kunna musu sukayi sharing earpiece suna kallo ahaka har Saaly ta yi bacci da kanta akan shoulder'nsa. Shima can yayi baccin. Haka suyi bacci su tashy, danko tafiya ne me nisan gaske. Sun jima sosai daidai 11:00PM na dare suka sauk'a a NEW YORK int'l airport.

        Gari ne wanda kyansa ma bare iya misantuwa ba dankuwa ko turawa da kansu suna k'auyenci in suka jesu New York bale mu 'yan 9ja! Layin waya yasiya musu sannan ya tsara taxi bayan sunyi retrieving akwatinansu driver'n yasa musu cikin booth suma suka shiga cikin motar. Driver'n yace, 'where are we heading to sir?" Fudail yace, "to Loews Regency New York Hotel" nan driver yayi hitting sterring se can ya jibgesu.
       Shiga yayi ya musu booking room sannan ya dawo ya sallami driver'n. Sam ya hana Saaly d'aukan akwatin shida kansa ya shigar da duka, yaje ya dawo har ya gama. Itade Saaly jitake kamar tana aljanna sbd dad'i. A gajiye ta mik'e flat kan gado Fudail yace, "ai wannan baccin zefi miki dad'i ne sweery in da kin sauk'e farillah". Saaly tace, "right honey". Nan ta tashy suka d'auro alwala a tare.
   
         Gaskia htl d'in ya hadu.  Bangidan kadai yayi d'akin wata girma (lol). Ga wata had'addiyar jacuzzi, dawata hand basin abinde se wanda ya gani. Bayan sunfito tafara bin d'akin da kallo harda aquarium (gidan kifi) babba wanda cikinsa kifaye ne masu colours kyawawa. K'arisawa tayi ta wajen window'n view d'in garin ne me kyau ga light yayi litting everywer. Tace, "honey zoka ga building d'incan" Fudail ya k'ariso yace, xsweery ai in zaki tsaya kalle kalle  sallan da bara muyi yau ba knan". Nan ya ja hannunta suka kawo duk sallolin da sukayi missing as kasaru. Night cap ya musu ordering dan gudun karsuci abinci me nauyi late at night ya haddusa musu wata matsala. D'aya daga cikin akwatin ta jawo ta ciro towel ta shiga toilet ta watsa ruwa sannan shima ya shiga kafin yafito har tagama shirin ta, d'akin se kamshin turaren jikinta yake. Nan shima ya feffeshe da turaren yasa 'yar neaker'nsa ya haura gadon tare da kashe musu wuta.

       Tofa yau akeyinta Saaly ta d'au kamar jiya haka yauma zasuyi bacci. Setaji Fudail na shafata a hnkl idanunta ta matse gamgam tana k'ok'arin duk'uk'une kanta shiko se k'ok'arin rabata da kayan jikinta yake. Ba shiri Saaly ta fara kuka danko a lokaci d'aya tafara tsoron Fudail da abinda yake niyan mata. Ni miemie na wangale baki ba Saaly ce tace namiji yayi kad'an yasata kuka ba? To me nake gani haka?

      Juyowa tayi se kuka take shark'af shark'af tace cikin siriryar murya, "Fudail dan Allah kayi hkr kabari wlh tsoro nakeji". Fudail da daria keson kub'uce masa, ita da tace namiji be isa sata kuka ba segashi tun ba'a je ko inaba ta fara kukan. Yace, "yi hkr sweetheart a hankali zan miki kinji?" Itade se kad'a kai take masa tana kika tana "toh wlh ni na hak'ura da honeymoon d'in" Haka de cikin lallashi ya samu ya rabata da kayan jikinta ganin haka na fito daga d'akin da gudu. Can naji ihun Saaly. Haka ta cigaba da ihu tundaga waje inajin had'a Fudail da takeyi da Allah tana "Fudail dan Allah kayi hkr kabari" yau ko honey d'in babu... "Wayyo Allah umma na. Abba kazo ka taimakeni, baaba! Sa'ad! ba sunan wanda bata kira ba harda su Phaary. Nikuwa miemie se sheqe dariya nakeyi dan irin wanga suratan da Saaly keyi. A daren ranan suka raya sunnan manzo!

         Can danaji ihun ya d'an lafa ne na dawo d'akin naga Saaly se kuka take ba sauti, fuskan duk yayi jirwayen hawaye harda majina tayi langwai a jikin Fudail dake ta lalashinta yana suburbud'a mata albarka. Se wani numfashi take sama sama ahaka har tasamu tayi bacci. Tissue ya d'au ya share mata hawaye ya goge mata hanci se murmusawa yake yana tuna suratan da Saaly ta rigayi, ahaka shima har ya samu yayi baccin bayan ya cusa Saaly cikin jikinshi. Ba su suka tashi ba se pass 9:00AM ko sallan asuba basuyi ba.

           Alarm na kiran sallansa ma yayi har yagama beji ba. A hankali ya janye Saaly daga jikinsa sede har ynxu numfashinta be dawo normal ba. Nan ya fad'a toilet yayi wankan tsarki sannan ya zo ya soma tadda ta a hnkl. "Sweetheart! sweetheart! wake up kinji its pass 9 nd bamuyi sallah ba". A hnkl ta bud'e idanta dataji suna k'ok'arin gammewa dan kukan datasha jiya. Suna had'a ido dashy tayi saurin kawar da kanta cike da kunya. Murmushi yayi sannan yace, "yi hkr ko sweetheart, kar ruwan zafin ya huce, yi hkr". Cike da shakwaba tace, "ni stop calling me ur sweetheart" Fudail yace, "why? Kinsan fa I love you so so much". Tace, "you love me? Ai a jiya nasan baka sona, nata baka hkr amman kak'i hak'ura". Murmushi sosai yakeyi.

       Yace, "am sorry toh, baran sake ba ynxu yi hkr kije kiyi warming kanki kiyi wanka muyi sallah seki koma baccin" Shiru ta masa  haka yata bata hkr can tace, "toh turn your back zan sa kaya". Ba gardama ya juya ta ja night gown nata tasa. Sede ko data gwada tashi ta kasa dan wani zuk'in da k'asanta ke mata. Ihu ta sakar da sauri ya dawo da kallonsa kan ta.


 beeenovels.mywapblog.com

No comments: