Saturday, 8 April 2017

KAMAR KUMBO KAMAR KORENSA...


written by miemiebee
18
Tana kaiwa nan ta fice zuwa d'akinsu ta fito da wata sallaya
dan ko xama a d'akin ma barata iyaba dan zarnin fitsari. Koda
abba ya dawo daga masallaci yaganta zauna a waje ya
tambayeta ko lfy tace kawai iska take sha waya ta rigayi da
samarukanta har xuwa 10:00PM sannan taje tasamu baaba a
dakinta ta kunna mata wuta. Baaba dake bacci ta tashy tace
"ya haka Saalihah zaki kashe min wutan ne ko yaya?" Saalihah
dake neman ina xata kwanta tace "toh kinga na kwanta ban
kashe miki wutan bane?" sanda ta gama abinda zatayi sannan
ta kashe wutar, baaba ta dau ko a kasa Saalihah zata kwana se
gashy ta dale kan gadonta har da tureta. Cike da mamaki tace
lalle Saalihah baki da kunya dan kaniyanki kan gado na xaki
kwanta?" Saalihah tace "lalle ma baaba da a k'asa kkeson in
kwanta? Bakisan gadon kin ma managi zanyi bane, gado ko
katifar arziki babu" daga nan ta hau ntwrk, ma'ana tacigaba da
waya da samarukanta frm wer she stopped. Ba yadda baaba
batai da ita ba kan ta kashe wayar sam Saalihah taki jinta.
Washegary tayi mgn da driver'n ta ya turo mata wasu labourers
nande aka nemi archi ya xana mata one bedroom flat nata, da
parlour se toilet. Kasancewar Saalihah nada kud'i a hannu
kwata kwata ginin be d'au good 2 weeks ba aka gama. Shgya
Saaly baby tayi furnishing parlour'nta ta zuba TV da sets nasa
d'akinta ma wata hadaddiyar gado ce, wardrobe me kofofi
shidan nan dam ta cika da kayakin sawanta. Toilet dinnan dam
shima ta cikasa da kayan shafe shafenta. In mutum nacikin
site na Saaly bare dau acikin gdansu yake ba. Ga tsafta nace
ashe dama dagangan take barin gdan nasu da kazanta a da
knan, tacemin "ai ba'a tsaftace inda akoi talauci se inda
money yake". Ni miemie nace "mgnar ki dutse Saaly baby".
Haka kawayenta 'yan unguwan duk suke zuwa ganin site na
Saalihah.
Yau wednesday around 11:30AM Saalihah na mike kan
makekiyar gadonta da waya makale a kunnenta tana waya da
prince charming nata wato Fudail. Baaba ta shigo se sallama
takeyi Saalihah na jinta tayi shiru taki amsawa, har tashigo
d'akin "ynxu Saalihah ko amsa Sallama ma kin dena?" Saalihah
dake waya tace "sweetheart am coming"...tayi hanging. "Meh
meh? Kud'i zaki bani ne da zan amsa miki sallama, kuma ni
ban hana ki shigowa site d'ina ba nasan ynxu da zan bi sahun
ki duk kin min staining tiles dina da wannan kafafunkin" ta k'are
mgnar tana hararan kafafun baaba. Baaba data dafe hannu a
jikin bango tace "hmmm Saalihah Allah huci zuciyarki".
Saalihah ta tsala ihu "shknan tamin staining jikin bango" nan
tayo kan baaba ta ja hannunta daga jikin bangon tana nuni da
wajen "kalli nan baaba, baki ga shatin daud'an hannunki ba?
Dan Allah ki cire hassada kidena bata min paitin gda pls nd
pls. Anyways meya kawo ki?" Baaba data tsaya kallon Saalihah
daga bisani tace "hajara ce tace ki bata koda d'ari biyar ayi
cafani kinsan ibro yayi tfya" Saalihah tace "tam naji abba yayi
tfya kwana biyu, umma batada lfy bata samu taje kasuwa ba
kekuma bakida wani amfani a gdannan sede a dafa kici kiyi
gulma." Ta nufa inda take ajiye kud'denta ta ciro wata bundle
din N1000 "muje tare dan ban yarda dake ba kar na baki ki riki
saura". Dubu goma ta irga wa umma sannan ta dawo ciki ta
canza kaya ta cancare kwalya ta kira driver ya ajiyeta a aroma
bayan tagama cin abinci ya wuce da ita jifatu tayi sayyaya
kamar ba gbe, ita kanta bata san me take d'iba ba dan already
tana da komi dande har yau credit card na wancen alhj'n na
wurinta ne nd bata san me xatayi dashy ba sesa take
unnecessary shopping. Bayan tagama shopping tana fitowa
taga Fudail da wata zuciyarta ba karamin kariya tayi ba, ita
kanta tasan yadda takeson Fudail ba haka yake sonta ba nd
duda tasan da hakan still tana sonsa, fuska taci tacigaba da
tafiyarta ta d'au ko ze ji kunya yazo yamata mgn amman sam
be ma nuna damuwarsa ba haka ta isa gda ranta a b'ace ta
riga gasa wa baaba bakar mgn daga karshe ma ita takira
Fudail d'in nanne yamata apologising about earlier. Kuka tasha
a daren ranan karfe 9:00PM ta shirya driver yayi dropping nata
a gdan alhj na mata dan shi kad'ai ne ze iya faranta mata rai
da kyautan kud'in daya saba mata. Bayan sun gama hira da
shafe shafensu ya bata makudan kudi tafito kamar daga sama
taga T boy.
Wajensa ta nufa suka fita waje gun motarsa suka tsaya suna
hira kamar yadda suka saba ashe kam alhj na mata ya hangota
a sama ta window, ransa ya bala'in baci at first ya dau ko
kawai frnd nata ne amman daga yadda yaga suke hiran yasan
dey are morethan just frnds. Se kusan 12 na dare Saalihah ta
dawo gda har ta shiga site nata ba wanda yasani cuz dey're all
fast asleep. Kayan jikinta ta rage har ta kwanta ruky ta kirata
kan tabar duk abinda takeyi tazo harka ya taso! Duk yadda
Saaly tagaji a ranan be hana ta fitowa ba cuz duk inda kud'i
yake Saalihah nacan. Cikin wasu la'anannun english wears
blouse nd trouser ta shirya tasa wata jan wig nata
(attarchment) namma har ta fita ba wanda yasani a inda suka
saba haduwa taje nan suka had'u da ruky suna cikin hira wata
hadaddiyar lexus fara sol ta yanko wata corner daidai gaban su
Saaly ya tsaya shima kamar tsafi Saalihah ta ma me motar,
bye tayi da ruky tashiga motar suka fice.
Matashi ne wanda bare gaza 33 yrs ba irin su ake kira da mini
alhj. Dan kallo d'aya Saalihah ta masa taga wankan naira
shima a wikki htl ya saukesu yakama musu d'aki bayan sunyi
getting to know about each other ya gaya mata da NNPC yake
aiki tuni Saalihah tafara tand'e jan bakin bakinta dan tasan
zata tatsa hannun wannan guy, batayi niyan masa sata ba a
fadinta seya saba da ita sosai sannan ta masa danyen aikin
data saba ta gudu dan dama haka takeyi ynxu. Bayan sun
gama cin abinci Bassam yace "toh Saaly nawa ne kud'in
kwananki?" Saalihah tace a zuci "danqaree anzo wajen! Ai duk
iskancina barin bari ka kwana dani ba". Yace "yes? Ko da tsada
ne bakison gaya mun, dont worry i'll pay whatever it takes"
Saalihah tace "kalleni dakyau ko ban gaya maka ba ai kaima
kasan zanyi tsada ko?" Kai ya gyada mata tace "yawwa sekayi
deciding". Baddaam yace "toh 500k yayi?" Saalihah tace
"kacal? Kayi doubling de" kamar baho yace "to doubled 1 mil!"
Saalihah tace a zuci "baho kawai, ai in kana tare da Saaly baby
se aljihunka yayi kuka" "Yawwa bassam d'ina ynxu kake mgn".
Yace "but kin san kinfi duk bebs d'ina tsada" Saalihah dake
wata sh'umar murmushi tace "sbd nid'in ta daban ce", yace
"Allah ko?" Tace "sosai ma kuwa" bassam yace "den wat are u
waiting for? let me feel you". Nan saalihah ta fara raba ido
tunanin wata karya xata masa ta kub'uce ba tare da yayi
suspecting nata ba take

No comments: