Saturday, 8 April 2017

KAMAR KUMBO KAMAR KORENSA...


written by miemiebee
19
Daga bisani tace "uhm of course but why not mud'an having
wine (giya) dont you think it'll be much bttr?" Bassam yace
"ashe ked'in yar gari ce" nan yamusu placing order Saalihah ta
sa musu a cikin wine cups take bassam ya kurb'e nasa ta
dad'a masa nan ma ya kurbe sau uku take cika masa cup yana
shanyewa. Kayan jikinta tafara ragewa kamar dgsk can tace
"barin dan watsa ruwa ko ynxu xan fito" yace "toh" ya haura
kan gado yana jiranta. Jimawa tayi sosai a bathroom din
takusan 15-20mins sannan ta leqa taga har ya fara bacci dan
giyan daya d'ura fitowa tayi kamar dgsk tad'an shafa sa sama
sama. Sannan ta maida kayan ta ta ajiye masa wata letter har
ta fice be sani ba. Se after 1 na dare ta isa gda.
Washegary tun 7:00AM bassam yatashy kwata kwata he can't
remember anythng duba d'akin tas yayi bega Saalihah ba can
yaga letter'n data baro masa kan side drawer, budewa yayi
yaga;
"Thanks for last night baby, here's my acct no will be waiting
for my.... Nd also this my digit..."
Murmushi yayi "how comes? Dama abu ya faru a tsakaninmu
jiya shine I can't remember a thing!" Number'n wayanta ya
dura a phone nasa ya kirata Saalihah dake bacci ashar tata
d'ura wa sannan ta d'aga "hello wayene?" "Bassam" ya fadi
tace "aww baby harka tashy, kasan ka bani whala jiya sesa
nama kasa jiran tashinka na tafi, so how are you?" Bassam
yace "fine but how comes I can't remember anything?"
Saalihah tace "same here after drinking ai dama baramu iya
tuna komi ba". Bassam yace "toh are u free zuwa anjima muci
lunch tare?" Saalihah tace "okay toh ba matsala just text me
the address wer we'll meet" ya amsa da "toh" yayi hanging.
Nanda nan ya mata sendn address na aroma bata so zuwa can
ba cuz wajen cin abincin Fudail knan da wayo ta canxa masa
mind har ya turo mata 1mil nata kud'in kwana. Bayan azahar ta
shirya tsaf tasha wanka sosai harta fita, T boy ya kirata; hello
baby ya kke? Ta amsa da fine darling" yace "are u free? can we
meet up now?" Tace "gosh! dear am sos sorry wlh umma
batada lfy ynxu haka muna asibiti" T boy yace "ayya wani
asibiti inyi visiting naki" Saalihah tace yau akeyinta uhm "dont
worry ynxu haka muna hanyan gda thanks for ur care, I have to
go zan kiraka anjima" hamdala tayi sannan ta shiga mota dan
already driver yazo ya dauketa acan suka hadu da bassam
suka ci abinci ta masa godian kud'in yace "ba komi. Kinsan
cikin duk babes dina ke kawai naji I want to be with", Saalihah
tace "nima haka kawai jinayi ina sonka", bassam yace really?
Sauran guys naki fa?" Tace "wani guys kuma? Believe me in
nace ina sonka" yace "really?" Kai ta gyada masa haka sukata
hira, shgya Saalihah nuna masa take tana sonsa sosai tana
masa wata erin shu'umar kallo. Daga can ya kai Saalihah
shopping, ba abinda be siya mata ba, sam yyi insisting ze kaita
gda amman taki gudun kar asirinta ya tonu.
Tana isa gda ta baje kan gado ko sha'awan taji tana son bud'e
shopping bags dinma tayi taji bataso tsabagen kaya sun mata
yawa. Tace "ya alhj na mata shiru shida kullum safe seya kirani
barin de kirasa inji ko lfy", nan ta kirasa har call din ta tsinke be
d'aga ba se a karo na biyu ya d'aga daga yadda yake mgn
tagano bai tare da walwala. "Alhj na nakaina meya faru?" Yace
"tambaya na ma kke Saaly? Jiya bayan mun rabu ina kkaje?"
Tace "gda mana alhj" yace "karya zaki min knan?" Saalihah
tace ohh! kai amman alhj ka badani wlh ynxu suspecting d'ina
kake pls, bayan kasan kai kad'ai nikeso wanda ka ganni dashin
nan fa bakowa bane illa TJ saurayin wata kawata, sun d'an
samu misunderstanding ne shine yasameni nake basa shawara
wlh ba saurayina bane me zanyi dashi bayan inada kai, wlh
kaba dani alhj" Alhj na mata yace "ko Saaly baby?" Tace "sosai
ma kama bar damuwa dan baran tab'a cheating akanka ba, kai
kadai nikeso", yace "kai Saaly kina kasheni" tace "a'a fa alhj na
karka mutu", haka tata masa karyan banza tana hanging call
din tace "tsohon banza ko kai ynxu nace ma ina sonka baraka
zata ko na fara zarewa bane? Mstww." Tana tambayar kanta
"Saaly baby ina zaki dosa kuma yau?" Can tace "barin kira
ameenu ince masa an sace min wayata muga ko bujakin ze
iya yin abin arziki wannan karan, dan na lura tun shoppig daya
kaini sau biyu be kuma min wani abu ba se uban kira na
sekace call cntre. Cab! ai kuma gomma shi akan wannan dan
banzan ahmad dinnan shege bookwarm ya dau mutum date
amman yaje yana tambayana square root na whatever it was"

No comments: