Saturday, 8 April 2017
KAMAR KUMBO KAMAR KORENSA...
written by miemiebee
20
Contact na ameenu takai tayi dialing kamar me jiran call din
nan da nan ya d'aga nan ta kashe murya "hello my love",
ameenu yace "sweetie ya kke? Ynxu nake da niyar kiranki"
Saaly tace "ayya my love kajini shiru kwana biyu ko? Wlh
wayata aka sace mun ynxu ma da wayan umma nakiraka bcuz
am damn missing your voice", ameenu yace "ohh no! wace eri
ce phone da aka sacen?" Tace "6+ ce", yace "toh karki damu
ynxu xakiji alert seki saya 6s kinji?" Saalihah tace "oh my love
bansan ya zanyi widout you ba I love you xoxo much, take
care okay?" Nan tayi hanging tace "dan banza ai na d'au hkr
xaka bani kawai..." bata kare mgnan ba sega alert na 200k nan
take ta kirasa ta masa godia. Daman itama ynxu 6s dince a
hannunta da yammacin ranan ta d'au hoton wayartan tamasa
sendn kan gashy har ta siyo, ba karamin jin dad'i yayi ba kuwa.
Da maghrib bassam ya kirata kan suyi meeting up ba gardama
ta ce toh ta fad'a toilet tayi wanka cikin jacuzzi'n ta! Tafito tasa
wasu tsinannun sutura ta aza abaya akai driver yaxo ya
dauketa daidai gaban inda xasu had'u da bassam ta cire
abayan sannan ta barbaza attarchmnt nata ta sake feshewa da
turare sannan tashiga haka suka sha hira da shafeshafensu
yabata kyautan makud'an kudi. Haka acikin wata 1 Saalihah
tayi gaining trust na bassam dan har ajiyan kud'i yake bata nd
bata taba rage koda sule a ciki ba. Ranan tana zaune a gda
bassam ya kirata nan tabar duk abinda takeyi taje tasamesa
wata briefcase ya mika mata "gashy wannan salary na ne
6million ne a ciki dan nayi trusting naki sesa zan baki ki ajiye
min zanyi tafya zuwa katsina i'll be back in a couple of days",
Saalihah harda hugging nasa "bby ba abin in ce zan bika ba jie
zamu koma sch I will miss you so much baby", ahaka suka
rabu bayan yabata kyautan 500k.
Tana isa gda ta bude briefcase din taga kudin ma in dollars ne
jan bakin bakinta ta tand'e tas "Allah sarki bassam you'll regret
bringing Saaly baby in to your life dan baran bar wanga miliyan
shida su tafi a iska ba". Haka tun tafiya bassam suke waya
kullum. Ana gobe ze dawo koda ya kira Saaly bata picking call
din, nan fa ya fara shiga tsoro can ta turo masa text;
"A gaskia ban tab'a yarda maza sokaye bane se yau! Ynxu inba
sokanci ba seka d'au salary'nka ka bani in rik'e maka erin gani
uwarka dinnan ko? toh nide zan maka gdy dan samun 6 mil
daga sama is not a play thng as from 2day baraka sake jin a
word frm me ba cuz ni ba 'yar Nigeria bace ma kwata kwata
ynxu haka ina airport xan tafi country na wato Niger". Jin
kansa kawai yayi a kasa yana me ja wa Saaly Allah ya isa ynxu
shknan bashi ba 6mil nasa***
Cikin wardrobe nata daga wani gefe inda ta mai dagun wajen
aje kud'i ta sa briefcase din aciki dan kud'in dake bank acct
nata is about 10mil ita kanta bata san me zatayi da kud'in ba
tana ajiyewa ne kawai for future use.
A daren ranan ta had'a kayakinta kasancewar gobe zata koma
sch
Washegary tun 11:30 tagama shiri tabawa umma 30k, sa'ad 5k
baaba kuwa 2k dan walakanci. Nan danan driver yazo ya
dauketa se ATBU inda tasa almajirai suka shiga mata da
akwatunan ta. Already su bint da phaary sun isa suna cikin
had'a kayakinsu cikin wardrobe se suka ga sabin akwati can
sega Saaly ta shigo itama hugging nata sukayi "oyoyo! shgya
Saaly kinganki kuwa! Wlh kkace daga US kka sauko ynxu za'a
yarda". Saaly dake chewing gum tace "Allah ko babies? Oya
oya muyi mu gama had'a kayakinmu mufita muci abinci ko?
Akoi gist sosai, sede Allah yafe mana amman kam wannan
hutu ya kawo light! Ha'an malama khadeeja kina nan ne
sallama toh" Nan suka fara had'awa har suka gama. Bayan sun
idda azahar suka hau shiri har sun gama Saaly ta kira driver se
prince charming nata ya kirata waje tanema ta zauna cikin
wata anniyar murya tace "hello sweetheart", fudail on the other
side yace "baby boo how are you?" Ta amsa da "fine" yace
"are u free right now lets have lunch together", saaly tace
"actually ynxu xamu fita dasu bint why not duka mu had'u se
muci abincin tare?" Fudail yace "no ni dake kawai nakeson cin
abinci" tace "anythng for you sweetheart i'll be waiting for you"
ahaka sukayi sallama.
Ta dawo da kallonta kan gurls nata "sorry gurls bareyi in biku
ba in driver yazo kawai kuje kuci abincin my Fudail wants to
have lunch with me". Phaary tace "shegge Saaly har yau
mamakin ya akai kka stealing heart na fudail nake, toh mu
mun tafi" ahaka sukayi sallama. Bada jimawa ba Fudail ya
karaso inda sukaje suka ci abinci sukata jira abinsu na masoya.
Mu kwana mu tashy ba wuya. Yau kimanin 2 years ahead
knan. Saalihah kam saidai abinda ya karu, tana 300lvl inda take
karanta microbiology, in anganta za'a zata girman abuja da
kasar waje tayi dan erin gayu nata. Cin kud'in samary take yi
kamar ba gbe har ya kaiga tana tafiya zuwa garuruka irin su
kano, jos haka dan bin maza tana cin kudi'nsu cikin ikon Allah
kuwa duk ba'a tab'a kamata ba, asirinta be tab'a tonuwa ba
dan wayo erin nata!
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
2 comments:
Wow! This is so amazing, thank u very much sis. More grease to ur shining elbow.
MIEMIEBEE pls we r waiting ......
Post a Comment