Saturday, 29 April 2017
KAMAR KUMBO KAMAR KORENSA...
written by miemie👄
4⃣4⃣
Saalihah na zaune a d'akinta dawani d'imemen book agabanta duk pictures na d'akuna, toilet's, kitchen's ne aciki tana neman wanda ya mata ciki, wayarta ta soma ringing tana dubawa taga prince charming nata without a second thought ta d'aga tare da kashe murya kamar yadda ta saba "hello baby" on the other side yace, "sweery ya kke? Ya preparations kuma? (kasamcewar sauran 1 month 3weeks bikin nasu) tace alhmdllh, ta side nakafa?" "Don't worry about me, uhum before na manta text me size na shoe naki da inner wears, mummy xata Dubai yin siyayyan" Saaly tace "okay I will ina d'an aiki kad'an ynxu will call u later"
Yace, "hold on! nace wani country kkeson mui honeymoon namu?" Saalihah take tafara blushing "awwn! Really baby? Is it necessary?" Fudail yace, "sure sweery, ki zab'a btw London, Paris ko New York city" Saaly tace, "uhnnn let me think first zuwa anjima innayi deciding i'll inform you baby". Yace, "okay take care love you" kiss tamasa blowing sannan ta katse wayar. Nan ta ajiye abinda takeyi tashiga google tayi searching places na shak'atawa a duka wajajen daya lisafo mata data gama tayi comparing tadega wannan New York city duk yafi had'ewa tayi murmushi sannan tace, "can xamuyi hitting kuwa!" Nan ta masa sendn tare da size na bra nd panties nata dakuma shoe size sannan tacigaba da aikin dake gabanta. In takaita muku labari Saaly shirin bikin nan take sekace ita xata fara aure a duniya kokuma itace ta k'arshe ga kud'i a hannunta pacaka kawai takeyi dashi.
Ana sauran wata d'aya da sati biyu biki su Phaary still basuga Saaly a sch ba nan ma da suka mata waya abinda tace dasu ranan shi ta kuma gaya musu yau, ba yadda suka iya da ita haka suka barta. Masu gyaran jiki guda biyu ta kawo daga k'asar Niger suka soma mata gyaran jiki tun wuri. IV'n events na bikinta ma ba'a Bauchi aka buga mata ba, can Kano takai events guda 7 ne.
Da bridal shower, pre wedding dinner, kamu, mother's eve, cocktail night, polo se lastly bud'an kai da dinner wanda su Fudail ne zasu had'a abinsu da iyayensa. A takaice de evnts guda biyar Saaly takeda niyan organsing. Kayan hana gorinta kuwa akwatuna ne guda shida masu tsada na yayin zamani dam ta cikesu da kayaki masu tsada wanda duka takai d'inki gun kwararrun tailors daban daban dan agama mata on time. Shirye shiryen biki de ba'a cewa komi gdan da Fudail ya siya musu ya na nan a ta wajen Bank road. Gowns da zata sa a bikinta kuwa duk Styke temple ne ze mata ba gown na k'asa da 80k.
Tapkareren gda ne na inna naha upstairs ne babba da angansa anga me ake nufi da mansion d'akuna 6 ne a ciki uku a k'asa uku a sama duk da toilet aciki da kitchen guda biyu d'aya a sama d'aya kasa, sannan da store d'aya. Parlour'n nada girma sosai acikinsa ma za'a iya cutting dining area amman duda haka be hana an tsara wajen dining ba shima na daban. Gda de sede ace masha Allah sekace ba'a Bauchi ba. Mak'udan kud'ad'e Fudail yaba Saaly wanda nima tak'i gayamun dan yawansu kan taje tayi siyayyan kayan d'akinta dashy. Sanda ta jira Ikleema ta dawo frm Dubai sannan itama tayi all processes daya kamata tasamu ticket in 2 days time.
Itade addu'arta Allah sa kar mummy tamata mugunta gun siyan kayan lefe. Ita da umma ne suka tafi Dubai d'in inda suka siyo mata kitchen utensils, toilet facilities, ba abinda basu saya ba royal beds' guda 3 ta saya masu rai da lfya. Ni miemie nace "Saaly wutaaa" sanda ta tabbata bata lacking komi sannan suka bar shopping d'in ahaka.
Satinsu d'aya suka dawo sbd acigaba mata da giaran jiki. Nan da nan aka kai mata kayakin nata gdan ta aka fara had'a gadaje da de sauransu.
Biki fa saura wata d'aya!. Da wunin ranar asabar aka kawo kayan lefen Saaly sekace a film se ciro akwatina kawai ake ba fashi tun ina irgawa har nagaji, wanda suka fini gulma ne suke gayamun yawan akwatunan a k'arshe kan guda 24 hud'u had'e da kit kowanne ni miemie nace, "dani za'ayi kallon wannan kaya!. Nan muka yab'a bayansu Ikleema da sauran dangin ango da suka kawo lefen, Ikleema de se bin gdan da kallo take tana mamakin a ina Saalihah zata samu kud'i ta sai musu wannan tapkareren gdan kodashike ba abin mamaki bane ai halin uwarta gareta komi nasu samari ke musu.
Da fara'a tagaishe da umma haka ma se fara'a take ta ma Saalihah, itade Saalihah wannan munafikin murmushin beyi decieving nata ba tasan sarai Ikleema is upto no good saisa bata wani sake da ita ba. Abinda yabata mamaki kawai shine yadda Ikleema ta cire hassada ta mata akwatuna har ishrin da hud'u. Nan fa aka soma bud'e akwatunan one by one, set by set kowani akwati da erin zannuwan dake cikinsa, wasu shaddoji, wasu dogayen kaya, wasu voyle, wasu night gown, wasu abaya, wasu cosmetics, wasu assessories kaya de sunk'i karewa. Wankan gold akayi a d'aya daga cikin akwatunan.
Wash! Ni nama gaji da kawo rahoton haka kuyi imagining sauran kawai masu karatu :)
Bayan da aka k'are kallon kaya aka tofa fatiha aka sa albarka tare dama amarya da ango fatan alkhari! su umma suka kawo musu roba roban soyayyen kaji da drinks da Saalihah ta tanadar musu, suka koji dad'i sosai aka musu rakiya. Bayan sun dawo ciki ne Saaly ta kalli umma tare da fad'in, "umma wannan uban kaya ai be kamata ace mu share ba". Umma tace "me kke nufi?" Tace, "ina nufin muma ya kamata muma Fudail akwati koda guda uku ne". Umma tace, "haba! Saaly kar mu kai kanmu inda Allah be kaimu ba mana bakida bukatan kudin ne da zaki ma ango akwati?" Saaly tace "to ai abinda akeyi knan". Ta kira suan baaba dake ta kalle kallen kaya baki wangalau ita da Sa'ad baaba ta amsa da hnkalinta still kan kayan. Saaly tace, "baaba ba ana ma ango akwati ba shima?" Baaba yaushe tasan wannan bidi'ar? A zamaninsu ba'ayi amman dan neman gindin zama gun Saaly tace, "sosai, sosai ma kuwa, anayi mana, da wayace ba'ayi? Bade Hajara bako?" Tana kallon umma... "ai kwatantwa ake da kayan da dangin angon suka kawo se shima a masa". Saaly tace, "excellent! baaba, kin deji umma..."
beeenovels.mywapblog.com
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment