Saturday, 8 April 2017
KAMAR KUMBO KAMAR KORENSA...
written by miemiebee
16
Khadeeja kanta sanda ta sako baki tana kallon ikon Allah dan
yawan wannan kud'ade, bundle by bundle Saaly ke irgawa,
kasancewar kowani bundle 100k ne... daya, biyu, uku....haka
har takai 7 making sum total of 700k knan (dubu d'ari bakwai)
khadeeja tace "Saalihah ina kka samu 700k? Waya baki?"
Saalihah tace "abin mamaki ne? Saurayi na ne yabani" nan ta
dau wayarta takira alhj na mata ta basa hkrin rashin zuwanta
na yau kan gbe zatazo nd zata masa wanka me kyau yace ba
komai Allah kaimu ahaka sukayi sallama. Tana ajiye wayar T
boy ya kirata sanda ta d'an ja class sannan ta daga "hello baby,
ya kake?" T boy yace "sweetie kwana biyu ban kiraki ba u
didn't even mind to call me ko?" Saalihah tace "wallh baby in
kana mgn haka duk seka sani feeling somehow ai in baka sani
ba I nva go a day widout thinking about you" haka shima tata
masa karya har sanda ya sauko daga karshe tace "kanada
plans gbe?" Yace "not really wani abu ne?" Tace "its been long
bamuje shopping ba" T boy yace "toh karki damu sweetie
kishirya i'll come nd pick you up 2moro" Saalihah tace "yawwa
my baby goodnight muahh I love you!".
Tana ajiye wayar se gasu phaary sun iso "babies har kun gama
rocking neh?" Bint ta amsa da "eh fa wlh munyi missng naki
yau" Saaly tace "ai gara da ban biku ba zo kuga", kud'in ta
nuna musu duk suka sake baki suna mamaki tace "banda
wannan kuma harda credit card nasa wanda ni kaina bansan
yawan kud'in dake ciki ba". Bint tace "shegya Saaly wani
alhajin kka samu?" Saaly tace "ai sana'a ta na masa da wani
shashashan ze bani wannan duka?" Khadeeja dake jinsu tace
"innalillahi sata fa knan! Saalihah ina tausaya wa rayuwarki
bekamata ace na zuba miki ido kinayin abinda kkeyi ba.
Washegary sunada lectures Saalihah taki xuwa dake T boy ya
mata waya ze shigo around 11 haka. Tun 8 tafara painting
fuskarta wata pencil trousers nata da wani kaftan top iya
cinyarta tasa wanda kasan yake a bude ta daura kanta da wata
raw silk ta toshe da sunglasses wata side bag nata na channel
ta dauka ta rataya tana duban kanta a mirror khadeeja tashigo
se kallon Saalihah takeyi. Saalihah tace "ya haka nayi kyau
ko?" Khadeeja tace "Saalihah ynxu haka xaki fita seka ce ba
'yar muslima ba, uhn uhn Saalihah itakillahah". Saalihah tace
"kinga malama ajiye wa'azin ki a gefe, there is nothng in this
world da zaki gayamun yayyi chnging mind dina gomma kin bar
ba ma kanki wahala. Insu phaary sun shigo kice nasu nafita
shopping da T boy bye!" Tana fita daidai nan AMG'n T boy
wata baqa tayi parking gabar gate na ATBU fitowa yayi yace
"wooww sweetie kingan ki kuwa? Lets take a selfie" Saalihah
tace "anzo wajen, kalan in dau hoto dakai Fudail yazo yagani",
T boy yace "ready?" Saalihah tace "nan yayi rana sosai
mushiga ciki de tukuna ko?" T boy yace "as u wish" haka tata
masa corner corner selfie da ba'a dauka ranan ba knan. A
jifatu suka tsaya Saalihah tace "dan samari yau sai aljihunka
yayi kuka." Trolley biyu suka dauka daya tana cikawa daya yana
cikawa haka suka ta zagaya jifatu both sama da kasa bayan
sun gama suka zo wajen biya nan T boy ya biya ana cikin sa
musu kayakin cikin leather se ga Fudail ya shigo, Saalihah na
ganinsa ta juya baya T boy yace "sweetie wani abu ne?" Tace
"no don't bother abu ne yashiga min ido go ahead i'll follow
back" T boy yace "sure?" Tace "yes go ahead pls" ya dibi bags
da ze iya sauran kuma masu gadin wajen suka fita masa dasu
a hnkali ta waigo taga Fudail na haurawa sama da sauri ta fice
ta shiga mota suka fice ashe kam gogan namu yaganta
murmushi kawai yayi ya cigaba da abinda ke gabansa. Agaban
gate ya ajiyeta tasa wasu almajirai suka shiga mata da kayakin
sukayi ba bye da T boy sannan ya fice itakuma tashigo tasamu
su Phaary suna kokarin fita, bint tace "har an dawo daga
shopping dinknan?" Saaly tace "eh fa ni ban ma san ina zan
kai sauran kayakin ba I think gda zan kai in ajiye". Phaary tace
"shegya Saaly ba qaramin burgeni kke ba wlh", Saaly tace "so
ina zaku?" Bint tace "abinci zamuje ci mu d'an zagaya gari
boifrnd na phaary ze kaimu" Saaly tace "am in!" powder kawai
taske shafawa suka fita se can bayan maghrib suka dawo.
Fudail ta kira har ta tsinke be dauka ba kuma yana gani, se a
karo na biyu ya daga yau ko my love dinma bece mata ba
Saalihah ce tace "my baby ya kake?" Fudail yace "I was fine
before na ganki dawani yau a jifatu" Saalihah tace "kaii baby
mesa kake bani hardtime ne? Cousin brother na ne fa. Yau
birthday'n girlfriend dinsa shine na rakasa yi mata shopping,
how can I cheat on a handsome dude like you". Fudail yace
"shine na ganki kina gudu kamar bakida gaskia?" Saalihah tace
"why dont u trust me baby? Wlh ure the only one, cewa yayi ze
tafi ya barni in banyi sauri ba that girlfrnd nasa na jiransa, that
was the reason nake gudu believe me is the truth". Fudail yace
"I believe u barbie", tace "yawwa sweet ure not mad anymore
ko?" Fudail yace "yes love" haka sukasha hira 9 na yi sukayi
sallama ta shirya zuwa ganin alhj na mata.
Wanka tasha mekyau ni kaina sanda na sara mata. Driver'n da
alhj na mata ya bata, ta kira yazo ya bata lift. Haka suka ta
soyewa da alhj na mata datazo tafiya yabata 200k dan wankan
da tayi ya masa sosai se 11:45PM ta tafi driver yayi dropping
nata a sch. Washegary ruky ta kirata akan taje tasameta a new
GRA akoi talk da zasuyi. Saalihah tace "toh by 4 haka zan
shigo". 4 din kuwa nayi ta shirya cikin wata abayarta kwata
kwata batayi shirin shedancin data saba ba yau seta yi kyau
kuma sosai! Da kwatancen da ruky ta mata ta iso gaban
gdansu nan ta kirata "emmata gani fa na iso", ruky tace "toh
sorry ban gda ynxu amman ina hanya wait for me a little bit,
kishiga ciki mana b4 na iso" Saalihah tace "no xan jiraki a
wajen kawai sekin iso". Tayi kusan 15mins a waje still ruky
bata zo ba dan haka ta karasa wata shago dake kusa da gdan
dan sayan ruwa, bayan ta saya tana juyawa kawai suka had'a
ido hudu da ibraheem dan gdan chairman.
Ni miemie nace dan dan yau kashin Saaly baby ze bushe!
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment