Sunday, 13 November 2016

HEEDAYAH!


                7⃣4⃣
   written by miemiebee👄

        Bayan heedayah ta watsa ruwa tasa wata atamfarta riga da skirt fitted ya amshe jikinta sosai, tana kwance kan gadonta tayi ruf da ciki nanny tamata sallama da suje suci abinci 'yar powder tashafa tasa pink lipstick ta feffesshe da turare sannan ta yafa 'yar gyale kalan atamfarta a ka tafice, already PA'n daddy ya siyo musu take away a htl duk suka zauna akan dining table daddy na mummy suna fuskanta juna haka heedayah da rayyan ma, ba aikinsu se satan kallon juna ahaka har suka gama cin abincin daddy yayi gyaran murya "rayyan a ina ka tsaya da karatu?" Kafin ya amsa heedayah ta amsa "betaba attendn sch ba daddy," daddy yace "tooohhh daman nayi deciding in samo maka aiki ne amman tunda haka abun yake zan ma PA na mgn anemo coach seya na koya maka yadda ake tafiyar da business bayan kun gama se inyi employing naka a  cikin company dina ko ince na mummy'n heedayah ko?," murmushi mummy tayi "kai habibi wani erin nawa kuma?" rayyan dayakasa rufa baki dan murna se godiya yakeyi haka heedayah ma, daddy yace "ba komi son" sannan yace da mummy "my dear muje mu huta ko?" Ta tashy suka fice yarage heedayah da rayyan, bayan kallonta daya juma yanayi sannan yace "my princess ure looking stunning," murmushi tayi sannan tace "thank you, rayyan business man" dariya yayi "in shaa Allah the first money I earn zanyi amfani dashy in saya miki abu bcuz am forever indepted to u nd ur family, heedayah I love you"  "I love you too" tace masa, hira suka tayi sai kusan maghrib ta haura sama shikuma suka fice masallaci da daddy bayan sun dawo daddy da mummy na dakinsu heedayah ta sauko tayi knocking a kofar dakin rayyan tasowa yayi ya bude hannunsa taja suka zauna a parlour tace "rayyan there isn't time we have to start making our move by tomorrow," rayyan yace "okay yanzu what do you have in mind?" Heedayah tace "kaga evidence yakamata muyi gathering akan alhj ismail firstly files na conpanies na daddy yakamata mu samo after that akoi wata CCTV wanda yake containing duk abinda ya fada time da ya kwace files din gun daddy kaga it is a strong evidence am sure muna presenting nashy a court, alhj ismail ze qare a jail." Rayyan yace "perfect! So ynxu gobe da yaushe zamui making first move namu?" Heedayah tace da "dare, alhj ismail da kai da danka days naku sun kusa karewa"***
      Washegary! Around 11:00AM bayan angama breakfast, TUTOR AHMAD wanda zena taking rayyan business class ya iso bayan gaisuwa shida rayyan suka fice garden inda yafara bayyana masa significance na business heedayah duk tana labe tana ganinsu abinda ta lura dashy shine rayyan is a very fast learner awa daya da rabi sukayi sannan suka gama rayyan ya masa godia sannan tutor ahmad ya fice heedayah ta gudo ciki da wuri dan kar rayyan ya ganta, ya tare ta zaune a parlour tace "my king har angama class na yau dinne, how was it?" Rayyan yace "not bad" heedayah tace "tam all the best baran dan fita," " ina zakije muje tare?"  "Noo don't bother ynxu zan dawo ta fice." A daidai corner dayake kusa da gdansu don moha tayi parking motarta tana me qare wa gdan kallo tafi 10mins a zaune cikin motar sannan ta yanke hukuncin leqa cikin gdan tana fita time din don moha yake shigowa corner'n knan da headphone nasa a kunnensa da P cap a kansa ko ya akayi ya gano heedayah daga baya oho? Ko dashike ba abar mamaki bane dan don moha yasan heedayah tun haihuwarta da sauri ya nufa inda take hannunta ya riqo abinku da prosecutor wanda take da dan training na fada atake ta murda masa hannu ta baya "who are you?" take tambaya kasancewar bata ga fuskar meshi ba dan P cap dayake sake da ita cikin murya me nuni da wahala yace "heedayah don moha ne" nanne ta sako sa hannun har ynxu zafi take masa dan yadda heedayah ta murda ta baya, "don moha?" tace, yace heedayah "yaushe kka dawo?" Da fuskarta a daure tace "why do u care? Kai da kaso kasheni me hadinka da dawowa na da kin dawowa na?" Don moha yace "heedayah what do u want me to do ki yarda kan ba ni nayi ordering a kashe ki ba, come to think of it meh zanyi benfiting aciki in kin mutu? Nothing hasali ma sede inci baya sbd na rasa wife dina..
" dariya tayi "wife? Wace wife dinka? Don moha haven't I made it clear to you? i'll never be ur wife, wai ko bakasan me intensions dina bane har yau, open ur ears kaji i will not rest sena ga daddy'nka behind bars muhammad," don moha yace "it still won't change a fact btw us heedayah, pls give me a chance to prove myself," heedayah data yi mutuwan tsaye tace "don moha kana cikin senses naka kuwa? Fadin kanason ka auri wacce takeson takai daddy'nka jail?" Kai ya gyada mata "in har his guilty of the crime kke accusing dinsa its okay by me all am asking is for you to give me a second chance," wayarta ta ciri kamar wanda zatayi abin arziki pictire'n rayyan ta nuna masa wanda nima miemie bansan sanda ta daukesa picture dinba "for your information this is my boyfriend shine mijin da zan  aura, stick that in your head" ta shige motarta ta bar gun. Da kyar don moha ya iya ya karisa gda ya nufa dakinsa "heedayah what do you want me to do ki gane cewa am not responsible for the crime ure accusing me of?"***
          3 days later don moha na kwance a dakinsa yajiyo muryan daddy'nsa yana waya ko da wayene oho amman his confident da alhj lawal ne; alhj ismail yace "dan uwa ta dawo fa kace? Ta yaya? Ina wanda kace su kaita can kudu, meya faru?" On d other hand alhj lawal yace "bar yan banza basu kasheta ba qarya suka min, wat if ita da alhj s.u sukayi deciding filing case akanmu a court fa ya zamuyi?" alhj ismail yace "gaskia we shud think of a way nd nasan sarai yarinyan nan barata bar zuwa gda na ba sbd akoi abinda take nema, dama ban taba gaya maka bane amman shekaru da suka gabana a baya, time da muka karbe files na alhj s.u ai akoi wata cctv a dakin wanda na amshe a hannun heedayah am very sure shi take nema har ynxu," alhj lawal yace "shine baka taba gaymun ba? Amman...god! Ba abin in zageka ba dan uwa taya zaka tapka dolanci haka? Ynxu ina cctv'n yake? Ai in yarinyan nan tasamu namu ya qare, ina yake?" Alhj ismail yace yana inda nake ajiye keys din motocina da bana amfani dasu a garriage," don moha da ya labe yana jinsu tun daxu ya sako baki tare da zaro ido, alhj lawal yace "to ka barsa a wajen tukuna, ynxu kazo gda na right now musan ya zamuyi," alhj ismail ya amsa da "toh gani nan zuwa" yayi hanging call din ya duba ya duba be ga kowa ba sannan ya fice. Da sauri don moha ya fito daga dakinsa yayi inda daddy ke ajiye keys din a garriage sede yaga abin bai buduwa se anyi inputting password wanda ko da za'asa wuka a wuyarsa besan meh password dinba

No comments: